Free chapter Ā· Read without an account

4

by Aishat Ā· GARGADAN SO

šŸ’«GARGADAN SOšŸ’«




   āœšŸ»M SHAKUR


5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASSā˜ŗļøā˜¹ļø

1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BA🫣

2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BAšŸ™„

3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BAšŸ˜‰

4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BA😫

5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BAšŸ”„


RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE, UNLESS KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA GANIN NUMBER KI KO ASAN KINA CIKI, I RESPECT MY CLIENT PRIVACY

IS 5K ONLY

CHAT ME UP AND JOIN

***



EPISODE 4ļøāƒ£



Calmly Excellency yace ā€œuhnnnn I can’t think of any kaida banda su Sameer ai bakada wasu abokai, to ko maybe matayen ka kasan mata da kananun maganaā€ ahankali Hawwa na kallonshi tace ā€œbanda mahaifiyar Noor akwai wasu matan ne?ā€ Kallonta Excellency yayi kai tsaye yace ā€œeh, dana aurenshi tara but you know yanda lamarin aure yake duk ya rarrabu dasu, some at 2months some 4month, wasu 6month, akwai ta 1week ma, inaga to duk sunajin haushin yaronaā€ shi kanshi DIG saida maganan ya daki kanshi but yanda uban ke bada labarin as if is nothing bawani abu bane wai kudi shegen abune wlh, rubutu Hawwa tashigayi professionally batare data nuna anything ba chan tace ā€œcan I know me suke fadamaka idan sun kira ko kuma sako?ā€ Kaman bazaiyi magana ba sai kawai ya kishingida ya daura kanshi kan kafadar Babanshi yace ā€œI don’t know! Banda number su they normally call my P.A but I asked him to block them, but if I remember correctly yace suna cewa narabu dasu, naci amanansu bla bla blaā€ yadanyi tsuki kadan yace ā€œthey’re just so bittered narabu dasu, I got tired of them saina cigaba da zama dasu Pops?ā€ Dasauri Excellency yace ā€œinafa ai ba’a aure haka, daka ijiye yarinya ka gaji da ita kaita cusguna mata gwara ka sallameta ka auro wata wacce tamaka, life is not hard some people intentionally make it hard for kansu, aure don’t have to be forever and ever it can always be temporary as long as babu feelings of loveā€ abu Hawwa ta hadiye awuya jin maganan uba da dan tace ā€œI need to interrogate all the 8 ko 9 of themā€ juyo da kanshi Khaleel yayi ya kalleta for the first time suka hada idanu sparking idanunsu sukayi atare, hade fuska Hawwa tayi tamau ta tashi tana daukan wayanta tace ā€œI need to talk to Nanies din da driver dake tareda Noor suna waje ko?ā€ Ta tambayi security da Dady yacema yakawosu dazu ya gyadamata kai tayi wajen kofan hartasa hannu zata bude kofan awulakance Khaleel da tunda yafara kallonta bai dauke idanunsa akanta ba dawani tsinannen voice yace ā€œke, why do I need to call them?ā€ Chak Hawwa ta tsaya cus yanda yakare maganan sounding kaman yana magana da wata wulakantacciya mara daraja, da kyar ta danne zuciyanta dan kawai taji ta tsani yaron da iyayenshi sabida dan short halinsu data gani, ta juyo ta zubamai bewitching eyes dinta kaman yanda yake kallonta shima ko kyafta idanu bayayi, tace ā€œyou need to call them cus they’re potential suspects duba da whatever transpired between you people, ina bukatan magana dasu dan kauda zargi basu da hannu cikin dauke yarka da akayi before we look outside the box, and be fastā€ takalli agogon hannunta tace ā€œi need to wrap up this case within 24hrs, 1hr is almost goneā€ sannan ta juya harta daura hannunta kan handle tasake juyowa tasake zubamai idanu tace ā€œnext time address me as Miss Hawwa not Keā€ tana maganan tabude kofa tafice.



Afusace Khaleel yamike yanabin kofan data rufo da kallo yace ā€œPops who d f*ck is she? Why is she even here? Kaji yanda takemin magana kuwa Pops? She’s so rude, fire her! I don’t want her hereā€ Da sauri daga Excellency harsu DIG suka kalleshi yanda ya haderai, su Abraham na kallon ikon Allah aranshi yace ā€œyou don’t know Miss Hawwa she also doesn’t give a f*ck about who you are she will put you in your placeā€ rai abace Khaleel yace ā€œI don’t want her to be among the team, dismiss herā€ yayi magannan yana kallon DIG dasauri Excellency yakama hannunshi yace ā€œcalm down Khaleely abun zaimaka yawa ga damuwa ga bacin rai kar zuciyanka ta buga please calm down kaji, idan nasa DIG yayi dismissing nata from team din tayaya zamu ceto Noor? This girl itace ragamar ceto Noor, calm down Son me too I don’t like the way tai magana da d’ana agabanaā€ yakalli DIG yace ā€œtalk to her to watch her tongue karta kara magana da d’ana rudely I don’t tolerate suchā€ cikeda girmamawa DIG yace ā€œwe are sorry Sir, hakan bazai kara faruwa ba I promiseā€ yayi magana yana tashi dan zuwa magana da Hawwa shikuma Excellency yacigaba da lallashi Khaleel kaman kwai.


WawooošŸ”„ YAYI AURE SAU 9? WATšŸ”„

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.