Free chapter 路 Read without an account
65
馃挃馃挃```MAI KWA茒AYI```馃挃馃挃
( shi ya san gidan mai rowa)
```By```
``` NAFISAT ALIYU SASAAL```
```Page 65```
________Babangida ne a gaba sai Maysarah da Halima da hannayensu ke sar茩e.
Sai a lokacin take tantace a ina ta ta蓳a ganinshi da kuma 茩ara tabbatar da kamannin su da Matar Maysarah. Duk sun fi Maysarah haske duk da shima ya茩ara akan yanda ta sanshi,amma na su hasken yafi nashi fasowa.
Basuyi tafiyar dayakai taku goma ba Halima da tun suna hanya take 茩orafin batajin da蓷i tayi baya da zafin nama Maysarah ya tarota zuwa jikinshi. Juyawa Mota sukayi,Yusrah da idanuwanta suka cika da 茩walla dasauri ta 茩araso tanayiwa Halima sannu.
"Idrees ka biyo mu,ni zanyi driving da kaina"Maysarah ya fa蓷a batare da ya lura da Yusrah dake raku蓳e a gefe tana kallon ikon Allah ba.
Ba shi da ikon musamai don haka ya fara laluben aljihunan wandon jikinshi ko ya taho da key 蓷in motarshi daya bari a harabar gidan tun safe.
Yusrah na tsaye tana kallon shi. "Ka bari na kaika mana" ta fa蓷a da sanyin murya.
"Okay thanks"ya fa蓷a yana kallon kyakkyawar fuskarta. Ko kusa ko nesa da can Babangida ba shi kallan gidadawa ko kama da wanda ya fito a cikin talauci balle yanzu da komai ya sauya hutu da jinda蓷i suka zauna mai dakyau.
Babu wanda yayi magana a cikinsu har suka kai Asibitin Dr.Aryaan da Babangida yake kyautata zaton su na can.
Murna da Dariyar da Yusrah ta ga Maysarah nayi lokacin 蓷aya ya rungume Babangida ne yabata mamaki. Kafin a hankali ya sake shi ya茩ara komawa 蓷akin da Halima take.
Baki sake Babangida ya bishi da kallo ya na 茩ara kallon jikinshi daya runguma da tsananin mamaki.
"Kasan meya sameshi?" Babangida ya girgiza kai.
"May be an sanar da shi Matarshi ta na da ciki" ta fa蓷a har lokacin muryarta a sanyaye kamar ba Yusrah ba.
"Allah ya amsa bakin ki" shima ya fa蓷a yana kallonta. Daga haka kowannen su yaja bakinshi ya tsuke.
Ya rungume Halima da sumbatarta kamar zai cinyeta itama tayi kuka,tayi farin ciki,idanuwanta har tasawa sukayi. Daga shi har ita ba su da Uwa ba su da Uba,茩ani,yaya,duk ba su da shi,sai yanzu da Allah ya 茩addara ciki a jikin Halima.
Zuwa dare babu wanda bai zo duba Halima ba,sai Uncle Suraj da ya yi nisan kiwo. Sai ra蓷a蓷in rashin Maryam da suke jimaminshi kullum ya zama kamar ba'ayiba.
A ke蓳ance Yusrah ta sha kuka,tasan ko da ita Maysarah ya aura bazasuyi wannan farin cikin ba sai zullumin abinda zata haifa ya zama Namiji domin su samu Magaji,sai ta 茩ara godewa Hikimar Ubangijinta da bai 茩addara aure a tsakanin su ba.
A wannan 蓷an jinyar da Halima tayi sha茩uwa mai 茩arfi ya shiga tsakanin Yusrah da Babangida,har ya kaishi ga furta mata kalmar so,da farko bata amince ba,don tasan su waye Mahaifanta,amma ga mamakinta sai ta samu goyon bayan su 蓷ari bisa 蓷ari. Bayan ta amince mai ya ke sanar da ita matsayinshi a dukiyar wanda suke kwa蓷ayi a lokutan baya. Da茩yar ta iya ri茩e yanda taji kanta na 茩ara girma har taje gida,da ta sanar da Iyayenta ha蓷uwa sukayi suka rungumeta.
Dole rabon bawa nashi ne,wani bayacin rabon wani, Allah ya kar蓳i wannan damar a hannunshi domin yazama sanadiyyar shiriyarshi,ya mayar da shi hannun Mijin 蓷iyarshi da yardar Allah. Ya yarda ha蓷ama batakai Bawa ga cikar muradinshi har sai Ubangiji Ya 茩addara.
馃崅馃崅馃崅馃崅馃崅馃崅馃崅馃崅馃崅
Kwanan Halima biyar taji sau茩i sosai duk da bata daina 茩ananun ciwuka ba.
Maysarah kamar zai goyata kowa yazo sai ya mishi tsiya duk da fuskarshi ta rashin fara'a dake 蓷aure.
Babu wanda yakai Inna da Goggo farin cikin abu biyu lokaci 蓷aya,cikin jikin Halima da kuma batun auren Idrees(Babangida) da Yusrah.
Babu wanda yayi mamakin sauyin lamura domin babu abinda yafi 茩arfin Allah.
Maysarah mutum ne mai tsantsami da kuma rashin yarda da masu aiki,don sun ci amanarshi sau babu adadi. Duk girman gidan dayasa yawun mutane dayawa tsiyaya babu mai aiki a sashen su,sai dai ma su hidimar gidan da mai dafa musu abinci.
Shi da Halimarshi sukeyin komai ranar da bata da lafiya yayi shi ka蓷ai. Soyayya da kulawa mai tsayawa a rai Halima take samu daga gwarzon Mijinta. Duk tattalin cikin da son shi da sukeyi tare suke tafiya duk inda zai je,Goggo tayi fa蓷a harta gaji.
Itama Halima ba irin fa蓷an da Inna batayi mata ba amma tayi biris,don batayi 茩aton ciki ba sai 茩ibar da tayi.
Bikin Yusrah watanni shidda akasa bayan komai yayi yanda kowani 蓳angare suke so, duk da a dukka dangin ansamu ma su zuga da munafurcin Mai Namiji kyakkyawa irin Babangida zai yi da macen da bawani shekaru ya bata ba kamar Yusrah wayo kawai suke son yimai don sun ga ya 蓷aukaka. Itama a nata dangin suna sukar Allah yasa kar su wawashe dukiyar Maysarah su kashe shi, banda haka sun san Uncle Ghali bazai ta蓳a yarjewa Babangida auren Yusrah ba.
Bayan watanni uku aka 蓷aura auren Mubeena da saurayi mai ku蓷in da basuyi tunanin zai so bazawara irin Mubeena ba,a ranar da aka 蓷aura auren tsabar kukan da Uncle Ghali yayi sai da aka dawo lallashin shi. Goggo ta茩ara yimishi nasihar yanzu ga shi dayayi ha茩uri ya cire zalama da kwa蓷ayi 拼a拼anshi na ta samun Mazajen li茩awa a goshi.
Lefe irin wanda Yusrah bata ta蓳a hasasowa kanta ba Babangida da Halima suka ha蓷a mata da gudummawar Maysarah, hassada kamar zai cinye zuciyar ma su mugun 茩ulli da mugun nufi.
Shima Faisal kasada yayi ya nemi auren wata Abokiyar aikin shi.
Bikin Yusrah ya bayar da duk wani abu da take buri har sama ma da haka.
Duk 茩orafin Maysarah da jan kunnen dayayiwa Halima na kar taje,sai tai biris ta biyewa zugar Goggo na cikinta yayi girman daya isa haihuwa dole tana da bu茩atar motsa jiki. Inna dake jin su bata tofa mu su ba.
Rabonta da shiga shagali irin wannan ta da蓷e wannan dalilin yasa taji nisha蓷i sosai a ranta har sha 蓷ayan dare ya wuce.
A Parlon Goggo suka sameshi da fuskar da idan batayi 茩arya ba rabonta da gani tun ranar da ta fara ganin fuskarshi.
"Da izinin wa kika tafi irin wannan shirmen Halimata" ya fa蓷a furiously, ya saba da kiranta da Halimata sai hakan ya zame mishi kamar haka asalin sunanta yake.
Idanuwanta kamar za su fito,Goggo dariya tasa ta gudu tabar mu su Parlon da babu kowa a ciki duk su na gidan Uncle Ghali sai tsararu dake Bedroom su na barci.
Da zafin namanshi ya kamo hannunta har Mota. Duk kukanta da magiyarta bai kulata ba har sukaje gida.
Bai fasa taimaka mata tayi wanka ba,haka barcinta a jikinshi,don shine cikar nutsuwar barcinshi,kafin ta farka ya bar gidan batare da taimaka mata da aikin komai ba.
Ba茩aramin wahala Halima tasha wajen kimtsa sashen ba. Da ta kira layinshi a kashe kuka ta sa da tura mishi text 蓷in magiya kala-kala. Text 蓷in baya gari ya turo mata don haka ta kulle ko ina bazai dawo ba.
Kuka har da magina Halima ta yi. Zuwan 拼an gidan su Inna da daddare domin yimata sallamane ya sa ta gyara fuskarta. Alheri na ku蓷i da kayan sawa tayi mu su don washe gari da sassafe zasu tafi. Godiyar su har da du茩urso da masu 茩wallar borin kunya.
鈽匓ata runtsa ba har wayewar gari.sai gabannin Asubahi barcin wahala ya 蓷auketa,tana sakin ajiyar zuciya.
茦arfe takwas ta farka ta le茩a ko ina har harabar gidan ta fito amma bataga motar da take kyautata zaton da shi ya fita ba. Bayan ta shigo bata saka key ba tafara kimtsa ko ina jikinta a sanyaye,don batajin zata iya sakawa cikinta wani abun.
Tana cikin moping ta zame a 茩asa, 茩ara mai 茩arfi ta saki,dai-dai lokacin da Aunty Rahina take daf da 茩araso bakin 茩ofan,tun Asubahi Maysarah ya kira Mijinta kan ya tura Iyalinshi ta dubo mishi lafiyar Halimarshi.
Knocking 蓷in 茩ofar ta farayi a ki蓷ime,amma ba a bu蓷e ba ga shi har lokacin Halima na salati da ihun neman ceto, jiki na rawa Rahina takira Mijinta ga Halin da ake ciki,shima a ki蓷eme ya nemi layin Maysarah. Gwada mur蓷a handle 蓷in tayi sai ta jishi a bu蓷e. A hanzarce ta茩arasa kusa da Halima. Hannunta Halima ta 茩an茩ame da fa蓷in ta taimaka mata zata mutu.
A zaune yake idanuwanshi a lumshe sun 蓷anyi ja saboda rashin barci da 茩ewarta da suka hanashi runtsawa, A Hotel ya kwana don ya lura son dayake yiwa Halima na neman sa ta, ta daina jin maganarshi,ba kuma komai ke 蓷awaniya da shi ba sai kishin daya sawa ranshi na taje kowa yanata kallonta,kuma ko ta bashi ha茩uri bayan sun dawo tayi barcinta hankali kwance.
Da guntayen kayan dake jikinshi ya 蓷auki car key 蓷in shi batare da ya gama sauraren bayanin Aminu ba.
Halima tasha wahala kafin haihuwar kyakkyawar 拼arta mace mai kama da dukka Mahaifanta. Fa蓷in murnar da farin cikin da wannan ahali sukayi 蓳ata bakine. Har lokacin Halima ba ta dai 茩orafin tafiyar da yayi ya barta ba,bayan ta samu nutsuwar lafewa a lafiyayyen jikinshi.
Maimakon ya bari ta tafi gidan Inna ko Goggo sai su suka dawo nashi gidan da zama don yayi rantsuwar Matarshi bazataje wani waje da sunan wanka ba.
Bikin Suna mai ma'ana da aji Halima da kafatanin dangi sukayi,na Halimatul Sa'adiya 拼ar Halima jikar Halime.
Maysarah ya nunawa duniya matsayin Halimarshi,ya kuma 茩ara 蓷aga darajarta a idanunawan ma su shakkar hakan ta hanyar kyaututu茩a da suka girgiza mu su zu茩ata da kafa tsanarta a zuciyar ma茩iyi har abadah.
Kamar Mace haka Maysarah yake kula da Halima da Jaririyar su,baya 茩yashin kashe mu su ku蓷i duk yawanshi da hidimta mu su da lafiyarshi,saboda a lokacin da har bayan rai su ka蓷ai ya mallaka da wa蓷an da yake fatan za su 茩ara samu nan gaba.
Wata rana kwatsam su ka tsinci Uncle Suraj ya dawo gida ciwon Suger duk ya ramar da shi. A wannan ciwon dukiyar da ya tara yayi ta tafiya har ya dawo ba shi da ko sisi,sai dangi da suka dawo taimakamai har lokacin baiji nadamar komai ba a ranshi. Kullum idan Maysarah da kyawawan Iyalanshi su ka zo gaishe shi sai yaji kamar ya tashi ya sha茩e Halima har sai ta daina numfashi.
Tun waccan horon bata 茩ara wasa da duk wani abu da zai 蓳atamai rai ko 茩untatamai ba. Wahalar shi da yanda yake hidimta mu su har tausayi yake bata.
A lokuta da dama idan ta 茩ureshi da rigimarta ita da kyakkyawar 拼ar su furucinshi na "kuna son ku kashe ko" na sanya Halima cikin nisha蓷i da 茩ara son shi a zuciyarta,bai iya zagi,duka,ko gori ba,sai dai wannan furucin da idan yayi yake sanyaya jikinta har take gane kuskurenta ta gyara.
ALHAMDULILLAH.
ku watsar da shirmen dake ciki,ku 蓷auki sa茩on da nakeson isar mu ku.
Nagode,Nagode,Nagode da bibiya da kuma addu'o'in ku ina tsananin son ku da 茩aunar ku,Allah Yabar zumunci my Facebook fam鉂わ笍 my WhatsApp fam鉂わ笍 and my Arewabooks Fam鉂わ笍.
Ina ro茩on Allah ya yafe mini kuskuren da nayi aciki. Da fatan zakuyimin Uzurin inda ban ta蓳o ba,da guraren da nayi mantuna.
Sharhi ko shawara ***.
Sai kun 茩ara jina a littafin *ABU ZAID* wanda zai fara zuwar muku nan kusa, Nagode馃檹馃徎馃檹馃徎馃檹馃徎馃檹馃徎馃檹馃徎馃檹馃徎馃檹馃徎
Kuyi following 蓷in Arewabooks Account 蓷ina domin karanta littafin Abu Zaid shima free ne In Sha Allah