Free chapter Β· Read without an account
page 23
πππLAILAHπππ
STORY AND WRITTEN BY
AISHA MA'ARUF (GIMBIYA AYSHU)
ELEGANT ONLINE WRITTERS
SHARE FISABILILLAH
DEDICATED TO ASMATEEY π.
Gimbiya Ayshu's Data service
Ku siya data a garabasa
MTN
500MB-180
1GB -280
2GB - 550
3GB - 750
5GB - 1250
10GB -2500
AIRTEL
300MB - 170
500MB - 200
1GB - 300
2GB - 550
5GB - 1350
10GB - 2600
GLO
200MB - 120
500MB - 180
1GB - 300
2GB - 550
3GB - 850
5GB - 1350
10GB - 2600
9MOBILE
500 - 180
1GB -280
2GB - 550
5GB - 1300
10GB - 2500
Account number:8036434941
Account name: Maryam Maaruf Muhammad
Bank name:Opay
Contact me on this number:***
PAGE 43-44
____________________ Washe gari Sa'ad ya riga Hydar tashi, daka mai duka yayi a baya, da tsauri Hydar ya mike yana zare ido, Allah ya isa, dariya Sa'ad yayi yana tsaukowa daga kan gado,bayi ya shiga yayi wanka da alwala, yana fita Hydar ya shiga alwala kawai yayi dan an kusa tayar da sallah, masallaci duk suka je basu suka dawo ba sai karfe bakwai, direct Main parlor gidan suka nufa, Hydar ne ya fara shiga bakin shi dauke da sallama sanan Sa'ad yabi bayan shi ba abin da ke tashi a dakin banda tsautin karatun Al- Qur'ani,parlon sap-sap sai kam shi ke tashi, salame ni ta shigo parlon dan ta ajiye cooler saman dining shine ta gansu, dukawa tayi har katsa ta gaishe su, "amsawa duk sukayi da fara'a" bayan ta ajiye cooler Sa'ad yace ta Kira mai mummy, da toh! ta amsa ta nufi stairs dan kiran mummy, bayan kaman minti 2 ta sauko tace tana zuwa Alhaji karami" yauwa nagode" bajimawa mummy ta sauko da dogon hijabi a jikinta, zama tayi a one sitter, hada baki sukayi wurin gaishe ta, " murmushi tayi ta amsa musu da kun tashi lfy" lfy lau mommy, "baza kuje aiki ba yau"zamuje mummy yanzu ma za muje mu shirya, " toh! In kun gama, kuzo kuyi breakfast" toh! Mommy, tashi duk sukayi suka fita a parlor, bayan kaman minti 35 sai gashi sun dawo, mummy dake parlor jikinta sanye da dogon riga na shadda yaji aiki ba kadan ba, dining sukaje baki daya mummy tayi serving dinshu, Hydar nakai loma daya ya wani lumshe ido harda wani kwana dakai yace" mummy abincin nan yayi dadi sossai ba kadan ba, nasan k kika yi shi ba mai aiki ba, dariya mummy da Sa'ad sukayi, "mummy tace kace duk sanda zaka zo na maka kenan" ehhh! wlh mommyna inaso" toh! Kwadayi cewar Sa'ad, mummy kinji kohhh yana cemin kwadayi, " a'a fahhhh! Sa'ad banaso a kan me zakace ma yarona kwadayi, bana so fahhh! h, gwalo Hydar yayima Sa'ad ya kashe ido daya, komi Sa'ad baice ba in banda murmushin da yayi, Mummy abincin ya rage, "ehhhh! asa maka a cooler nehhh", ehhh! mommy inaso, "da toh! Mummy ta amsa" bayan sun gama cin abinci Hydar ya kwashe kwanonin, mummy na ya bari mai aiki zata kwashe amman yaki sai daya kai, murmushi mummy tayi tanasa mashi albarka, kitchen mummy ta shiga ta hada mai abincin a wani dan basket mai kyau, fitowa tayi daga kitchen hanun ta rike da basket, Hydar na ganin ta ya mike da tsauri sa ya isa wurin ta, amsan basket din hannun ta yayi, "Allah yayi maka Albarka son, ya baka mata na gari, da yara masu Albarka da zasu yimaka biyayya" juya kai Hydar yayi yana tsosa keya alamun kunyya, katsa katsa ya amsa da amin, " toh! Yaran mommy in ka gama sai kazo mu tafi, cewar Sa'ad. Tohhh! Mommyna nagode, hannu yasa a aljihun shi ya debo kudin da baisan adadin suba, a jewa yayi kusa da mommy " mai wannan, cewar mommy " tukwici ne " a'a son zoka dauka" mummy ba kyau mai da hannun kyauta baya, yi hakuri ki rike pls mummyna "murmushi mommy tayi tace "Allah yayi maka Albarka son ya baka mata ta gari da yaran masu albarka da zasu zamo haske ga al- umma" ka gaida hajiya ka cema hajiya ina gaishe ta sossai, ran juma'a in Allah ya yarda zan kawo mata ziyara" toh! Mummy zan gaya mata, rakasu mommy tayi har zuwa parking space, duk suka shiga Motan su suka bar gidan.
Hydar bai zarce ko ina ba sai gida, horn yayi mai gadi ya bude mai gate, ya shiga yayi parking, bayan ya fito ya bude back seat ya dauko basket din da mommy ta bashi ya nufi cikin gida dashi, sallama yayi a kofan parlor, mai aikin sune tazo ta bude mai, dukawa tayi har katsa ta gaishe shi ya amsa hadi da tanbayanta lafiyan ta,ajiye basket din yayi a dining ya nufi dakin Ammi, sallama yayi mummy ta amsa mai hadi da bashi izinin shiga, shiga yayi da sallama ya sameta zaune a kan stood, ina kwana Ammina ya kika kwana, "lfy lau autana ya ka bar mummyn naka" lfy lau ammi na tace ma na gaishe ki kuma tace zatazo ran juma'a insha Allah, " Ahhhhh! Kace ina da babban bakuwa,Allah kaimu rai da lfy" Ameen Ammi, na aje miki abu akan dining, zan wuce aiki kar Nayi latti dan na kusa makara, ya fadi haka yana nufan bakin kofa, "Allah ya kiyaye ya tsare ka ya dawo min da kai lfy" Ameen Ammi na, luv u muahhhh! Direct parking space yanufa yaja motan shi ba zarce ko ina ba sai wurin aiki.
Yana shiga gate din makarantar parking space ya nufa, yayi parking ya fito da jakan shi, ratayawa yayi a baya ya rike wayoyin shi biyu a hannu daya, kulle motan yayi sannan ya nufi office dinshi.
A bangaren laillah ko jin bai kirata ba duk ta damu,gani take kaman ba santa yake ba karya kawai yayi mata, Khady lfyn ki kuwa, mai ke da munki?, kawar ta ke mata wannan tan bayan, "babu komai kai na ke dan ciwo, Ayyahhhh! Allah tsauwake ya baki lfy yar uwa dan murmushin lailah tayi tace" nagode da kulawa Allah ya bar mu tare" ba komai khady ai kin wuce kawa a guna kin zama yar uwa, haka dai ta cigaba da zama a aji amman rabin hankalinta ba ajin yake ba, karatun da akayi ma ba komai ta gane ba, dama kutsa da window take sai kallon waje take ko zataga gilmawan shi, amman shiru, haka dai ta cigaba dayi har suka fita daga lectures, bayan sun fita wuraren karfe 10 da minti 5, zama sukayi a kar kashin bushi ya, suna dan duba handout dinsu, Amman lailah ba handout take dubawa ba, tayi tafiya bata ma kutsa, ta Lula duniyan tunani, tana cikin tunani Zainab ta tabota tace " kahdy zo muje cafeteria kafun lokaci yayi kinsan wannan dan rainin wayon sir Sa'ad din in ya rigaka shiga baka shiga, "uffan lailah batace mataba sai wani tsanyi data ji a zuciyar ta jin an Kira sunnan masoyin ta, ita ko zagin da aka mai bai dame ta ba, daidai nan suka isa cafeteria, suka siya abinda zasu siya suka biya, Zainab ta dau wayan ta dan ta duba karfe nawa taga 10:23, inna lilahi wa inna ilaihi rajiun, sister kin san karfe nawa kuwa 10:23 fahhh! Dan Allah ki daga kafa muyi tsauri mu isa kafin lokaci ya kure, uffan lailah bata ce ba, tadai Kara tsauri kaman yanda tace, dai-dai sun shanyo kwanan ajin su kenan suka hango shi, wani tsanyayen ajiyan zuciya ta tsauke a boye ba tare da ta bari kawar tata ta gane ba, mun shiga uku khady, shikenan zaman waje ya kamamu, haka dai suka karasa har kofan ajin, lailah ne tayi sallama dayar tana bayan ta, sir can we come in, juyowa yayi sukayi ido hudu da abar kwaunan shi, kallan minti daya yayi mata sannan yace" from where" " sir, I went to cafeteria, but am sorry sir" dagowa yayi ya kalle ta suka Kara hada idon, suna hada ido yaji kaman an zuba mai ruwan sanyi saboda wani irin sanyin daya ratsa zuciyar shi, " law din shine ba'a shiga inya shiga, amman shikam Yau dai sai an karya wannan rule din tunda dai kan masoyiyar shi ya fada, kuma yana cewa su shigo za'a fara kananan magana, amman babu ruwan shi kome za'ace ace shi yayi ra'ayi, hannu ya daga mutsu alamun su shigo" aiko zuna jin haka tuni aji ya dume da kananun magana " I hope u all recognize my present, and if u know u are not ready for d lectures u can move out" tuni ajin yayi shiru kaman anyi ratsuwa a ajin, lectures din shi ya fara bayan ya gama ya fara tanbaya, daman ka'ida ne in har ya shiga yayi lectures, toh! Kafin ya fito sai yayi tan baya, wata yarinya ya tayar ya mata tanbaya ya amsa mai sannan ya tanbayi wani ma sai ya kira lailah, "yana kiranta gaban tavya fadi" tanbaya daya yake amman daya kai kanta sai da yayi mata biyar, kuma ta amsa mai Wanda bata amsa da kyau ba yakara gyra mata, bduba a gogon dake daure a hannun shi kiran Rolex yayi, yaga I time din shi ya wuce da minti biyu, tattara kayan shi yayi ya mutsu sallama sannan yabar ajin.
Yana shiga office ya hada kayan shi da baida abinyi kuma bai zarce ko ina ba sai gida, horn yayi mai gadi ya bude mai gate, motocin daya gani a parking space ne ya ba shi mamaki, a'a daddy ya dawo ne? Amman bai gaya min ba, Ko dai bashi bani?, a'a shine saboda wanchan motan ya hau sanda za suyi tafiyan, Shi ne ma, Wato surprise yayi mana, bari dai in shiga in gani, daukan jakan shi yayi da wayoyin shi ya fita a motan ya kulle, bai zarce ko ina ba sai main parlor yayi sallama sannan ya shiga, wani irin kamshine yayi mai sannu da zuwa, lumshe ido yayi yana shakan daddadan kam shin, bude idon dazeyi yayi ido hudu da daddy yana zaune akan kujera mai daukan mutun biyu, murmushi mai kayatarwa Sa'ad yayi ya nufi wurin dadyn shi da tsauri, side hug ya bashi yace" ina wuni daddy na, ya hanyyya, da aiki" " lfy lau son ykk ya aiki, many days, I miss u my auta yana jan kumatun shi, dariya Sa'ad yayi har sai da kumatun shi ya Loba.................
COMMENT
AND
SHARE.
MORE COMMENT MORE POST
LESS COMMENT NO POST.
LUV U MY FANZ β€β€β€.