Free chapter · Read without an account
Selfish Heart, Selfish Love
by NorthernAngel · His Rose
haka suka wuni ranar a bedroom dinta suna ta hira wanda mostly shine mai fada mata yanda zasuyi future dinsa tare ita dai jinsa kawai take har dare
tayi wanka ta shirya suka fita bayan tayiwa Vicky sallama ta fada mata she’ll be spending the night at Roman’s
“okay stay safe, no adult stuffs please rose.. you’re still underage” dariya kawai Zara tayi tana cewa “we won’t I promise” daga haka ta sauko ta tarar Roman na jiranta a living room suka fice
abuncin kawai suka siya suka wuce penthouse dinsa inda a can sukayi dinner din bayan sun gama suka fara playing PS bear na jikinta
sai around 12am suka ajiye tace ta gaji sai yasa musu movie a Netflix suka zauna suna cin junks suna kallo abunka da insomniac har suka gama first movie din Roman yayi bacci bear ma tuni yaje wurin kwanciyar sa yayi bacci amma ita idon ta biyu daga nan tasa cartoon tana kallon ita kadai sai wurin 5am ta tashi ta nufi bathroom ta tsabtace jikin ta for the second time a gidan
sannan ta janyo wayar ta taga tarin miscalls din brothers dinta tun jiya da daddare ita tamanta ma tasa wayan a DND kiransu tashiga yi tunda daman lokacin sallah yayi Omar tafara kira dan jiya kwata kwata basuyi waya ba magana sukayi kadan inda shima duk nasiha ce daga nan yace mata bari yayi sallah sai takira muazzam baiyi picking ba tasan definitely sallah yake
novel tafara karatu a wayar ta daga nan tasamu bacci yayi awon gaba da ita sai 7am tafarka taga har lokacin Roman bacci yake
kitchen ta nufa taga sauran pizza dinda sukaci da daddare dauka tayi tashiga reheating dinsa daga nan tabude refrigerator dinsa taga almond milk kawai yakeda so cup ta dauka ta zuba mai sanyin kawai tafara sha taciro pizza dinta bayan yayi tahauci
bayan tagama takoma bedroom dinsa ta dauki wayar ta taci gaba da karatu sai gurin 9am ta tashi tashiga wanka ta fito ta shirya cikin blue joggers and white t-shirt din Roman wanda yamata yawa sosai waist din dai ya zauna zam zam
fitowa living room tayi taga har lokacin bacci yake yi sai tahau tashin sa tana fada mai itafa yunwa takeji sannan kuma tana so zataga counsellor dinta for the last time today da kyar ya mike suka nufi kitchen yamata breakfast sannan shi kuma ya nufi gym dinshi bai wani dade ba yafito ya nufi bathroom dinshi yashiga wanka
Lokacin da ya gama shiryawa cikin joggers black da white T-shirt shima haka ya sauko ya nufi kitchen ya tarar tana ba bear breakfast dinshi
shima breakfast yayi suka fice
office din mrs Reyes suka fara zawa inda a ranan takai 2hrs a office dinta inda sukayi having deep conversation sannan kuma tayimata sallama bayan ta kira Roman tace masa tagama gaba daya tafito tashiga coffee shop din da ke opposite building din tayi having coffee da cupcakes tana cikin ci Roman ya karaso ya jirata tagama daga nan suka hau yawo
wunin ranar haka suka wuni suna yawo ranar ma a gidan sa tayi spending night washe gari kuma suka wuni a library din mrs Nowak yanata mata choosing din novels dinda zata tafi dasu sai yamma sosai suka koma gidan Vicky inda shima yaya Omar ne yamatsa mata akan ta tabbatar tagama packing komai yau kuma yace ta duba email dinta Zafar yasa an tura mata ticket dinta tanan suna komawa kuwa ta janyo system dinta ta duba taga goben kuwa 8:00pm zasuyi boarding kuma first class ya biya mata wani murmushin jin dadi tayi tana wani blushing
Roman da Vicky ne suka hau yi mata packing din komai nata wanda zaiyu ta tafi dashi ita kuma tana kwance akan gado tana hango su suna kai da kawo acikin closet dinta sai dare suka gama mata komai bayan sunyi dinner Roman ya tafi gida akan gobe zai dawo
ranar tasamu tayi bacci na 3 hours kawai kafin tafar ka around 3:40am komawa kuma ya gagara har 5am tana ta kallo a laptop dinta yaya muazzam ya kirata yace ta tashi tayi sallah tace “to”kawai tace taci gaba da kallon ta
ranar sai 2pm Roman yazo gidan yana zuwa ya tarar da ita a living room itada da sis Vicky suna ta hira tana ta mata surutu koman ba Zara ba kai daga gani kasan she’s excited and happy
shikam Roman gaba daya jikinsa a sanyaye yake ranar jiyake kamar ya aje komai nasa ya bita haka sukayi ta hira yana zaune kusa da ita har suka gama Vicky tahau sama akan zata dan huta su ma sukayi bedroom din Zara
suna shiga suka hau gado suka zauna Zara ta tambaye sa “where have you been today?”
“miss me?” ya tambaye ta with a teasing look
“I just thought you’ll come as early as possible so we could spend more time together you know” tafada tana shrugging
matsowa yayi yana jawota jikin sa yana cewa “I know słoneczko, I’ve waiting for something that I ordered last two days and it was supposed to be delivered taday so I had to wait” ya fada yana shafa gefen fuskar ta
“what is it?” ta tambayesa curiously
hannu yasa a aljihu yaciro dan karamin box guda daya erin na zobe yana mika mata
karba tayi with an uneasiness tana mai kallon mamaki sai kuma ta bude
ajiyar zuciya ta sauke tana cewa
“I almost taught it was an engagement ring” ta karasa maganar tana dariya sosai
dariya yayi shima yana cewa “Not yet we’re taking things slow słoneczko” dariya tayi tana cewa “i know right, I just can’t help but think that because of the box”
kara bude box tayi tana kallo Norsering ne guda 2 anjera su duka na diamonds ne sai kyalli suke na bular gefen hancin dana kasan hanci da tayi
wani kalan murmushi tayi tana cewa “it’s so beautiful Rome, thank you so much” tafada emotionally kamar zatayi kuka
“you’re welcome baby” yafada yana manna mata peck a kumatu
sai kuma taga yakara ciro wani abu a aljihu yana mika mata
“what is it again?” ta tambaye sa with excitement
“Our friendship bracelet, we never had one” yafada yana tayata budewa dogon siririn box din
“Right!” tafada with realization
wani erin pink diamond bracelet ne mai shegen kyau anyi rubutu da diamond stones din an rubuta R&R tagane “Roman & Rose” yake nufi wani emotional smile tasaki tana jin wani erin kewarsa tun kafin ta tafi tayi hugging dinsa tane cewa “now I also have to get you one before I leave”
“Hey no, don’t stress yourself I have the necklace you bought me remember?” yafada yana shafa bayanta
“yea i know, i still want to get you a bracelet too” tafada cikin shagwaba
“Rose don’t stress yourself please beside there isn’t much time that you can do that, let’s just enjoy the time we have left” ya fada jikin sa na sanyi all of a sudden
“Okay I’m gonna be playing Taylor swift all day” tafada cikin tsokana
“do whatever you want baby it’s your day” ai kuwa nan da nan tayi playing wakar Taylor Swift “love story” a wall speakers din dakinta wakar yafara tashi sosai shima ya biyeta suna ta bi
haka suka shiririce ranar har yamma
around 5 sis Vicky tazo tasa ta shiga wanka ta shiga tana fitowa taga ya muazzam na kiranta ya fada mata ta shirya Zafar ya turo a dauketa a kaita airport nan da nan jikin ta yayi sanyi coz da Roman suka shirya zai kaita
da tafadawa Roman brothers dinta zasu turo a kaita airport shima jikinsa sanyi yayi ahaka dai ta shirya cikin wata normal sage sundress so that she’ll be comfortable saboda tafiyar mai tsayi ce sosai kuma babu straight flight dama danma first class ticket aka saimata
ahaka tagama shirinta 6pm daidai muazzam yakira yace ta fita anzo daukar ta haka suka fito harda brother mark suka mata rakiya har gurin mota dake waje BMW din da Zafar yazo da ita ranar
Vicky nata fada mata yanda zatayi kewar ta ahaka suka gama mata sallama suka koma ciki suka barta da Roman dan suyi sallama
kasa magana sukayi yanata kallon ta ita kuma kanta a kasa takasa kallon sa
can dai ta matso kusa dashi zata maka hanunsa biyu sai kawai gani tayi yayi wani erin hugging dinta tightly yana fashewa da kuka mai karfin gaske yana kankameta sosai yama kasa magana
itama kukan tafashe dashi na tausayin sa da kewar sa saboda tasan bazata kara ganinsa ba
sun dau tsawon lokaci a haka yana kuka yana cewa “please don’t leave me” sai da sukaji horn sannan yasake ta ya dago yana kama fuskar ta da both hands dinsa yana cewa “I’ll come for you the moment im stable, I’ll fulfill all that I said that day” gyaɗa mai kai tayi tana hawaye takasa magana sai kuma yasa ke cewa
“promise me you’ll wait for me Rose” dummm taji gaban ta ya fadi
that was the last thing she expected him to request from her
only if he know, only if he know her plans
shirun da tayi ne yasa ya dago chin dinta yana kallon cikin idonta da nasa jajayen idanun that are full of sadness yace
“Rose promise me please”
“I promise” tafada tana kallon cikin idonsa tana kallon yanda yayi relaxing jin abunda tace without knowing karya take masa without knowing bata da plan din sake ganin sa a rayuwar ta
and that is when Zara realize she is a bad person, a liar and also a selfish person which she already know but like they say
‘All’s Fair In LOVE And War’
wani fake cute smile dinta tasakar masa some part of her heart na tausayin sa, but she’s far too gone to be honest with him
sake matsowa yayi yana sake hugging dinta kafin yayi kissing forehead dinta yana ce mata
“I love you, I love you so much”
wani fake smile din tasake sakar mai tana cewa
“I love you too Rome” she lied through her teeth tana kallon sa
sake kissing din temple dinta yayi yana cewa
“Goodbye Rose”
“Goodbye Rome” ta juya ta shiga bayan motar yana daga mata hannu without knowing final goodbye tayi masa har sukayi bace daga ganin sa tukunna yashiga tasa motar yatafi with a heavy heart yana zubar da hawaye
Zara na cikin motar tana kallon baya tana hango Roman har ta daina ganinsa idan ta tuna ganin ƙarshe take mai sai taji ba daɗi
nannauyar ajiyar zuciya ta sauke tana juyuwa ta kalli gaban motar sai dai tayi turus ganin wake driving