Free chapter · Read without an account
PG 27&30
by Khadija · ANA BARIN HALAK
PG 27&30
Ya mai grima mai sharia dalilin da nace ina da ja akan wannan sharian shi ne a cikin hujojjin da aka gabatar wa kotu babu wan da yake da cikakon hujojji kaman yan da nake da shi ba idan an ban dama zanyi jawabi."
"Kotu ta baka dama."
"Dalilin da Yasir ya kashe Yakubu na cewa mistakenly ne ya ture sa a san da suke ca-can baki karya ne.
"A salin dalilin shi ne dukan su saboda mujayen harkalan su ne suke son ta.
Yakubu da Yasir suna cikin wani kunjiya na asiri wan da suka gaje shi daga iyayen su.
Kunjiya ne wan da ake asiri da jini budruwa wace bata taba aure ba.
Ba a iya nan suka tsaya ba bayan sun kashe su ta hanyar cire musu kai da wa su sassa na jikin su suna siyarwa akan miliyoyin kudi wannan shi ne babbar hanyar azikin su saboda har safaran yara suna yi haɗe kuma da safaran miyagon kwayoyi.
A daren da abun zai faru Yax da ita Salima suna bayan club suna shanawan su wani yaje ya faɗawa Yasir cewa ga su cen suna cin amanan sa.
Shi kuma da yaje bai tsaya bin ba'asi ba sai ya fasa kulban hanunsa ya suka mishi bayan wannan bashi bane asalin a bun da ya faru.
Salim ta kai wa Yax karan Yasir ne akan tun da ya samu a bun da yake so a wurin ta ya dai na kula ta wan da a sanadiyar haka har ta samu ciki kuma har ta yi barazanar cewa zata fitar da video na mahifinsa da wata qawarta.
Yax ne ya dinga larlashin ta to da Yasir yazo ya dauka cin amana sa suke saboda yan da Yax in ya rumgume ta."
"Malam Ashraf kana da shaida akan duk abun da ka faɗa."
"Eh ina da shi."
"Karya ne wallahi karya yake."
Yasir ne ya faɗi hakan cikin karaji."
"Kai ka nusu .
A kotu ka kai.
Malam Ashraf muna jin ka."
"Tabbas kam ni nake da cikakkun hujojji akan haka.
Na farko ga wanan flash in yana dauke da video duk mujayen halkarlan da suke yi harda video mutuwar Yax."
"Akwawo projector a haska wa kowa ya gani.
Alkali ya bada umarni.
Videos ne marasa kayun ganin saboda yan da suke cin mutumci mata da kananun yara harda na kisan Yax kaman yan da Ashraf ya faɗa."
"Sanan ya mai grima mai sharia a bani dama na gabatar da hujota na biyu."
"Kotu ta baka dama."
"Ina so ayi min afuwa saboda pito zan yi a kawo min a jaka yake kuma dan Allah kowa ya kwantar da hankali sa idan an shigo kawo min jakan.
An bani dama?".
"Kotu ta baka dama."
Alkali ya faɗa dan ga dukan alamu alkali shi ma ya gama narkewa da a bun da ke faruwa a kotun yau.
Pito Ashraf ya yi.
Wani kosha-shan kare ne ya shigo cikin kotu bakinsa dauke da wani bakin jaka.
Kowa ya tsorota da ganin wnanan karen amma ya danne saboda masawa da ganin hujan Ashraf na biyu.
Amsan hakan yaki sanan yace."
"Baka iya gasuwa bani."
Kwanciya ya yi a gaban alkali yana kallonsa."
"Ranka ya daɗe ana gasuwa."
"Na amsa."
Alkali ya faɗa."
"Tashi ka je waje ka jira ni."
Tashi karan ya yi ya fita daga kotun.
Gyran murya Ashraf ya yi sannan yace"
Duk wan da ya san cewa idan ya gan a bun da ke cikin jakan nan ba zai iya barci ba to dan Allah kar ya kalla.
Kotu ta ban dama na fito da shi?".
"An baka dama."
Buɗe jakan ya yi sannan ya fito da a bun da ke ciki.
Babu wan da bai razana ba ganin a bun da ke cikin wanan jakan.
Kan mace ne a ciki sabon yanka sai zubar da jini yake.
Salati kotun ya dauka ya yin da Alhaji Dallhatu ya yi ihu yana cewa".
"Ƴa tace wallahi ƴa tace."
Suma ya yi dan tashin hankali akan sa mishi ruwa ya far-fado."
"Ashraf a ina ka samu wain nan hujojjin."
"Ina ɗaya daga cikin yaran su ma su samo musu ƴa matan da suke safin da su da sauran miyajon harkalolin su."
"To me ya sa ka zabi da faɗi gaskiyan."
"Saboda naji cewa hukuma tayi alkwarin sasshauci ga duk mai lefin da ya bayana kansa."
"Amma ka san wani irin lefi ka aikata kuwa."
"Eh na sani.
Uhmmmmm"
Ranka ta daɗe ban damu da ko wani irin hukunci da za a yanke min ba ni dai kawai ayi hukunci cikin adalci."
Shiru alkalin ya yi sanan yace."
Duba ga kwararan shaidu da aka gabatar kotu ta yanke hukunci kamar haka.
Alhaji sufi da Alhaji Dama lissafi wan da asalin sunan sa Dalhatu hukuncin kisa ta hanyar rataya kuma a yu ba sai gobe ba sannan kuma za ayi wa Ashraf bulala dari sannan da taran dubu dari biyu.
Anyi wa Ashraf dukan sanan aka tashi daga kotu.
Mai dukan ne yace."
"Mai ya ji maka ciwo haka?"
Dariya Ashraf ya yi sannan ya ce."
"Bazaka gane bane.
Tashi ya yi sannan ya fita daga kotun.
Wurin su Alhaji Dalhatu ya nufa murmushi."
Kai......"
Shshsh kar ka wahalar da kan ka ni ne.
Uhmmmm a tunanin ka zaka sare ni ne so biyu na barka wallahi ba zai yu ba.
Na bar gida na tsawon kwana talatin ina kwana akan titi ka san dalilin kuwa?"
Saboda na dauki fansa ne ka kashe min iyayena bai ishe ka ba haka ka sake kashe min matata wace bayan iyaye na itace nake wa mahukacin so amma ka raba ni da ita.
Shi ya sa ni kuma na kudiri niyar sai na cutar da kai to ta wani halin .
Wallahi Allah ko da mutuwar ƴaƴan kaɗe na barka da shi na kashe ka amma kuma ni hakan bai min ba sai na hada maka da wani kayutan.
Ihu Yasir ya yi sannan ya cire bindigan wani ɗan sanda ya harbe Ashraf.
Su kawu Jabir ne suka riƙo Ashraf a sanda Yasir ya harbe sa.
A she suna cikin mutane ma su zaman kotu suna sauraran karan.
Baba Jabir ne ya riƙe sa ya na cewa su kawo mota a kai sa asibiti.
Daƙer Ashraf ke numfashi ya yin da jini ke zuba muryan sa cen kasa ya ce."
"A a kawu kar ka damu kan ka dan ko munje asibiti ba za su hana kudiran Allah ba ni zan fi so ku bar ni na karasa a nan na huta da wannan rayuwan na bakin ciki."
"A a Ashraf ka dai na wannan magana."
"baba dan Allah ka kula min da Abdulrahman na san kai kaɗe ne zaka kula min da shi."
"A a Ashraf zaka girmar da abun ka dan Allah kar kayi wa yaron nan haka ya rasa mafiyar sa kai ma ace ya rasa ka."
Lailla halillah muhammadu rassulullah.
A hankali ya ja numfashi sannan cen ya sake jikin sa idanunsa sun kafe.
Dukan jikin sa ma ya sake a jikin baba Jabir.
Wa su hawaye ne suka zubo wa baba Jabir shi ke nan fa babu Ashraf, Kursum, Yasir da kuma nabila.
THE END.