Free chapter 路 Read without an account
SIRA茒IN U茦UBA 5
馃敟 SIRA茒IN U茦UBA 馃敟
__Free_book_
鉁嶏笍Nusy bee
Page 5
Basu juma sosai a 蓷akin inna sabuwa ba suka wuce 茩aton 蓷akin da aka tanadar musu don cin abinci,an kai musu komai an jere,Beely da surayya ana fara serving 蓷in su suka ce baza su ci ba,a 茩oshe suke
Hajiya Raheena cikin kufula ta juya shuwa ta rufe surayya da fa蓷a, kasancewar kaf yaran nata suna jin Yaren ta,ta nuna mata 蓳acin rai sosai kan 茩o茩arin 茩ara 蓳ata mata suna da take shirin yi a tsakiyar dangin miji,Hajiya Salma tayi saurin katse ta da fa蓷in"a'a Hajiya,茩yale ta tayi ra'ayin ta,kawai don tace bazata ci abinci ba sai ki kama yi mata fa蓷a?ki 茩yale ta taji da damuwar dake ranta"
Shiru Hajiya Raheena tayi batare da ta sake magana ba,ta da蓷e da gane salma tafi ta tsageranci da rashin kunya, shiyasa basa ta蓳a daidaitawa da uwar mijin nasu
Bayan awa 蓷aya sun kammala komai,sun sake dawowa 蓷akin inna sabuwa,ita dai Hajiya salma har ma da yaran ta ji sukeyi kamar a kan 茩aya suke
Barrister Umar ne ya kalli mahaifiyar tasu yace"Ni kuwa Inna har yanzu banga yarinyar wajen yaya Garba ba"
"Ai kuwa tana nan,ina Nadiya?ke Nadiya?"kusan 拼an mata biyar ne suka shigo suna tambayar"inna me za'ayi miki yanzu?"
Inna ta galla musu harara tace "ku fice ku bani waje, Nadiya nake Kira"lieutenant general Usman yana murmushi yace"inna bar su su gaisa da 拼an uwan su su san juna,ku shigo ku zauna,ke,je ki kira Nadiya da Ummul khairi 拼ar gidan marigayi yaya Garba"lubabatu da aka aika ta amsa cikin girmamawa sannan ta fice da sauri don isar da sa茩on da aka bata
瞥an mintuna sai ga Nadiya ta shigo da sallama,ta dur茩usa ta gaida su a girmame, wa蓷anda suka ga dama suka amsa,sauran kuma a yatsine suka kalle ta suka 蓷auke kai
Barrister Umar ne ya fara tambayar su game da karatu,babu laifi duk cikin su babu wadda bata gama primary ba,kuma ba laifi suna 蓷an ganewa ko da babu yawa,ya yaba musu sosai,babu jumawa Ummiyo ta shigo tana sallama da sanyin Muryar ta
茒akin ya 蓷auki shiru da shigowar ta,sai bin ta akeyi da kallo,bata ko sake 蓷aga kai ta kalle su ba ta rissina ta gaishe su, wa蓷anda sukayi niyya suka amsa,sauran dai sai kallon ta sukeyi a yatsine kamar sun ga kashi
Da 茩arfi Beely tace"wai tab蓷ijam! gaskiya an cuci 茩auye"
Barrister Umar ya daka mata tsawa,a firgice ta nutsu,cikin 蓳acin rai yace"wannan 茩auyen da kika raina anan aka haifi uban naki da kike ta茩ama dashi"kafin ya sake magana ma sameera tace"ai bama yanayin mu 茩auyawa bane,yanayin ta ne,bata wanki bata wanka"Hajiya Raheena sai kallon su take tana jinjinawa,ita kam Hajiya Salma tuni ta 蓷auke kanta
Feena ce ta mi茩e tsaye ta kama hannun Ummiyo suka fice daga 蓷akin,da kayan wankan ta ta taimakawa Ummiyo tayi wanka,ta wanke mata gashin ta mai bala'in cika da tsawo amma ya dan茩are,don sanda ta wanke mata kan sai da aka zuba kumfa wajen sau shida sannan tayi haske,zuwa lokacin tayi kuka har ta rasa hawayen zubarwa saboda zafi,bayan ta gama yi mata wankan ta saka ta a gaba suka nufi 蓷akin ta don duba mata kaya
Gaba 蓷aya babu kayan arzi茩i,kayan ma sai wari wari sukeyi,gasu duk a yayyage,wasu an 蓷inke da zare da allura,feena ta kira Sulaiman,茩asa 茩asa ta ro茩e shi ya je kasuwa,ta gaya masa abubuwan da zai siyo mata
Tana kashe wayar 蓳era yazo zai wuce da gudu,ta 茩wala ihu tayi waje,sai daga baya ta le茩o taga Ummiyo a zaune a takure,tace"ki fito don ni tsoron 蓳era nakeji,ki zo muje 蓷akin inna sabuwa ki shirya"da sauri Ummiyo ta girgiza kai tace"na gode anti,zan shirya anan"
"C'mon ki taso,kizo mu wuce 蓷akin inna sabuwa"
"To zan iya zuwa 蓷akin baba Hari?"ta tambaya da sanyin murya,feena tace "eh mu je,ni wa蓷annan 茩warukan ne bana so,ki fito mu wuce"babu musu Ummiyo ta mi茩e tabi bayan ta suka nufi 蓷akin baba Hari don ta chanja kayan da feena ta saka Sulaiman ya siyo mata
Wata doguwar riga ta bata ta sanya,ba 茩aramin kyau Ummiyo tayi ba,feena tayi ta ko蓷a ta,ta bata hijabin da Sulaiman ya ha蓷o mata dashi,ta saka sannan suka nufi 蓷akin inna sabuwa
Da sallama suka shiga, duk da cewa da farko Ummiyo ta so cogewa a bakin 茩ofar,amma feena ta ja hannun ta suka fa蓷a 蓷akin
Gaba 蓷aya occupants 蓷in 蓷akin mayar da hankali sukayi gare su,Hajiya Salma mamaki da ba茩in ciki ya hana ta magana ganin abinda feena tayiwa Ummiyo,ga wa蓷annan 茩auyawan da suka cika 蓷akin suna ta damun su da hayaniya a cewar ta,da fara'a sosai Barrister Umar yake fa蓷in"Weldone feena!zo nan Ummul khairi"babu musu Ummiyo ta 茩arasa kusa dashi ta rissina ta sake gaishe su,da yawan mazauna 蓷akin sai kallon ta sukeyi ganin yadda ta chanja tashi 蓷aya
Sulaiman ne ya kalle ta da murmushi yana fa蓷in"Ummul khairi ba gaisuwa?"ta 蓷aga kai cikin sanyin murya ta gaishe shi,ya amsa yana murmushi,ta gaida Azad da ya kalle ta sau 蓷aya ya 蓷auke kanshi ya mayar ga waya,bai amsa ba,sai 蓷an kallon ta da yayi ya sake 蓷auke kanshi yana danna waya yana ta蓳e baki, ru茩ayya ce da taji a duniya babu wanda ya burge ta irin Azad, cikin karya murya tace"Yaya Azad da Kai Ummiyo take fa"
Shi karairayar da takeyi ma dariya ta bashi,ya kalle ta yana fa蓷in"wacece Ummiyo?"
Cikin jin da蓷in ya kula ta ta nuna masa Ummiyo da ke gefe,tunda ta gaishe shi bai amsa ba ta 蓷auke kai gefe
Sulaiman ne ya yatsina fuska yana fa蓷in"menene kuma Ummiyo?"wani banzan kallo Ummiyo ta jefa masa ta 蓷auke kai,ita a ganin ta ya raina mata wayo ma,bai jira amsar ta ba yace"menene school name 蓷in ki in full?"
Bata san ma da ita yake ba,sai da taji su lubabatu suna ta dariyar sha茩iyanci, ru茩ayya cikin dariya tace"ai bata san me kace ba ma,bata ta蓳a zuwa makaranta ba, kullum aikin kenan talla"
"Talla kuma?"a cewar Beely"dama har yanzu ana wannan yayin?"
"Kin san 茩auye kuma,meye bazaki gani a ciki ba?"a cewar Hajiya Salma tana kallon Ummiyo a yatsine
Ba Sulaiman da su Barrister ba,hatta Hajiya Raheena sai da tayi saurin kallon salma, Barrister Umar ya girgiza kai cike da takaici, Salma bazata chanja ba,harshen ta bazai ta蓳a saituwa ba,ya kalli Ummiyo cikin tausayawa yace
"Ummul khairi kema kina son zuwa makaranta?"
Tunda suka zo basu ga fara'a a fuskar ta ba sai Yanzu, don tana jin sunan makaranta ta fara murmushi tana gya蓷a kai,cike da tausayawa da jin nadamar banzatar da rayuwar 拼ar marainiyar da sukayi lieutenant general Usman yace"kar ki damu kinji, Ummul khairi,da ke zamu tafi mu saka ki a makaranta in Sha Allah,kiyi karatu,gaya min,me kike son zama idan kinyi karatu?"sam bai kula da kallon da matar shi,Hajiya Salma,da yaran su suke bin shi dashi ba,banda Sulaiman,feena,sai haidar da hankalin shi yana kan waya ma,sai Nusra
Murmushin nan bai bar fuskar Ummiyo ba ta amsa da fa蓷in"likita nake son zama"
An gaida likita ummiyo 馃榿
#likecommentshare
#Nusy_bee