Free chapter 路 Read without an account

PAGE8

by PRETTY SK NOVERLIST 路 Labari ne mai cike da...... *Tausayi* *Mugunta* *Zalinci* *Cin amana* *Yaudara


         THE SLAVE 馃槶馃槶
馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔

E.P8锔忊儯.

__________________Kwance take kan wani babban gado na alfarma, tin 蓷azu aka umarci da a shiryata domin ta fito, amma ta 茩i tsayawa a shiryata har matar ta fice, har lokacin hawayene ke zuba daga idanunta.

"Abbeey nai dana sanin rashin ri茩e waya, ka yi ka yi amma na 茩i amsa, gashi a yanzu ina bu茩atar wayar......" Maganar da take yi a fili ta tsaya da yi saboda bu蓷o 茩ofar da aka yi aka shigo. Sarauniya Zaituna ce 蓷an sai an na蓷a Sarki za ta sauya suna, a fusace ta shigo, tana isowa ta 蓷ago Sopiyya dake kwance kallonta ta yi ido cikin ido, take tsoron da Sopiyya ke ji yabar jikinta sannan ta sakar mata murmushi, a jiyan zuciya Sarauniya Zaituna ta yi sannan ta rungumota tana mai ce wa.

"Ke ce Baiwa ta farko tana ta 蓳a runguma, ma za shirya yanzu za'a fara shagalin na 蓷i." Kai ta 蓷aga sai Sarauniya Zaituna ta fice, tana fita Sopiyya ta sauko sannan ta 蓷auki 茩atuwar weeding gown mai uban bu蓷ewa, ba tsayawa ta sanya kayan sannan mai kwalliya ta shigo ta mata simple makeup, mi茩ewa ta yi tsaye sannan ta nufi babban madubin dake jikin wani wardrobe daga gefe, tsaya wa ta yi amma kanta na 茩asa sai a hankali ta 蓷ago ta kalla fuskarta...............



____________Ba ni ka蓷ai ba hatta ita kanta Sopiyya kallon kanta cikin mamaki ta ke yi, ta jima ba ta kalla mirrow ba sai yau, a in da aka mata shiga ta Sarauniya, kayan ya mugun haskata, kusan dai 茩yawu na larabawa balle Sopiyya, hmmmmmmm sannan wannan gashin nata sai wani she茩i yake kaman na turawa, ba wani hayani aka shafa mata ba amma ta yi mugun kyau, mai sihirtaccan ma'ana........

"Ya Allah ka dubi rayuwata." ta fa蓷a tana kallon matan da suka zo ta fiya da ita, babban vail na net aka yafa mata wanda take ya rufeta amma tsaf ake hangen irin 茩yawun da ta yi, hannunta da yasha lalle irin na larabawa ya yi maroon kwanin sha'awa, mata  takwas ne suka kewaye ta sannan suka fara ta fiya da ita in da ake babban shagali, wanda aka umarci kowa na hajar ya je.........



______________Babu abin da ya tsana a rayuwarsa kaman jira, amma a yau shine ya zauna yana jiran wata Baiwa domin ta shirya, ya jima da fitowa cikin irin shigar da yasa ba sai dai na yau 蓷inkin na daban ne, zaune yake akan kujera babba wanda shi ke sama sai sauran kujeru dana step two daga nan bai ma iya kimanta uban mutanen da ke zazzaune, a 茩alla ya shafa minti 20 yana jiran ta gaba 蓷aya ya cika ya yi fam, dama haka yake ko da yaushe cikin ha蓷e fuska, a hakan fa ya yi kyau fiye da misali, dan na fa蓷a muku kab garin ba na biyunsa, fari ne fat haka gemunsa ba茩ine wuluk, gashi da 茩asim ba sosai, sannan hancin sa siriri mai tsayi daidai fuskansa, a hankali ya ke dannar zuciyar sa domin kuwa ya kusa kai gab da mi茩ewa sai gasu sun nufinsa, sai faman cika ya ke yana batsewa.



_________Tafiya suke su takwas da suke kewaye da ita sun rirri茩e gyalen na ta, sannan wasu na watsa mata flawers ja da fari masu 茩amshi, tafiya take amma duk wanda ya gani zai fahimci tafiyar ma akwai jikin mai iko a cikin ta.


__________A hankali ya 蓷ago fararen idanunsa ya zuma masu, baya hangen fuskata domin ya na 茩asa amma yana iya gani yadda kayan suka mata masifa kyau, jira ya ke ta iso dan ya ga wata ishashsha ce da ta sanya shi jira, bayan an fa蓷a mai ce wa *BAIWA* ce.



"Mama gaskiya kin iya za蓳i, dubi tafiyar da take yi mai cike da izza, tamkar akwai jinin sarauta mai yawo a jikinta." Sarauniya Zaituna ta fa蓷a tana 茩are ma Sopiyya kallo, sai Mama ta yi murmushi sannan ta ce.

"Ai a kallo 蓷aya na fahimci yarinya ce mai nasara, in da muka gode ma Allah ma cikin sau茩i muka shawo kanta da ta ji maganar ku蓷i.".............鉁嶏笍.
END.

[8/10, 22:14] 釕枃釛碩TY 諒K Novelist 鉁嶏笍鉁嶏笍鉁嶏笍: ***
***
****
馃挭 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*馃挭 鉁嶏笍
(J.W.A) 
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan 茩asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau茩i_.

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.