Free chapter · Read without an account

14

by Asmy b Aliyu · Dangin juna

DANGIN JUNA

Asmy b Aliyu

14

  Tuki yake hankalinsa nakan rufaidah ,sai yanxu yake da nasanin sata motar haya da yyi .....sai surutu raudha ke zuba masa yyi mata banza.

*

Tun daxu motarsu ta sauka samun guri gefe tayi ta tsaya tana kallon mutanen dake shiga da fita

sai kaida kawo take kallo daya xakayi mata kasan a tsorace take.

Tafi minti goma sha biyar acikin tashar wasu taron samari ta hango agefe suna nunota suna kwasar daria.

  

Kb.ga wata kyakkyawar flower can tana bin iska "ganin ɗaya yana nufota yasa hankalinta ya tashi irin ya'n iskan ya'n shaye-shayen nan ne masu xaman banxa akan titi.

Hanyar fita ta nufa  ganin haka yasa sauran suka biyota a guje tana kawowa bakin titi tashiga waige-waige ....

 daga nesa ya hangota kallo ɗaya xakayi mata kasan tana cikin tashin hankali saurin taka burki yyi !

Raudha wanccan kamar rufy "lokaci daya suka fito daga motar ,Ab. Ganin wasu kattin maza sun nufeta yasa yashiga kwala mata kira ...

*Rufy!*   Rufy!!

muryarsa taji tamkar a mafarki da gudu ta isa garesa ,fadawa Jikinsa tayi gamida kankamesa hawaye masu xafin gaske suka zubo daga kan fuskarta.

 wanda yana jin saukarsu har akan kirjinsa" hi rufy are yhu okey?"

  Yah fada gamida dago kanta yana kallon fuskarta ...sake maida kanta tayi,akan kirjinsa "no buddy mubar gurin nan wasu suna so su kamani ne!

" am scared very scared!!

Bubbuga bayanta yyi ,iz ohkey ....

Da sauri ta cikasa ta nufi mota Dan har lokacin a tsorace take gaban motar ta bude tashiga.

Har lokacin raudha kallonsu take ,,tana daga nesa bataji mai suke fadaba."

Kai tsaye ya tunkaresu gadan-gadan ya nufi gurinsu cikin wata irin zuciya wadda shikansa baisan yana daita hakaba."

Ganin haka kowanen su ya antaya da gudu.

Ganin sun juya   yasa ya juya xuwa

mota Wanda har lokacin raudha na a tsaye tana duba agogon hannunta baifi Rabin awa ynxuba.

Flight din nasu ya daga.

Haba meye haka kasan pah flight din karfe 12:*** kaje ka tsaya faɗan da baya da amfani.!!

 wani irin mugun kallo yashiga jefa mata .me kikace? A fusace take faɗin nace ka tsaya faɗan da baya da amfani ko bakaji ba!!

A xuciya ya daga hnnu ya sauke ya tsunsa biyar akanta ,,saida taga wuta ...cikin zafin rai ya fara mgana  nikike fadawa haka?"

Bakisan me suke kokarin aikatawa bane?"...

Meye dan nayi faɗa akanta!"

"Karki manta she is my wife!!

Idan wani Abu ya sameta dukan mu xamu shiga matsala!!

" ki tsaya a iyakarki raudha bana son ki kureni a bango "har yasa nafara tsanarki!!

Hawaye na xuba  a idonta take kallonsa.shiga mota mutafi kina batamin lokaci ko wlhi na tafi na barki kinsan ba wani babban aiki bane yin hka "...

A fusace ta bude Booth din motarta ta fito da trolley nata.

Haka ta bude gaban motar ta ta dauki handbag nata.Ko kallon rufaidah batayi ba.

Ta rufe motar a fusace sannan ta dawo gabansa.

"Mark my words Mr Ahmad basheer (Ab)” wlhi sai ka biya Marin nan muje xuwa karka manta( raudha Aliyu karaye) ka daga hnnu ka Mara akan wata macce!

Ka rubuta ka ajiye xaka biya hakan!!

Tana gama faɗin haka ta manna bakin glass din  frada a idanunta ta nufi bakin titi..

Anan ta Tari  adaidaita

Shima a xuciya ya shiga motar yamata key gamida harbata akan titi Batareda ya kalli gefen rufaida ba.

Ya tsaya yayi masu takeaway

sannan suka dauki hanyar xuwa gida.

Kallo tashiga karema gidan kallo,gidan bakaramin tsaruwa yyi ba  Sosae gidan yyi mata kyau shi yafitar da kayansu acikin booth din motar ya dawo ya sameta a falo sai kalle-kalle takeyi.

Nuna mata bedroom dinta yyi  trolley dinta taja xuwa dakin

Wanda kafin ta isa dakin karamin falo ne acikinsa ,,sai dinning area.

komai na falon dark pulple ne,, kai tsaye bedroom ta nufa wacce,ke kallon kofar dama.

"Masha allahu barakallahu!!

Abunda kurum ta fada kenan aranta.

Komai na bedroom din nata red &white ne,, tunani ta shigayi🤔 ya akayi buddy yasan best colour nata.?" Ta dde tana xagaye part din nata ga karamin kitchen nan a part din nata haka akwae hanyar shiga store ...tamkar akwae mutane a gidan komai akwae na amfani ,,tana gama kalle-kallenta sai murmushi take abunta sannan ta nufi toilet ta sakarwa kanta ruwa!!

Tagama wanka ta daura karamin towel daga idonda xatayi ta hango  katon lizard ,,ihu ta saka a guje ta fito ,,rudewa tayi gabadaya ta manta hanyar fita.

Yana tsaye a gaban mirror dressing yana shafa Lotion's dinda yake amfani dasu ,,daga shi sai towel daure a kugunsa ta shigo dakin nasa a tsorace..

Tsayawa yyi cak !

Yana kallonta ,,ganin yarda yake tayi saurin juyawa  tana matso hawaye a hankali.

   Meya faru ne?"

Xaki fadomin daki haka?"

Cikin daga murya yake maganar uhm hmm..buddy katon lizard na gani a toilet dina ina wanka.!

   Sai akayi yaya?"

Langabar da kanta tayi cikin muryar tausayi wlhi inajin tsoron lizard " A fusace ya karaso gurinta juyo nan ki kalleni kidaina juyamin baya ya fada cikin kunar rai.

Juyo tayi a hankali amma takasa hada ido dashi xan sassaba maki idan baki daga ido kin kalleni ba!"..

   A tsorace ta dago tana kallonsa ,,ke baxaki bari mutum ya huta bane?"

Komai tsoro kike,, shin Dan Allah wai yaushe zaki xama jaruma ne?" Ya karasa mganar cikin daure fuska .

..

Haka yaja hannun nata xuwa side dinta  haka ya dinga janta kamar wani kayan wanki

har ya sadasu da kofar shiga, toilet ,,Jin yyi ya taka katon wani Abu a kafarsa."

Cak!!

"'Ya tsaya gamida jada baya a tsorace,,yana kallon gurin yaga katon lizard yana Neman hanyar fita wani ihu rufy ta saka ta shige jikinsa sosai...

Shima tsoro yaji ya kankameta sosai ajikinsa da gudu yyi hanyar fita...kamar ance ya tsaya ya tsaya cak!

A tsorace suka kalli Juna

aguje ya kara dawo gurinsu kusan tare suka haye kan bed ,,suna tsallen bayansa ta lafe yana jin tudun kirjinta akan bayansa ,,plzzz buddy kaje ka korasa mana !" Tayi mganar cikin shagwaba,yhu are very stupid! Ke mai xai hana kekije ki korasa first kafin ni.

  Turata yyi daga jikinsa ya fara kokarin sauka daga gadon yana hango lizard din gafda gadon.

Kasa sauka yyi danshi mganar gaskiyya baxai iya fitar dashiba.

Xuwa tayi itama ta leka a hankali mekike lekawa?" Riketa yyi yana kokarin turata cike da mugunta bare bakin tayi ta saka masa ihu hannunsa yasa ya buge bakin, wani mugun xafin axaba takeji ta rufe bakin hawaye suka xubo mata ..

   Jada baya tayi ta makure ajikin bango dabara Ab. Yyi ya fara jifansa da pillow's duka sun kare amma ko gixau baiyiba.

     Cikin sanda ta nufi mirror dressing da nufi ta taka

tafita da gudu ,cikin rashin sa'a ta taka ba dai-daiba.

Baya-baya tayi xata fadi tajita a hnnunsa kallonta yake,itama din shitake kallo .harara ya zabga mata gamida sakinta akan bed din.

Kara ta saka gamida rike bayanta da hannayenta ,duka biyu " kuka ta saka harda shessheka

Wlhi kimin shiru ko na babbalaki uban waye ya saki ki jawo mana shi?" Da dabara ya shiga korar kadangaren A guje ya koma toilet" Ganin haka Ab. Ya nufi hanyar fita ,da sauri ko waiwayenta baiyi ba.

Cikin rawar murya ta fara mgana Dan Allah kayi hkuri kaxo ka daukeni anan plzzz?" Ta karasa mganar tana matsar kwallah" dawowa, yyi da baya ya mika mata right hand nasa alamr taxo.saurin basa hannun tayi ya jawota duka cike da dabara ta ja trolley dinta hka tana rike da hnnunsa sai kallon ,halittar jikinta yake kasa-kasa...

Suna pita daga bedroom din ya saki hannunta yyi gaba abunsa.

###

"Bayansa tabi  da saurinta

Sautin muryarsa taji yana faɗin karta fara ta shigo masa daki,tsoro sosae ya kamata.

tsayawa tayi cak!!

da Sauri ya shige master bedroom dinsa gamida bugo kofar,xama tayi akan daya daga cikin kujorun dake xagaye da falo.

dabara tayi ta bude trolley dinta ta fiddo da wata doguwar rigar roba

Mai ratsin ash &red  ta Ciro cikin kankanin lokaci ta saka

gamida  kimtsa kanta dama

tana fashin sallah.

Xama tayi ta Ciro hisnul Muslim

tana dubawa

tafi minti goma sha biyar a haka.

kamshin turarensa ya cika falon

daga ido tayi tana kallonsa yana cikin bakin wando tree quarter da red din shirt mai guntun hannu sumar nan tashi tasha taxa...

  Anbaki tallar kallona ne?' Yyi maganar cikin daure fuska saurin kauda kanta tayi cike da jin kunya jeki kitchen

ki dauko plate kixo kici abinci."

  "Tsoro nakeji wlhi buddy bana son na kara haduwa da lizard!!

  Wakike so ya dauko ne?

Tsaki yaja ni fita xanyi mallama!" In kinga dama kici ,,yana gama faɗin haka ya dauki car key dinsa dake a ajiye akan Centre table yyi gaba abunsa.

Hawaye suka cika idonta wani irin tsoro ,,taji ya shigeta tana jin tashin motarsa.

Wani irin kewa taji ya shigeta ,har ta matsu ta fara karatu...

1 week letter ".

Yamata komai na shigarta makaranta haka anyi mata interview " sun sata A ss 2 dama kuma s.s.2 xasu shiga.

Tana jin ddin karatu acikin makarantar (MARZOOK)" duk da kasancewar baby hijab ne, haka Ab. Yasa aka kaimata hijab har gwiwa da izinin shugaban makarantar dan ya fada masu rufaidah matar aure ce.

First xuwanta school dariya maxan class din suka hauyi mata wai yau ga bagidajia a school nasu A ranar ba karamin tsarguwa rufy tasha ba.

Sai da wata ta masu tsawa

mai suna sultana Hameed Ag. Itace kawae ta tarbeta a class din ita tabata guri a seate nata ta zauna.

Da murmushi ta tambayi sunanta anan  take fada mata sunanta rufaidah basheer " ta fadadwa RUFY tana da kyau hka sunan ya dace dani sosae na nuna murnata akan yabona da tayi "sama-sama suka gaisa ,,kasancewar lokacin shigowar mallami ya gabato.

Koda suka tashi break fast tareda sultana ,suka tafi wani dan karamin shop dake cikin makarantar Anan ta siyo masu tundaga su biscuit kusan kala biyar -biyar ta kwaso masu

Anan take Tambayata  drink din da takeso murmushi ta mata tace kwae abata fresh milk.anan ta dauko mata nata.itakuma tace a bata maltina..

Abayan class suka koma sukayi break fast sultana sai ,kokarin Janta take da hira cikin awanni  kalilan,ta fahimce ta duk da agidan hnnun masu da shuni ta fito ko kadan batada wulakanta Dan Adam."

Haka akwae son barkwanci ,har fushi tayi da RUFY wai taki sake mata kotayi mata magana daga tayi mata,murmushi ko kuma ta girgixa mata kai.

  Korafin da take yasa Rufy ta fara sakewa daita.bayan sun koma class malamin chemistry ya shigo ya fara koyar da darasinsa.kusan minti

goma sha biyar da farawarsa. yyi tambaya akan duk wandda ya sani yaxo yyi masa calculating akan allon bango.

ga mmki class din yyi tsit

Sai can yaga an daga hnnu ,mmki shimfide a fuskarsa ganin bakuwar fuska.

Umurni ya mata akan tafito gaban allo.cikin harshen turanci yake tambayrta amma ita sabuwar dalibace a makarantar?"

"Amsa tabasa hka ya tambayi sunan ta tabasa amsa mika mata allin hnnunsa ,,yyi cikin minti ukku tayi calculate shi da kansa ya fara taba mata jikake.

"RAF! RAF!

Kafin class ya dauka ,duka sosae ya'n class din sukasha mmki musamman su zinnira da Sa'adah ya'n iskan class way'andda sune first farkon mata daria ,,sannan su Abdool ..

Sultana taji ddin haka suna hada ido da zinnira ta sakar mata harara gamida yimata gwalo

.....bayan uncle chemistry ya fitane sultana ke ,fadin ya akayi ta iya calculating haka" gaya suna balain complain da ,wannan uncle din.."

  Na iya tun, A queen Amina!

Wowww dama kinyi makarantar sarauniya amina?"

   Sosae kuwa ,,na jinjina maki rufaidah "daga yau kin xama best friend nawa " dama kinga waya'ncan ta nuna su zinnira"..

Abunda yasa bana shiga, cikinsu takkwailai ne,na karshe kullum basuda Sana'a sai soyayya da maxan s.s.3 na makarantar nan ,,har fadar suke girman kai yyimin yawa."

Nidai Dan Allah xaki dinga koyamin calculation?" Mexai hana."

Yeeeh ihun jin ddi sultana tayi ,,kice yah faiz xai daina yimin gori akan lissafi " Auh dama gori ake ,maki a gida?"

"Kedai bari a gidanmu sun rainani indai akan lissafi ne.."

Zuwa 2:00pm..

An tashi daga school "sultana tariga rufaidah wucewa ,,itada sauran kannenta biyu macce da namiji " Wanda duk a j.s.s. suke."

Basufi minti goma ba Ab. Ya iso.

Shigarta motar ta juya tana gaishesa.

Amsa wa yyi ciki-ciki ,dan Allah buddy " kabiya ka siyamin ice cream".. Ni bana da kudi kai Dan Allah buddy haba mana!!

Takarasa mganar a shagwabe,da Ace  tasan halin da yake jin kansa da batayi mganar wani ice cream ba!

" kaji Dan Allah!ta ɗora hannunta akan cinyarsa " naji da sharadi?"

Tom .fadamin meye shi?"

"Kawo kunnenki"... Driving fa kake?..bbu ruwanki!

matsawa tayi gafdashi ta axa hnnunta a kafadarsa gamida basa  kunnenta.

Rada mata yyi a kunne

saita bata rai

Ohkey !

Bbu dole mutafi gida. No nop!

"Karkayi min irin na ranar?"

Naji baxanyi ba!!

Kai tsaye suka wuce ya saya mata ice cream." Sannan suka dauki hanyar ,zuwa gida "wandda shidai yasan meya, keji.

Ya matsu ya jita a jikinsaduk da yasan taba jikinta kurum ,da yake yana rage masa  xafi.

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol