Free chapter 路 Read without an account
Chapter sixty five: Khaleel
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 馃崄 馃崄17
Chapter sixty five: Khaleel....
07:00am
Kwance suke in a very weird style suna facing juna sai 茩afar Samha on his waist and his hand wrapped around her waist sun wani 茩an茩ame juna
茦ifta idon ta ta shiga yi kafin ta ware su akan fuskar Ahmad dake kusa da tata, murmushi tayi tana shafa gefen fuskarsa atunanin ta mafalki ne,bu蓷e idon shi yayi jin ana shafa fuskar shi and his slightly sleepy red eyes fell into foxy ones... Suka kafe juna da ido na tsawon lokaci hannun Samha still on his face '' Kin tashi?" Deep husky voice 蓷insa pierced her ears jinjina kanta tayi almost immediately su biyun suka kalli position 蓷in da suke...zaro ido sukayi su biyu kafin da wani irin sauri suka tashi zaune each moving to the end of the bed,duk abinda samha tayi jiya in her drunken state ya shiga dawo mata akai.. especially yanda ta dinga la茩e ma Ahmad throwing her self at him,yanda take complementing abs 蓷insa and how she almost said she loved him"damn shiiit!!!" Kalmar ta su蓳uce daga bakin ta without realizing, hannayen ta biyu a bakin ta tana cizon nails 蓷inta,蓷ago idon ta tayi a wani irin slow suka shige cikin na Ahmad dake kallon ta hearing what she said...ji tayi kamar 茩asa ta tsage and swallow her, blanket 蓷in gadon taja ta rufe fuskar ta... Luckily for her babu haske sosai cikin 蓷akin, kallon yanda ta rufe fuskar ta da blanket yake,sai kuma yaga ta mi茩e da gudu zata fita, idon shi ya sauka a 茩asan rigar ta,har ta bu蓷e 茩ofar yayi maza ya maida ya rufe trapping her between the wall and his self, didn't she know she was on her period?
茦asa samha tayi da idon ta feeling so shy sabida abinda ya faru jiya, and now his presence..wani irin nauyin shi take ji with a low voice yace '' You're on your period my lady '' Zaro ido Samha tayi period? Wane period? Saida Ahmad yayi maganar taji tana jin wetness a 茩ar茩ashin ta..Ahmad dake kallon saw how confused she was 蓷ago foxy eyes 蓷inta tayi and their eyes collided, wani irin blush ya lullu蓳e fuskar Samha could the day get any worse? Ji tayi hawaye sun ciko idonta,rufe fuskar ta tayi da tafin hannun ta ta fashe da kuka, Ahmad was stunned sai kuma in a gentle voice ya fara lallashinta before he led her to the toilet bayan ta shiga ya zari mukullin motar sa ya fita,sai da Samha taci kuka ta 茩oshi sannan tayi wanka tasa bathrobe blue color data gani amongst the numerous ones sannan ta fito idon ta yayi luhu luhu,samu tayi har Ahmad ya kawo mata pad and pant nd bra da sababbin kaya riga da wando don ya lura tana son riga da wando,蓷aukar kayan tayi checking them out one by one tana 蓷aukar bra 蓷in ta yatsine fuska ta ajiye gefe,she didn't like it,sauran kayan tasa ta mayar da bathrobe 蓷in ta koma gaban madubi ta gyara gashin ta into soft waves sannan tayi wanka da turaren Ahmad ta 蓷auki guda biyu tasa cikin aljihun wandon looking around so she doesn't get caught sannan ta bu蓷e 茩ofar daidai shima ya mi茩o hannu zai bu蓷e, zamewa yayi zai fa蓷i ta mi茩a masa hannu in a bid to help him su biyun suka kai 茩asa '' Ahhhh!" He groaned saboda yanda 茩afar Samha ta daki gefen cikinsa,da sauri Samha ta 蓷aga shi without further words ta fice zuciyar tana dukan tara tara..wani kunyan Ahmad na rufeta..damn! She had really messed up,dama Azeezah tasan alcohol ne tabarta tasha? But could she really blame her? After all 茩wacewa tayi ta gudu...
Tura 茩ofar sashen Samha tayi ta shiga only to meet Salmah zaune fuskar ta a 蓷an 蓷aure, saye take da fitted gown na green material,tayi packing 蓷in gashin ta tasa hula sama don tsantsin gashin bazai bari ta 蓷aura 蓷an kwalin ba,tana ganin Samha ta mi茩e '' Daga ina kike?" Salmah ta tambaya sternly '' daga inda nake!" Samha replied coldly tana cigaba da tafiya haushi Salmah taji ta wani fincikota '' Wai me yake damun kine Samha? Who the hell do you think you're huh? Don kinga ina wasa dake? Na girme ki fa remember,you cant talk to me and treat me like a trash!!!" Samha ta 茩wace hannun ta sarcastically tace '' Oh Allah? Ai bansani ba! Na 蓷auka kin manta da bond 蓷in da mukayi sharing ne tunda kinyi Aure i guess you don't need m...''
'' Samha!!! '' Salmah ta kira a tsawace Itama Samha a tsawace tace '' what eh? Naga tunda kikayi Aure.. infact tunda na dawo daga makaranta You have forgotten me... kullum kina manne da mijin ki like a leech to the extent har zaki iya zuwa wani wuri for three consecutive days batareda nasani ba, batareda kin fa蓷amin ba so Ni idan nayi hakan sai cibi ya zama 茩ari? Leave me and get a life for goodness sake!!" Samha ta fa蓷a tana hada hannayen ta alamar ro茩o, Salmah was more than hurt Amma sai ta danne strictly tasake fa蓷in '' Daga ina kike Samha?" Kawai tana tambayar ta wannan ne a matsayin ta na babbar yaya, Samha is her responsibility so she has to take care of her,she had to be strict when necessary.. Samha da Salmah suka wani tsare juna da ido as if in glaring contest kowa ido kamar zai fa蓷o, murmushi Samha tayi kafin tace '' You really want to know?" Salmah ta kafe ta da ido without saying a word,her little sister is gradually changing into somebody she barely knew...'' Jiya I got drunk..and yau da safe dana tashi i found my self a 蓷akin 蓷aya daga cikin guys 蓷in gidannan and I saw blood on the bed sheet so he bought clothes for me na canja,don...'' tass!! Wani resounding slap ya sauka a fuskar Samha da yasa ta fa蓷uwa a 茩asan carpet dafe da kuncin ta, angrily Salmah tace '' Ni kike gaya ma You slept in a guys' room? Are you mad?" Salmah ta fa蓷a tana huci tayi kan Samha da har yanzu batayi recovering daga marin data sha ba, Amreesh ne yayi saurin ri茩eta, Salmah sai masifa take ma Samha idon ta sunyi ja, 茩wacewa tayi daga hannun Amreesh tana nuna Samha da ta mi茩e tana kakka蓳e jiki like nothing happened tace '' you know what? Kije kiyi duk abinda kike so i don't care!" Daga haka Salmah ta fita daga part 蓷in gaba 蓷aya slamming the door shut..bin bayanta da kallo Samha tayi her heart aching but she pretended kamar bata damu ba ta juyo ta kalli Amreesh daya zuba hannayen sa cikin pocket 蓷insa watching everything, slowly in an icy cold voice yace '' It doesn't matter to me me 茩anwar ta ce,if you keep hurting her like this...yiu wont like abinda zan Maki!'' daga haka ya juya ya shige 蓷akin su.. Samha ta tsaya wurin feeling so miserable, slowly ta shiga 蓷akin ta,ta fa蓷a saman gado crying bitterly...
***********
Kitchen Salmah ta nufa taga Babu ma'aikata zama tayi ta darji kuka kafin ta mi茩e,bayan wani lokaci Salmah ta 蓷auko ingredients tana ha蓷a ma Samha hang over soup... Abubuwa dayawa suna mata yawo akai, Khaleel ne ya shigo kitchen 蓷in yana 茩are ma salmah kallo from head to toe yana lashe baki don sosai shape 蓷in ta ya fito cikin kayan, Kashe wutar Salmah tayi ta 蓷auki plate ta zube miyar, '' Hi pretty..'' arazane Salmah ta juyo jin Muryar mutum bayanta,ganin khaleel tayi yana lasar baki yana mata wani lustful look,saye yake da wasu shegun 茩ananan kaya da suka matsesa ga wani shegen sagging dayayi,damtsen hannun sa da tattoo,yayi wani mohawk hair style yasa different colors a gashin..he looked so ugly, Salmah ta zaro almond eyes 蓷inta tana kallon shi zuciyar tana dukan tara tara.. matso ta yayi itama ta matsa baya, murmushi ya cigaba dayi ganin yanda ta tsorata ya mi茩a hannu ya ri茩a nata, hawaye suka fara bin fuskar ta tana 茩o茩arin 茩wace hannun ta,ya ri茩e gam,yana jin da蓷in laushin hannun ta anashi,茩o茩arin rungumeta yake Salmah duk ta rikice,ganin yanda yanayin shi ya canja gashi babu wanda zai kawo mata rescue, lumshe idon sa yayi still trying to hug her, desperately Salmah ta jawo kwanon miyar da tayi,jiki na rawa ta zuba masa on his private part, take idon shi da yayi ja suka bu蓷e ya saki 茩ara holding tightly onto his groin ya zube 茩asa yana murje murje '' Damn shiiit!!!" Ya fa蓷a yana zuge zip 蓷in wandon saboda azaba,tuni Salmah ta saki kwanon ta kwasa da gudu bata tsaya ko inaba sai 蓷akin Samha, bayan ta rufe 茩ofar ta fa蓷i wurin tana kuka, Samha data fito toilet Tayo kanta embracing her tightly ta shiga bata ha茩uri don ita tunanin ta saboda fa蓷an da sukayi ne '' I'm so sorry forgive me pls..'' Samha ta fa蓷a hawaye na silala daga idon ta '' i was ungrateful...Bai kamata in fa蓷i abinda na fa蓷a ba.. I'm truly sorry '' Samha tacigaba,barin kukan Salmah tayi itama taba Samha ha茩uri '' no one would ever take your place Sam,not now..not ever..ke 蓷in jinina ce,you're my family Bazan ta蓳a neglecting 蓷in kiba,just give me time,har yanzu ina 茩o茩arin koyon how to navigate between the two duties... I'm sorry idan na ta蓳a saki kinji kamar You don't matter, you really do,in bake..bani '' Salmah ta fa蓷a cupping samha's face,gya蓷a kanta samha tayi ta ri茩a Salmah suka zauna bakin gado for five minutes there was silence Kafin Samha ta fa蓷a mata she had begun her period, Salmah tayi mamaki but she swung into action tana fa蓷a mata abubuwan dazata kiyaye and yanda zata kula da kanta....