Free chapter 路 Read without an account

11

by Nafisa Aliyu Sasaal 路 MAI KWA茒AYI

馃挃馃挃```MAI KWA茒AYI```馃挃馃挃

 ( shi ya san gidan mai rowa)




  ```By```

```SASAAL```



 ```Page 11```


________Babu kunya Baba Isiyaku ya bi Salmanu gida saboda tayashi tsawatarwa Halime.


Ba su jima da zuwa ba,ta shigo gidan. Yayi tunanin ganin tsoronshi a idanuwan Halime musamman dawowar bazata dayayi ya kuma kamata ta dawo daga bokon da bai san tafara zuwa ba. Amma sai yaga tana 茩o茩arin shigewarta 蓷aki bayan ta gaishe su fuskarta asake sa蓳anin na su dake 蓷aure.

"Ke Halime da izinin wa kika fara zuwa Makaranta?,tukunna ma dawani ku蓷in kika biya komai? ina magana kinyi shiru ko bakya jinane!" Salmanu ya fa蓷a cikin hargagi yana mi茩ewa tsaye.da蓷in maganganun Salmanu ya sa Baba Isiyaku sakin Murmushi yana gyara Babbar Rigar shi.

" Wallahi sai dai ki za蓳i 蓷aya ko bokon da kike zuwa ko zaman aure da ni,banda 茩addara maiya ha蓷a kamar Ni Salmanu da auren mace takasasshiya irinki"


"Burina mai zurfi ne akan cigaban Rayuwata kuma wannan burin bazai cikaba har sai nayi gwagwarmayar Rayuwa na nemi ilimi,ban tambayi Baba ku蓷i ba saboda nasan bazai bani ba duk da ha茩茩in ne. Da babu kai acikin Rayuwata hakan kuma bai sa nafasa Rayuwa ba, yanzu ma idan ka rabu dani babu abinda zai canza,kuma ku蓷i na da kake karatu da shi ko bayan raina ina binka bashi" ta na gama fa蓷ar haka ta 蓷ogara sandarta ta shige 蓷aki.


Kalaman Halime sunyiwa kwanyar Salmanu girma kenan dagaske gori da habaicin da ake mishi ashe Mahaifinshi yaudarar shi ya yi yace mai 茩aryane da ku蓷in shi ya ke biya mai komai.


Cikin san蓷a Baba Isiyaku ya tattare Babban Rigar shi yabar gidan saboda kunyar 茩aryar dayayiwa Salmanu,tuntuni ya kwana da sanin waye Salmanu sam baiyi halinshi na 茩wa蓷ayi ba,sai dai ya hanga ya hango Salmanu ne ka蓷ai mafitar shi na samun kaso mai yawa a dukiyar Halime da baisan wahalar yanda aka tarashi ba.



Tun daga Ranar sai zaman Halime da Salmanu ya canza salo domin idan yana gari da kanshi yake rakata Makaranta hantara da kyararta duk sai ya daina saboda tsananin tausayinta dayake ji bayan ya bincika facakar da Mahaifinshi yake yi da ku蓷in gadonta da sunan ku蓷in Makarantar shi yake biya.


Bata iya zuwa Birni duba Innarta sai dai ita tazo ta yinar ma ta,sai dai duk ranar da tazo da Kuka suke rabuwa,saboda tsananin tausayinta da Inna takeji.


Sha茩uwarsu da Salmanu ya sa ta yafe mishi dukka ku蓷in Makarantar da ake amfani dashi wajen Karatun shi da wanda zasu kashe har yagama.

Aciki suke ci kuma suke sha duk da itama Halime tana 拼an 茩ulle-茩ullenta balaifi kuma tana samun ciniki.


Halime ta yi gwagwarmayar Rayuwa wajen ganin ta samu ilimi amma lokacin da take shiga aji hu蓷un sakandare sai ga cikin da bata ta蓳a sa rai dashi ba wannan dalilin ya dakatar da duk wani karatu na Halime saboda Wahalar da take sha

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.