Free chapter · Read without an account

4

by Asmy b Aliyu · Dangin juna

DANGIN JUNA

Asmy b Aliyu

4

No buddy!!

Ta faɗa da karfi haka ta shiga magana cike da tashin hankali duka-duka shekara na nawa a dunia ,banma kai 20 ba sai nan da wata ukku ace wani aure to karatu na fah ya xanyi dashi.?"

Gaskiyya buddy ka canja shawara bana da ra'ayin aure yanxu ina da ka nanun shekaru haka."

Kaima duka duka shekarar ka nawa ?"haba gaskiyya acanja shawara da kuma sanin ka su Abba suka yanke wannan shawarar "

Har lokacin Ahmad kallonta kurum yake danshi kwata-kwata kallon marar tunani yake mata tabbas akwae kurciya sosae acikin magananun ta.

Dan karamin fridge ta nufa ta Ciro gorar ruwa ta tsiyaya masa a glass cup tazo ta xauna gab dashi har kafadar su na gugan juna.

Pls buddy ka amsa kasha nasan xaka gane me nake nufi."

Afusace ya mike tsaye gamida wurgi da glass cup din a tsakiyar dakin..... Cikin wani irin fushi Wanda bata taba ,ganinsa dashi ba tun tasowar ta girgixa kafadunta ya shigayi da dukkanin karfinsa haka idon nan nasa ya kada yayi ja sosae jijiyoyin kansa sun fito sarari..da alamar ransa yyi balain baci.

Ya fara magana cike da fushi kina da hankali kuwa raudha?" Idan bamuyi aure ba yaushe kikeso muyi shi?"...na bari har sai kin gama karatu tsawon shekara ukku acikin ta hadu." Na xauna jiranki alhalin ni ina matsayin lafiyayyen namiji!

Baxai yuyuba!

Ya fada cikin tsawar gaske tareda turata gefe da karfi haka ta tafi baya xata fadi cikin ikon Allah ta riko kafadar sa tana kallonsa a tsorace.

Lokaci daya Ahamd ya haukace mata ya fara watsi da kayan dakin duka.....

Buddy buddy!!

Ka saurareni mana ta fada cikin muryar kuka Dan ita a tunanin ta Ahamd baxai taba iyayimata wannan haukar ba."

In saurareki kikace fa?"

Mekike ji dashi ne?"

Mexaki fadamin?"

Ke wacece da xakiyi rejecting dina haka lokaci daya?"

........raudha na baki xabi daya " daga yau xuwa gobe kiyi shawara da xuciyarki in aurena in karatunki cikin Ɗaya, dole kixabi guda?"

Na rantse maki da Allah inhar kika bari nabar kasar Ghana keda samuna sai wani ikon Allah yana kaiwa nan yabar mata dakin a fusace....gamida bugo mata kofar..

Anan ta xube tana wani irin kuka mai sosa rai ,,tana jin Ahmad sosae aranta amma baxata bar karatun taba tayi aure a irin wannan lokacin tabata rayuwarta ga banxa da tafara Tara ya'ya ai tatashi aiki".

Shikenan kuma alakarta da ameer ya yanke."

Da wannan tunane tunanen nata, tabar hotel din wandda ko fuskar Ahmad bata kara ganiba."

*

"Zaheeda suhaila Ku fadamin yaya xanyi?" Na shiga rudani sosae inason yah Ahamd baxan iyabarwa wata y'a macce shiba."

Haka inason karatuna da tarayyarmu da ameer ya kuke ganin xamu bullowa wannan al'amarin?" Kowacen su shiru tayi na tsawon lokaci.

Zàheeda ce tafara magana why not?" Kice yasamu wata ya aura a matsayin ((Auren kwangila))bi ma'ana kayadadden auren shekara ukku inkin gama karatu saiya saketa ayi aurenku."

Wani mugun kallo raudha tashiga watsawa zaheeda."kin kuwa San waye buddy kuwa?" Tukuna ma wace macce ce xata yarda da wannan auren?"

Keni Dan Allah ma shawarar ki batayi minba."Dan Allah ki daina danganta Ahmad dina da auren wata macce."

Suahaila ta karbe xancen da fadin "mexai hana ki fadawa daddy inshi Ahmad din baxaiji maganarki ba." Ai xaiji ta daddy."

Gud!

Suhaila kin kawo shawara fah" dialing number daddy tayi.

tayi sa'a ya shiga

Daddy na daga wayar tasa masa kuka sosai hankalin sa ya tashi ,,ta kashema suhailat ido gamida mika mata wayar..

Daddy ina wuni

Suhailat ce!

Lpia suhaila ya kk?

Lpia qlau daddy meya samu raudha?"daddy yyi tambayar cike da damuwa..nan suhaila ta fayyace masa,komai daddy yyi shiru sai can yace taba raudha waya."

Lallashinta ya so mayi gamida kwantar mata hankali da alkawarin xai kira Ahamd yyi mgana dashi." Daddy na katse wyar suka dau shewa gamida tafawa .daidai nan wayar raudha tayi kara.tana ganin mai kiran tasaki murmushi" hello baby

yane?"

Qlau kina school ne "yap

ganinan karasowa" ohkey tom.sae ka karaso toilet ta fada tana fadama su zaheeda ,ga Ameer nan xuwa xasu fita."

Gefen Ahmad kuwa a Daren ranar bai iya runtsawa ba." Damuwa taf aransa.yana mamakin sauyawar raudha lokaci daya haka. sosae idonta ya bude."

Amma xai jira xuwa gobe yaga gudun ruwanta."

*

Washegari shiru Ahmad baiji raudha takira saba."shima girman kansa ya hana ya nemeta "Dan baxai yuyu tafara rainasa tun a wajeba." Ina ga taxama matarsa.

Xuwa karfe daya na rana yagama shiri ,,Dan yyi alkawari baxai kara kwana daya a Ghana ba har lokacin baiji kiran raudha ba.

Haka ya nufi airport tunani barkatai a kwakwalwarsa.tabbas yagama yanke kauna akan raudha tariga ta xabi karatunta baxata auresa ba."

Xuwa karfe 2:30pm.na rana jirginsu ya daga xuwa nigeria.

*

yana daya daga cikin mutanen dake saukowa akan matattakalar saukowa daga jirgin ,,wandda saukarsa kenan...

Ya nufi gurin wandda yaxo daukarsa hannunsa xube cikin aljihun wandonsa

Yana takunsa na kasaita.

Daga nesa Muhammad yaga yanayin kanin nasa ya canja lpian ka kuwa AB?"

Tambayar da Muhammad ya jefa masa kenan ?ya banganka da raudha ba."

Yaa moha she iz rejecting me" baxatayi aure a wannan lokacin ba sae tagama jami'a ya karasa xancen A fusace...

Shiru yaa moha yyi na Dan wani lokaci .kodae kunyi fada ne?"

Kasa cewa komai Ab. Yyi wa yayan nasa yaje yasa jakarsa a side na baya ya shige side din driver "A sanyayye yah moha ya shiga .Ahamd yaja motar" shiru suka xauna a motar kowa ,yana tunani a ransa" shidai har yau moha yakasa yarda da xancen AB" akan wai raudha tayi rejecting nasa lokaci daya" duk soyayyar da suke nuna ma juna.

A bangaren Ahamd kuwa jin yyi kwata-kwata ya tsani auren yama tsani mata duka Ashe dama soyayyar da raudha ke nuna masa duk tsabar yaudara ne?" Tunda yake a rayuwarsa bbu maccen da tataba rejecting din soyayyarsa balanta na aurensa lallai raudha ta tafka babban kuskuren da dole ya koya mata hankali "

A haka suka karasa gida ,,kai tsaye side din Amma suka nufa lokacin rufaidah na a falo tana shan coffee. Amma na gefenta tana amsa waya sallamar su sukaji " Rufaida ta amsa cikin muryarta ta marassa lpia.

Yyinda Ab. Yabita da ido yana mamakin kara girmanta da kuma tsabar kamar da suke daita."

Hatta yatsun kafar Ahmad irin na rufaida ne sai dai tarame takara haske saurin dauke kansa yyi akanta....

Cikin hada baki suka gaisheta ta amsa cike da fara'a tamaida kallonta kan Ahmad yah gajiyar hanya alhamdulillhi Amma Abba fa?"

Bai dawo ba?"

Bai dawo ba sai xuwa magrib eyeeh rufaida na tafara jin sauki harda su shan coffee " Cewar yaa moha.

Yana murmushi a hankali

itama murmushi tayi cike da jin kunya.Ahmad ya mike tsaye amma xanje na watsa ruwa " itadai amma batace komai ba sai bin Dan nata take da ido da alamar akwae damuwa tattare dashi " shima yaa moha ficewarsa yyi..

Kaida kawo ya shigayi a dakinsa sai yanxu yakejin bakin cikin abunda raudha tamasa."

Xuciyarsa har wani tafasa take a sanyaye ya xauna gefen sofa dafe da kansa dake famar Sara masa."..

Wya ya dauka ya kira amma akan a hado masa bakin coffee.

Tangamemen pic din raudha dake a jiye a kan bed side drower nasa

tana cikin wata koriyar atamfa Riga da xane ta kashe dauri tayi kyau murmushi dauke a fuskarta Ahmad bakaramin son pic din nan yakeba."

A fusace ya raru mosa yyi jifa dashi ya tarwatse haka yayi ma kayan dakin kaca-kaca."

Kai tsaye karamin fridge dinsa ya nufa yasa key ya bude saiga beer kala-kala aciki masu tsadar gaske Ciro daya yyi "yamaida ya rufe ya xauna akan sofa da karfi ya balle marfin ya kafa akan bakinsa gamida lumshe ido saida yyi rabinta sannan ya dire kwalbar gamida mikewa tsaye .ya fara maganarsa ta mashaya yana kiran sunan raudha....

Dai-dainan rufaida tayi sallama dauke da karamin tray hka tana kallon dakin da yagama yin kaca-kaca.

Buddy ga coffen inji Amm...maganar tasarke mata ganinsa a gabanta amsar tray din yyi ya aje mhar tajuya xata fita taga ya jawota da karfi ya hadata da bango....

Xuciyar rufaidah ta tsinke tana kallonsa a tsorace haka jikinta na rawa sosae ita tun tasowarta bbu namijin da ya taba tabata.

Dan Allah buddy kayi hakuri ta fada a tsorace "shittt yasa hannunsa a bakinsa. shafa fuskarta ya farayi a hankali"..

Meyasa kikayi haka baby?" kinsan irin tsananin kaunar da nake maki."

Tsoro mamaki suka hana rufaidha mgana. Sai kallon cikin kwayar idonsa take wadda tarikide tazàma jà.

Sai kokarin hada fuskarsa yake datata Atsorace rufaida tashiga kaucewa.

Lokaci daya ya hade bakinsa da nata....wani irin remontic kisses yake mata mai wuyar fassarawa."

Nan take rufaida ta gigice tafita hayacinta "duka karfinta tasa danta turesa Amma takasa har mayafin dake yafe akanta yyi nasarar xamewa kananan kalabanta suka bayyana. shikam AB.har yafara fita kano"..baitaba jin bakinda keda ddin kiss ba irin nata.

Kokarin xura hannunsa yake cikin rigarta .wandda kirjinta yyi balain tafia da imaninsa"

Rufaida tayi sa'ar gantsara masa cixo a harshensa bbu shiri ya saketa gamida sakin wata irin kara.

#Dangin Juna

#Asmy b Aliyu

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol