Free chapter 路 Read without an account
Chapter 31&32
*IMARA 馃拫馃拫*
31&32.
***.
Mikiya writers asso...
***Turo 茩ofar parlon tayi ta shigo tana jan jakarta, Jadda dake zaune kan kujera ta hakimce tana taunar nama. Zama Umaima tayi akan kujera ta 蓷an zame jikinta ta kwanta. Wani banzan kallo Jadda ta watsa mata sai kuma ta ce
"Ke kam wannan yarinya an yi malalaciya, ji yanda kika wani kwanta kamar ruwa, yara duk kun saba da sangarta to ki sauya hali"
A fusace Umaima ta tashi zaune ta kalleta kamar za ta yi kuka ta ce"to dan Allah ina ruwan ki dani Jadda?, Saboda bakisan wahalar dana sha ba. Tun safe nake yawo a school amma shine nadawo za ki kama ki rufeni da fa蓷a. Saboda daman kin tsaneni"
Umaima ta tashi daga falon tana goge hawaye. Ri茩e baki Jadda tayi tana cewa
"Karki yarda ki yimin sharri, yaushe nayi miki fa蓷a?, salon ubanku ya dawo ya ji kisa ya tsaneni, to ta Allah ba ta ki ba wlh" Umaima bata sake bi ta kanta ba ta haye sama kai tsaye kuma 蓷akinta ta shiga.
***Kallonta Amrish tayi ganin sai juya smooth 蓷in gabanta take ta ce"wai me kike tunani kuma ?" girgiza kai tayi tana cire hannunta daga kan smooth din ta ce"nakasa yarda da abin da nagani ne wlh!, Gaba-daya yanzu tunanina ya ta'allaka akan na gano wacece wannan yarinyar. A ina Abaan ya santa?, Me yasa kuma take biye dashi and he can't scold her, why?" Murmushi Amrish ta yi bayan ta ajiye pork 蓷in hannunta ta ce
"Jidda! Jidda! Jidda, ki daina sakawa kan ki damuwa. Kinsan dai yana yin lafiyarki, karki manta an rigada an yi miki baiko keda Abaan, so probably zaki aure shi, wannan kina damun kan ki ne a banza kawai. Wacece wannan yarinyar, a ina ya santa?, Duk bai dame ki ba, tunda kina da tabbacin Abaan ba mai kule-kulen mata bane, saboda haka dan Allah ki daina damun kan ki kawai ki ja mana masifa"
Numfasawa tayi ta mi茩e ta 蓷auki car key 蓷in ta tana kallon agogon hannunta ta ce"yamma ya yi already, tun safe muka fito gida zan tafi. Nasan maybe yanzu Abaan ya dawo, zan je na ganshi ne"
Ta shi itama tayi ta ce"haka ne, muje sai ki ajiye ne a Tahir saboda mun yi da Alhaji zamu ha蓷u acan"
Ta蓳e baki Jidda ta yi ta ce"to Allah ya kyauta" .
***茦arfe 7:04 Jidda tayi parking ta fito kai tsaye kuma apartment 蓷in su ta nufa. Tana shiga ta sami Mommy zaune ta ci uwar kwalliya sai taunar chew gum ta yi, murmushi Jidda ta yi ta 茩arasa ta zauna gefen ta ta ce"Hajiya Mommy irin wannan kwalliya haka?" Kallonta Mom tayi sai kuma ta harareta ta ce"ke fita a idona, ki je kiyi wanka ki shirya ina nan ina jiran ki" langwabar da kai tayi ta ce"okay Mommy".
Wani kallo Umaima ta watsawa Nana kafin ta ce"ina ruwan ki da ita?, A kanki take?, Wlh ki shiga taitayinki kinsan dai wanda ya kawota gidan" turo baki Nana ta yi ta ce"to ai gaskiya nafa蓷a, kawai ta zo ta takura mana, ni wlh bata yimin ba" harararta Umaima tayi ta ce"tunda a rayuwa kana za蓳ar wanda ya yi maka da wanda bai maka ba. Ki je kiyi ta yi, watarana sai kin jawo masifar da zata dame ki wlh"
茒aga kafa蓷a Nana tayi irin bai dame ta 蓷in nan ba, ta tashi zata fita.
"Da wannan shigar za ki fita?"
Kallon kayan jikinta ta yi, t-shirt ce baka sai wani jeans 3-quarter wanda ya tsaya iya gwuiwarta, ta tufke gashin kanta ya zubo har bayanta. Turo baki ta yi ta ce"to me shiga ta tayi?, Naga wajen Jadda zan je" gya蓷a kai Umaima ta yi ta ce" Allah ya taimaka" fita Nana tayi ba tare da ta sake magana ba.
Kallon inda ya yi parking ta yi sai kuma ta sunkuyar da kanta, bai ce mata komai ba ya sauka daga motar hakan yasa ita ma ta sakko tana binsa da idanu. Kai tsaye cikin mall 蓷in ya nufa ita kuma ta bi bayansa, bayan ya shiga wata ma'aikaci ta zo tana murmushi ta ce
"Welcome sir"
"Kaya na budurwa kamar ta, banda 茩ananun kaya, I mean only Abaya"
Jinjina kai tayi sannan ta juya ta bar wajen. Imara na nan wajen a tsaye har aka kai kayan cikin mota ya bada atm card suka cira sannan ya juya ya bar wajen. Tun da suka shiga Mota ta shiga share hawaye tana kuka, Abaan na lura da ita amma bai ce komai ba har suka 茩arasa gida. Bayan ya yi parking ya kalleta sai kuma ya fito daga motar ya shige gida dan daman saida ya yi sallar isha'i sannan ya shigo, a falon ya samesu suna kallo Jadda na fam zuba kamar yanda ta saba,
"Sannu da zuwa yaya"
Wata razananniyar tsawa ya daka mata, wacce tasa ta bar falon da gudu tana kuka. Tsaki ya yi Sannan ya kalli Mamah ya ce"wace irin shiga ce wannan yarinyar ta ke yi ne haka?, nd kuma kina kallo ba za ki yi mata magana ba?"
"Yanzu Abaan ba gashi ka yi mata ta ji ba, nayi maganar amma Jadda ta hanani wai na rabu da ita"
"Muhammadu Rasulullahi, ni za ki yiwa sharri, to keda Allah, kana ji wlh babu ruwana, yo yarinya ce bata jin magana shine kawai na hukunta ta"
Ko kallonta Abaan bai yi ya bar wajen. Ajiyar zuciya Jadda ta sauke sai kuma ta kalli Mamah ta ce
"Karki sake yimin irin haka a gabansa, ba kiga yanda ya ha蓷e rai ba ne"
Girgiza kai Mamah kawai tayi, ta tashi ta bar wajen. Sai a sannan Imara ta yi sallama ta shigo parlon, kallon Jadda ta yi sai kuma ta sunkuyar da kanta ta gaisheta cikin rawar murya.
"Yarinya ya ma sunan ki?, Sannu da dawowa, zo nan ki zauna" a hankali Imara ta 茩arasa ta zauna kusada Jadda ta jingina da jikin bango. Tashi Jadda ta yi ta ce"na ajiye wata fura bari na kawo miki ki sha" daga haka ta bar parlon. Imara na ganin ta shiga part 蓷in ta ta tashi ta haye sama tana tafiya cikin sauri. Tura 茩ofar 蓷akin ta yi ta ganshi tsaf dashi da alama an sake gyarawa. Zama tayi gefen gado ta jingina dashi ta shiga kukanta wanda tun 蓷azu yake cin ta. Above 5mins Umaima ta bu蓷e 蓷akin ta shigo, turus tayi ganin yanda Imara ke kuka kamar ranta zai fita. A hankali ta 茩arasa gabanta ta zauna gefenta ta dafata. Ganin bata daina kukan ba yasa ta ce
"Imara me aka yi miki?, Meyasa ki ke kuka?, Wani abun yaya ya yi miki?" Imara couldn't help it but cry, ta cigaba da kukanta. Ri茩ota Umaima tayi ai kuwa kamar jira take ta fa蓷a jikinta tana kuka, sosai ta bawa Umaima tausayi kai da ka ganta kasan tana cikin jarrabar rayuwa gata kuma da 茩ananun shekaru. Shafa kanta ta shiga yi cikin lallashi ta ce
"Ki daina kuka, addu'a ita ce mafita a koda yaushe, ki dinga fa蓷awa Allah bu茩atar ki, tabbas nasan zai share kimi hawaye. Kin sha wahalar rayuwa Imara amma hakan ba shine dalilin da zai sanya ki maida damuwa abokiyar rayuwarki ba"
"Tsoro nake ji, naji tsoro, irin haka Maheer ya kai ni ya siyamin kaya, ya ce zai zauna dani, ba zai ta蓳a barina ba, zai zame mini garkuwa, ba zan sake kuka ba. Amma hakan bai faru ba, Maheer ya gujeni, Maheer ya barni daga 茩arshe kuma ya sakeni. Shi ma yanzu ya siyomin kaya, ina tsoron na bar gidan nan, dan Allah ki taimakeni, tsoro nake ji"
Rungumeta Umaima tayi, sai a sannan ta san dalilin kukan nata, dafata tayi ta ce"babu abin da zai faru sai alkhairi Imara. Na tabbata tun da yaya Abaan ya kawo ki gidan nan ba zai bari a cutar dake ba, dan ya siya miki kaya hakan ba yana nufin ya shirya korarki ba, muna nan, gidan nan ya zama gidanki. Ki daina damun kan ki, kada kuka yasa wani ciwon ya sameki Imara"
Haka Umaima ta yita rarrashinta har saida taga tayi shiru, ta 蓷ago fuskanta tana kallonta ta ce"je ki wanke fuskarki ki zo muje, Jadda ce ta aikoni na kira ki" gyada mata kai Imara tayi sannan ta tashi ta shiga toilet ta wanko fuskarta kamar yanda Umaima ta ce mata, murmushi Umaima ta yi ta ce"yawwa, kinga har kin yi kyau, muje" bin bayanta Imara tayi tana tafiya a hankali.
Tun da ya hango su ya zuba mata idanu yana kallonta, Murmushi Umaima ta yi ta ce"Barka da dare yaya" murmushin shima ya mayar mata ya ce"yayan Mamah" dariya ta yi ya kalli Imara ya ce"Barka da dare ba茩uwa" sunkuyar da kanta ta yi cikin sanyin murya ta ce"ina yini" lumshe idanu Khalil ya yi ya ce"lafiya klao, beuaty" shiru Imara tayi, Umaima ta ja hannunta suka bar wajen. Zaune suka sami Jadda tana bawa Nana labari, tana ganinsu ta kalli Imara ta ce
"Shine nace ki tsaya kika tafi ko?, Ko furar tawa ce bakya so?, Yarinya ba abun mutuwa zan saka miki ba" murmushi Imara ta yi ta ce"alwala naje nayi Jadda" jinjina kai tayi ta ce"to har naji da蓷i, zauna maza na zuba miki" zama Imara ta yi akan carpet tana kallon su. Ha蓷e rai Nana ta yi kamar zata yi kuka tana kallon Jadda ta gama zubawa Imara furar ta mi茩a mata, amsa Imara tayi tana murmushi ta ce"nagode Jadda"
A hankali ta fara shan furar tana lumshe idanunta saboda da蓷in ta, Umaima ce ta kalli Jadda ta ce"Granny nifa?" wani banzan kallo Jadda ta yi mata ta ce"waye zai baki, Allah na tuba, ai nafa蓷a miki wannan da kike gani ta babban gidan nan ce daman shi na ajiyewa" murmushi Umaima ta yi ta ce"to wane ya ce miki yaya zai sha?"
"Ubanki ne ya fa蓷a min 拼ar nema"
Tashi Umaima ta yi ta ce"Allah ya huci zuciyarki, Allah yaso muma Abbiey yana siyo mana yogurt kuma ba za ki sha ba" ri茩e ha蓳a Jadda ta yi ta ce"iyeeee, to uwarki ita kika yi wa ba ni ba" ko kallonta Umaima ba ta yi ba ta haye sama da sauri. Ta蓳e baki Nana ta yi ta ce"ai shikenan Jadda tun da kin fifita wata akan jikarki" girgiza kai Jadda ta yi ta ce"ke ba'a haka, ba茩uwa ce shiyasa, kuma kina ji aka ce mijinta ne ya saketa gashi marainiya ce ai kinga akwai samun lada cikin ri茩on maraya" a fusace Nana ta ce"to nan gidan ai bai yi kamada gidan yan gudun hijira ba, ko kuma gidan zawarawa, dan batada iyaye ai ba haka ke nufin batada dangi ba, ni banason takura wlh" hannunta Jadda ta kama ta ce"ke ba'a haka, ki sauya hali" tashi Nanah ta yi ta bar parlon kamar zata tashi sama. Imara dake saurarensu tun 蓷azu ta sunkuyar da kanta, tabbas haka ne dan batada iyaye ba haka ke nufin batada dangi ba. Amma saidai batasan su wanene dangin nata ba, da wannan tunanin ta ajiye cup 蓷in furar ta mi茩e zata bar wajen.
"Ina kuma za ki je baki shanye ba yarinya?"
Gudun kada Jadda taga hawayenta yasa ta 茩i juyowa cikin rawar murya ta ce"na...na茩oshi Jadda" kafin Jadda ta bu蓷e bakinta Mamah ta fito daga kitchen tana kallonta ta ce"yawwa daughter je ki kitchen akwai tray na abincin Abaan ki kai masa" to kawai Imara ta ce ta shiga kitchen ta 蓷auko tray 蓷in ta hau sama.
A corridor 蓷in 蓷akunan nasu ta ganshi yana 茩o茩arin rufe 蓷akinsa, kallo 蓷aya ta yi masa ta juya zata bar wajen.
"Imara!"
Ta ji Khalil ya kira sunanta, ba tare da ta juyo ba ta ce
"na'am"
茦arasowa gabanta yayi ya zuba hannayensa a aljihu yana kallonta ya ce "ina za ki je?" kanta a 茩asa ta ce
"Mamah ce ta aikeni"
Kallon agogon hannunsa ya yi sai kuma ya ce"okay tom je ki, karna tsayar dake" kamar jira Imara take ta bar wajen da sauri, tana zuwa ta tura 茩ofar 蓷akin nasa ta shiga, da idanu Khalil ya bita sai kuma ya juya ya sauka 茩asa.
Zaune ta hangeshi kan kujera yana danna system 蓷in sa wacce koda yaushe ba'a raba shi da ita. Sallama ta yi sannan ta 茩arasa ta ajiye tray 蓷in a gabansa ta tashi zata fita.
"Wane ya baki izinin fita?"
Da sauri ta juyo tana kallonsa taga har sannan danna system 蓷insa yake, a hankali ta dawo ta tsuguna daga can gefe, tana goge hawayen dake zuba akan fuskarta. Saida ya kammala abin da yake sannan ya rufe system 蓷in ya 蓷ago ya kalleta, 茩ura mata idanu ya yi sai kuma ya ce"蓷aukon ruwa a fridge" tashi ta yi ta bu蓷e fridge 蓷in ta 蓷auko ruwan wanda ya yi sanyi sosai sannan ta 蓷auko glass cup. Dawowa ta yi ta mi茩a masa har sannan kanta yana 茩asa, kar蓳a ya yi, sannan ya bu蓷e ruwan ya zuba a cup 蓷in, ga mamakinta sai taga ya mi茩o mata, kallonsa tayi sai kuma ta kar蓳i ruwan ta kafa kai ta shanye tas, mi茩a masa cup 蓷in ta yi ya sake zuba mata, nan ma ta amsa ta shanye sai kuma ta shiga sauke ajiyar zuciya. Saida yaga ta nutsu sosai sannan ya kalleta ya ce
"Zo nan"
Hannunsa ta ga ya mi茩o mata, ta 蓷ora nata akai ta mi茩e tsaye ta zauna gefensa inda ya nuna mata. Numfasawa ya yi sai kuma ya ce
"Me aka yi miki?"
Shasshe茩ar kuka tafara ya girgiza kansa ya ce"kuka na ce kiyimin dama?" cikin kuka ta ce"dan Allah Inason na tafi" waro idanunsa ya yi a kanta sai kuma jingina da kujerar har sannan yana kallonta ya ce"ki je ina?"
"Jigawa"
"Wajen wa?"
Ya fa蓷a a takaice, shiru Imara ta yi dan tabbas babu wanda zata je wajensa a Jigawa tunda babu wanda ta sani, jin ba ta ce komai ba yasa ya ce"I'm talking to you"
"Kawai zan koma gidan mu da zama, banason nan"
"Ko?"
Jin yanda ya yi maganar a hasale yasa ta kalleshi taga ya ha蓷e rai, sunkuyar da kanta ta yi ta ce"nan ai ba gidan zawarawa bane, Inason na tafi na nemo dangina, zan zauna a cikin su koda kuwa basa 茩aunata, bazan ta蓳a 茩orafi ba,k kuma..." Kasa cigabawa ta yi saboda kukan da ya ci 茩arfinta. Shiru Abaan y yi na 蓷an lokaci sai kuma ya ce
"Ki shirya gobe za'a kai ki makaranta, nd kiyi concentrating akan karatun ki, banda wasa okay?"
Baki bu蓷e Imara ta kalleshi sai kuma ta ce"wace makaranta?"
"Za ku je skyline University, ke da Nana"
Da sauri ta 蓷ago ta kalleshi sai kuma ta girgiza kanta ta ce" dan Allah banaso, dan Allah, kayi ha茩uri, banason karatun"
"Ji kika yi na tambayeki kina so ko bakya so?, did I asked you?"
Fashewa ta yi da kuka ta tashi ta zauna a 茩asa tana kuka, shiru Abaan ya yi mata ya shiga danna wayarsa, saida ta yi mai isarta sannan bacci 蓳arawo ya 蓷auketa a wajen. Saida ya gama abin da yake gabansa sannan ya 蓷ago jin ta yi shiru. Gani ya yi ta yi bacci a wajen, girgiza kansa ya yi sai kuma ya yi murmushi har saida ha茩oransa suka fito. Tashi ya yi ya 蓷auketa kamar baby ya fita da ita daga 蓷akin, 蓷akinta ya kai ta ya kwantar da ita ya yi mata addu'a sannan ya 茩aro gudun AC 蓷in ya juya ya fita.
Wani zazzafan numfashi Khalil ya sauke lokacin da yaga Abaan ya fito daga 蓷akin, zuciyarsa a cunkushe ya juya ya koma 蓷akinsa ya kashe fitila.
# *IMARA 馃拫*
# *Bestnovel*
# *Heart touching 馃挃*
# *Nanameera*
# *2025*.