Free chapter 路 Read without an account
Chapter seventy Nine: Broken hearts
WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17馃崄馃崄
Chapter Seventy nine:Broken hearts....
***Pah***
Zaune yake bakin gado abin duniya yabi ya ishe shi idon shi sunyi ja amma ba hawaye sai dai kukan zuci hannu ya mi茩a ya 蓷auki wani frame dake bed side drawer hoton wata mata ce da take tsananin kama da Amreesh komai nasu 蓷aya except ita mace ce shi na miji gashin ta blonde a hoton
'' So sorry....so sorry hazel,I failed...na kasa kula da ya'yan mu,na fa蓷i a matsayina na uba!" Yayi maganar idon shi na kawo ruwa she was his wife maman Amreesh...ta da蓷e da mutuwa yet he couldn't move on,ya kasa mantawa da ita!
Turo 茩ofar tayi da 茩arfi ta shigo tana tafiya majestically da wani makirin murmushi a fuskar ta '' well well, The Loyal husband still hasn't n't moved on from his first wife?" Zama tayi kusa dashi har yanzu murmushin a fuskar ta ta mi茩a hannu zata kar蓳i hoton da sauri Pah ya janye hannunshi holding tightly on the picture, murmushin dake fuskar ta ya 蓳ace ta wani ha蓷e rai kamar bata ta蓳a dariya ba
'' kasan na tsani wannan abun da kake ko? Why can't you see me? Niba mace bace? Meya sa baza ka ganni ba!" Tayi maganar seriously da ciwo a Muryar ta
'' because you're not Hazel!" Ya mayar mata fuskar shi a tsuke idon shi void of emotions
Mi茩ewa Hajiya Maleeka tayi tareda sha茩e Pah ta kar蓳i hoton ta wurgar ya tararratse bayan ya daki bango '' You dared to say that to my face Yousuf?" Ta furta eyes blazing with fire tana 茩ara pressure akan ri茩on data yima wuyan Pah '' naga kwanakin nan har wani affection kake nunawa shegen yaron nan ko? Toh wallahi wallahi sai na saka kayi na damar abinda kayi! Amreesh ko? Kasa aranka kai da shi haihata haihata!" Ta 茩arashe maganar tareda dungunar da kan Pah ya daki headboard,Pah nata jan numfashi da sauri sauri don ba 茩aramar sha茩a yaji ba
Slowly ya mi茩e jiki ba 茩wari ya isa inda hoton shi,蓷auka yayi ganin frame 蓷in na glass ne kawai ya samu matsala
Hajiya maleeka tayi tsaye hannun ta ri茩e da 茩ugunta tana kallon Pah zuciya cike da ba茩in ciki '' You may rid the memories of Hazel from the surface Zainab,but har abada Hazel tana cikin zuciya ta she lives there! As for Muhammad...'' ya dakata yana kallon ta ganin ta cika tayi fam murmushi yayi me kyau wanda ya bayyana kyaun shi ya kauda kai ya mayar akan hoton yana shafawa '' Ubangijin shi na tare da shi!" Fita Hajiya Maleeka tayi fuuuu zuciyar ta cike da 茩unci,all she had worked for na tsawon shekaru bazai tafi ga banza ba wallahi!
********
'' Dan Allah ka bari Ahmad.. don't do this to me pls!" Samha ta ro茩i Ahmad desperately ganin yanda ta koma 茩ar茩ashin shi,he was heavy,stronger and muscular 茩arfin namiji da mace ba 蓷aya bane, Samha ta gane cewa wasu lokutan koya ka kai ga iya kare kanka there are certain situations that you will always be at the receiving end kamar dai yanzu, hawaye suka cigaba da wanke fuskar ta it didn't happen when she was in china...it can't happen here!
'' I can't... I need you!" Yayi maganar yana sakin yar 茩ara, Samha ta tsorata beyond words romancing 蓷inta ya fara kukanta ya 茩ara 茩arfi,ha蓷e bakin su yayi swallowing her cries his hands ravaging her body wani 茩unci ya cika zuciyar Samha,at this point ji take kamar Ahmad wasn't any better than Cheng xiao infact ji take kamar xio yafi Ahmad cuz shi atleast ya nuna maitar sa a fili....'' You can't do this...'' ta fa蓷a in between the kiss, zuciyar Samha ta kusa bugawa jin hannun Ahmad a 茩irjinta kafin slowly yayi 茩asa da hannun shi ya zare pant 蓷in jikinta
She felt lifeless and abused for the unpteenth time Amma wannan yafi ciwo cuz Wanda ke mata hakan is the same person dake wa茩en yana sonta,da gaskiyar Adrian da yace ta fara sanin waye shi first before she agrees to be with him...and her silly heart had fallen head over heels for him! Duk da babu wani sauran hope na tsira daya rage ma Samha ganin dai da gaske Ahmad illata ta zaiyi yasa ta fara kokuwa tana ha蓷awa da addu'oi
Shiko Ahmad bai masan inda kanshi yake ba ya fita hayyacin shi ya zama kamar wani bugagge zuciyar shi sai gudu take da 茩arfi, he had always had strong sexual drive kuma sai ga pills 蓷inda Haleema ta 茩ara mashi truly hakan zai iya yi masa illa
Acikin zuciyar shi kuwa sai ha茩uri yake ba Samha shima ba da gangan yake ba,茩ara mayar da himma yayi zai shige ta Samha tayi wani ihu then hitting his throat with her elbow
Jini ne ya fito daga bakin Ahmad kafin ya fa蓷i gefe sumamme, Samha bata jira komai ba jiki na rawa ta tsere daga 蓷akin,蓷akinta ta fa蓷a tasa key ta zare key 蓷in tsabar ru蓷ewa ta sake fa蓷awa toilet shima ta rufe ta zauna 茩asa ta fashe da wani marayan kuka '' Why does this happen to me? Why!!!" Ta fa蓷a tana 茩an茩ame jikinta ido sunyi jawur and she realized she didn't even have pant Ashe ya cire,he touched her there! He touched chest '' Mugu 蓷an iska banyafe ba!" Tayi maganar cike da ihu ta wargazar da toiletries 蓷in da aka jera wurin
She wanted to do more than that to vent her anger and sadness....
Tayi jage jage gashin ta ya la茩e a fuskar ta she was sweaty ri茩e gashin tayi a hannun ta '' he got me because of you!" Tayi maganar ido waje kamar wata zararra fita daga bayin tayi da sauri ta 蓷auko almakashi ta 茩ire gashin ya dawo ko wuya bai saukowa
Ta sake fashewa da kuka '' Na tsane ka! Na tsane ka! And I hate my self for loving a bloody monster like you Ahmad!!!! Na tsani duk wani mai sunan ka!" Hankalin Samha ya gushe cire rigar da ta rage mata tayi,ta tsaya 茩ar茩ashin shower ta fara durzar jikin ta kamar zata canja fata she hated his scent and anything related to him!
Jikinta yayi wani uban ja kafin ta fito 蓷aure da towel she was no longer crying fuskar ta ba annuri ko ka蓷an she didn't look like a damsel in distress
Wurin closet ta isa ta 蓷auki wasu ba茩a茩en pajamas tasa ta koma gaban madubi ta kalli kanta from head to toe Wai ita Ahmad yake 茩o茩arin yima fya蓷e? Wani cold murmushi ta saki slowly ta furta '' Samha was foolish and naive,Moon was Cold and unbreakable as ice, we switch personality! Daga yau sunana Moon
So Samha Out鉂屸潓...Moon in鉁呪渽!" Tayi maganar da wani irin determination bazata sake zama fool in love ba, bazata sake kuka ko nuna emotions ba!
Barin madubin tayi ta tafi ta kwanta, bada da蓷ewa ba taji ana 茩o茩arin bu蓷e 茩ofar kafin Muryar Salmah ta shigo '' Samha? Are You in?'' kafin ta Amsa taji muryar Amreesh na fa蓷in ta barta 茩ila tayi bacci daga nan bata sake jin Muryar su ba they Left and she slept
******
The next morning tunda Samha tayi sallah bata sake komawa bacci ba,Moon pendant 蓷inta data da蓷e bata saba ta 蓷auko tasa, daga nan ta canja kaya zuwa Black baggy pants da Black polo gashinta da ya zama guntu yayi mata kyau making her look like a tomboy
Fitowa tayi da 茩arfe takwas eyes void of emotions ta nufi dining she saw them all harda Ahmad
Kasancewar sa a wurin reminded her of the fact that wani namiji ya ta蓳a ta蓳a ta on her ladies part,ko lokacin da xio ke abusing 蓷inta he had never gone that far...
Saukowa take slowly idonta filled with hatred towards him...
Ahmad wasa yake da abincin dake gabanshi his thoughts were a mess, abinda ya faru he remembered it all and he had cursed himself like a hundred times
Jin taku a stairs yasa dukan su kallon wurin banda Amreesh da yayi receiving text 蓷in anonymous Early in the morning....
Salmah tayi shiru tana kallon Samha, abubuwa na yawo akanta what happened?
Ahmad yaji duniyar shi ta tsaya ganin kallon da Samha ke binsa dashi,he felt weak idonshi ne ya sauka akan Gashin ta kafin sar茩ar dake wuyanta and the clothes somehow sai yake ji kamar she's mourning her old self,kamar Samha ta mutu yanzu wannan different person ce, wani 茩unci ne ya turnu茩e zuciyar sa abincin ya fita ransa
Zama Samha tayi on her usual spot, Salmah ta ta蓳a gashin Samha '' what happened?'' ta tambaya quietly batareda ta kalleta ba Samha tace '' New style,new personality ''
'' Meya faru?" Jin tambayar da Salmah tayi ma Samha Ahmad yaji gumi na 蓷an tsatstsafo masa '' Babu komai! Moon is back!" Slowly Amreesh ya 蓷ago idon shi ya kalli Samha jin how coldly she speaks kafin ya kalli side 蓷in Ahmad that looked so disrupted,hakan yasa ya gano da matsala somewhere
Salmah bata sake cewa komai ba na蓷an mintuna kafin ta ce '' Samh...''.
'' Moon!'' Samha ta katse Salmah batareda ta kalleta ba
Ahmad yayi 茩asa da kanshi yana cije le蓳enshi how did he do it?
The rest of the breakfast was in silence Babu wanda ya sake cewa komai Samha ta fara barin wurin sannan kowa
Da daddare Ahmad na zaune a balcony coffee ri茩e a hannun shi yayi nisa cikin tunani yaji zaman mutum kusa dashi it was Amreesh shima ri茩e da coffee,Babu wanda yayi magana cikin su tsawon mintuna,iskan 茩arshen December ya cigaba da ka蓷awa with a chill that hits directly on the spine, Ahmad yaji duniyar sa tayi wani irin rotation daga haske zuwa duhu every now and then sai ya sauke ajiyar zuciya''Spill!" Amreesh daya gaji da ajiyar zuciyar Ahmad ya fa蓷a Finally '' What?" Ahmad ya tambaya cike da dakewa without looking at Amreesh '' What happened tsakanin ka da yarinyar nan?" Yay tambayar yana kallon gaban shi kafin yayi sipping coffee 蓷in sai kuma ya mi茩e ya isa gaban wurin yana kallon 茩asa
Ahmad yayi 茩asa da kanshi yana kallon coffee 蓷in dake cikin mug kafin slowly da busashshen baki yace '' I.I... almost rape her! Last night...'' maganar tayi ma Ahmad nauyi sosai a baki, ganin Amreesh bai juyo ba bai kuma ce komai ba yasa Ahmad 茩arajin wani irin haushin kanshi
'' ya akayi hakan ya faru?'' ya tsinkayi Muryar Amreesh, nunfashi ya sauke kafin ya mi茩e ya isa inda Amreesh ya zayyane mashi duk abinda ya faru '' ban ta蓳a yin hakan ba i had always control myself bansan ya akayi nakasa yin hakan a jiya ba! I molested her'' Ahmad ya 茩arashe maganar yana girgiza kai like he couldn't believe what he tried to do ya San yanzu Samha ta tsaneshi and she will never be able to trust him...'' What if you were given the wrong pills? Ko ruwan ke 蓷auke da maganin sha'awa?" Da sauri Ahmad ya 蓷ago kanshi shi bai Mayi wannan tunanin ba yana kallon Amreesh baki sake Amreesh ya 蓷age gira yace '' Or did you do it?" Girgiza kanshi Ahmad yayi for the first time yayi murmushi kafin ya matsa da b
Niyar rungume Amreesh he ended up bathing him with the coffee on his hand '' Oops 馃槵'' Ahmad ya fa蓷a yana ri茩e dariyar shi ganin fuskar Amreesh
Matsawa baya yayi yana fa蓷in '' Man....bada gan..'' kafin ya gama Amreesh ya cafko shi '' zonan kayi bayani!" Amreesh ya fa蓷a yana kaiwa Ahmad naushin wasa, Ahmad na dariya yake bashi ha茩uri and the two of them were playing like children cike da ban sha'awa....
The next day bayan Amreesh da Salmah sun fita Ahmad ya shigo 蓷akin Samha tsaye take closed to the window kamar da hannun ta 蓷aya holding her elbow sai tafin hannun ta wrapped around her neck she looked lonely and desolated....
Ahmad yaji wani ciwo na sauka a 茩irjin shi but what ever.. he was the cause!
'' My lady!" Ya kira a hankali kamar yana jin tsoron barin kalaman daga bakin shi
Tun lokacin da ya shigo Samha tasan da shigowar shi amma bata juyo ba, she might have said ta tsane shi amma ita da kanta tasan 茩arya ne infact sai ma soyayyar shi da take ji now more than ever.. kawai haushin sa be ya cika zuciyar ta..
'' are you here to complete what you've started?" Ta tambaya coldly kafin ta juyo ta kalleshi Ahmad yaji ma茩oshin shi ya bushe he didn't know what to say or do any more '' I'm sorry! '' yayi maganar yana 茩arasowa inda take leaving a safe distance tsakanin su '' kinsan ina sonki sosai Samha Bazan ta蓳a cutar dake ba!" Samha take mashi wani kallon rainin wayo sama da 茩asa '' So?You molested me...'' tayi maganar tana nuna shi,sai kuma ta cije jin hawaye na taruwa a Idonta kafin ta cigaba da fa蓷in '' You Are a bloody monster who had been wanting nothing but to get between my legs!" Tayi maganar tana tura 茩irjinsa da yatsan ta, Ahmad yaji maganar kamar an da蓳a mashi wu茩a a 茩ahon zuciya it was too cruel,Amma ya ha蓷e idonshi na cigaba da kallon Samha dake kuka ta cigaba da fa蓷in '' You know you weren't the first...'' ya zaro ido jin tace ba shine na farko ba his heart sped up '' But yours hurts the most! Na yarda da kai and my foolish heart was head over heels in love with you Amma kaci amanata!!!!" Tayi ihu tana dukan 茩irjinsa da 茩arfi, maganganun suna fasa zuciyar Ahmad as well as hers Amma ya zatayi? Ahmad yayi tsaye 茩i茩am kamar bishiya '' kasan Cheng xiao tried the same thing....for six good years he abused me he tried what you did...but he had never gone as far as you did and I hate you for it!" Samha ta 蓷ago ta kalleshi cikin ido kafin ta fa蓷i hakan
Ahmad yaji zuciyar sa ta nutse kafafunsa sunyi nauyi his world came crumbling '' Na tsaneka! Nayi 茩o茩arin mantawa da abinda ya faru a baya yet you successfully reminded me thank you! Da gaskiyar Adrian..da yanzu na yarda da soyayyar ka ta 茩arya da shike nan haka zaka bi har sai ka rabani da mutun Cina, you're nothering but a man whore!!"
'' SAMHA!!!!" Ahmad ya daka mata tsawa tare da fincikota pinning her to the wall yana wani irin huci shi take kira 蓷an iska karuwa? He offended her yes, amma hakan baya nufin ta dinga jifar shi da munanan kalamai irin wannan bai ta蓳a aikata zina ba why should he be tagged like that? Matse bakin Samha Ahmad yayi his large frame looming over hers ido jawur yace
'' Don kawai abu ya faru tsakanina dake baki da right 蓷in da zaki dinga zagi na the way you pleased! Kina ganin laifina ka蓷ai ne? Well who goes to a mans' room the way you did with just t shirt and pant Uhm? Har kike ha蓷a Ni da wanda yayi abusing 蓷in ki na shekara shida Are You insane? Ko don kinga ina son ki? Kisa aranki daga yau Ni Ahmad na cire sonki daga zuciya ta babu Ni babu ke! You no longer exist in my world!!!" A fusace yayi maganar ilahirin jikin shi na tsuma his sleepy eyes bigger and scarier Samha bata ji tsoron shi ba ta ture hannun shi daga bakin ta '' I hate you!! Kuma Bazan ta蓳a yafe maka abinda kayi min ba!" Cikin Hawaye ba tare da kuka ba Samha tayi maganar her heart breaking into billion pieces
'' well I never asked for your forgiveness...'' yayi maganar yana ja da baya His voice cold as ice kafin ya juya ya fita daga 蓷akin ,His heart was beyond shattered idon shi cike da hawaye.....
No cry ooo Ahmadu 馃ぃ
Samha Out....Moon in馃様
No more my lady?馃ズ馃槬
Comment and share pls
WAYE SHI?( Behind the mask) Book 2 na ku蓷i ne ga duk wanda ke bu茩ata ya biya ta wannan account 蓷in 9138091955 SALMA ALIYU Monie point shaidar biya ta wannan number***