Free chapter 路 Read without an account

Chapter sixty eight: Samha

by Noor 路 WAYE SHI?{Behind the mask}

WAYE SHI?( Behind the mask)By Autumn 17 馃崄馃崄

Chapter sixty eight: Samha....!

Slowly ya 蓷ago kanshi ya kalli sama, their eyes met Ashe bata tafi 蓷aki ba la茩ewa tayi a corridor tana kuka.. yanda yaga tana kallon shi yasa yaji wani headache ya fara nu茩ur茩usar shi,itako mara茩isiyya sai lumshe ido take tana 茩arawa jinta ajikin Amreesh for the first time tana sha茩ar dadda蓷an 茩amshin sa ji take kamar ta cigaba da kasancewa a haka

Juyawa da gudu Salmah tayi ta shige part 蓷insu ta wuce 蓷akin Samha she was so done with Amreesh! Ta zauna saman gadon ta tan茩washe 茩afafunta tana turo baki gaba kamar 茩aramar yarinya...

Samha ta fito daga toilet tana kallon Salmah dake cika tana batsewa bata tambaye ta Meya faru ba ta zauna daga gefe tana kallo can taga Salmah ta cire hijabin ta ta kwanta taja blanket ta rufa, Itama Samha sai kawai ta kwanta without covering her self tana kallon ceiling har bacci yayi gaba da ita

Ture mara茩isiyya yayi daga jikin shi, mara茩isiyya ta 蓷ago fuskar ta tana kallon shi idon ta sunyi ja, kallo 蓷aya ya mata ya 蓷auke kanshi tareda fa蓷i in a very deep and sexy voice'' next time you try it....zan yanka 茩afafun ki and feed it to you..'' batareda ya sake ko kallon side 蓷in ta ba ya haye sama tabi Bayan shi da kallo ko ka蓷an kalaman shi basu tada mata da hankali ba sai ma shau茩i da suka sata and she wish he will continue talking to her koda zagin tane.

Saudat itama dake saye da kayan bacci and she just saw what happened taji zuciyar tana tafarfasa she was the only person who was supposed to be in his arms no body else juyawa tayi tana fa蓷i with clenched jaw '' Your days are numbered maree '' ta shige 蓷akin ta

"*

Zaune yake 茩ar茩ashin wata bishiya, saman ciyayi wurin looking ahead,wurin zagaye yake da shukoki irin wa'yanda suke fitowa batareda an shuka su ba, sai daga gefen su wasu itace ne sukayi circling 蓷in wurin to a half har da yan fulawowi, wurin kukan tsuntsaye ne kawai daga bayan shi 蓷an 茩aramin Titi ne amma mutane basu cika bin wurin ba sai gulbi hakan yasa titin ya kasance Tsakiyar wannan wurare guda biyu.. saye yake da dogon wando jeans navy blue sai ba茩ar hoodie daga ciki yasa farar singlet hannun shi da 茩afar shi saye da gloves don sanyi ake sosai ranar data fito batada 茩arfi anjima ka蓷an za'a fara snow鉂勶笍鉂勶笍 tunda yazo China ya shiga neman yarinyar nan har gidan marayu da makarantu irin wayanda yake tunanin she'd attend duk ya tafi yet he didn't find anything... Hannunsa ya zura cikin aljihu ya Ciro wani pendant...a silver colored moon shaped pendant me silver chain mai bala'in kyau, murmushi yayi yana tuna yanda ya samu sar茩ar...

Shekaru biyar da suka wuce, lokacin he was thirty bayan sun gama seminar 蓷insu na doctor he decided to take a tour a China, lokacin baisa contact lenses gaba 蓷aya sai dai yana sa glasses, bayan yayi tafiya mai nisa ya kawo daidai wurin da yake zaune yanzu sai kawai yaji kanshi ya fara sarawa and baya gani sosai ga jiri na kwasar sa not just that sai yaji numfashi na neman gagarar shi,da sauri yayi parking a gefe da 茩yar ya fito daga motar gasping for air, hasken ranar daya daki idonshi lokacin da ya fito made it worse his brain was chaotic and panicked... Ya dafe 茩irjinsa kafin ya kai 茩asa yana cigaba dajan numfashi da 茩yar... His emerald green eyes desperately searching for help Amma babu ko mutum guda a empty road 蓷in,jan jikin sa yayi zuwa 茩ar茩ashin bishiyar ya kwanta amma sai abun ya 茩ara tsamari kasancewar komai a wurin is green colored with no choice ya rufe idon shi yana cigaba da jan numfashi har ya gaji in fact yanda yake jin iskan bai kaiwa a lungs 蓷insa ya 蓷auka he was going to die... Suma yayi a wurin can yaji 茩aramar muryarta tana fa蓷in '' ka tashi.. kaji " yaso ya bu蓷e idon shi amma sai ya kasa rather 茩irjinsa begun going up and down, yarinyar not knowing what to do ta sunkuyo ta matse hancinsa tareda saka bakinta a nashi,jin bakin sa a rufe gan yasa ta lashe bakin sa with her tongue...Dr Ahmad was stunned...sai kuma ya bu蓷e bakin shi,iska ta shiga hura masa a baki idan ya datse bakin sa sai ta zura halshen ta ciki har sai ya bu蓷e...da taji ya fara numfashi da kyau ta sake shi ta蓷an koma baya her eyes looking at him intently, slowly idonsa da sukayi ja suka bu蓷e 蓷ishi 蓷ishi yake ganin ta,her hair was divided into two sai kowane 蓳are ansa ribbon akai sai 茩aton round framed glasses 蓷in dake fuskar ta, uniforms 蓷in jikinta Black skirt and a white shirt sai pink jakar ta.. ganin bai bu蓷e ido ba yasa tace '' kodai ya mutu ne? Let me try once again" 茩ara 茩asa da kanta tayi ta ha蓷e bakin su m,at this point sar茩ar dake a wuyan ta went lose falling into his shirt the cold metal pressed against his skin...he felt weird yanda 茩aramin halshen ta ke yawo a bakin shi, hannu yakai ya jaye ta daga jikin shi weakly, ajiyar zuciya yarinyar ta sauke tareda fa蓷in '' thank God baka mutu ba,kana jina?'' ta fa蓷a tana bubbuga fuskar shi jinjina kanshi kawai yayi,jakar ta ta sauko ta shiga Ciro snacks tareda fa蓷in ''idan ka tashi kaci and go home'nd get yourself treated '' jinjina kanshi yayi kawai ta mi茩e tana fa蓷in '' bye'' Ahmad yaso yace ta tsaya but he couldn't even move properly haka yana kallon ta a 蓷ishi 蓷ishin har tabar wurin...

Ajiyar zuciya ya sauke ya mayar da pendant 蓷in cikin aljihu,he has one more place to go idan yaje can and he couldn't find her that's it for the time being...

Mi茩ewa yayi yana kakka蓳e snow flakes 蓷in daya fara zubowa daga jikin shi ya nufi motar shii that was parked a gefen titi ya shiga ya tada engine yabar wurin

QIN WANG FU INTERNATIONAL SCHOOL CHINA...

Zaune Ahmad yake gaban principal 蓷in yana kallon principal 蓷in hopefully koya gane description 蓷in da yagama yi masa, ajiyar zuciya principal 蓷in ya sauke yace '' I'm sorry bansan ko da akwai wata 蓷aliba nan as you described ba,baka da koda hoton tane?" 茦asa da kanshi Ahmad yai feeling disheartened ya girgiza kanshi...suna zaune saiga wata Malama ta shigo bayan sun gaisa da principal 蓷in suka gaisa da Ahmad shine principal 蓷in ya shiga yi mata bayanin abinda ya kawo Ahmad jinjina man tayi tana kallon shi kafin tace '' kamar nasan wata yarinya that perfectly fit what you described a lokacin ana kiranta Moon..'' da sauri Ahmad ya juyo yana kallon ta his legs tapping the floor in patiently yace '' zan iya ganin hoton ta if there's?" Matar tace '' saidai a year book idan kasan shekarar da tayi graduating?" Ahmad ya girgiza kanshi sai da sauri yace '' I'm willing to look for it as long as it takes!" Principal da matar exchanged glances kafin matar tayi leading 蓷in Ahmad zuwa record room ta nuna masa inda ake ajiye littafan daya 茩unshi bayanan students da sukayi graduating tundaga primary har senior secondary, Godiya yayi musu kafin ya fara duba littafan...kwana uku Ahmad yayi yana dubawa yet he couldn't find it,ya duba ya sake dubawa amma bai ga komai ba, ajiye littafin dake hannun shi yayi tareda lumshe idon shi yana fa蓷in '' ya Allah!" Zuciyarsa a 茩untace, mi茩ewa yayi ya fara gyara books 蓷in daya zubar putting them back in order..ya gama clearing 蓷in wurin zai fita kenan idon shi ya hangi wani littafi kwance a 茩ar茩ashin shelf 蓷in har yayi 茩ura,du茩awa Ahmad yayi ya 蓷auko ya kakka蓳e ya mayar...har yakai bakin 茩ofa ya sake juyowa ya kalli inda ya ajiye littafin slowly ya dawo ya 蓷auka ya samu wuri ya zauna ya fara flipping pages 蓷in...his eyes widened,his body begun trembling, zama 茩asa yayi yana karanta detail 蓷in to be sure je wasn't imagining things

Name: Samha Aliyu Sabo (Moon)

Age: 10

Class: primary 5

Address: Qing Wang fu road, street no 5, house no 40 China

Special condition: Schizophrenia

Flipping next page yayi saiga hoton Samha,ta yatsine fuska face blank idon ta saye da round framed glasses 蓷in ta,her foxy eyes looking at nothing in particular

'' My Lady '' Ahmad ya fa蓷a yana shafa fuskarta,sai kuma yayi dariya an excited and suprised one...'' Ashe kina tareda Ni!" Ya fa蓷a cike da mamaki, matar nan ce ta shigo '' ka gani?" Gya蓷a kai Ahmad ya farayi repeatedly zuwa tayi ta duba itama tace '' she was the girl I was talking about..'' gode ma matar yayi ya mayar da littafin sannan ya fita daga makarantar yana cigaba da murmushi, booking 蓷in flight Yayi har ya koma katafaren gidan shi bai Dena murmushi ba isn't Allah wonderful?,wanka yayi ya canja kaya zuwa white sweatshirt ya ha蓷a da dogon wando wando fari ya baza turare ya tattara kayansa yasa cikin jaka sannan ya fito ya rufe ko ina ya tari cab zuwa airport

******

Tsakanin Salmah da Amreesh things went from bad to sour... kullum tadena kwana 蓷akin shi, idan ta gan shi sai tayita hararar shi, Amreesh dai ya bita da ido,ko 蓷akin bata shiga sai ta tabbatar baya nan,yau ma hakan ce ta faru,

'' wayyo it feels so good to be in Amreeshs' Arms kamar inta zama wallahi, musamman ma da ya ri茩e 茩uguna hugging me tighter...'' Mara茩isiyya ta fa蓷a tana shan gaban Salmah,wata banzar harara salmah tayi mata mara茩isiyya ta bushe da dariya '' What? Kinji zafi ne? Na gaya maki ai,he'd never love you my dear.." Salmah kam ya cika tayi fam ganin yanda ta tunzurata yasa mara茩isiyya jin da蓷i, bangaje ta Salmah tayi tana tafiyar fuuu hakan yayi ma mara茩isiyya da蓷i she was sure yanzu there will be a rift tsakanin Salmah da Amreesh tana cikin wannan tunanin taji muryar Salmah tana fa蓷i with a smirk '' tell you what? You look like a slu*t don haka In kin fa蓷i abinda yafi hakan i won't be suprised....after all anyi kwantai ba'ada aikin yin sai bin mazajen mutane throwing yourse...'' ganin yanda mara茩isiyya ta harzu茩o mata yasa tayi wuff ta fa蓷a 蓷akin Amreesh tana dariya 茩yakya茩ya!

Harda fa蓷uwa 茩asa ta dafe ciki,sai kuma ta mi茩e zuciyar tana gaba tana baya, Amreesh ne tsaye daga shi sai 蓷an 茩aramin wando kamar pant...gashin sa looking so weat, his chiseled chest glowing his abs more define he looked muscular and taller, 茩afafun shi duk gashi,and damn! Bata ta蓳a ganin na miji 茩ato da pant ba wallahi, slowly idon ta ya ha蓷u da icy cold cat eyes 蓷insa taji gaban ta yabada dum!

Kallon ta Amreesh yake shima from head to toe saye take da farar riga off shoulders and rubuta ' Yours 馃挄*_tonight_*' Gashin ta into soft curls sai flared up skirt green,shape 蓷in 茩irjinta ya fito sosai her colar bone too, yanda ta zaro ido made her look temptingly seductive in his eyes, murmushin gefen baki ya saki ganin Salmah na hiri hiri da ido and he understood her next move... Salmah ko ganin kallon da Amreesh yake mata kamar mafaraucin da yaga abin farautarsa made her begun retreating his aura digging deep into her skin.. jikin shi na bata tsoro the Next second sai she茩awa tayi da gudu towards exit,har ta bu蓷e 茩ofar yayi saurin mayarwa ya rufe ya juyo da ita suna fuskantar juna,his huge frame touring over her, hannun shi dafe da 茩ofar ya ran茩wafo his eyes looking into hers, runtse idon ta tayi da karfi her heart running a marathon jikin ta shaking slightly '' trying to escape Warrior?" 茦ara dam茩e idon ta tayi tareda sa hannun ta tsakanin su so their chests doesn't meet, yanda Muryar sa ta sauka cikin kunnen ta made her want to pee... hannun shi ya sa茩olo a 茩ugunta a gasp escaped her lips her eyes flew open....

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.