Free chapter · Read without an account
Broken Exclusivity
by NorthernAngel · His Rose
20 minutes of driving, Zara ta fara hango the first gate na "Galado Haven Estate." A hankali ƙasan maƙoshi ta furta, “Heaven my foot,” muryarta cike da sarcasm yayin da take ƙara gudun motar. Da zuwanta, security guards ɗin suka buɗe mata the heavy, laser-cut steel gates, immediately recognizing the distinctive, high-tech electric hum of Zafar’s Audi RS e-tron GT. Haka ta ringa ratsa gate gate, tana wuce layukan palm trees dake jere, leaves ɗinsu suna sheƙi a ƙarƙashin Philips Hue outdoor spotlights. Ta fara wuce the inner circle mansions; kowanne gida was a monument of wealth. Ta hango katon gidan Abbah (Salma’s dad) dake shimfiɗe da korayen filaye, sai kuma gidan Baba dake kallonsa, kowanne fentin sa na kalar Champagne Cream. Kafin ta ƙaraso, ta ringa wuce the residential "village" na estate ɗin—the colonial villas, modern penthouses dake kallon juna, and sleek duplexes designed for newlyweds and small families. Ganin wani gida ya sa gabanta faɗuwa; ta tuna hoton da Yusra ta nuna mata, an ultra-modern all-glass villa right beside Muazzam’s house, surrounded by its own private cluster of palm trees—exactly like those luxury Dubai waterfront homes. Gidan da Zafar zai zauna da Salma ne eri ɗaya dashi da Muazzam, looking hauntingly beautiful under the Lutron smart lights. Gefe guda kuma, she passed the luxury bungalows and one-story guest houses, each looking like a five-star boutique hotel waiting for dignitaries. It was already Maghrib, amma ko ina haske ne na luxury lights kamar rana. Ta wuce masallacin estate ɗin, wani masterpiece built with the same DNA as the Sheikh Zayed Grand Mosque. Pure white marble floors ɗinsa sun bazu tun daga waje, suna reflecting the ethereal blue and gold iGuzzini architectural LEDs. Ta hango wasu mazan da musulman securities na alwala a the long row of sleek, motion-sensor chrome taps dake gefen masallacin, the sound of water gurgling softly in the quiet night. Daga nan, tana kewaya babban filin, ta fuskanci the Neoclassical Manor. This was the crown jewel, a massive stone-clad palace dake ƙuyar estate ɗin, its grand columns and pediments looking like a Greek temple of power. Maimakon tabi back gate ɗin da zai kaita straight wings ɗin su zuwa underground garage, Zara took the front route. Security guards ɗin suka buɗe mata with a respectful bow as she glided onto the polished granite driveway. Tafara tafiya cikin uban filin dake kewaye da the manor, driving through the tunnel of Italian Cypress trees dake jere gefe da gefen long driveway ɗin. The trees were planted so close to each other, forming a wall of dark green that absorbed the floor lights, creating a moody, high-fashion atmosphere. Path ɗin ya buɗe har ta isa the private waterfront, the lagoon water reflecting the silver moonlight like liquid mercury against the estate's private docks. To her right, she could see the multiple steps leading to Baffa’s wing—the seat of absolute authority—connected to the wives' residences by a glass-walled corridor, dukkan su being just a five-minute walk through the internal gardens. Ta murɗa steering wheel ɗin take a sharp left, driving away from the "Old Money" stone architecture until it shifted. The Neoclassical weight gave way to sleek charcoal steel, floor-to-ceiling smart glass, and cantilevered concrete. This was the Boys' Wing—a minimalist, ultra-modern extension that felt like a penthouse dropped into a palace. Ta kashe wutan motar, the sudden silence being more deafening than the drive. Zara ta gyara zamanta, tana kallon the glow of the modern interior lights, tasan cewa Zafar yana ciki. Zara ta kashe engine ɗin, but the high-tech, futuristic hum of the Audi RS e-tron GT seemed to linger in the air like a fading heartbeat. Folake dai sai kalle kalle take tunda suka shigo, Zara ta ɗauki phone ɗinta ta haɗa tare data Zafar dake hannunta, then she stepped out onto the granite driveway. The cool night breeze from the waterfront ya bugi fuskarta, but it wasn't enough to cool the fire dake rurruwa a ranta. Ta zagaya ɗayan ɓangaren ta ɓuɗewa Fola ta fito sai muzurai take tabi bayan Zara data nufi the heavy pivot front door na Boys' Wing, which was a masterpiece of black walnut and brushed steel. Just as she was about to reach for the handle, ƙofar ta buɗe with a soft electronic click. Ta tsaya cak as she clashed with Muazzam and Zafar. Su duka biyun sun shirya cikin tsadaddun brown yadi da aka yiwa dinkin zamani, looking every bit like the Galado heirs they were, ready to head to the estate mosque as the iqamah for Maghrib was being called. Ƙamshin expensive oud ɗinsu ya gauraye da sanyin daren, filling the space with an intimidating scent. tunda suka fito Muazzam sai kallon motar Zafar da Zara tagama parking a bakin ƙofar yake.. Immediately, Zara’s eyes met Zafar’s. Wani irin electric silence ya ratsa tsakaninsu, the kind of tension that makes the air feel thick and heavy. Zafar’s sharp, intense gaze softened immediately the moment he saw her safely back, his Alpha shield dropping for just a fraction of a second. Ya bi fuskarta da kallo, scrutinizing kowane detail of her exhausted face, idonsa cike da wani irin sanyi da fargabar abinda ya faru da ita. Daga nan ya sauke kallo zuwa jikinta, yana kallon yadda take tsaye lazily against the cool evening air—looking drained but dangerously beautiful, kaman wacce aka gama wa dukan tsiya amma kuma bata daina ji da kanta ba. His gaze then drifted down to her hands, settling on the car keys of his Audi RS e-tron GT and his phone da take riƙe da su tightly, clutching them like a trophy of her defiance. Zafar yaji wani irin mugun nauyi a ƙirjinsa, knowing that despite everything, she still held the keys to his heart exactly the way take riƙe da na motarsa. Unlike him, Zara’s eyes hardened, turning into two cold chips of ice. She didn't give him the satisfaction of seeing her worry. Muazzam, trying to pull a serious face and maintain his big brother authority, ya ɗure fuska tare da folding arms ɗinsa a ƙirji, yana ƙoƙarin nuna mata ransa a ɓace yake. "Ina kika tafi a duniyar nan, Zara? And whose permission did you take da zaki ɗauki motar Zafar ki ɓace?" Muryarsa was stern and deep, amma duk da haka, zaka iya jiyo yadda sautin muryar tasa ta raunana, clearly showing he was just relieved and grateful cewa ta dawo gida lafiya. Tunda yadawo daga masallaci ya leƙa ɗakinta bai ganta ba, ya ringa kiran wayarta baya samu kuma ya tambayi Omar ko ta tambayesa kafin ta fita, but he said NO. Ya sakasa ya kira brother Obi ya tambayesa ko taje shima yace bataje ba. Zara didn't even flinch. Being the ultimate brat, ta share tambayarsa entirely kamar ba da ita yake ba. Ta saki a tired, long sigh, then she stepped forward and wrapped her arms around Muazzam, burying her face in the crisp, expensive fabric of his brown yadi wanda yake ƙamshin dukiya da tsabta. "Ya M, I missed you so much," ta faɗa in a small, manipulative voice, muryarta can ƙasa cike da shagwaɓar da ta san always melts his heart, regardless of yadda ransa yake a ɓace. Yayin da kanta yake lafe a ƙirjin ɗan uwan nata, she tilted her face just enough to catch Zafar staring at her with an intensity that could burn through stone. Yana binta da kallo keenly, his eyes narrowed as if he was trying to read kowane mood dake kwance akan fuskarta. Instead of shrinking or showing any sign of weakness, she twisted her lips—ta murguɗa masa baki full of attitude—idonta cike da tsantsar rainin hankali, her eyes mocking him silently as if telling him ‘I’m back, and I’m still in control of this’. Muazzam’s stern expression shattered instantly. Ya sauke wani nannauyan ajiyar zuciya, yana shafa bayanta tare da kissing kuncinta, the sibling bond winning over his anger within seconds. "I missed you too, princess. Amma kar kiyi tunanin kin tsallake, don't think you're off the hook. Masallaci zan tafi yanzu, but you will tell me exactly where you went idan na dawo," ya faɗa muryarsa cike da kulawa da kuma sauran ɓacin ran da ya rage. daga haka ya janyeta"Zafar, muje, an tada sallah," daga jikinsa yana cewa zafar "Zafar, let’s go, an tada sallah" Zafar bai motsa ba for a second, his eyes still locked on Zara’s defiant face, yana binta da wani kallo da yake gauraye da frustration da kuma tsantsar obsession, kafin daga bisani ya ɗan sarara tare da yin a tight nod. Sai da suka zo fita ɓa suka lura da Folake dake tsaye bakin ƙofar shigowa a raɓe tana kallon duk abunda suke, da mamaki Muazzam ya kalli Zara dan daman ya lura ta fito da wata amma ya zata ƙawarta ce, juyawa sukayi suka kalleta shi da Zafar a tare, ta gane me suke nufi so da sauri tace “She’s with me” daga haka basu ce mata komai ba suka fice a hanzari don su samu sahu a masallacin estate ɗin, leaving Zara standing with Folake in the grand, minimalist hallway na Boys' Wing ɗin, the scent of their oud and the silence of the night wrapping around her. Zara ta sauke wani nannauyan numfashi, the silence of the wing wrapping around her like a heavy silk shroud. Ta kalli Folake dake tsaye tana kalle-kallen silin ɗin gidan dake sheƙi, fuskarta cike da mamakin wannan daular da ta tsinci kanta a ciki—the kind of wealth that doesn't scream, but whispers in every architectural detail. "Folake, follow me," Zara ta faɗa a taƙaice, her voice carrying that effortless command. Ta nufi stairs, the soft fabric of her Saudi VIP gown sweeping the polished marble steps. Tana isa upper floor, ta wuce direct zuwa nata suite ɗin—a sanctuary of pure luxury dake ƙamshin expensive lifestyle. Dakin nata, which was originally Muazzam’s master suite da ta yi hijacking, was the definition of masculine minimalist luxury. The walls were paneled in dark smoked oak, complimented by charcoal grey leather accents and architectural cove lighting dake fitowa daga silin, giving the room a moody, high-fashion vibe. It was a vast, high-tech space that Zara had reclaimed, filling it with her presence. "Sit here" Zara ta faɗa tana nuna wa Folake wata lallausan white and brown sofa by Fendi Casa "Ina zuwa" Ta ɗauki wayarta ta shiga cikin her massive walk-in closet, which was the size of a standard apartment, with climate-controlled glass shelves and automated sensor lighting. Inside, it was a world of designer displays and scent-controlled cabinets dake ajiye da millions of naira in couture. Ta danna numbern Lucy, bayan ta ɗaga tace "Lucy, come to my room. Be fast," sannan ta kashe wayar without waiting for a reply, cikin sauri take komai. Ta nufi ɓangaren sleepwear ɗinta, idanunta suna yawo akan designer pajamas dake jere on backlit hangers. Ta fito da wani pink and blue Natori cotton pajama set tare da wani pink plush bow headband. Daga nan, ta wuce gaban perfume show glass ɗinta—a temperature-controlled display dake sheƙi kamar gidan gold. It was filled with rows of high-end niche fragrances, each bottle reflecting the warm LED glow. Ta miƙa hannu ta ɗauki Love, Don't Be Shy by Kilian, the iconic white and gold bottle looking like a jewel in her hand. Ta fito bedroom ɗin ta iske Lucy tuni tana jiran ta, kanta a ƙasa cikin girmamawa, looking ready to serve. Zara ta kalle ta, then indicated towards Folake. "Lucy, take Folake to your side. How many of you stay in a room there?" "Two, ma'am," Lucy ta amsa cikin ladabi, her voice soft against the thick carpeting of the room. "Is there an extra room there?" Zara ta tambaya "Plenty, ma'am. And they’re all furnished," Lucy ta ba ta amsa, confirming that even the staff side of the Galado manor was more luxury than most five-star hotels. Zara ta juyo kan Folake. "Folake, follow Lucy. If you need anything, tell Lucy to call me, okay? Treat her well, Lucy. She’s my guest. Give her food and everything she needs" Zara ta faɗa tana kallon Lucy pointedly "Hajiya, na gode!" Folake ta amsa with her Yoruba accent, fuskarta washe yayin da ta miƙe daga kan velvet couch ɗin.
Kafin su fita, Zara ta tsayar da Lucy. "Before that, pack all my bath essentials and skincare. Everything. Bring it to Ya Muazzam’s room, I’ll be there" Lucy ta gyaɗa kai ta nufi bathroom ɗin with practiced efficiency don kwaso the La Mer and Dior products. Zara kuma ta sake komawa closet ɗin, ta fito da wani pure white cotton hijab dake da lallausan sanyi. Ta ɗauki wayarta da kuma ta Zafar dake gefe—carrying the secrets that would soon ignite a fire—then she stepped out of the room with a focused intensity, leaving Lucy inside handling the packing. Zara ta sauko downstairs with her usual soft pace, ta nufi corridor din da zai kaita dakin Muazzam. Even though she had hijacked his master suite, Muazzam’s current room still felt like a sanctuary—everywhere was all white and serene. Ya sha bamban daɗakinsa na da dake da wancan moody, dark oak vibe din. Ta ajiye stuffs ɗinta a kan white duvet din gadonsa, tare da wayoyin guda biyu—tata da kuma ta Zafar. The phones were just sitting there like a ticking bomb. Ta shiga bathroom dake shimfide da white marble, ta fara rage kayan jikinta as the silence of the room started making her think too much. A soft knock ya katse mata tunani. She knew it was Lucy. Ba tare da ta buɗe kofan fully ba, ta dan bude ta kadan, ta mika hannunta ta karbi bath essentials ɗinta da Lucy ta kwaso mata. "Thanks, Lucy," ta fada a takaice, then closed the door immediately. Water from the rainfall shower ya fara dukan jikinta, but the steam didn't wash away her stress; it only made the guilt dake ranta ya kara nauyi. Not praying on time felt like a physical weight—wani irin nauyi a zuciya. Being her family princess meant having everything, but she was raised with discipline. Missing Asr felt like a crack in her character. Immediately after the shower, ta daura alwala, the cool water grounding her nerves. Ta tsane jikinta with a plush towel, then she slipped into Muazzam’s signature white bathrobe—wanda yayi mata katon gaske, making her look small and fragile. Ta fito ta nufi sidebed ta dauki daddumar sa, which was thick and smelled of his expensive sandalwood oil, ta shinfida ta facing the Qibla. Ta zura long white hijab ɗinta dake har kasa, instantly transforming from a "dangerous brat" to someone very calm and prayerful.
Tana tsaka da sallar Asr, she heard the door open with a soft whoosh. The room was instantly filled with the scent of Muazzam’s Oud—the one he wears strictly for the mosque. She didn't turn back, but she felt his presence behind her. Immediately she said the final "salamu alaykum," she didn't even wait to do zikiri. Ta tashi tsaye to start Maghrib quickly, hoping to catch up before he said anything. "Rose," muryar Muazzam ta ratsa dakin, can kasa-kasa amma cike da wani irin disappointment da ya fi fushi ciwo. "Ba dai sai yanzu kike sallar Asr” Zara’s shoulders slumped. ta sunkuyar da kanta ba tare da ta juyo ba. "Yaya, don't say anything. I know," ta faɗa in a small, shaky voice. Muazzam ya ƙaraso kusa da ita, yana kallonta full of concern "No, Zara. I have to," ya faɗa, muryarsa na nuna cewa lallai maganar da zai yi babu wasa a cikinta. "You can take Zafar’s car, you can disappear for hours, you can even be a brat to everyone—but your deen is where I draw the line Zara. No matter where you go or who you are with, religion comes first. If you lose your connection with Allah, me ya rage miki?" A hankali Zara ta juyo, fuskarta na lekowa daga cikin farin hijabin, looking very remorseful. A daidai wannan lokacin, wancan "Alpha Zara" energy din duk ya tafi. "I’m sorry, Yaya. It won’t happen again, InshaAllah. Today was just too messy," ta faɗa muryarta can ƙasa, looking totally soft. Muazzam ya kalleta cike da so da tausayinta, shidai bai san meyake going a rayuwar ƙanwar tasa ba datake ta ɓoyewa, amma yasan wani abu na stressing ɗinta kuma yana jin babu daɗi data kasa gaya musu. ajiyar zuciya ya sauke, all his anger melting away. "InshaAllah, Rose. Just make sure it doesn't," ya faɗa softly, idonsa cike da deep concern. He really hoped cewa hakan wouldn't become a habit. "Pray your Maghrib. I'll be here," ya ƙara da faɗa yayin da ya zauna a gefen gadon, waiting for her. Daga haka tahau sallah. Bayan ta idar da sallar, Zara ta tashi da sauri ta nufi gadon. Cikin dabara without Muazzam noticing, ta ɗauki wayar Zafar ta ɓoye ta a cikin aljihun babban bathrobe ɗin dake jikinta. Ta ɗauko Alkur’ani, sannan ta koma ta zauna a kan daddumar. Ta fara zikiri a natse, sannan ta buɗe Alkur’anin ta kalli Muazzam dake gefe. "Yaya, let’s read together," ta faɗa muryarta can ƙasa, looking so innocent. Muazzam bai musa mata ba; they spent the time reading together har aka fara kiran Isah. Yayin da Muazzam ya tashi don shirin tafiya masallaci, Zara ta kalle shi tace, "Yaya, please come back immediately after prayer. I want to spend some time with you." Muazzam ya gyara tsaiwar hularsa, yana kallonta. "You know I usually spend time with Baffa at this time, Rose. And I was planning on going to Surrayya’s house today... you can come with me in kina so” ya faɗa yana ɗan murmushi. Nan take Zara ta turo baki kamar zatayi kuka tace "Oh, I see. So she’s now your priority? Ka riga ka gama da ni kenan tunda bikin ka ya kusa ba? Fine, go to her house. Don't even bother coming back to me," ta faɗa tana juyar da kanta, using her emotional blackmailing skills da tasan always melt heart ɗinsa. Muazzam, ya sauke numfashi tare da murmushi kafin yace "Okay, okay... princess. Relax. I’ll come back immediately after Isah, I promise" Yana shirin fita, sai ya tsaya a bakin ƙofa, his expression becoming a bit serious. Ya juyo ya kalli Zara keenly. "Are you running away from Zafar? He was incredibly mad this afternoon, Rose. I hope it’s not because of you." Zara ta zaro ido, pretending not to know what he was talking about. "Mad? Why would he be mad at me? I haven't even seen him since yesterday, Yaya." Muazzam ya zuba mata ido, not fully convinced yace "Then why did you go out with his car? I told you, we have the same cars... you can take any of mine or Omar’s instead of touching his own" Zara tayi wani ɗan soft shrug, her face as calm as ever. "I asked him before I took it, and he didn't seem mad then. Maybe something happened at work ne ya ɓata masa rai, but I'm sure it’s not me." Muazzam ya jinjina kai, "Okay then. Let me go, an kusa ta tada sallah."Daga haka ya fice daga ɗakin, heading to the estate mosque. Zara ta bi shi da kallo har ya fita, sannan ta sauke wani nannauyan numfashi. Ta kai hannu ta taba wayar Zafar dake cikin aljihun bathrobe ɗinta, knowing she only had a few minutes before the real drama began. Ta tashi ta kabbara sallar Isah, her mind already racing towards him… Bayan Zara ta idar da sallar Isah, ta nade daddumar Muazzam tare da cire dogon farin hijabin jikinta, placing them neatly away with a sense of calm. Ta nufi babban bathroom din dake sheƙi da farin Thassos marble, inda ta ɓata kusan fifteen minutes tana nighttime skincare routine ɗinta. The moment ta fito, fatar fuskarta was radiating a pure "expensive glow," kumatunta sun yi luf-luf while her eyes looked bright and refreshed with that post-spa clarity. Ta nufi gadon ta ɗauki her Natori pajamas. The set was made of high-end, breathable cotton in a beautiful soft pink and sky blue colorway dake complimenting skin tone ɗinta perfectly. The pajamas draped elegantly over her curves, highlighting her sculpted fullness without being too extra. She looked like the definition of a pampered princess—everything about her skin was glowing, reflecting the high-maintenance lifestyle she was born into. Standing in front of Muazzam’s massive floor-to-ceiling mirror, ta ɗauko Love, Don’t Be Shy by Kilian. Ta fesa shi generously, creating a fragrant cloud of marshmallow and orange blossom dake bin duk inda ta motsa, letting the scent settle on her neck and the crisp cotton of her pajamas. Ta cire ribbon ɗin dake kanta, letting her hair fall over her shoulders—it was incredibly glossy and healthy, thanks to the mask remedy da ta yi da safe. Ta matsa wani ɗan amount na Kérastase Nutritive 8H Night Repair Serum a tafin hannunta, working it through the lengths of her hair until it had that mirror-like shine. She combed it through in slow, deliberate strokes, before finishing it off with a mist of the Kérastase hair perfume dake da sanyayyen kamshin vanilla dake tafiya da Kilian din. Daga karshe, ta sanya pink plush bow headband ɗinta, wanda ya ƙara fito da asalin kyan fuskarta in a way that screams high-society charm. Ta ƙura wa kanta ido a cikin madubin—her long, dark lashes looked incredible against her flawless skin dake ta sheƙi. With a playful smirk dake nuna tsantsar brattiness ɗinta, she pouted her plump lips, tana yi wa kanta kiss a iska ta cikin madubin, kafin ta ɗanyi wani confident tweak tana murmushi, looking so satisfied with her own perfection as if she was the only girl that mattered in the world. Tana tsaka da waccan "main character" moment ɗin nata, sai ta hango silhouette ɗin Muazzam ta cikin madubin. Yana jingine a jikin doorframe, yana kallonta with pure brotherly affection and amusement—his expression was calm, just watching her with that typical protective elder brother gaze. Zara ko gezau ba ta yi ba. She just tilted her head slightly, tana kallonsa ta cikin madubin with a peak level of brattiness. "Yaya?" ta tambaya, her voice carrying that effortless "why are you staring?" attitude. Muazzam ya saki wani ɗan soft chuckle, yana girgiza kansa yayin da yake takowa cikin ɗakin. "kin gama self-admiration session ɗin naki? I’ve been standing here for a while" Zara ta juyo a hankali, tana daidaita headband ɗin kanta with total confidence, da kuma iyayi tace "So? I'm looking at beauty, and clearly, kai ma abinda kake kallo kenan. Is there a crime in that?" Muazzam ya ƙaraso cikin ɗakin, the scent of her vanilla hair mist and Kilian perfume hitting him instantly. "Babu laifi, princess. So what’s the plan now?” "The plan is to just focus on your favorite and only sister," Zara ta ba shi amsa tana ɗaga kafaɗa. "Oh, and I’m literally starving. Tun breakfast ban sake cin komai ba," ta faɗa a shagwabe, tana turo baki. Muazzam ya ɗaga gira ɗaya, fuskarsa ɗauke da yanayin damuwa yace "Tun breakfast? How comes? Inama kika je ne exactly? And who was that girl you came back with?" Zara ko ƙifta ido ba ta yi ba, her face remained perfectly composed yayin da take ƙirƙira masa bayani. "Anna had an emergency trip, so she begged me to come and pick her maid. She’ll be staying here for a few days, maybe a week. Shiyasa ma na fita." Muazzam ya jinjina kai, ya yarda da ita ba tare da wani tantama ba. "Okay, cool. Yanzu me za kici? Should I call the kitchen?" Cikin shagwaba Zara ta ce, "Noo, I want noodles. And I want you to cook it for me personally, Yaya." Muazzam ya yi murmushi, yace "Fine, let’s go to the kitchen then" daga suka nufi kitchen ɗin gidan tare. Suna tafiya, Muazzam ya fara yi mata lecture akan rashin cin abinci akan lokaci da kuma muhimmancin kiyaye sallah akan lokaci musamman asr. Zara dai tana sauraron sa tana murmushi, tana sane da cewa duk fadan da yake yi, kulawa ce irin tasa. Suna shiga cikin babban kitchen ɗin, Muazzam ya ɗauko apron ya ɗaura. "Boiled or fried egg?" ya tambaya, tuni ya fara fito da abubuwan buƙata. "Boiled," Zara ta amsa, yayin da ta jingina da jikin kitchen island ɗin tana kallonsa. "And what else do you want in the noodle? Tell me once." Da sauri tace "Plantain, fish, and sausages," ta lissafo masa, tana kallon yadda yake shirin fara aikin. Yayin da Muazzam yake busy a gaban stove yana haɗa mata abincin, Zara moved to a specific drawer where they store her stash of expensive imported treats. Ta buɗe drawer ɗin ta fiddo da wani box na Patchi Chocolates da kuma Ladurée Macarons. Ta ɓalla chocolate guda ɗaya ta jefa a bakinta, feeling totally satisfied as she watched her brother cook for her. Zara tana zaune a kan kitchen island, tana swinging ƙafafunta while munching on her Ladurée macaron. A dai-dai lokacin Zafar ya shigo kicin ɗin. he headed straight to her with so much intensity. "Bani wayana," ya faɗa, his voice low and serious. Zara ta zaro ido, almost choking on her macaron. She never thought zai yi magana a gaban Muazzam ba. That’s exactly why she’s been clinging to Muazzam since she came back—she was using him as a shield. Muazzam ya juyo, still holding his spatula, looking so surprised. Ya kalli Zafar sannan ya kalli Zara. "Me kike yi da wayarsa?" ya tambaya, totally confused. Zara quickly composed herself, her mind racing for a lie. "I was looking for mine, shine na je na ɗauki nasa so that I could call my phone," ta faɗa smoothly, though her heart was thumping. The moment he took it, ya yi amfani da gefen wayar ya ɗan kwala mata akai. "Ouch! Yaya, look at him!" Zara reported immediately, ta juyo ga Muazzam with her peak bratty energy, tana shafa kanta. Muazzam baibi takansu ba yace “That’s what you get for taking his phone without his permission" Zara ta kalli Zafar, wanda ya riga ya duƙufa yana duba wayarsa, looking for any evidence of what she did. "Allah ya isa," ta faɗa ƙasa-ƙasa. A wajen Muazzam, complain tayi akan bugun da Zafar ya yi mata, amma Zafar ya san asalin ma'anar maganar. It was a loaded statement—a double meaning dake dunƙule. Zafar ya ɗaga gira ɗaya yana kallonta, amma Zara ignored him completely. Ta sake ɗaukar wani macaron ɗin ta kai baki tana taunawa a hankali. Zafar ya matsa kusa da coffee machine ya fara haɗa coffee, his body looking so tense akan abun da ta faɗa ɗin. "Yaya, bari na ba ka wani labari," Zara ta faɗa farat ɗaya, muryarta sounding so bright and innocent. "I made a new friend today." Muazzam was distractedly yace "Really?"
"Yes, her name is Aisha Usman Bakari." Immediately, Zafar went tense. Ya tsaya cak da abinda yake yi, sannan ya juyo yana kallon Zara, amma ita tana kallon yayanta ne. Muazzam ya ajiye abinda yake yi, his face showing total distaste. "What? Inama kika haɗu da irin wannan yarinyar?" farat ɗaya wayar Zafar dake hannunsa ta fara ringing. Zafar ya kalli screen ɗin wayar, his eyebrows furrowed in total confusion—the name "COW" ne ya fito fili akan screen ɗin. He didn’t remember saving any contact with such a name. Ya ɗago idonsa ya kalli Zara, wacce take kallonsa keenly with an unbothered expression. She didn't see the name, amma tana watching his reaction carefully, reading every micro-expression on his face. Zafar ya ɗaga wayar, but the moment ya kai ta kunne, a loud, hysterical crying voice ta fara tashi daga ɗayan no ɓangaren. It was Aisha, and she sounded completely devastated. "Zafar, what did you do to me? What happened to me? Why did you do this to me?!" Fuskarsa ta rikice, becoming a mask of pure horror yayin da yake kallon Zara. He realized exactly what she had done—the "new friend" da tace ta yi wasn't a joke at all; it was a calculated move. Without saying a single word to Muazzam, ya juya ya fice daga kitchen ɗin, trying so hard to keep his cool while asking, "What happened? Just calm down" Muazzam ya ɗan shrugging his shoulders, thinking it was just another one of Zafar's stressful business calls. Ya ƙarasa haɗa noodles ɗin ya juye mata a plate, sannan ya ajiye mata akan kitchen island ɗin while drawing a chair for her to seat comfortably. "Eat, princess. Bari inyiwa Baffa sai da safe yanzu zan dawo," ya faɗa, giving her a soft kiss on her temple. "Okay, thank you!" Zara ta amsa masa with a sweet, innocent smile. The moment Muazzam ya fice daga kicin ɗin, Zara’s expression changed immediately. Ta san she was in deep trouble idan ta tsaya a nan ita kaɗai. Ta ɗauki plate ɗin noodles ɗinta in a hurry, she wanted to reach the safety of Muazzam’s bedroom kafin Zafar ya lura cewa she was unguarded. Amma tana fitowa daga kicin ɗin, heading towards the hallway with her heart thumping against her ribs, ta jiyo dark, calm voice ɗinsa echoing from the shadows. "Not so fast, princess," ya faɗa muryarsa ƙasa-ƙasa with a dangerous edge. Zara tried to run, her breath hitching, amma two steps forward taji an fisgota back with so much force. Zafar caught her instantly, his grip firm and possessive a damtsen hannunta. Zara ta ɗago tana kallonsa with a wide, innocent look, clutching her bowl of noodles to her chest like her life depended on it. The tension between them was thick and electric; Zafar looked like he was at his breaking point, idanunsa sun yi jaa with a mixture of rage and fascination. Zafar ya kalleta calmly, but his voice was dripping with a danger that made the air in the hallway feel heavy. He didn't move, ya tsaya ya tare mata hanya, his presence was just too overwhelming. "What did you do, Zara?" Zara just gave him her peak bratty look, trying to pull her arm away with a jerk, but he was like a brick wall. Tana ƙoƙarin ƙwace hannunta tace, "Nothing. Leave me alone, I'm hungry." Nan take idanun Zafar suka sauya kala, the pupils dilating until his eyes were almost entirely black. He stepped closer, forcing her back until she hit the cold wall. Ya ƙara damƙe damtsen hannunta with a terrifying intensity, muryarsa ta dawo ƙasa-ƙasa. "I am not in the mood for games. I won’t repeat myself... what the fuck did you do?" Yanayin sa ya tsorata ta sosaai because she could feel the raw, vibrating power coming off him, kamar saura second ɗaya ya huce akanta. Amma ta dake, refusing to let him see her heart racing. Raising her chin with defiance, ta kalle shi straight in the eye tace, "Stop trying, Zafar. You’re not going to intimidate me anymore. Now if you’ll excuse me, I want to go and eat in peace." Zafar ya saki wani cold dry laugh, a sound that sent chills down her spine. He leaned in har sai da numfashinsa yake dukan fuskarta. "Really? Then why are you trembling? Why do you look so terrified, Princess? For the last time, Zara... what did you do?" Yadda ya daka mata tsawar nan, dukkan hallway ɗin ya amsa, shi ne yayi trigger dukkan wani zafi da radadin kishin dake ranta. Ba tare da wani tunani ba, Zara ta maka plate ɗin noodles ɗin hannunta a jikin bango right next to his head. The ceramic shattered into a million pieces, ya watse ko'ina, and the sound echoed like a gunshot through the silent house. Ta daka masa tsawa back with unbridled rage, dukkan jikinta na rawa. "I invited your whore over! I drugged her and I tattooed a rose on both of her breasts! So what, Zafar? What are you going to do about it? Hit me? Come on, hit me!" She stepped into his personal space, poking her finger hard into his chest. "You’re a shameless motherfucker, Zafar. After everything you’ve been doing behind my back, you still have the audacity to stand there and interrogate me? Har kana da bakin tambaya ta nonsense questions?" Ta shiga tura ƙirjinsa with pure aggression, kowane tura tana fitar da radadin jiran shekaru biyar. "So I’ve told you what I did! I even recorded the evidence on your phone, you can check it yourself! Now hit me! Ka dake ni nace Zafar! Do it!" Zafar ya tsaya yana kallonta in pure horror. He looked like he was seeing a stranger, the sheer insanity of her revenge finally sinking in. He let out a dangerous, dark chuckle that sounded like a warning. "You’re insane, Zara. You have no idea what you've just started. Don’t push me tonight. Not tonight." da sauri tace "I already pushed you, Zafar! Kayi abun da za ka yi! Do your worst, you shameless asshole!" Zara ta sake daka masa tsawa, her voice cracking with the weight of her fury. Zafar ya juya zai tafi, his jaw clenched so tight the muscles were pulsing, amma Zara bata gama ba. She lunged forward and grabbed his shirt, twisting the fabric in her fist and dragging him back. "Baka isa ba! Ka tsaya mana! I want to see you do your worst, munafuki! You expect me to stay calm after waiting five years for you? I stayed loyal while kai kana can kana zina anyhow? You disgust me, Zafar. You genuinely disgust me!" Zafar took a sharp, predatory turn, his movement so fast she didn't even see it coming. He grabbed her wrists, pinning them against her chest, and looked at her with a gaze so lethal it felt like a physical weight. "What did you expect, Zara? A vow of celibacy? Did you honestly think I’d go into monk mode just for you? I only promised you my heart, Zara... I never promised to live without sex." Maganar ta dake ta kamar saukar aradu. Everything—the rage, the fire, the adrenaline—just vanished. Zara ta ji jikinta ya yi sanyi, dukkan hayyacinta ya ɗauke nan take. She went completely numb, her hands dropping limply to her sides.
Ta tsaya tana kallonsa for a long, agonizing minute. Her heart was turning to ice, and the man standing in front of her suddenly felt like a complete stranger. Ba tare da tace uffan ba, kuma ba tare da ta sake kallonsa ba, ta juya with a chilling, ghostly calmness and started walking slowly towards Muazzam's room. she didn’t even acknowledge his existence anymore. Shiga dakin tayi, her eyes fixed on the bed inda ta bar wayarta. Ta dauka without checking the screen, sannan ta fito.
By the time ta fito hallway din, Zafar ya riga ya bar wurin, everywhere was empty and silent sai ragowar noodles dake zube a kasa. Ta wuce ta kansu strangely calm, tana tafiya har ta isa glass elevator dake gefen stairs. Ta shiga, the doors closed silently, sannan ta danna 'LL'. Suna isa underground garage, ta fito barefooted, the cold floor hitting her feet amma ko gezau bata yi ba. Ta sauka stairs din dake kaiwa can kasa inda aka jera motocin, her footsteps echoing in the silent garage. Ta nufi biometric safe key box din dake jikin bango. With a steady hand, she placed her thumb on the scanner sannan ta danna password dinta. The box clicked open with a soft beep. Ta sa hannu ta janyo car key dinta, then she turned and walked towards her car. Tana isa gaban her pink Maybach SL680, she unlocked it ta shiga ciki. Ta taba engine start button din, and the car roared to life, wani irin powerful hum dake nuna asalin karfin motar. Ta sa GPS dinta ta saita inda take son zuwa, her face expressionless like a ghost.
Tana matsawa kusa da exit, the garage gate started opening automatically. Zara bata tsaya ma ya bude gaba daya ba; the moment space ya isa, ta daka ma motar wuta. The tires screeched against the floor as she zoomed out with a terrifying speed, ta bar gidan a guje.