Free chapter · Read without an account

Chapter four

by Ruqayyah kabir · MATAR COLONEL : A Sex Therapist

London

A cikin wani cozy parlour mai kyau ma ɗan zaman jin daɗi, wata mata ce zaune comfortably a kan wani royal-designed cushion. She's in her mid fifties, amma elegance ɗinta ya fi shekarunta. 

Umma — haka ’yarta ke kiranta — tana wayar video call da kanwarta ɗaya tilo daga Nigeria.

Laughter and happiness suka cika dakin yayinda suke gaisawa da genuine excitement.

Umma ta zauna tana bayyana yadda relocation nasu daga UK zuwa Nigeria ke tafiya smoothly.

Ta ce yanzu haka gidan su da ke Yola — the family mansion — ana gyara shi sosai, everything is being modernized.

Daga nan Anty ta ce:

> “To ai good news ne, amma ita kuma Binta fa? What about her Career, what is she planning to do about her career...”

Umma ta murmusa sannan ta ce:

> “Toh Amina ai ga  Bintan da kike tambaya nan tana kusa da ni. Tun da kike magana tana jiyo ki.”

Binta, wata stunning and modest young woman, tana zaune a gefen Umma a kan grey velvet couch, tana scrolling laptop ɗinta, amma ears dinta suna kan hirar wayar.

She smiled softly lokacin da Umma ta miƙa mata wayar:
> “Gashi nan, yi magana da Antyn ki ku gaisa.”

Binta ta karɓi wayar tana murmushi.
“Anty na! Ina wuni… ya kwana biyu, nayi missing dinki…”

“Nima haka babyna… ya kwana biyu? Sai na ji wai kun kusa dawowa nigeria…”

“Ehh wallahi anty.. na kosa mu dawo gida nayi missing Yola…”

“Toh ya za ki yi da aikin ki?”

Binta taasa ta da cewa; “toh ai ni aiki na yawanci online nake yin komai…even my private sessions, so duk inda nake I can work there.”
“Toh madallah hakan ma yayi baby na I cant wait to see you..”

Su ka ci gaba da hiransu cike da ƙauna da dariya.

Binta ta miƙa wa Umma wayar bayan ta gama gaisuwa da Yaya — aunt ɗinta da take ƙauna fiye da komai a duniya.

Umma ta karɓi wayar tana kallon ’yarta da murmushi mai cike da alfahari.
Bayan haka, Binta ta miƙe tsaye cikin salo da natsuwa — she walked toward her room with poise, her soft footsteps barely making a sound.

A few minutes later, ta fito daga ɗakin nata — looking smart, polished, and confident.

> “Umma,” ta ce tana jingina da ƙofar parlour, “Zan wuce yanzu. The interview is in an hour, and I need to prep some things at the office.”


Umma ta kalleta, tana alfahari da diyar ta kwaya daya tilo.

> “Allah ya bada sa’a, Bintu. Ki kira ni idan kin gama.”


> “Insha Allah, Umma,” Binta ta ce, sannan ta nufi ƙofar fita.
She walked gracefully like someone born with confidence, with purpose.


Ta shiga mota, ta tada engine smoothly, and in seconds, she drove off — headed to chase her dreams.


Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.