Free chapter · Read without an account
Chapter seven
Libya – Inside a military apartment
A yayin da rana ke shiga dakin ta siririn taga , sanyi kuma ya ratsa dakin duk da yammacin Libya na da dumi. Colonel Junaid na zaune a kan desk dinsa yana typing wani confidential report da suka turo masa daga base. Fahad kuwa, abokinsa na kusa, yana kwance a kan 3-seater couch da wayarsa a hannu, murmushi a kan fuskar sa.
Fahad:
(with an excited grin)
“Kai mutumina, you need to hear this babe talk, wallahi. Keeping it Up with Dr. Binta — this woman na thunder! Kai… listen to this part. Just listen.”
Junaid:
(without looking up)
“Fahad please… I’m working. Stop disturbing me da wannan nonsense ɗin naka.”
Fahad:
“Okay okay, sorry… but just hear this part. Wallahi this lady sabi no be small!”
📺 Live Therapy Session – daga wayan fahad (Dr. Binta Speaking in English)
Dr. Binta (on screen):
"Today’s topic is Vaginal Dryness and How to Deal With It – especially in women above 30 or those under hormonal stress. First of all, let’s stop shaming women for their bodies. Sex is a shared journey, and communication is everything."
"Use of lubricants is not haram or shameful. In fact, Islam encourages foreplay and emotional connection before intimacy. If your wife is dry, it’s not always spiritual — it could be biological, emotional, or psychological. Learn her body, her triggers, and for God’s sake — stop acting like five-minute warriors!"
Fahad:
(chuckling like a mischievous boy)
“Yoh! Five-minute warriors! Sai dake yar zamani!”
(laughs out loud)
“Gaskiya amma maganganun ta na a kan daidai.”
Junaid:
(finally slams the laptop shut and stands up angrily)
“Fahad! Wallahi ka na bani mamaki kuma ka soma bata min rai. What nonsense is this!? Wannan waninirin shirme ne? These girls just come online suna cewa wai su sex therapist ne, amma in ka saurara da hankali basira ba zaka ji komai na arziki da suke fadi ba sai naughty abubuwa. Wallahi this girl has no shame.”
Fahad:
(teasing)
“Just hear her small mana—”
Junaid:
“Na ce ka kashe! All you care about is these bold shameless girls da ke hiding under the umbrella of 'education'. Mene ne hadin ilimantarwa da wadannan maganganun batsan da take ta amabatowa? Wani mutumin arziki ne zai so ya auri wannan irin yarinyar…yar iska kawai?”
(He snatches his mug angrily and storms toward the small kitchen corner.)
Junaid (muttering):
“useless show… keeping it up with what? Keeping up da iskanci dai da karuwanci… mtchewwww”
(He pours himself hot black coffee, still fuming.)
Just then, maganganun Baban shi suka dawo mai a kai— the recent conversation inda baba yace, "Ina fatan this time ka yarda da zabin da zamu maka... we believe it’s time for you to settle."
His heart skips… “Could it be?”
He grabs his cup tighter. A subtle fear and confusion sneaks in.
Shin irin wadannan matan A a hada shi da ita wai ya aura…? Ya girgiza kai yana furzar da iska.
Junaid:
(low tone, staring into his mug)
“Ya Allah, ka taimaka ka bawa iyayena ikon da zasu zabi min mace mai hankali da tarbiyya…”