Free chapter 路 Read without an account

PAGE9

by PRETTY SK NOVERLIST 路 Labari ne mai cike da...... *Tausayi* *Mugunta* *Zalinci* *Cin amana* *Yaudara

      THE SLAVE 馃槶馃槶
馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔馃挔

E.P 9锔忊儯


______________Tafiya take yi amma ji take kaman a sama take, duk taku 蓷aya idan ta 茩ara sai ta ji gabanta na tsananta fa蓷i, addu'oi kawai take jerawa har ta ji sun hau kan step, ba ta 蓷ago ba amma ta najin tasirin idanuwa mutane akanta, haka dai ta ci gaba da dauriya har ta fara jiyo wani dadda蓷an gamshin turare na kusanto ta.


__________Har ga Allah a yau wata Baiwa ta 蓳a ta masa rai, daurawa kawai ke amma gab yake da ya mi茩e ya fizgo ta, idanunsa ya lumshe ya mai jan dogon a jiyan zuciya a daidai nan Allah ya yi suka iso sannan ta zauna gefansa, take ya ji wani iri dan tinda yake bai ta蓳a zama kujera 蓷aya da wata 拼a ba, in ba Mama da Sarauniya Zaituna ba, da kewa ya kuma yi yana 茩ara ha蓷a fuskan.



_________Ta ji ta zauna amma ji take kamar tana 茩aya, gashi jin idanun mutane na yawo akanta, gashi ta 茩i 蓷agowa da ko hangen fuskar ta za ayi a cikin gyalan net 蓷in. A lokacin aka fara abin da ya kawo kowa gurin, na 蓷i ne na sarauta, irin wanda ya ji ace mai na sarautar larabawa masu isa da dukiya.


__________Komai na al'ada haka aka yi, an gayyato sarakuna daban-daban domin haka ake yi, masarautar 蓷aya ce ba bu ko wakilinta, wato masarautar Shuraib. Dokoki aka mi茩a ma Unais akan ya karanta tare da yin rantsuwa akan zai yi adalci. Ta 茩asan ido ta kalla irin zaman da ya yi da kuma mi茩ewan da ya yi cikin izza - 茩asaida mai cike da mulki, tafiya ya fara yi har in da aka tana da domin yin rantsuwa agaban uban mutanen da ke zaune, yana tsaya a gun ya kalla mutanen dake kowa ya yi 茩asa da kai, murmushi ya saki sannan wani ya iso gaba ya fara ra蓷in sarautar, a daidai in da aka umarci ya yi rantsu da karanta paper hannunsa sai ya ce.

"Ba bu茩atar fa蓷i, ni na san menene a ciki kuma zanyi yadda ya dace da jahata." Take sauran sakaran gurin suka bu蓷e bakuna dan jin sabon doka, dama su Sarauniya Zaituna da mutanen garin sun san za'a rina.

"Akwai mai ja da wannan umarnin?." Ya fa蓷a cikin mic 蓷in gurin, in da sautin haka ya kara蓷e gurin, ba ma wanda ya yi alaman tari sai wannan mutumin ya kuma ce wa.

"Shike nan, sai wannan shine tsarin....." Sai Unais ya yi saurin katse shi da ce wa.

"Komai zan sani daga baya, tsallake wannan fa蓷a jadawalin 茩arshe." ba musu ya kuma ce wa.

"Na 茩arshe shine, Sarauniya za ta iso gaban wannan wajen sannan ta yi jawabi akan Sarkinta, daga nan sai a tashi." juyawa ya yi ya kalla in da take zaune kamar gunki dan ko motsin kirki ba ta yi.



__________A al'dan ce Sarki ke isa gabanta sannan ya ri茩o hannuta sai su tako har gun, a lokacin ne zai bu蓷e mata fuska domin kowa ya ganta sai ta yi jawabin waye sabon Sarki, da abubuwan da ta sani akansa. Murmushi wanda ya kanyi wiya ya yi sai ya nufeta, kowa dai kallonsa ya ce dan ansan dole Sarki Unais ya yi ba daidai ba. Ta jiyo sautin tafiyarsa har ya tsaya a gabanta, sai ya kalla Sarauniya Zaituna, dan marairaice fuska ta yi alam ro茩o kar ya 茩wafasa, sai ya 蓷aga mata kai sannan ya 蓷an tsugunno sai tin Sopiyya ya fara ra蓷a mata wani magana wanda a take abu biyu suka dinga shiga kunnint, da蓷in muryarsa mai taushi da natsuwa - da kalaman mara sa da蓷i.

"Ban ta 蓳a ri茩e Baiwa ba dan haka bazan fara akan ki ba, Ina son karda ki motsa a gun nan ko da na mi茩o miki hannu, ki ta girgiza kai kawai." Murmushi ta yi sannan ta sanya hannunta ta share hawayen idanta, mi茩ewan ya yi sannan ya mi茩a mata fararen hannusa da yatsunsa farare 茩al masu ba茩in ganshi a muhallin su, sai ya yi mugun kyau.


_________Hatta Mama sunyi mamakin ganin abin da Unais ya yi dan sun san halinsa, haka mutanen gari kowa ganin yake kaman almara domin sun raya idan ta mi茩o mai hannu dole ta fuskanci hukunci bayan walima....... second 蓷aya - biyu - uku - hu蓷u, har zai janye hannu da niyyan kowa ma ya musu bayanin Sarauniya na ba da ha茩urin ba za ta iya tashi ba, kuma hakan zai yi ne don 茩ar sauran 拼an masarautu suga gaba 蓷aya ya bi tsarin doka ba. Take ya ji lallausar hannuta cikin nasa tana mai mi茩ewa tsaye a hankali......  


__________Dam, daram zuciyarsa ya buga da mugun karfi, ha蓷e fuska ya kuma yi sai kawai ya dake yana kallon yadda shigan ya mata mugun kyau, sai da ya gama hasasi irin muguntar da zai ma hannu tukun ya fara tafiya a hankali ri茩e da hannunta, jama'a kowa yasha kallon soyayya ya ke hannun da yasha lalle mai kyau, sannan hannun mai matukar haske wanda sam ba kalan nasa ba ne.


_________Ta 蓷au ma kanta wani alkawarin sai ta fara 茩as茩antar da jin kansa, ta mi茩a hannu sannan ta ji ya 蓷au lokacin kafin ya rike cikin mugunta, tafiya suke amma kaman ta fasa ihu saboda irin matsa mata hannu da ya yi, a daidai waje suka tsaya sannan ya cire hannunsa yana mai jin yau ba zai iya sa komai a baki da wannan hannun ba, sun 蓷au lokacin a haka sai wannan mai jawabin ya ce.

"Sarki Unais saura 蓷aga mayafi da jawabi." Ha蓷e rai ya yi sai ya kalla gefansa in take tsaye har lokacin kanta na 茩asa.

"Ke Baiwa cire gyalan da kan ki." ya 蓷an mata ra蓷a, sai tai banza da shi, yasan ta ji, sai ya juya ya fuskance ta sannan ya sanya hannu biyu ya fara tattaro gyalen tin daga 茩afafunta................鉁嶏笍
END.



   (HMMMMM *Baiwa* ki bi a hankali dai......)
[8/12, 08:39] 釕枃釛碩TY 諒K Novelist
 鉁嶏笍鉁嶏笍鉁嶏笍: ***
****
馃挭 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*馃挭 鉁嶏笍
(J.W.A) 
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan 茩asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau茩i_.

*Pray for me, I'm sick, I need prayers.....馃槗*

> Ciwo ba mutuwa ba amma ba da蓷i gaskiya, Allah ya sa kaffara ne, ya yaye mana馃檹.

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.