Free chapter · Read without an account

PG 4

by Khadija · ANA BARIN HALAK

PG4

“ Ashraf me ya sa? Me ya sa za ku ɗurƙusawa wan da bai sam mutumci ɗan adam ba, ai da kun bar shi ya aikata a bun da ya yi niya."

" Yazeed ba'a haka, bai kama ta ka yi destroying tarihin ka a makarantan ta wannan sigan ba."

" Yanzu da ka yar da da wancen sharuɗan na masara hankali kana da tabbacin yiwan haka ne."

" Uhmmm sam sam Yazeed bani da tabbacin nasaran mu, amma muna sa ran haka."

" Ta ya ya?"

" Idan muka haɗa kai muka yi training me kyau na kwanaki huɗun da ya rage, zamu samu nasara In Sha Allah." Dariya yazeed ya yi sannan yace.

" Ashraf baka san ƴan ajin nan ba akwai ƴan griman kai fa."

" Kar ka damun Yazeed zan ji da komai ka zuba min ido kawai, zan yi co-ordinating kumai yan da ya kamata."

" Amma Ashraf zaka iya kuwa ka na da ciwon ido fa."

" Ai bazan yi wasan ba sai dai zan tsaya a gefe nai."

" To shi ke nan Allah ya iya ma na."

" Amin.”

Da break Ashraf ya yi co-ordinating, kuma kaman yan da ya tsara, gaskiya komai ya tafi yan da ya kama ta.

Rana bata ƙarya sai dai uwar ɗiya ta ji kunya.

Schools daban daban sun halarci gasar, wan da akayi dividing in su into 10 opponent, sanan a dukan round in kuma makarantan sune suka ka matakin final tare da bright future, amma kuma wani abun bakin cikin shi ne a first half sun ci makarantan mu four zero.

“ Guys ya na ganku haka me ya sa zabku sare, ance bazamu iya ba to ina so ku iya dan Allah kar ku sa hope in da muke da shi akan ku ya yi dimishing.”

Mr Ayomide ya ce. “ baza ku iya, to ina so muyi proving zamu iya kun ji.” Maganganun sa ne su kayi boosting in su more har ya sa suka difafi filling da iya iyawan su, kuma Allah ya basu nasara su kayi scoring six ya yin da dayan opponent in basu ƙara ba, apart from wan da su kayi.

Tsaya bayani kalan jubilating da su kayi bata baki ne, har wani ƙaramin party su ka yi lunching a aji, har muma da muke gefe mun shaida.

" Wallahi Ashraf na rasa ta ya ya zan maka godiya ba, da ba dan kai ba wallahi da Mr Ayomide ya kore mu daga makarantan dama ya daɗe ya na neman yan da zai yi ya kore mun bashi da dama, kuma a san da ya samu dama sai Allah ya hana sa ta sanadiyar ka."

" Kaman ya, ya na so ya kore ku? ba biyan kudi kuke ba kaman kowa a anan?."

" Uhmmm ba zaka gane ba ka bari anjima za maka bayani."

" Yayana ya na ganka cikin damuwa?" Dagowa ya yi a sanyaye ya ce mun.

" Ƙanwata yara nawa Mr Ayomide ya kora under scholarship ya yi replacing da na kudi?. “ Murmushi na yi sannan na ce.

“ Kai ma ya faɗa maka ko? To bashi kaɗai bane har nima hakane." Zaro ido ya yi ya na kallona miyon bakin sa ya ƙabe ya yin da magana ya rike a makoshinsa. " Kar dai na tun dama haka abun ya ke?.” Bai ce komai ba amma ya wuni cikin mamakin hakan.

Me ya sa a duk in da talaka ya ke sai ya fuskanci kalubalen rayuwa na wulakancin, ko nuna wariyan tsakani sa da mai kudi.

Wanan tambaye mara sahihin amsa.

Zuciyarsa ta saba amsa wan da ya yi amsa kunnuwa a cikin kunan sa.

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol