Free chapter 路 Read without an account

SIRA茒IN U茦UBA 2

by Nusaiba Ibrahim Rimi 路 SIRA茒IN U茦UBA

馃敟SIRA茒IN U茦UBA馃敟

__Free_book_

鉁嶏笍Nusy bee

Page 2

瞥an mintuna bayan ta sauke wayar taji sallama,ta 蓷auke kai daga kallon da takeyi a 茩atuwar plasma TV 蓷in dake luxury parlourn,ta kalli saitin kofar da kulawa,wanda yayi sallamar ya bayyana

Matashin saurayi ne,giant, kyakykyawa wankan tarwa蓷a,sanye yake da riga da wando na puma track suit ba茩a茩e, kyakykyawan gashin shi da bai taru sosai ba ya sha gyara,yayi murmushi yana kallon ammin nashi da tuntuni murmushi yake kwance akan fuskar ta,ya 茩arasa kusa da ita ya zauna ya rungume ta yana fa蓷in"I miss you ou lovely mother"

Itama murmushi tayi tana fa蓷in"SULAIMAN ka dawo?ya aikin?"

Sulaiman ya yatsina fuska yace"aiki kadaran kadahan ammi,yanzun ma na gaji sosai,tun 蓷azu na shigo gida amma sai da na fara Branching part 蓷ina nayi relax sannan nayo nan"

"Weldone son!I hope you are doing good"

Sulaiman yace"absolutely ammi,good evening my ammi"ya 茩arashe yana kwantar da kanshi a kan kafa蓷ar shi

Hajiya Raheena tayi murmushi tana kallon shi tace"kai fa baka girma ko? 蓷aga ni kafin surayya ta shigo taga wannan ta蓳arar"

Sake ma茩alkale ta yayi a shagwa蓳e yake fa蓷in"kai ammi na,kafin ita wa kika fara sani?"

"Yayan ku mana,malam ni 蓷aga ni"Sulaiman yayi murmushi sannan ya zauna sosai yana kallon ta,da serious face yake fa蓷in"ammi gobe da yaushe za'a yi tafiyar nan?"

Hajiya Raheena ta 蓷an ta蓳e baki tace"Abban ku yace wajen goma na safe zamu tashi"

"Kenan ba da yaya AUWAB za'a tafi ba?"

Da sauri ammin nashi ta kalle shi yace"wanne Auwab kake Magana akai? beside,Kai yanzu akace Auwab zai je garin nan sai ka yarda?"

Sulaiman ya 蓷an yatsina fuska yana girgiza kai yace"but ammi I see nothing special don Yaya Auwab ya je albasu, don't forget acan aka haifi abban mu,can ne asalin shi"

"Then,so?"ta fa蓷a tana hararar shi

Murmushi Sulaiman yayi yace"nothing,yaushe zai dawo ne? I'm missing him badly,my brother,my friend,my,my,Kai my everything ma kawai"ya 茩arashe yana murmushi

Hajiya Raheena tayi murmushi tace"ka bi shi mana,ko Boston 蓷in ba茩on ka ne?"

Sulaiman yayi murmushi ya girgiza kai yace"no!idan na bi shi ni kuma yaya zanyi da nawa aikin kenan? Allah ya dawo mana dashi lafiya kawai"

Hajiya Raheena tace"ameen"daidai nan surayya da Amra sukayi sallama suka shigo da sallama

Suka amsa musu,da girmamawa suka gaishe su,suka amsa, Sulaiman yace"sai yanzu kuke dawowa?"

Surayya ta kya蓳e fuska kamar zatayi kuka tana fa蓷in"wai ji nayi fa an ce gobe zamu je wancan 茩auyen,da ban so dawowa ba ma,na so booking flight gobe na saci jiki na wuce Maiduguri,kafin a matsa min zuwa wancan 茩auyen"

Sulaiman ya mi茩e cike da takaici yana kallon ta,yace"a wancan 茩auyen dai da kike 茩yan茩yami bakya so anan aka haifi uban naki da kike 茩afafa dashi, saboda haka idan kika tashi 茩yamatar 茩auyen sai ki ha蓷a har da uban ki da shima haifaffen can 蓷in ne"yana fa蓷in haka yace"good night ammie"bai jira amsar su ba ya fice cike da takaicin yadda mahaifiyar tasu take cusa musu a茩idar 茩in dangin mahaifin nasu,duk da ba sosai take nunawa ba

Dukkan su da kallo suka bi shi,Hajiya Raheena taji haushin abinda yayi wa 茩anwar tashi,amma sai ta share bata nuna musu ba,don duk abinda akeyi bata bada 茩ofar da karami zai raina babba a yaranta,ta 蓷auke kai ta kalle su tace"ku shirya da wuri Please,abban ku ya gaya mana wajen 茩arfe goma na safe zamu tafi"

Amra ta kalli ammin nasu cikin jin takaici tace"to be sincere ammi I dislike zuwa wannan 茩auyen, there is nothing special with that village,I hate it wallahi"ammie ta kalle ta da 蓷aurewar fuska tace"yanzun ma zagin da kuka saba janyo min kuke so ku ja min?baki ji abinda yayan ku yace ba?acan aka haifi uban ku?to bana son shiririta,ku shirya zamu je garin ku gobe"surayya cikin sakalci irin na auta cikin shagwa蓳a tace"but ammie You know that old woman is so annoying,ki ga fa nan zata zo amma sai tayi ta ha蓷a mu da abban mu, Aunty beely ma kina ga cewa tayi ta tsani tazo saboda kullum a cikin ha蓷a ta da daddyn su take,wai ta茩i aure"

"Watch your tongue Amra!ita 蓷in duk lalacewa mahaifiyar baban ku ce,You have to respect her for the sake of her son which is your father!"ta 茩arashe da 蓷an 蓷aga murya

Shiru sukayi basu sake magana ba,don sun fuskanci ran mahaifiyar tasu ya 蓷an 蓳aci,a hankali surayya ta 蓷auki 拼ar jakar ta,ta mi茩e tana fa蓷in"good night ammie"itama Amra mi茩ewa tayi ta bi bayan ta,suka nufi 蓷akin su dukkan su rai a 蓳ace

LUGARD ROAD, NASSARAWA GRA, KANO STATE, NIGERIA

"Mum!Wai da gaske ne gobe zamu yi tafiyar nan?"

Ta 蓷aga kai tana kallon shi,fuskar shi a 蓷aure, da gani yana cikin 蓳acin rai,kafin ta kai ga bashi amsa suka ji Muryar beely tana dariya tace"yeah of course Yaya AZAD!that annoying old woman da baka 茩auna gobe dai zaku kwana a waje 蓷aya"ta 茩arashe tana dariya

"God forbid!anya daddy yana duba mana kafin yayi abu kuwa?for God sake bana son tension,but that annoying old woman with her villagers' children and grandchildren zasu janyo jinin mutum ya kai matakin 茩arshe, Please mum kiyi wani abu Please"kallon Azad tayi cikin takaici tace"stop begging me nayi abinda kasan bazan iya ba,tun wuri nace ka koma bakin aikin ka amma ka茩i,yanzu shi Auwab da Allah ya taimake shi ya koma bakin aikin shi ba gashi nan ya huta ba?don haka kar ka dame ni,ka bar Ni da abinda yake damu na nima"tana kaiwa nan ta mi茩e ta bar parlourn ran ta a 蓳ace,su kuma suka bi ta da kallo

Beely ce ta kalli Azad cikin kwantar da murya tace"Please yaya Azad Kar kayi Abinda daddy zai 茩ullace mu,that woman is his mother,the villagers are his relatives,and he love them,so let's do something that will not hurt him,kwana 蓷aya kawai zamu yi,in Sha Allah babu wata matsala,bana son abinda zai janyo mana fushin Daddy"Azad yayi tsaki yace"bilkisu wallahi bana 茩aunar garin nan,bana son ha蓷a sabga da 茩auyawan nan,茩azamai 拼an rainin hankali"beely ta yatsina fuska tace"seriously Yaya Azad,amma haka zamu je kawai saboda daddy"

Feena dai na zaune daga gefe tana danne dannen waya,amma hankalin ta da kunnuwan ta suna ga 拼an uwan nata,tana jin haushin yadda suke wula茩anta dangin mahaifin nasu wai 拼an 茩auye ne,ta girgiza kai cike da takaici,ta mi茩e tsaye batare da ta kalli yayyen nata ba da ko kula da ita basuyi ba ta shige 蓷akin ta

BOSTON, MASSACHUSETTS,USA

Kyakykyawan matashi ne,fari tas,yake takawa a hankali a gefen titin,kallo 蓷aya nayi masa na gano kamannin sulaiman a tare dashi,sai dai shi yafi sulaiman haske,kuma yanayin shi yana gwada rashin son hayaniyar shi, sa蓳anin sulaiman mai yawan surutu

A nutse ya zare farar p-cap din da ke kanshi,ya zare ba茩in glasses da ya kara wa farar kyakykyawar fuskar shi kyau,cikin nutsuwa ya cigaba da takawa zuwa bakin katafaren gate 蓷in gidan nashi,hannun shi ri茩e da p-cap da ba茩in glasses 蓷in nashi,ya bu蓷e 茩aramin gate ya shiga gidan cikin nutsuwar shi da rashin hayaniya kamar koyaushe

Yana shiga 蓷akin shi wayar shi tana katsewa,ya 蓷an yatsina fuska sannan ya 蓷auko ya duba mai kiran, murmushi yayi ganin mai kiran,ya jefar da wayar tashi kan gado ya fa蓷a toilet 蓷in 蓷akin nashi

Bai wuce mintuna goma ba ya fito,ya shirya cikin kaya marasa nauyi ya zauna a gefen katafaren gadon shi sannan ya 蓷auko wayar shi ya mayar da kiran da akayi masa, ba'a 蓷auki lokaci ba aka 蓷aga

"Big bruh!sai da kai babban yaya"Muryar Sulaiman ta fa蓷i haka daga cikin wayar

Murmushi yayi sosai kafin yace"Sulaiman!ya aikin?ya fama da mutane kuma?"sulaiman yace"normal wallahi,Abba ma ya saka na 蓷auki hutu tun shekaranjiya,this time dai da shi da daddy sun yi al茩awari zamu je mu ga mahaifar su mu gaida Granny 蓷in mu"

"That's good! Amra ta gaya min gobe zaku je ko?"

"Yeah!Amma for sure naga a gidan babu mai son tafiyar,daga ni sai dad"

Auwab ya 蓷an yatsina fuska yace"Gaskiya sai dai daga kai sai dad 蓷in,don ko Ni ba so nakeyi ba, shiyasa ma da Abba ya fara yi min batun tafiyar na cigaba da zama na anan kawai"

"Haba yaya Auwab! don't forget that anan aka haifi mahaifin mu,nan ne asalin mu,nan ne tushen mu,ka ta蓳a ganin mutum ya茩i tushen shi?"

Ahto!ko shege yana son tushen shi馃ケ

#likecommentshare

#Nusy_bee

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.