Free chapter · Read without an account
BABI NA GOMA SHA BIYAR
BA NI DA IKO...
©Fareeda Abdallah
***
Wannan littafin na kuɗi ne, 1k. A yanzu zan bada Free pages na book 1 a nan Whatsapp in sha Allah. Masu son littafin su saka kuɗinsu ta wannan account ɗin. 5407827015, FCMB, Farida Abdullahi. Sai a tura shaidar biya ta wannan lambar *** domin samun damar shiga group ɗin da zan dinga posting na labarin a Telegram da Arewa books.
In dai matsalar haihuwa ce ɓangaren mace ko namiji, muna bada saiwoyin maganin gargajiya da za a sha a samu biyan buƙata da yaddar Allah, kuɗin maganin 5k. Maganin Infection, Cancer, Ulcer, Suger, Hawan jini, duk muna bada magungunansu da yaddar Allah. ***.
15)
Tunda ta shiga yi mishi barka da zuwa ta ga yanayinshi, ya amsa mata sama-sama kamar anyi mishi dole. Sai kawai ta kame kanta, bata nemi janshi da wani zance ba ta fice daga ɗakin. Duk da ita ce za ta karɓi girki a yammacin bayan an idar da sallar magrib, sai ta bashi sarari, saboda ta san a irin wannan yanayin abinda ya fi buƙata kenan.
Ramatu da bata fahimci yanayin da yake ciki ba, ko kuwa ta fahimta tsabar ta zaƙu su tattauna maganar da yake bakinta ne? Haka taita safa da marwa tsakanin turakarsa da ɗakinta tana damunsa da magana har sai da ta ƙara ɓata masa rai. A ƙarshe ya gargasa mata baƙaƙen maganganu ya fatattaketa. Ta fita tana kuka, da ƙarfi take ma Binta Allah ya isa,
"Muguwa, tauraruwa mai wutsiya duk saboda ke ce Malam ya juya min baya."
Binta na jinta a ɗaki, ta taɓe baki kawai, ta cigaba da yi ma Humaira shirin barci domin ta miƙa ta ɗakin Hajiya inda take kwana duk ranar da ita ce da girki. Sai dai zuciyarta cike da mamakin yadda Ramatu ta ɗauki tsawon shekaru masu yawa da Malam amma har yau kamar bata fahimci halinsa ba.
Ita mai zuwan jiya tun tana amarya ta fahimci idan Malam yana cikin ɓacin rai sam ba ya son magana, ko daga waje aka ɓata mishi rai kuwa ke da kike da girki sam baza ki sami hankalinshi ba sai ya sauka don kanshi. Tun da ta fahimci haka kuwa take kiyayewa.
Ta gama shirya Humaira tsaf, ta kwasa mata ƴan ƙananun kayan ciye-ciyen da za tayi a daren kafin tayi barci suka wuce ɗakin Hajiya. Ta ɗan jima a ɗakin Hajiya suna hira sannan tayi mata sallama ta koma ɗakinta.
Tunda Malam ya fita sallar magriba bai koma gidan ba sai da aka idar da sallar isha'i, har lokacin fuskarsa bata koma daidai ba. A cikin ɗakinsa ya tarar da Binta, ta sake gyara ɗakin ƙal, ta kunna turaren wuta. A gefe guda kuma ga kayan abincinsa nan ta jera mishi, har da wani sabon Jug da ƙananun kofunansa, bai san me ta zubo a cikin Jug ɗin ba.
Tayi mishi sannu da zuwa, ya amsa a taƙaice. Duk da tana so tayi mishi bayani akan saƙon da yayi mata da za ta je Kaduna, amma sai ta bar maganar har zuwa sadda zai koma cikin walwalarsa.
Yana zaune a kan kujera ya ya ɗaga kai alamar tunani da damuwa. Ita kuma sai ta zauna a ƙasa, ta matsa kusa da shi, ta kamo ƙafafunsa ta ɗora a jikinta ta fara matsawa tana ɗan ja mishi yatsu a hankali, tana jin yadda yake sauke numfashi sannu a hankali, alamun yana jin daɗin tausar da take mishi.
"Ga abincinka na shirya maka, ga kuma ruwan wanka can, wanne daga ciki za ka ka fara yi Ranka ya daɗe?"
Ta tambaye shi a tausashe, bayan ta tabbatar hankalinsa ya fara dawowa kanta.
"Wash!"
Ya ce da salon gajiya.
"Anya kuwa zanyi wankan nan Binta? Na gaji."
Sabon Jug ɗin ta buɗe, ta tsiyaya mishi jiƙon saiwoyi da kayan ƙamshin da ta zuba mazarƙwaila da ƙanƙara a ciki, yayi daɗi sosai, ya bada ɗanɗanon tsumi mai daɗin gaske, ga kuma sanyi da yayi.
"Sha wannan ka ji Malamina, zai taimaka sosai wajen warware gajiyar da ke jikinka."
Bai tankwaɓe ƙoƙarinta ba, ya karɓi kofin ya kafa a baki, aikuwa bai cire kofin a bakinsa ba sai da ya shanye tas! Sanyin tsumin ya ratsa har cikin cikinsa, lokaci ɗaya wata nutsuwa ta fara saukar masa.
"Ya yi daɗi sosai."
Ya faɗa bayan ya ɗauki Jug ɗin yana sake tsiyayawa da kansa a cikin kofin.
"Ka ga Cake mai daɗi da cincin na yi maka tsarabarsu daga Kaduna. Za ka iya ci, kana kurɓan tsumin."
Tayi maganar tana buɗe mishi wasu sabbin farantai guda biyu da aka rufa ɗaya kan ɗaya.
Guda ɗaya ya ɗauki Cake ɗin, tunda ya gutsura ya ji daɗi nan da nan ya cinye. Sai ga Malam ya sauko ƙasa kusa da ita. Yana cin Cake da cincin yana korawa da tsumi har sai da ya ji cikinsa ya ɗauka.
"Alhamdulillah"
Ya faɗa bayan ya yi gyatsa.
Duk da babu ko sisi nashi a cikin kayan da ya ci haka ta karkace tana yi mishi addu'a da jinjina
"Allah ya ƙara buɗi Abban Humaira. Kana ƙoƙari sosai da hidimar cinmu da shanmu, da duk wani nauyi namu da Allah ya ɗora maka. Shi yasa a kullum addu'ar Allah ya ƙara maka buɗi da juriyar ɗaukar nauyinmu shi ne abu na farko da nake roƙa maka gurin Allah."
"Amin Amin Binta."
Ya amsa, kanshi na fasuwa, da murmushi a fuskarsa.
"Ka ga yanzu sai ka daure kayi wankan, za ka ji daɗin jikinka sosai. Gajiyar zai ƙarasa barka gaba ɗaya..."
"Wankannan dai dole sai na yi shi Binta?"
Ya katse ta har lokacin murmushinsa bai ɓace ba.
"Eh"
Ta faɗa.
Sai kuma tayi mishi fari da idanu tana murmushi.
"Ai ya kamata kayi wankan Malam. Yana da amfani, wankan dare musamman ga Magidanci. Ka fita tun safe, ka je gona, ka je kasuwa, ka ɗebo gajiya ga rana...Allah dai ya ƙara lafiya Malam. Da gaske idan kayi wankan za ka ji ka kamar sabon mutum."
Ta yi murmushi ganin yadda ya ƙure ta da kallo, bayan ta gama jero mishi tausasan kalaman.
Tayi dariya a sakalce, ƙuruciyarta ya fito ziryan! Ta gyara zama ta sake cewa
"Ka ga in baza ka iya wankan ba ni Wallahi sai in je in canjo kaya mu je bayin in cuɗe ka tsaf! Kamar yadda nake cuɗe Humaira..."
"Ni za kiyi ma wanka?"
Ya tambayeta yana dariya.
"Ƙwarrai da gaske."
Ta amsa ita ma tana dariya.
"Ko kana ganin bazan iya ba?"
"Ai ko dai baza ki iya ba."
Ya amsa kai tsaye.
"Inda ba ƙasa ai nan ake gardamar kokowa Ranka ya daɗe. Ko za mu gwada ne?"
Ta tambaye shi tana kashe mishi ido ɗaya.
"Eh to mu gwada mana."
Ya amsa, har lokacin bai daina dariya ba.
Shi a ganinsa bazai yiwu ba, saboda duk cikin kulawa da tarairayar da take mishi yi mishi wanka ba ya daga cikin abinda ta taɓa yi mishi duk tsawon shekarun da ta ɗauka a gidan.
"Ina zuwa."
Ta faɗa, sai kuma ta fice a ɗakin da sauri.
Tana fita ta ga Zakiyya ta yi wuf ta bar ƙofar ɗakin da buta a hannunta, kallon zargi ta bita da shi. Har ta buɗe baki za tai mata magana kawai sai ta kaɗa kai ta rabu da ita.
"Ba ni da lokacinku. In dai aikin ku laɓe ne, da ke da uwartaki da take baki goyon baya watarana sai kun gano abinda zaiyi ajalinku."
Ta faɗa a fili. Sannan ta cigaba da harkar gabanta. Cikin ƙanƙanin lokaci ta surka ruwan wankan, amma madadin ta surka ruwan wanka shi kaɗai, da gayya ta surka ruwan da zai ishe su a wadace su biyu. Maimakon a bokiti a babban bahon wankan jegonta ta surka musu ruwan.
Ta koma ɗakinta ta cire kayan jikinta, ta saka wata ƴar vest mai haɗe da bireziya da ya tsaya mata daidai cibiya, ta saka da wani ɗan ƙaramin Skeirt da ta siya a gwanjo, ta yi kyau sosai.
Kofi ta ɗauko ta ɗebi garin maganin Matan da matar Kawunta ta ke siya mata na gurin Malam ta dama cikin kofin ta sha da madara.
Ita fa tunda ta huda ta ga jini shi kenan ta samu gurin maƙalewa, zuwa yanzu ta daina siyen ko wane irin set na maganin mata sai na gurin Malam. Ko garin maganin kaɗai ta sha yana saurin saukar mata da ni'ima nan da nan, balle kuma a ce ta haɗa da maganinsa na matsi ko kuma ruwan maganin tsarki.
Ita kaɗai ta saki dariya, bayan ta tuno marayun ihukan da Malam yake saukewa duk ranar da ta haɗa abu biyu tayi amfani da su. Ai kuwa ko yanzu ma tana gama shan maganin ta ɗauko ɗan matsin ta matsa, ta sake shafa humra mai daɗin ƙamshi a sassan jikinta, duk da ta san wanka za suyi.
Sannan ta ɗauki duk abinda ta san za ta buƙata ta zuba a ƴar ƙaramar jaka. Hijabin sallarta ta zumbula saboda kiyaye tarbiyar yaransu, tun kafin ta haihu take kiyaye fita da kayan da zai sa su ganta tsirara-tsirara, ta fice zuwa ɗakin Malam bayan ta rufe ƙofar ɗakinta da makulli.
Da idanu masu cike da kallon burgewa yake kallonta, bayan ta cire hijabinta, da murmushi a fuskarsa. A zuciyarsa yake jin yadda matsananciyar soyayyar da yake mata yake ƙara hanƙoro, yana kumbura, yana cike duk wani lungu da saƙo na zuciyarsa.
"Kin ga dai Binta da za ki bar batun wankan nan sai kawai muyi kwanciyarmu..."
"Ni dai a'a"
Ta faɗa a shagwaɓe tana ɗan bubbuga ƙafafunta a ƙasa, hakan yasa na shanunta suka yi wani irin rawa saboda bata saka rigar mama ba.
"Bayan har na kai ruwan cikin bayi."
Tayi kwaɓa-kwaɓa da fuska sai ta cigaba da cewa
"Kuma ma ai wankan mu biyu za muyi... Zanyi maka, kai ma za ka yi min... Ba shi kenan anyi ɗaya da ɗaya ba?"
"Eh... kuma haka ne fa."
Ya amsa haɗe da sa hannu ya janyo ta zuwa jikinsa.
Hannunsa ya zura cikin rigarta ya shafo tsayayyun na shanunta da suke cike dam! Ba shiri wata ajiyar zuciya ta ƙwace masa.
'Ya Allah ka barni da Binta har a Aljannah.'
Yayi addu'ar a zuciyarsa.
"Yanzu dai bari ni in fara shirin wankan kai ma sai kayi."
Kafin ya ce komai har ta ɓalle maɓallin rigar irinna bireziya na shanunta suka baiyana a fili.
Da sauri ya haɗiye miyau muƙut! A kiɗime cikin rawar jiki ya sake janyota ya fara lugwuitata yana yamutsata, sai numfarfashi yake saukewa cikin shauƙin soyayya.
Wani ɗabi'a daga cikin halayen Binta da yasa take ƙara mallake zuciyar Malam shi ne, in dai halin lafiya ƙalau suke bai taɓa zuwa mata da buƙatarsa ta ce a'a ba. Ko alama yayi mata yanzunnan za ta karɓe ragamarsa, duk wani salo-salo na yadda za ta kunna shi ta sani, sai ta gama kunno shi tsaf, sannan za ta miƙa mishi sikiyarin motar ita kuma ta zama kwandasta.
Ko a yanzu ma haka ne ya faru, tun a nan falon Binta ta zage dantse da duk wani salo da ta sani kuma ta iya a matsayinta na ƴa mace ta kwance mishi notocin kansa tsaf! Sannan daga ƙarshe ta sakar mishi ragamar suka lula babbar hedkwata.
Abin dariya abin tausayi, sai ga Malam da tsufansa yana murza sikiyarin mota yana ma Binta ƙananun kuka da gurnani. Dama yana daga cikin amfanin saiwoyin da ta haɗa tsumin da ya sha ɗazu. Tun wata rana da ta ce ma Maman Fati mijinta dattijo ne, ta ce za ta mata saƙon saiwoyin jiƙo ta dinga haɗa mishi tsumi yana sha lokaci bayan lokaci. Maganin sanyi ne kasadin, sannan kuma yana ƙara ma maza kuzari da ƙarfin sha'awa, ga kuma juriya wajen sauke hakkin aure.
(Waɗanda suke son saiwoyin su tuntuɓe ni ***. 5k ne kuɗinsa)
Ramatu da take laɓe a bakin ƙofa, bata san sadda ta durƙushe ƙasa tasa kuka ba. Ta ma manta laɓe take yi, tunda Zakiyya taje da gudu ta ba ta labarin abinda kunnenta ya jiyo na zancen za'a yi ma Malam wanka ta sha alwashin fitowa ta gani ma idanunta.
Da damuwa a muryar Zainab da duk take jin abinda suke ƙullawa ta tare uwar sadda tayi niyyar fita
"A'a Inna, da dai kinyi haƙuri kin zauna. Har izuwa yanzu fa duk tsawon shekarunnan da kika ɗauka kina ma Binta laɓe babu abinda kika ci riba, sai ma damuwa da baƙin ciki da takaicin da kullum kike kwasa ma kanki, ita kuma Binta tunda mijinta ne babu abinda ta fasa..."
"Ke dallah kauce min a hanya kafin in mauje ki. Ita fa Binta da kike gani gogaggiyar karuwa ce da Allah ne kawai ya tsare bata shiga bariki ba. Idan ba karuwanci ba a ina ne aka ce mace da aka sani da kunya ta dinga yi ma Mijinta irin wannan iskancin? Ai Wallahi sai na je, ko don gobe ma idan Babanku ya ce zai min wani muzurai in samu abin yi masa shaguɓe."
Tana gama faɗin haka ta bangaje Zainab ta fice tsakar gida.
Ta daɗe tana maƙe a inda za ta dinga hango su idan za su shiga bayi ko za su fito bata ga sun fito ba, shi ne fa ta kasa haƙuri ta zo ƙofar ɗakin ta maƙale don ta ji ma kunnuwanta abinda suke ƙullawa. Ashe rabon ta ji ma kanta ne...
Da yake Binta tana cikin hayyacinta saɓanin Malam da yake ta sambatu cikin ficewar hayyaci, tsaf ta jiyo sautin kukan da Ramatu ta saki. Lokaci ɗaya ta sakar ma kanta wani murmushi, ai kuwa da gayya ta ƙara sakar ma Malam linzamin dokin ya cigaba da sukuwa yana zagaye a filin daga, a yanzu kuka da gurnanin ba shi kaɗai yake yi ba, har ita yi take da gayya tana faɗin maganganun batsa masu zafin da ta san sai sun kusa saka zuciyar Ramatu bugawa. Shi kuwa Malam da bai san dawan garin ba hakan da take yi ba ƙaramin ƙara mishi ƙaimi take yi ba...
Daga can waje kuwa, numfashi ne ya fara yi ma Ramatu wahalar shaƙa, ai kuwa ba shiri ta fara jan gwuiyawu a ƙasa, tana rarrafe da jan mazaunai tana buɗe baki don jawo iska kamar mai athma, daƙyar ta kai kanta ƙofar ɗakinta.
"...Zai...nabb..."
Ta kira sunan a rarrabe sannan ta zube ƙasa sumammiya.
Zainab da Zakiyya da basu yi barci ba suna jiran dawowarta da gudu suka fito, ganin halin da take ciki yasa suka yi kanta da gudu suna ƙoƙarin ɗagota haɗe da kiran sunanta hankalinsu a tashe.
Duk yadda suka so su ɗaga ta sun kasa. Zakiyya ta fashe da kuka, sai kuma ta saki uwar da sauri tana cewa
"Barin je in kira Baba."
Har ta fara tafiya Zainab ta janyota baya, a fusace ta tsinka mata mari.
"Don ubanki idan kika kira shi aka tambayi dalilin afkawarta cikin wannan halin me za ki ce?"
Sai kuma Zakiyya tai shiru, bakin rashin kunya yau ya mutu murus!
"Ba dai ke ce munafuka algungumar da kike biye mata kina kwaso mata rahoton da ya kamata da wanda bai kamata ba ko? Ki ci gaba da yi Zakiyya, kar ki fasa. Kin ga idan kika yi ajalinta ai kin huta, ni aurena zanyi. Ke da ƙannenki ne za kuyi zaman maraici."
Tana gama faɗin haka ta wuce randar Innarsu ta ɗebo ruwa mai sanyi tazo ta fara ɗiba tana shafa mata a fuska zuwa wuyanta, lokaci ɗaya kuma tana cigaba da zagin Zakiyya.
"Wawuyar yarinya, sakarya wacce bata san inda ke yi mata ciwo ba. Duk abinda Binta take yi kuna ɗaukarshi a matsayin iskanci abinda baku sani ba ita lada take samu, tunda da mijinta tayi. Ku sa'idawa da kuke zaginta ku ne ke kwasan zunubi. Ki canja hali, na rantse da Allah ki canja hali, idan kuwa baki canja hali ba har kika je gidan miji da irin wannan mugun halin wahala kawai za kiyi ta sha, kamar yadda kika ga Innarmu na shan wahala, idan ma baki haɗu da miji mare haƙuri ya koro ki gida ba..."
"Zainab ya isa haka don Allah."
Ramatu da ta farfaɗo basu sani ba ta faɗa a wahalce.
"Ku kama ni muje ɗaki."
Ta sake faɗa a hankali.
Da yake yanzu idanunta biyu, jikinta ya rage nauyi nan da nan suka kamata zuwa ɗaki, har uwarɗakinta suka kaita ta kwanta a gado. Zainab za ta yi magana ta ɗaga mata hannu.
"Ku je ku kwanta, ma yi maganar da safe."
******
Wankan da basu yi shi akan lokaci ba kenan sai misalin sha biyu na dare. Ruwan wankan ma yayi sanyi, sai da ta juyo ruwan zafin da take ajiyewa a babban Flask ɗinta sannan suka iya yin wanka.
Kamar yadda tayi alƙawari kuwa ita ta cuɗa shi, shima ya cuɗa ta, daga bisani kuma suka yi wankan tsarki.
Sun koma ɗaki zukatansu sakayau, musamman Malam, duk wani ɓacin rai da yake ciki a ɗazu yanzu Binta ta mantar da shi. Farin ciki da nishaɗi kawai yake ji a zuciyarsa.
Sai da suka kwanta ne ma yana shafa kitson kanta yake ce mata
"Ko ina da rabon samun haihuwar Ɗa Namiji a rayuwata? Allah masani..."
Binta tayi shiru na wasu daƙiƙu tana jujjuya maganarsa a ranta.
'Wato wannan al'amarin ne ya saka shi a damuwa ɗazu ?'
Kafin tayi magana sai ya share mata tantama da cewa, muryarsa cikin rauni da sarewa
'Kiyi haƙuri Binta... Ba wai na raina ni'imomin da Allah yayi min bane. Kawai ina damuwa ne idan aka goranta min zan mutu ba ni da ɗa namiji..."