Free chapter 路 Read without an account
Sadaukarwa ga dukkan mabiya na
by UMAIMAH ADO GAYA 路 KUKAN KURCIYA masu iya magana suka ce jawabi ne, kuma gani ga wane ya ishi wane tsoron Allah, labari ne da ke 茩unshe da gwagwarmaya, soyayya, cin amana, rudin she蓷an da dai sauran su , ku dai ku biyo ni umaimah ado gaya don jin me ya 茩unsa?
馃挄馃挄馃挄馃挄馃挄馃挄
馃挄馃挄馃挄馃挄馃挄
馃挄馃挄馃挄
KUKAN KURCIYA.......
Na 馃憞
馃挒 OUM AHMAD 馃挒
馃挌 UMAIMAH ADO GAYA 馃挌
Sadaukarwa ga 馃憞
馃挋 Aunty Khadija candy 馃挋
Marubuciyar MAIRO, FULANI, WANI GARI DA MAHADIN SA CIWON SO da dai sauran su,
...... Page 02 .....
Tun daga bakin kofar falo yake kwalo mata kira BESTY! BESTY! har ya karasa stairs snn sukai karo da ita tana saukowa, baki a gaba kmr yarinya take fadin oh my ALLAH! Bestie wnn kira haka kmr sabon makaho?
Sai da ya zabga mata uwar harara kafin yace kin manta tsohon kurma ne ni ba sabon makaho ba,
Murmushi tai tana fadin alright me ya faru ne ? Sai da yaja kumatun ta kafin yace guess what?
Just tell me dear kasan bana da kawo wuta a sabgar Nan, sai da yai gajeriyar dariya kafin yace kin san nace miki zani barkar matar miftahu, so na biya ta wani super market naga wata mata kmr ke, wnn ya kwashe abnd ya hada shi da nafeesat ya fada mata,
Fuskar ta ta Kara fadada ckn zolaya take fadin ko dai ko dai? Bata rai yai yana fadin ko dai me?
Sai da ta murguda masa baki kafin tace something something! Sai da ya tabe baki kafin yace you are not serious besty, wnn yarinyar bana tunanin budurwa ce, and ni wlh abnd ya saka kk ga Ina Miki mgnr ta , kina mgnr ta kmr taki kirar ku ma hk, and kisan wani abun da yafi van mamaki?
Sai da ta girgiza kai kafin yace her name, what wrong with her name? Tai caraf ta amshe mgnr, sai da ya tabe baki ya dage gira kana yace name sake din ki ce, shine abn ya ban mamaki ganin kinyi tarayya da ita da Abubuwa da yawa.
Dage kafada tai tana fadin okay shikenan bari na hada mana table kafin Kai fresh up ko? Gyada Kai yai tare da jan kumatun ta yana fadin thanks bestie Allah ya baki miji na GARI,
.. Hmmm kawai tace yayin da yabi ta da kallon tausayi.
..........
Sosai latifa ta dau wanka ckn shigar ta ta English wears, sai dai wnn karon riga ce fara tas har kaurin ta mai hannu iya damtse da bottle a gaban ta, sai hat fara itama data sanya wdd tai matukar Hawa da shigar ta, wani uban high hill ta sanya shima fari ne kana ta maka eye glasses kmr dai kayan nata,
Cike da yauki take takowa zuwa hall din hannunta rike da karamar POS da km wayar ta kirar Samsung Galaxy S10, tana shiga hall din aka dau sowa, don kusan gaba Daya friends din su sun hallara ita ake Jira da gudu kairiya ta sauko dg kan steps ta rungume ta tana fadin thanks alot love sai ynx ko?
Am really sorry love wlh Yaya ne ya sanya na jira shi km yaki dawowa ynx ma sai mammy ce da ta dawo ta sanya driver ya kawo ni,
Don't worry dear nasan dama nai tunanin hakan, now it's time for chilling let's cut the cake before anything,
Sai da aka yanka cake , suka ci kadan kana suka dinga shafewa juna kafin a fara gabatar da Abubuwan motsa baki,
Nadiya ce ta miko mata glass cup mai dauke da drink tana fadin ke bazaki sha ko drink ba?
Kairiya tace kema dai kmr baki san latifa ba, kinsan ba lallai ta sha ba,
Murmushi tai tana fadin okay me kuke nufi? Muna nufin baki taba yarda damu ba coz duk sanda abu ya hada mu har a tashi bazaki sha ko ki ci wani abu namu ba,
Kairiya da Nadiya suka hada baki gurin fada, waro idanu tai waje tana fadin oh gsky kam kuna da aiki, nifa ciye-ciye ne bai dame ni ba,
Km wlh yau sai kin sha drink din nan ba? Suka hada baki gaba Daya friends din su gurin fada , kada kai kawai tai badan ta so ba ta karba tasha, sai da ta kusan shanyewa snn ta ajiye,
Few minutes taji kanta yai wani irin dummm kmr wdd aka bugawa gudu ma, ai ko ta dafe kan tana fadin Ahhh! What's happen to me?
Cikin ihu friends din nata ke fadin just chill babe, kafin kace me sauti ya cika gurin gaba Daya friends din su suka tafi tsakiyar filin suka hau rawa yayin da ita km tun tana ganin su dai dai har ta fara ganin su dishi dishi kafin ta kife akan table.
.......
Zaune akan gado take ta jingina da allon gaban tana kallon sama , sosai zuciyar ta tai nisa, eh nisa dai a duniyar tunani tbbs ko wani bai fada mata ba she is madly in love, km da stranger wnd bai santa ba km itama bata sanshi ba,
Lumshe fararen idanuwan ta tai tana tuna ynx fa badan kaddarar da ta gifta a rayuwar ta ba, da hala ynx tana da yaro ko yarinyar ta, wata kilama ba daya ba , ba biyu ba sai dai uku koma fiye da haka,
Tabbas tayi nadamar mikawa da namiji ragamar zuciyar ta da rayuwar ta, tayi na damar amincewa da al'adar zamani ko tace kwaikwayon dabi'un turawa amatsayin wayewa,
Gashi ynx tayiwa kanta tabo, tabon da watakila ba iya ita ba har ya'ya da jikokin ta sai sun sami nasu rabon,
Bata ankara ba hawaye ya silalo dg kwarmin idanuwan ta, a fili ta furta YA ALLAH ka dubi baiwar ka nafeesat ta cibanci lamura na, Allah kasani Bada amincewa ta abnd ya faru dani ya faru ba, sai dai akwai ganganci na km nayi nadama nayi Dana sani Allah ka karbi tubana, alfarmar mafi soyuwar hallitta Annabi ( s.a.w )
Riko hannunta da akai ne ya sanya ta sauko da kanta kasa, Ammi! ta fada da sauri tana gyara zamanta,
Fuskar Ammi na nuna tsantsar tausayi ga diyar ta tace nafeesah! Ki sani tbbs kin aikata babban kuskure a rayuwar ki, km har ynx baki fuskanci komai dg kalubalen sa ba, sai anan gaba,
Tabbas zaki samu miji ki yi aure, idan har hakan na daga kaddarar ki, sai dai zaki fuskanci kalubalen da gamagarin ma'aurata basu sanshi ba,
Wnn kalubalen kuwa ba kan komai bane sai akan mutunci da martabar ki, ina rokon ubangiji ya hada ki da miji na gari mai uzuri ga matar shi snn ya baki juriyar dukkan kalubalen da zaki fuskanta, Amma kafin nan ya kamata ace zuwa ynx kin sanyawa zuciyar ki salama kin fuskanci rayuwa a ydd take tafiyar miki,
Da fuskar rashin fahimta take kallon Ammi, kafin komai Ammi tace nafeesah inaga ya kamata ace tunda har kinyi karatu km kin samu sakamako mai kyau ki fara neman aiki kafin muga abinda Allah zai tsara maki hakan zai Kara rage miki yawan kuncin da kk ciki,
......
Bangane ba hasiya kina nufin duk wnn kyau da surar taki ace sun tafi a banza kenan? To wlh ki Bude kunne ki ji ni da kyau, idan zaki fito ki shiga sawun manyan mata ki fito Amma kin wani dufke cikin gida kmr ba mace Mai class kmr ke ba?
Galala tai da baki tana fadin nifa ban fahimta ba salimat na kasa gane abinda kk mgn akai and kin manta nifa matar aure ce,
Hmm na gani kam gakinan kam har tsufa ya fara Hawa kanki don ydd kk kara kodewar nan ba shakka ciki ne Dake,
Kai salimat ynx ciki shine tsufa? Ta fada tana hararar salimat din, sai da salimat ta tabe baki kafin tace dadi na Dake hasiya baki da wayau,
Kinga dg sanda cikin ki ya fara girma fatar ki zata bude, fatar cikin tai nankarwa wdd har bayan haihuwar ki cikin ki bazai taba komawa daidai ba,
Idan kk haihu abnd kk takama dashi ya bude, to fa sunan ki sorry a gun miji, secondly kice zaki shayar da babyn shima nonon ya zube ya yankwane ya koma kmr silifas,
Kece fitsarin yaro kece kashin sa, ki fada min wani ado zakiyi wnd zai burge? Shi kanshi mijin naki da kk sadaukarwa da lokaci da rayuwar ki sai kiga ya fara wulakanta ki dg karshe ya buge da nemo wata ya aure,
Tagumi hasiya tai tana nazartar kalaman salimat, itako ganin karamar kwakwalwar hasiya ta fara daukan caji ta cgb da fadin,
Kinga hasiya nifa ba nace karki haihu ba Amma at least ba ynx ba, yauzu gaba Daya nawa ma muke, duk friends din mu ma fa ke kadai kikai aure, kinga dg sanda kk fara haihuwar kk fara tsufa mu km alkcn muke tashe , lkcn da zamuyi aure kam idan kk zo wnd bai sanki ba sai ya rantse ke kawar su umma ce,
Sauke ajiyar zuciya hasiya tai kafin tace ynx salimat ya zanyi aikin gama ai ya riga ya gama ciki ne tuni ya riga ya shige,
Kinga ai ba wani damuwa bane ynx cikin watansa nawa? Salimat tai saurin amshe zancen da fadin hakan,
Wata biyu ne fa salimat saura wata bakwai kenan fa na haife, hasiya ta fada murya na rawa,
Tsww! Dan dai Allah na tuba ciki wata biyu ba sai a zubar ba? Waro idanu hasiya tai tana fadin Kai! Salimat kinsan ydd Haseeb yake kaunar cikin nan kuwa?
Tabe baki tai tana fadin sai kuma akace gaya masa zaki yi? Ai tambayar sa zuwa unguwa zakiyi ni km zan nemo mana gurin da za'a cire miki cikin sai muje inyaso sai a baki tablet ko km ai injecting din ki mu dawo gd sai kice masa bari kk yi, ke tun yau ma ki fara ce mishi kina ciwon mara ko cikin ki na kullewa,
Haka dai kawayen ta da batai sa'ar su ba sukai tai mata famfo har ta daina waswasi ta tbbtr da cewar haihuwa a gare ta ynx lalura ce,
.......
Am baki ji ba! Ya fada dg bayanta yayin da take takawa zuwa shiga makarantar polytechnic, juyowa tai da mamaki ckn zuciyar ta tana fadin shi km wnn meke damun sa?
I.d card dinta da ya fado dg Jakarta gurin fito da kudin napep ya miko mata yana fadin kin wullar dashi baki sani ba, km naga alamun kamar examination card dinki ne,
Murmushi tai tana fadin thanks for the update, Martanin murmushi ya maida mata kafin yace nafeesat ko? Ni km sunana Akram plz may i have your digit?
Kmr zata share shi tai gaba sai dai wata zuciyar ta kwabe ta dan hakan sai ta karbi wayar da yake miko mata ta sanya masa snn tai hanzarin shigewa get din makarantar,
Da karfi ydd zata iya jiyo shi ya furta thank you and i like you! Girgiza kai tai kawai ba tare da ta juya ba ta karasa shigewa ciki,