Free chapter 路 Read without an account

PAGE5

by PRETTY SK NOVERLIST 路 Labari ne mai cike da...... *Tausayi* *Mugunta* *Zalinci* *Cin amana* *Yaudara

         THE SLAVE 馃槶馃槶
馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔


E.P5锔忊儯

        *QUMAIZ PALACE*


_______________A hankali ta bu蓷e idanunta da suka yi ja sosai, hannu ta sanya ta tattare tarin gashin da ya zubo mata, zuciyarta a dake take, kallon 茩afarsa ta yi wanda yake daure da kaca, kallo gurin ta yi wanda ita ka蓷ai ce ke cikin gurin mai kama da keji, wasu hawaye ne suka gangaro mata dan tina yau kwana bakwai kenan tana zaune cikin wanna gurin, abinci sau 蓷aya ruwa kuma sau biyu, ba wanka ba sallah, sannan gurin ya yi zafi da yawa, haka take ta jurewa dan a yanzu ta fahimci irin u茩ubar da ke cikin hajar Qumaiz.



____________Kwanace yake kan lallausar kadonsa na alfarma, ya jima akwance bayan ya farka daga barci, mi茩ewa ya yi sannan ya tsaya a saitin mudubi yana kallon kansa, a rayuwarsa yana jin da蓷in idan yana kallon irin kyauwun da Allah ya mai, kuma har yau sam bai ga wanda ya kamamosa a kyau ba.

"Alhamdulillah." ya fa蓷a da cool voice 蓷in sa mai taushi, babba riga ya 蓷auka ya daura akan rigar da ke jikinsa, dogon riga ne irin na larabawa, fita ya yi dan ya duba mahaifiyar sa, yana fita fadawa duk suka zube dan kwasan gaisuwa. babu wanda ya amsa, tafiya ya fara cikin natsuwa da 茩asaita, bayan ya shiga part 蓷in Sarauniya, ya sameta zauna wata baiwa na mata tausa. bayan sun gaisa ya ce.

"Sarauniya na ji sa茩on ki, kuma na yadda, Allah ya kaimu jibin dan na 茩asa na hau karaka na jini da wannan hular akai." murmushi ta yi sannan ta ce.

"Karka damu Unais 蓷ina." daga haka ya mi茩e sannan ya fice, da idanu kawai ta bisa.

"Misliki kawai." ta furta a hankali.



_______________Da sauri ta razana dan yadda aka bu蓷o 茩ofar aka shigo, kallo mutane uku da ke tsaye ta yi, ba wanda ya yi magana har ita suka kwance ta sannan suka ri茩e hannuta sukai waje, suna fita a gun suka kulle mata fuska sannan aka hau da ita keken doki. Bayan an sauka nan ma sun yi tafiya mai tsayi sannan suka zaunar da ita suka bar gun, hannuta na daure dan haka ba halin cire abin da suka rufe fuskan dan ma tana sha茩ar iska.

"Rashida cire mata." sai a lokacin ta san akwai mutane ashe agun. ana cire mata abin baki tare da na fuska, ta ji wani tsaftacacciyar iska na ratsa ta duk da baban doguwar rigarta, sai baya ta 蓷au lokaci sanna ta kalla mata biyun da ke zaune suna kallonta, tana kallon su ta gane su, da sauri ta nufi gun tsohuwar dan a tinanin ta tafi 蓷ayar tausayi, ri茩o 茩afarta ta yi tana mai magana cikin kuka da damuwa. 

"Dan Allah baiwar Allah, ki mai da ni gidan mu, iyaye na.... Iyaye na suna ne mana haka Abeey na....."

"Ke rufa mana baki, Rashida kuje." Saurauniya ya fa蓷a take Rashida da ke gefe ta nufi Sopiyya dake faman rusa kuka.


___________Ganin ba mai sauranta ya sa ta yi shuru tare da bin Rashida, a yanzu ba a rufe mata fuska ba, sannan in da ka bi da ita sam ba yalwan mutane, ma sha Allah dan gaskiya ba 茩arya masarautar Qumaiz ya kai ma茩ura a kyau da wasu abubuwan. wani gida a kaita, sannan Rashida ta bar gidan bayan ta ha蓷ata da wata 拼ar tsohuwa.



___________Ta fahimci matar na da mutum ci, dan ta sakar mata fuska sannan ta umarci da ta yi wanka da sallah, ba musu ta yi wanka sannan aka ba ta wasu tsinanu kaya, ba musu ta sanya dan ta lura haka shigar matan Qumaiz yake, bayan ta yi salla sannan ta ci fatan wake mai rai da lafiya harda kubzun (bread) da kabza (abincin larabawa ne).


"BAIWA." matar ta fa蓷a tana kallonta, sai Sopiyya tai murmushi dan haka kowa ke kiranta da shi.

"Na'am."

"Ke 拼ar ina ce? Me ya kawo ki wannan masarautar da kowa ke fatan barin sa, me ya kawo ki gidan Sarki? Shin mai kika aikata ma Sarauniya Zaituna da Yarima mai jiran gado Unais." jin tambayoyin sun mata tsauri fiye da misali, a hankali ta kalla matar sannan ta ce.

"Ni 拼ar Hajar Sayyid ne, tsautsayi ne ya kaini bakin ruwan bu蓷e, daga nan ban kuma sanin komai ba sai gani a wannan masarautar." Labarin yadda sukai da Saurauniya ta  ba ta 蓷an ta san ita ce Sarauniya.

"Wayyo, Ya Allah ya fitar da ke." yadda ta fa蓷a ya sa Sopiyya shan jinin jikinta, dan ta 蓳oye daga ina yake domin ba ta yadda da kowa ba.

"Ki taimakamin dana bar wannan masarautar, dan Allah kinji." ta ha蓷a mata hannu alaman ri茩on.

"Yarinya kin shigo ba fita, balle ke dan nan da kwana uku babba za ki yi dana sanin zuwan masarautar nan, a ranan ne za ki fahimta dan ko na miki bayani ba za ki yadda ba........"

"Me....me.......me za amin?, Kasheni wannan matar za ta sa ayi ko?." ta 茩arasa maganar hawaye na gangarowa daga cikin idanunta. sai matar ta dafa kafa蓷arta ta ce.

"A ganina kwanda ma akashe da abin da Sarauniya Zaituna ke shiri aika miki........"

"Dan Allah ki fa蓷a min mai za amin?."

"Hmmmmm kinsan yarinya?."

"A'a bansan shi ba?."

"Yaronta shine Yarima Unais 蓷a ga marigayi mai Martaba, Unais wani irin she蓷ani ne a siffan 拼an adam, sam bai da zuciyar imani da tausayi, mutum ne azzalumi - mugu - bai san darajar 蓷an adam ba sam, shine nan da kwana uku zai zama sarkin gaba 蓷aya, kowa cikin farka gan ranar yake............" tai maganar fuskantar na baiyana tsoro 茩arara.

"In na fahimta shine zai yanke min hukunci, za'a bari ya hau Sarauta sai kashe ni koh." ta dafa 茩irjinta tana karanto duk addu'ar ta tazo bakinta.

"瞥ata duk yadda ki ke tinani ya wuce haka, domin shirin da Sarauniya tai akan ki, shiri ne da ba makawa sai kin kwammaci mutuwa."

"Ki fidda Ni a duhu." 

" Yarima Unais mutum ne, wanda bai ganin ko wacce 拼a mace da daraja balle 茩ima, daga mahaifirsa sai kakarsa suka 蓷ai ya 蓷auka mata......"

"Labarin wannan ya ishe ni, makomata kawai nake so ki fa蓷a min." har lokacin 茩irjin dukan uku-uku yake, zama ta yi dan ji take ta saka zama.

"Nan da kwana uku Sarauniya ta umarci da shirya ki, na miki kwalli irin ta ko wacce amarya, 蓷an daga ranan za ki zama Baiwar Unais."

"Baiwar.......... akan me? ba zan mai bauta, ni wallahi jahar mu zan koma."

"Baiwa a idon sa amma a duniya matar sa za ki zama, wannan shine hukunci da Sarauniya ta yanke miki, domin Unais ba cikin sau茩i yake 蓷aukan rai ba." Wani jiri ne kawai taji 蓷auke ta, take ta suma, tsoron abin da matar ta ce ya kamata, tin bata gansa ba ta ji tayi mugun tsanarsa dan ko hali 蓷aya ba ta ji an kirasa da shi ba, haka kuma yana jin labarin sa a kurkukun da aka kaita..........鉁嶏笍
END.
[8/8, 07:12] 釕枃釛碩TY 諒K Novelist 鉁嶏笍鉁嶏笍鉁嶏笍: ***

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.