Free chapter · Read without an account

The Girl With Empty Arms

by NorthernAngel · His Rose

Roman dan matar da take da library din da nake zuwa ne kullum wato “mrs Nowak”

mun saba da ita sosai saboda zuwan da nake kusan kullum

so sometimes ina ganin 19 year old danta yazo wurinta in ya tashi daga college muna yawan haduwa amma bamu taba magana ba sai ranan ina zaune awani lungu na library din ko ganina ma ba’ayi I was reading peacefully

shikuma he was helping a girl finding a book sai yaganni a gurin bacin ya bata littafin ne kuma yadawo gurina ya zauna kusa dani

“hey” ya furta ahankali

na daga kai na kallesa batare da na amsa shi ba na maida kaina ga littafin da nake karatu

“i always see you around; so I thought I could get to know you”

yasake fada yana kallo na still bance mishi komai ba

shi kuma bai hakura ba can ya leko novel din da nake karatu mai suna “persuasion by Jane Austen”..

ahankali kasan maqoshi naji ya furta “boring”

and that caught my attention

daga kaina nayi na kalle shi ina tambayar sa “and why is that?” “ you just don’t look like a nerd” yafada yana kallo na

rufe littafin nayi ina dago mai shi ina tambayarshi ko nerds kadai ne ke karan tashi

“no, no, no” yafada da sauri defensively “That’s not what I mean; it is a good novel, but it is somewhat boring, especially considering there are so many other fun novels to read.” yafaɗa nervously yana dan kame kame

he has an accent that I can’t quite put a finger on

kallon sa nayi da kyau inason sanin dan inane saboda his obviously also not from here..

blue eyes, dark blonde curly hair and his tall around 6’1

he’s quite handsome but definitely not my type

coz kubar ganina innocent and naive 17 year old teenager, I have a taste in everything including men and besides he’s not muslim..

fingers dinsa yayi snapping a fuskata yana dawo dani daga tunanin da natafi firgita nayi ina dan gyaran murya shikuma da wani cocky smile yake tambaya ta “like what you see?”

eyes dina kawai nayi rolling tare da kawar da zancen da cewa “show me”

“what?” ya tambaya with confusion

“the fun books you mentioned earlier”

“oh” yafaɗa realisation coming on to his face wani smirking yayi tare da cewa “unless you answer my questions”

nan ma rolling eyes dina nayi tare da cewa 

“Oh, come on; it’s just one or two harmless questions. They’re no big deal.” yafada yana kallona hopefully

harga Allah I love reading and any book that’ll take my mind off my depressed life I’m in

shikuma yace he know fun novels so as much as I want to ignore him I want him to introduce me to those books

“okay ask” na furta ina mai dauke kaina daga kallonshi

gyaran murya yayi yana sake kallona da kyau yana cewa “where are you from?”

“Nigeria” nabashi amsa uninterestedly

“oh wow, I’ve heard of Nigeria. it’s an African country right?” humming kawai nayi can kasan maqoshi.

sai kuma yace “okay almost thought were from one of those Arab countries”

nan ma dai bance mishi komai ba nidai ina jiran yagama tambayoyin sa ya nunamun novels din

dayaga bani da alaman magana sai yace “not much of a talker, are we?”

kauda kai na nayi slightly blushing but he saw it and he let out a chuckling sound kafin yace “okay here’s my next question: what’s your beautiful name?”

nanma blushing na sakeyi but nayi saurin hade rai dan kar yagane maganan shi nada wani effect akaina

ciki ciki nace “Rose”

“damn” naji yafada can kasan maqoshi

dagowa nayi na kalle shi tare da bata rai ahankali nace “hey no swearing”

ido naga ya zaro tare dayin dariya sosai sai kuma yace mun “how old are you?”

“17” nabashi amsa a takaice murmushi yayi mai kyau yace “okay Rose, I’m sorry for cursing and it won’t happen again. now tell me: are you still in high school?”

hade rai nayi tare da cewa “you said one or two questions and this is the fourth one”

murmushi yayi yace mun “okay my bad. I guess I’ll have to find out another time then?”

eyes dina nayi rolling tare da cewa “and who says there’s another time?”

“you never know” yafada yana kallon cikin ido na. lallaima nafada a cikin raina

“are you going to show me the books?” na tambayesa cikin qaguwa saboda nafara gajiya da surutun sa

hannu yadaga in surrender tareda mikewa yana cewa “okay come on”

nima mikewa nayi yayi gaba nabi bayansa

can wani part din library ya kaini kafin yafara dube dube nidai ina tsaye ina kallon sa mun jima a tsaye agurin kafin ya juyo da wasu novels guda biyu a hannu tare da cewa

“well I think you should start with these” yafada yana mikomin hannu nasa na karba

littafin farko da Ido na ya sauka akai shine

“the sinner by Shantel Tessi” second book din kuma

“corrupt by Penelope Douglas” cover din first book din na sake kallo ganin mace in a chain and a tattooed man holding her daga kasan sunan novel din an rubuta

“A Dark College Romance” daga gefe kuma an rubuta “even the devil needs a pet, and he’s decided to make her his”

dagowa nayi ina kallon shi with confusion, innocence, and naivety! sam ban fahimce komai ba a duk rubutun bayaga kalmar “romance” bcause I know what that word means

nidai nayi shiru inata kallon novels din ina jujjuya su because basu mun kamada something I’ll enjoy reading ba

can na daga kai na kallesa naga kallon yake yana observing dina cikin karamar murya nace

“why did you want me to read these?”

smirking yayi tare da cewa

“coz it’s suits you”

“and why do you say that? It’s not like you know me” nafada raina na dan baci if there’s one thing that I don’t like is people acting as if they know me

“woah, calm down” ya fada yana mai daga hannu in surrender

“I just want to introduce you to a different world, you know? you don’t look like the boring type, if know what I mean” ya fada tare da smirking

rolling eyes dina nayi nikam tare da furta “whatever” najuya zan tafi

dasauri ya tsayar dani

“hey, we didn’t finish talking “

banma juyo na kalle shi ba naci gaba da tafiya ta

cikin daga murya naji yace

“I’m Roman by the way”

cak na tsaya kafin na juyo na kalleshi naga he was already staring at my walking figure

ROMAN sunan yayi rolling akan harshe na ahankali na sake kallon shi ina mai kasa riƙe tambayata

“is that your real name?”

“Yea why?” ya tambaye ni

still muna kallon juna

“nothing, just asking. where are you from?” na tambayi abun da ke raina tun farkon zuwan sa gurina

“Poland” yabani amsa still staring at each other

bakina yayi making “oh” sound, that explains the accent na fada cikin raina

ahankali na lumshe idona na sake daura su akansa kafin nace mishi

“Zara!.. Zara Amadi! you can call me Rose”

ina gama fada najuya na ci gaba da tafiya

I can feel his eyes on me har na fita daga library din

ko da na isa gida it was already past six ina shigowa naga brother mark azaune a sitting room shi kadai yana aiki a system dinsa “good evening brother mark” na gaishe sa

fuska asake ya amsa

“welcome dear, how was your day?”

“fine, thank you” na

amsa shi kafin na nufi kitchen ina shiga naga sis vicky tana girka dinner

“hey” nafurta a gajiye cike da shagwaba

juyowa tayi ta kalle ni tare da sakar mun faffadan murmushin ta mai kyau ta nufo ni “hellooo hun” tafada tana bani warm hug dinta tare da kissing cheek dina

nikuma ina narke mata cause I really need that

tana saki na fridge na nufa na bude tare da daukan very cold bottle water ina juyowa naga tana bani pointed look dinta nikuma nayi kaman ban gane ba najuya zan fita

“Rose” ta tsayar dani

juyowa nayi ina kallon ta a shagwabe dan banson tace sai na aje ruwan sanyi nan

“you know you’ll be seeing mrs Reyes tomorrow right?” ta tambaye ni

mrs Reyes is my therapist

“yes I knowww” na bata amsa excitedly

da mamaki ta juyo ta tsaya tana kallo na can sai tace

“why are you excited?” tana kallona suspiciously

“nothing” nafada ina kokarin boye murmushi na da blushing din da nake nasa hannu ina rufe fuska ta

dariya tayi tana cewa

“I can see you’re hiding something, are you really excited to see her or is there something that you want to share with her?” ta tambaya cikin wasa

“I just miss her” a shagwabe ina turo baki tareda juyawa dan boye murmushi na nafara tafiya ina jiyota tana dariya tana kirana amma ban dawo ba bedroom dina na nufa straight inda yake a downstairs ita da mijin ta sune upstairs

Ina shiga bathroom na tube kaya na tare da fadawa shower sharp sharp nayi wanka da Chanel coco mademoiselle shower gel dina na dauro alwala na fito daure da pink towel dina da sauri na shafa chanel body oil dina nasa simple bubu gown dina mara nauyi da nake dasu dayawa saboda sallah na shimfida dadduma nasa hijab dina har kasa na tada sallahr magrib ina idar wa na janyo hisnul muslim dina ina dubawa nan na zauna har time din isha yayi na mike nayi nan ma ina idarwa nayi tasbihi, salatin annabi sannan na karanta suratul duha da kuma waqi’ah sannan na mike na cire hijab din jikina tare da rigar ma

na bude wardrobe na dauko fovorite pyjamas dina wato pink silky shorts ne tare da silky sleeveless rigarsa kaman half vest dan bekai cibiyata ta bama ko sanyi bana ji haka na nufi gaban mirror na dauki chanel deodorant na shafa na ajiye na sake daukan chanel coco mademoiselle perfume shima na fesa

coconut and rosemary oil na dauka na budesa na matsa a hannu na tukunna na shafa a dry hair dina na bude drawer jikin mirror din ba dauko paddle brush nayi combing dogon gashi na nagama dashi na dauko bristle brush shima na taje dashi nagama na dauko hair band dina nayi parking shoulder length hair dina nashiga bathroom na wanke hannu na sannan nasa chanel slippers na doshi hanyar fita..

what can I say?

I’m obsessed with Chanel!!

Ina zuwa parlour na hango su a dinning azaune sis vicky na serving mijinta nima nayi joining dinsu muka fara cin abinci silently brother mark ne yafara gamawa yana goge bakin sa da tissue yana tambaya na time din da zanga mrs Reyes gobe

“10 am” nabashi amsa

“okay get ready by 9 I’ll drop you up before heading to work”

kaina na gyada mai ina cewa “okay, goodnight”

“goodnight” ya amsa tare da nufan upstairs

muna gama cin abinci na fara taya sis vicky clearing table din mukaje kitchen tana washing dishes nikuma ina zaune akan kitchen island din muna hira

ni daman ba aikin da na iya so shiyasa ma bata bari na tayata

koda tagama around 10pm zamu fito na bude fridge na dauki grapes da ruwa ita kuma ta dauki ruwa kawai muka fito tayi switching lights din ko ina daga haka mukayi sai da safe tawuce upstairs nikuma na shige bedroom dina nayi locking kofa ta

ina zuwa na fada kan gado na tare da janyo phone dina da na bari tana charge ina ciro ta na ciro AirPord dina shima da charge yake nayi connecting nashiga call logs nafara kokarin FaceTiming ya Omar

bai dade da fara ringing ba yayi picking

“hey princess” yafada yana sakar mun kyakkyawan murmushin sa idanun sa full of fatigue daga gani he is exhausted koma yafara bacci maybe

a shagwabe kaman zanyi kuka nace “I miss you today”

“I miss you too Rose. I’m sorry for not calling, today was hectic”

“it’s okay” nafada inajin tausayin sa nasan bazai wuce school ba duba da exams yakeyi

“ina yaya m shima yau bai kirani ba shima” na fada da muryan kuka kwalla nazuwa ido na

Allah yasani all I want is to be with my brothers kamar kowanne family amma hakan ya kasa samuwa

da maamah ta rasu gaba daya hope dina bai wuce su dauke ni muje mu rayu tare ba amma hakan baiyu ba due to circumstances like how they are not stable su kansu yara ne a time din kuma a karkashin guidian dinsu suke wanda nima dole ina bukatar guidance

amma kullum banda wani buri da yawuce sugama karatu su zama stable nima zuwa lokacin nakai 21 din da akace sai muyi rayuwar mu tare just the three of us..

maganar yaa Muaazam ne ta dawo dani daga duniyar tunanin da natafi wanda banma san yaushe yazo yayi joining dinmu ba na kalli kaina acikin camera din naga ashe kuka ma nake duk na dagawa bayin Allah hankali

“Rose calm down please, take a deep breath for me, will you?” inji ya muazzam

sai nafara kokarin tsaida kukana trying to calm myself ‘cause I can feel my breath getting heavier which mean na fara hyperventilating

da kyar sukayi calming dina sukayi ta lallashi na tare da promises kala kala na erin rayuwan da zamuyi da gatan da zasu bani da zaran sun staya da kafansu..

the thing is bawai basu da kudi bane no, kudi kam akwai su kawai dai har yanzu suna karkashin wan Abbansu basu da wani power din karba na daga gurin dad since I’m underage I can’t maker decisions for myself..

haka sukayi ta tambaya na ko ina da wani problem ne and I told them I’m just missing them and want to be with them

haka suka rarrasheni har na ware mukayi ta hira ina fada musu how my day went and what I’ll be up to tomorrow kamar dai yanda muka saba

nafada musu gobe akwai therapy session dina yaya muaazam yace zai samun kudi insha ice cream after my therapy session shima ya Omar yace zai samun sai insha da nashi

Allah sarki yayyina they like spoiling me with money sosai they are always sending me money which I never say no to because it’s money!..

sai 12am muka gama waya dasu na kwanta da novels din da na karba dazu a raina amma inaso inyi bacci saboda zan tashi da wuri gobe but being an insomniac is not easy

har gurin 1am idona biyu just staring at the ceiling can dai nayi murmushin takaici na mike saboda nima dai nasan I’m just making fun of myself

i mean who I am even kidding inyi bacci a wannan time din ai ko na fara saina farka kuma bazan iya komawa ba

Chanel handbag dina dana fita dashi dazu na dauko na bude na ciro novels din ina dubawa “corrupt” din nayi deciding in fara karantawa

ai kuwan nice har 5 idona biyu just like he said I enjoy reading it everything seems new to me it’s a whole different world from what I use to read

“wow” nafurta ahankali da wayata a gefena duk abun da ban gane ba safari nake dubawa ‘cause there a lot of mature stuffs aciki kuma there is 🔞 warning kafin afara karantawa which na tsallake bcause I don’t care..

my mind went to him wato he knew my age saboda na fada masa I’m 17 but he still went ahead and gave me these books

“he really is a bad guy” nafada ahankali ina blushing tare da ina turo baki

“I’ll stay away from him” nasake fada

yau nasan abubuwa da yawa da ban taba sanin anayi ba I know few or more things about romance and sex but ban taba sani komai in detail ba kamar yanda nasani yau which na duba safari nasamu karin information akai I have never been this shock in my life and that is how my innocence was ruined rana daya

ban daina karatu ba har saida alarm dina yayi ringing meaning it’s time for subh prayer ina stopping alarm din kuwa sai ga kiran ya muaazam nayi picking ina cemai natashi ai, baice komai ba yakashe wayan saboda daman sallahn ya tasheni inyi kamar yanda suka saba kullum saboda time din NYC da Toronto dayane

bathroom nashiga na dauro alwala na fito nasa kayan sallah na na shinfida dadduma na hau sallah ina idar wa nazauna morning azkar dina ina cikin yi around 7am bacci yayi awan gaba da ni

knocking din sis vicky ne ya tashe ni tana tambaya na ko na tashi “yes” kawai na amsa mata dashi cikin muryan bacci nan da nan na tashi na janyo phone dina Ina duba time naga 8:30

sharp sharp nashiga wanka daman Allah yaso ni bana kwalliya ma sam karshen kwalliya na khol ne sai lip balm so ina fitowa daga wanka Chanel body lotion dina kawai na shafa sai deodorant and spray which are all Chanel of course kafin nayi combing kaina kamar jiya nayi simple packing a kasa kafin na nufi gurin closet dina na bude nasa black lacy inner set na dauko kaya nasaka which are nude colour gucci sweatshirt and brown pants sai nasa simple brown sandals na dauko yar karamar chain Chanel bag dina brown itama na rataya a wuya na dauko novel din da nafara karatu jiya nasa aciki sannan na koma gaban mirror na dauki Chanel coco mademoiselle perfume dina na shafa na dauko chanel lip balm na shafa sannan nasa shi jaka na dauko credit cards dina guda biyu daya from my uncle daya kuma from my brothers suma nasa su ciki sai dan karamin hand cream dina da kuma face mask incase if I feel uncomfortable it helps me

bacin na rufe jakar na dauko medium round gold earrings dina nasa sannan na dauko Prada sunglasses dina na daura a kaina da bako scarf na dauki waya na da white apple watch dina na daura nafito ina duba time a wayata naga 9:15am

“Innalillahi” na furta ahankali ina sake kallon screen dina naga alert din brothers dina tun cikin daren yashigo ashe murmushi nayi wanda ba kowa ke ganin sa ba

ina shigowa cikin sitting room din naga brother mark yagama breakfast yana kokarin tashi daga seat din dinning ajiyar zuciya na sauke ganin ban bata masa lokaci ba

“morning” nafada su biyun suka juyo suka kalleni kowannen su na sakar mun murmushi suka amsa sis Vicky na miko mun warm cup of fresh milk da nake sha every morning tun maamah na raye karba nayi na kafa kai na fara sha ba tare da na zauna ba sis Vicky ce tacemun

“hey come seat” tafada tana kokarin fara zubamun abuncin

“I’ll eat later” nafada mata ina dosar hanyar kitchen dan aje cup dina “Rose come back here and eat” sister Vicky tafada strictly juyawa nayi na kalle ta ina turo baki cike da shagwaba

“come on honey i made you chocolate stuffed pancakes, don’t worry mark can wait” tafada cike da lallashi

ai kuwa inajin chocolate pancake da sauri nakarasa gurin ina zuwa nayi kissing cheek dinta ina cewa “you’re the best” dariya tayi tana cewa “I know right” nan na zauna inacin pancakes dina ita kuma tayi gurin mijinta tana taya shi daura necktie

guda biyu naci na mike na dauki sauran nakai kitchen na bude fridge nasa aciki cup dina kuma da sha madara nafara kokarin wankewa ae kuwa kafin kace me na jika kayana

kamar zanyi kuka haka nagama wankewa ina cikin drying sai ga sis vicky ta shigo juyowa nayi ina kallonta tareda shagwabe fuska ina nuna mata kayana dana jika murmushi tayi tare da cemun sorry “sorry, go change” nikam bana son na batawa brother mark lokaci so sai kawai nace mata zanje ahaka

“are you sure?” ta tambaye ni “yup, it’ll dry before we get there” nafada mata nonchalantly “okay” tace unsurely

“bye see ya” nace mata ina fita daga kitchen din

“Rose” takirani

“yea?” najuyo ina kallon ta murmushi naga tana mun tare da cewa “I’m proud of you, you’re doing really good so keep fighting you’ll be okay again by god grace” nasan tafada ne duba da sanda muka zo kasar nan I was very depressed amma yanzu taga ina dan walwala

only if she know..

only if she know how I’m struggling inside

I’m am still not okay, I am only learning how to live with the pain!

murmushi kawai nayi mata mai sanyi ina cewa “bye” najuya naci gaba da tafiya ina shiga elavator nayi pressing P yakaini parking level din na tarar na brother mark na jirana a mota already

hira muka dan taba da brother mark a mota yana tambaya na if I think im mentally ready to start school and if I can study here

wanda duk amsa na “no” ne

I’m not ready for school because I’m still struggling with my social anxiety sai dai in banje crowded place ba haka muka cigaba da hira wanda duk shine mai magana yana bani shawarwari da kuma karfafa mun gwiwa har dai muka isa office din ya sauke ni yana cemun I should give him a call inna gama but sai nace a’a zan koma gida da kaina he was surprise da yaji nace hakan “how?” ya tambaye ni cikin mamaki

“I’ll order a ride through my phone” nafada mishi

“are you sure” ya tambaye ni na gyada mai kai

“no, Rose are you sure you’re going to be okay on your own?” yasake tambaya ta kaman bai yadda zan iya komawa gida nikadai ba

“I’ll be fine I promise” nafada cikin qaguwa

“okay if you say so then” yafada yana shrugging

daga nan nafito ina cemishi “bye” daga nan na nufi building din ina shiga reception na shiga elevator na danna floor din da office din counselor dina yake

ina isa na fito na nufi office dinta ina zuwa nayi knocking “come in” ta amsa

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol