Free chapter · Read without an account
A Heart Elsewhere
by NorthernAngel · His Rose
bacci Zara tayi bata farka ba sai 9am wanda shima haske ne yadame ta
da sauri ta mike ganin yadda gari yayi haske batayi sallah ba
bathroom tafada da sauri ta dauro alwala ta fito ta saka kayan sallah tayi tana idarwa tasbihi kawai tayi ta mike ta koma bathroom
wanka tayi da ruwa mai dumi sosai tana gamawa ta goge jikin ta da towel ta ajiye tasa bathrobe ta fito
cikin ta sai kukan yunwa yake so waje ta nufa straight tana zuwa parlour taga Vicky na kwashe kayan breakfast gaisawa sukayi ta mika mata dan karamin flask da take samata warm milk dinda take sha every morning karba tayi ta dauki glass cup ta zuba tafara sha
tana cikin sha taji Vicky takira sunan ta dago kanta tayi tana kallon ta
“what happened yesterday?” ta tambaye Zara
“I was sick, why?” Zara tafada with confusion
“Dad called this morning he said your brother called him and dad doesn’t sound happy about that it’s like something happened between them” Vicky tafada tana kallon Zara suspiciously “oh and Roman also came this morning he went in to your room and saw you where sleep so he said he’ll come back later, he also don’t look good so I was wondering if something happened”
ita dai Zara kallon ta kawai take tana tunani me ya muazzam yacewa dad
“Nothing much, we ran into altercation with Roman and I was so sad so when my brother called I told him but you know how he feels about me having a male friend” ta fada mata briefly
ajiyar zuciya Vicky ta sauke sai kuma tace
“I don’t know why they’re so controlling over your life” ita dai Zara shiru tayi ‘cause she know better
bazata taba gulmar brothers dinta ba duk yanda take da Vicky kuwa kuma ita a ganin ta ai duk controlling bai wuce dad dinsu Vicky din da ya hanata rayuwa da yan uwan ta amma batace komai ba sai tambaya da tayi
“what did dad say?”
“well, he said you’ll be going back to Nigeria in two days ‘cause that’s what your brothers want. he sounds pissed tho.. at your brothers and me also, coz he thinks I’m also at fault for letting you go out with a guy he was practically yelling at me” Vicky tafada tana serving Zara breakfast
ajiyar zuciya ta sauke jin ance zata koma in two days
da bata da ra’ayin komawa but maganar da sukayi da Zafar ya canza mata ra’ayi all she want is to go back to Warri and do what he wants har zuwa lokacin da zasu sake haduwa
sai kuma ta dago ta kalli Vicky tana ganin alamar rashin jin dadi a fuskarta
“I’m sorry sis Vicky, I don’t mean to make dad yell at you” tafada cikin shagwaba tana mairairai ce fuska kamar zatayi kuka
acikin zuciyar ta ko she don’t give a F ko yamata fada ai sunfi kusa
ita dai yanzu burinta takoma Nigeria tayi tagama shekarunta a gidansu ta koma wurin brothers dinta she know she’ll be seeing Zafar there
“it’s okay hun it’s not your fault, I’m just sad you’ll be leaving me” tafada kaman zatayi kuka itama ta zagayo tana hugging din Zara
“I’ll miss you” Zara tafada duk da baikai zuci ba
Itafa it’s like haduwa da Zafar yayi bringing out wani selfish side of her saboda ita yanzu all she cares about is her feelings for him and how he’ll be hers in the next four or five years dinda yace
acikin shakarun she’ll prepare herself to be the best woman he’ll ever find
wannan alkawari ne ta daukama ranta
even tho she just met him yesterday, itakam she has already made up her mind daga jiyan zuwa yau da safe.. ita shi takeso, nata ne ita kadai!
it is HIM for her!!
haka Vicky tagama surutun ta ta tashi ta tafi Zara kuma ta taci abuncin ta hankali kwance tana gamawa ta mike ta nufi bedroom dinta ko dauke kayan da taci abunci batayi ba
tana shiga dakinta da har lokacin akwai faint scent din Zafar acikin sa murmushi tayi tana tunawa da maganar su tajiya
closet ta nufawta ciro wani lilac silky short dress inta tasaka ta dauko silky sleeping mask ta daura akai saboda har lokacin sleeping pills din bai saketa ba so she plan on sleeping all day
tana fitowa ta nufi gado ta kwanta
wayar ta ta canyo tayi dialling number Muazzam
saida takusan katsewa yadaga yana cemata
“what is it?” kuka tasa mai tana bashi hakuri ai kuwa sai gashi yadawo lallashin ta yana mata nasiha cike da so yana jin kewar mahaifiyar su dan yasan da tana raye kanwar su bazatayi rayuwar da takeyi yanzu ba
itadai Zara tana jinsa so take yayi yagama tamasa tambayoyin da ke ranta
“you’ll be going back to Warri in two days Zafar yace he’ll handle everything about that, munyi magana da uncle din naki yace zai fadawa Vicky” wani dadi taji dayace Zafar ya sosa mata inda kemata kaikayi
“Yea she told me, about Zafar why would he handle everything?” tafada cikin basarwa erin hakan bai mata dinan ba
“ban gane why will he handle everything ba? shima ai yayanki ne kina kiran sunan sa ko yaya babu, mannerless girl” yafada cikin fada
“Oh sorry, nifa na dauka wasa kake da kace cousin dinku ne, I thought he’s just your friend saboda naga bakwa kama” tafada in the hopes of zataji wani abu game dashi
“toh cousin dinmu ne shine first child din baffa” iya abun da yace mata kenan ita kuma she wants to hear more
“toh yaya why does he have green eyes?” ta tambaya kai tsaye
“his mom is Kabyle from northern Algeria” damn! tafada acikin ranta so that explains why he is so handsome
“Oh wow, can he speak Kabyle?” ta tambayi sa
“He speaks Kabyle and French, he grew up there with his maternal grandparents shiyasa” ya bata amsa wani kalan lumshe ido Zara tayi tana murmushi he really is the one for her!
“how old is he?”
“We’re age mates now enough of the questions, tell me have you eaten?”
“Nooo” tafada cike da shagwaba
“And why didn’t eat?”
“how can I eat bacin you guys are mad at me?” tamafa cike da makirci kamar zatayi kuka
ajiyar zuciya Muazzam ya sauke tausayin kwanwar tasa na lullubesa
“I’m sorry princess, don’t starve yourself ever again kinji?” sake narke mai tayi tana cewa
“I can’t help it when you guys are mad at me ina ya Omar? shima haushi na yakeji ko?” tafada tana fashewa da kuka
“Hey, hey, it’s okay don’t cry bari na duba Omar bedroom dinsa”
kukan shagwaba tayita zuba mai yana lallashi har ya isa dakin Omar wanda baya nan ya fita school
dakyar ya lallasheta ta yana cewa taje taci abunci tace masa “toh” sukayi sallama ta kashe wayan tayi plugging charge ta janyo sleeping mask dinta ta rufe idonta tana kwanciya
da kyar bacci tasamu ya dauketa
around 1pm Roman yazo gidan ya danna doorbell din luckily Vicky tana gida ranar so ita ta bude mai yashigo suka sake gaisawa ya nufi bedroom din Zara
duk yayi wani eri lokaci daya saboda sam bai samu bacci jiya ba
knocking yayi tareda budewa ya shiga kwance ya hangota kan gado tana ta bacci abun ta
yana ganin haka yasan she finally took her sleeping pills sassanyar ajiyar zuciya ya sauke tare da murmushi ya karaso bakin gadon
yana zuwa ya cire sneakers dinshi ya hau gadon shima ya kwanta ya shiga cikin duvet baiyi 5 minutes ba baccin gajiya ya daukesa
sai gurin 3pm Zara farka tana bude ido taci karo da fuskar Roman dake dab da tata murmushi tayi ahankali tausayinsa na lullube ta
she knows about his feelings for her tasani sarai she also like him but as a friend
zatayi missing dinsa inta tafi
he change her life yanuna mata the fun and the bright side of life yana nuna mata she can still be happy even if she’s going through alot
saboda shi ta dawo jin dadin rayuwa she met him a lokacin da rayuwan gaba daya ya fice mata arai but he changed everything even if it is in a bad way he still makes her happy
kuma shi that’s his way erin rayuwar da yasani kenan bai san kalan nasu ba
bai san rules, culture and religion dinsu ba
shiyasa sam bata ganin laifin sa tasan kuma inda ya sani din he’ll respect it bai taba crossing wani boundary dinsa ba that’s just who he is
peck tayi masa a goshi ta mike ta sauka daga kan gadon sakat take jinta ciwon kan ya sauka bata jin komai sai cikinta da yake dan murdawa
bathroom ta shiga da nufin dauro alwala but tana shiga tafara jin kamar abu na dan mata flowing tana dubawa taga period dinta just like she expected so wanka tafada da ruwan dumi sosai ta gasa jikinta tanajin duk gajiya na sakin ta
tana gamawa janyo drawer din da take ajiye sanitary stuffs dinta ta dauko tasaka ta dauro warm towel tafito
a gaban mirror ta zauna ta shafa body lotion dinta tana gamawa tasa black satin high waist palazzo sannan tasaka blue crop tank top sannan ta gyara gashinta
Chanel coco perfume dinta kawai ta shafa ta fito
har lokacin bacci yake so karasawa tayi kan gadon tana tadasa ahankali
cikin bacci yaji tana kiran sunan sa da soft voice
ahankali ya bude ido yana ganin ta yasaki wani kasalallen smile yana mikewa zaune kawai ya jawota ya shigar da ita jikinsa yana tambayar ta
“are you still mad at me?”
“heyy” kawai tace mai tana murmushi
“please don’t tell me you’re still mad I swear I didn’t know about the sex stuff you mentioned whoever told you that was trying drive a wedge between us” yafada in frustration
“heyy it’s okay, let’s not talk about it again, I’m hungry right now” tafada tana shafa flat tummy dinta
“let’s go out and eat” yace
wani murmushi Zara tayi tana cewa
“Are you asking me out Rome?”
“what if I’m asking you out? would you say Yes? ya tambaya yana smirking
shiru tayi tana kallonsa tana tunanin yanda zatamai braking news din tafiyar ta
“hey, are you okay? if you don’t wanna go out it’s fine we can stay in” fatada yana kallon fuskarta ganin yanda ta canza lokaci daya
“I want to discuss something with you but let’s eat first, and then you’ll take me out tonight” tafada tana murmushi jikin ta duk yayi sanyi tana tunani how he’ll react to the news
“Okay słoneczko” yafa yana shafa gefen fuskarta
mikewa tayi tafita bakowa a kasan tasan Vicky na upstairs so kitchen ta nufa straight tana zuwa tafara duba lunch taga chicken salad and pita chips Vicky tayi sai kuma taga giant chicken deli sandwich wanda tasan ita Vicky tayiwa dan ita da mijinta basa wani cin abinci sosai kamar Zara
a toaster oven tasa sandwich dinta tayi reheating tana sawa aciki takoma gurin fridge ta bude ta dauki diary milk
stovetop ta dauko ta zuba ta daura a cooker bayan ta kunna tasa sugar ta koma ta ciro sandwich dinta ta ajiye kafin takoma wurin gas din yana zafi ta dauko Oat tasaka daman shi kadai ta iya damawa nan da nan ta dama ta sauke ta zuba a bowl kafin ta bude fridge ta dauko banana ta yayyanka tayi topping dashi
tasa komai a tray takai dakin ta
kwance ta tarar da Roman yana danna wayarsa
ajiyewa tayi akan coffee table din dakin mai dauke da kujeru biyu kusa dashi taje tana cemai yazo suci abinci mikewa yayi yana daga ta sama tafara ihu tana dariya haka suka karasa bakin coffee table din dakin ya zaunar da ita sannan shima ya janyo kujerar ya zauna a side dinta suka fara cin abincin inda shi chicken salad din kawai yaci ita kuma ta cinye komai tas suka kai kitchen fridge ta bude ta bashi drink ita kuma tasha ruwa daga nan ta zauna kan kitchen island shikuma yafara wanke dishes din suna hira har yagama ya tsabtace kitchen din tas sannan yazo gurinta yanzun ma ya sake dagata har dakin ta
suna isa yasauke ta kan gado suna ta wasa suna dariya can suka nutsu kowa yamai da hankalinsa kan wayar sa he can still sense the tension between them can dai yakasa daurewa yace
“Rose?”
“uhm?” tafada distractedly
“we’re good right?” yafada yana tashi zaune
dagowa tayi ta kalleshi da mamaki tace “yea why?”
“you look tense around me” he pointed out
rolling eyes dinta tayi tana dariya tace “we just finished eating together Rome”
“yea still, something is off” yafada cikin damuwa
ajiyar zuciya ta sauke tana tunanin yanda zata fada masa
“Rose is something wrong? please tell me I’m getting worried here” yafada almost whining
ajiyar zuciya ta sauke tana matsowa kusa dashi ta kama hannuwan sa duka biyu ta rike tana cewa
“I want to tell you something” tafada tana dardar
“Okay go on” yace impatiently
“you know,… I’ll be leaving in two days” tafada carefully tana kallon sa
“to where?” ya tambaye ta
“Nigeria” tabashi amsa
“Okay” yace
“Okay?” ta tambayesa cike da mamaki coz ba reaction dinda tayi expecting kenan ba
“yea okay! when are you coming back?” ah, so tunanin shi zuwa zatayi tadawo
shurun da tayi tana kallon sa yasa yafara shan jinin jikin sa
“Rose you’re coming back aren’t you?” ya tambaye ta hopefully but daga sauke kanta da tayi kasa tana kasa hada ido dashi da kuma kin ce masa masa komai da tayi yasa yafara zargin amsar nan da nan yafara mikewa
“No, no, no” yafada yana kokarin sauka daga kan gado
saurin rikoshi tayi shikuma ya kwace hannun sa da sauri har ya sauka yana kallon ta trying to comprehend me tafiyar nata take nufi
can kuma ya koma kan gadon ya rike kafadar ta yana kallon ta yana cewa
“Rose look at me” kin kallonsa tayi tana dauke kanta tana kallon wani guri daban
she feel guilty
she knows how she participated in whatever this is, she knows she led him on saboda tun farka da tayi putting stop to all the flirting and coquetry da abun bai kai haka ba
da ta nuna masa they can’t be anything ta gaya masa differences dinsu na addini and cultures da abun bai kai haka ba they would have stay friends da bai bar feelings dinsa sunyi deep ba
she know she can stay for him, tasani
tasan intayi magana da brothers dinta they’ll let her stay tasan in tace anan takeso tayi karatu they’ll support her and even enroll her in the best university here
but thats not her.. NOT Zara! she’s too selfish to do that for him
ita kanta haduwar ta Zafar ne ya bayyanar mata that side of her
ji take zata iya komai
all she want is to do what he wants and have him
she don’t care at what cost or who’ll get hurt at the process including her best and only friend
as much as she feel guilty, she can’t stay for him saboda batada riban zama anan din acan kuma there is a high chance of becoming Zafar’s wife.. god! ji take inama ta janyo 5years dinnan
Rungume ta da taji anyi shiya dawo da ita senses dinta
“don’t do this Rose please don’t do this” Roman ne ke rokon ta muryarsa na rawa kaman zaiyi kuka
“I wish I have a choice Rome” tafada kaman zatayi kuka she wish Zafar didn’t came into her life maybe she’d consider staying in Canada amma Roman doesn’t have to know about Zafar so kawai nuna masa tayi brothers dinta ne suka matsa saita koma
“I don’t want you to leave” yafada da wata erin murya har lokacin yana rungume da ita
“I also don’t want to leave you” tafada mai tana shafa kitson Kansa dagowa yayi yana kallonta da idonsa da yayi jaaa sosai
“what will become of us if you leave?” ya tambaye ta da rawan murya
“there is no US Rome” tafada tana kama fuskar shi da hannuwan ta trying to make him understand
“what do you mean? no, there is us Rose.. here” yafada yana daukar hannun ta yana daurawa a daidai saitin zuciyar sa yana cewa “can you feel it Rose? it’s beat for you słoneczko” duk yabi ya rikice lokaci daya jikin sa na wani erin rawa
“I know, I know Rome.. calm down please” tafada cike da lallashi sake rungume ta kawai yayi yana kankameta as if his life depends to her
ahankali kaman karamin yaro cikin lallashi tafara mai magana
“you remember I told you how a Muslim woman can’t be with nonmuslim man right?”
“yea I know baby but I’m ready to be a Muslim for you I’ll do everything I promise” ‘tabdi jam’ tafada acikin zuciyar ta ‘Roman is really not going to understand’
“then we should wait for the right time to come” tafada mai cike da makirci
“yea.. I’ll wait I promise, I’ll come for you one day.. when I’m done with my studies and I’m stable I’ll come to Nigerian and get my girl, I’ll become a muslim, we’ll get married and spend only a week there you’ll show me around, to your family, friends, we’ll even visit your parent’s grave and pray for them, and I’ll promise them to take care of you.. then we’ll leave after that and I’ll bring you here to the big mansion I’ll build for you and our future kids.. we’ll spend our free days in our home library reading shits, we gon’ have the best life together, you’ll teach me all about Islam, we’ll visit Saudi Arabia every year, and we’ll make the best babies and they gonna have the best life and the best parents” Zara was just watching him ranting.. zuwa lokacin tafara kuka tausayin sa na wani erin lullubeta
she wish she can do all that he listed amma it’s already too late!
not after her eyes got connected with those green eyes.. she’s far too gone, far too selfish to do anything that’s not what Zafar wants
dagowa tayi daga jikin Roman tana kallon shi tana goge hawayenta tana murmushin yake but then something caught her eyes
wuyan shi ta kalla inda jiya aka mai tattoo akasa bandage agurin to yau babu bandages din an cire so sabon tattoo din yafito baro baro
‘A Rose flower’ tafada ahankali tana kai hannun ta wurin tana shafawa ahankali kafin ta kalle shi
“I wanted to surprise you yesterday but ofcourse bitches have to ruin it and create a conflict between us” yafada yana rolling eyes dinsa cikin wasa
wani murmushi tayi itama Allah sarki, Allah dai yayi saita hadu da Zafar ne jiya kawai amma duk tashin hankalin da tayi was all for nothing shi yana can yana tattooing sunan ta
“it’s so beautiful” tafada ahankali tana shafa gurin
“Not as beautiful as the Rose herself” yafada yana smirking
wani kalan blushing tayi tana rungume sa tace “i love it”
“I love you” yafada mata murmushi kawai tayi tana tunanin erin farin cikin da zatayi randa taji kalmar nan a bakin Zafar