Free chapter · Read without an account

The Patriarch’s Blessing

by NorthernAngel · His Rose

Dad ya gyaɗa kai a hankali, idanunsa suna scanning fuskar Zafar tare da nuna irin kwarewarsa ta manyan mutane. Shi Ikenna Amadi kingmaker ne, kuma he recognizes a king when he sees one. He didn't see a boy standing before him; he saw a man with the boldness of a lion. Wannan boldness ɗin na Zafar da yadda bai nuna fargaba ba, Dad ya fassara hakan as a sign of incredible strength. "Honorable?" Dad ya tambaya, muryarsa a sanyaye take amma akwai wani irin weight a cikinta. "That is a rather compelling choice of vocabulary for a man who is precisely thirty days away from a matrimonial union with his own cousin. My daughter specifically mentioned that she has no intention of being a second wife. Tell me, what are your plans regarding that?" Zafar ko kyafta ido bai yi ba. He stood his ground with so much confidence. "I have every intention of making her my primary priority, sir. My plan is to ensure she holds the position of my first wife, without compromise." Dad ya gyaɗa kai cikin gamsuwa, wani murmushin jin daɗi ya bayyana a fuskarsa. Yaji daɗi sosai; he’s seeing a man who is ready to fight for his daughter’s happiness. Suna kallon Zafar as a massive investment; being a Galado heir is a big deal, kuma wannan kwarjinin nasa ya riga ya gama tabbatar musu cewa lallai he is 'The One'. "I shall certainly hold you to that commitment, Zafar," Dad ya faɗa firmly. "And I’ll be anticipating your formal approach with great interest. You have my blessings" Zafar ya jinjina kansa, ya ji wani irin relief ya ratsa shi. "Thank you, sir," ya amsa. Sam Zafar bai yi tunanin abun zai zo masa da sauƙi haka ba. He always feared that Zara's Uncle would be his biggest obstacle, amma sai gashi ya zama babban ally ɗinsa. Muazzam, wanda tun farkon maganar idonsa ke kan Zafar, ya kasa daina kallonsa cikin tsananin shock. He felt like he was in a dream. "I’m struggling to comprehend the gravity of what is being discussed here," Muazzam ya faɗa, muryarsa tana rawa. "Could someone please clarify exactly what is transpiring?" Zafar ya kawar da kansa gefe, because for the first time, ya rasa abin da zai ce wa ɗan’uwan nasa. Dad ya yi gyaran murya, fuskarsa tana haske da wani irin annuri. "Muazzam, your cousin here has been in a relationship with your sister for a long time. Adaobi told me about him since she returned from Canada—I believe that was five years ago—and she hasn't stopped talking about him since. My Adaobi is profoundly in love; it’s written all over her." Mom ma sai murmushi take yi, her heart is at peace jin cewa Zafar is ready to make Zara his priority. Iyalode of Lagos, wacce take son harkar girma da daukaka, ta kalli Zafar with admiration. "This is excellent news, then. Our daughter merits nothing less than a Galado heir. But tell me, young man, how do you intend to reconcile this with your mother’s stance?" Zafar ya ɗan sauke kansa ƙasa cikin girmamawa. "My father will navigate that particular family dynamic, ma’am. His word remains definitive in our household" Wata dariya Dad da Iyalode suka saki a tare, cike da jin daɗi. "Did you hear that, Chief?" Dad ya tambaya yana dariya. "The audacity of today's youth! But I admire that. I only hope my daughter won't face any complications with her future mother-in-law." "I assure you, sir, she will face no further complications under my protection," Zafar ya yi alkawari nan take. Iyalode ta gyaɗa kai, tana kallon Zafar through her designer glasses. "He possesses the aura of a true man—a leader. Omo gidi ni, he is a man of substance," ta faɗa da nata Yoruba accent ɗin. Samun kansu da suka yi a matsayin 'yan kallo ya sa Muazzam jin wani irin daci, yayin da Brother Obi shima yake kallon ikon Allah. Muazzam ya kasa jurewa, ya juya ya kalli Sam da ɗaurewar fuska. "Samuel, kindly fetch Zara for me. I need to hear this from her directly." Har Sam ya miƙe, Dad ya dakatar da shi. "No, no. Go back and sit down, Sam." Ya juyo kan Muazzam, "Let’s not disturb her peace right now, Muazzam. She’s already emotionally exhausted from the altercation she had with your cousin. We won't get involved in their domestic frictions; I’m confident they’ll sort it out. And Muazzam, don’t begrudge them for the secrecy. Your cousin’s silence wasn't an act of betrayal; it was a shield. He protected you from the friction with his mother, and Adaobi protected him. That, my boy, is the hallmark of a solid partnership." Iyalode ta gyaɗa kai tana washe baki tace, "Exactly! Our daughter is the epitome of grace—true wife material." Dad ya yi yar dariya, "So, please don’t be angry. They maintained their silence for the sake of harmony" A hankali Muazzam ya gyaɗa kai, ko da yake zuciyarsa har yanzu tana masa zafi, amma ya kasa cewa komai a gaban manyan. Mom ta miƙe cikin fara'a, "Forgive my lapse in hospitality; I’ve quite neglected to offer my future in-laws any refreshment. Samuel, fetch some ice immediately." Dukan su suka yi dariya yayin da Sam ya miƙe da sauri ya fice daga lounge ɗin domin kawo ice. Haka Mommy ta kwaso rare and vintage wines, duka alcoholic da non-alcoholic, tana nuna tsantsar karamci irin na masu hannu da shuni. Ta ajiye wata Château Mouton Rothschild 1945 wadda kwalba daya kacal dukiya ce mai zaman kanta, da kuma wata Dom Pérignon Rose Gold 1996 dake walwali a cikin kankara. Ga wadanda ba sa shan alcohol kuma, akwai Gold-infused Lussory Sparkling Juice dake zuba a cikin Baccarat crystal flutes. Haka suka zauna ana shan drinks ana ta hira cikin natsuwa, inda kamshin kudi da daukaka ya gauraye a falon. Muazzam dai har lokacin bai wani bude baki ba, sai dai idan Dad ne ya sako shi a maganar ko kuma Brother Obi. Amma Zafar kam, abun ya ba Muazzam mamaki sosai; yadda ya saki jiki yana ba su labarin aikin da yake kai yanzu na chemical synthesis of green hydrogen da yadda suke son juyawa renewable energy in the near future. Sai tambayoyi suke mai shikuma yana amsawa with interest harda yi musu bayanin The Galado Grand infrastructure project in Béjaia, Algeria—a multi-billion dollar industrial feat da Muazzam yake handling. Dad and Iyalode, as individuals who place immense value on intellect and substantial wealth, were listening to him attentively, looking remarkably proud. Sai around 12:30 am, Zafar ya kalli wristwatch dinsa kafin ya kalli Muazzam yace kamata yayi su tafi Cike da baƙar magana, Muazzam yace, “Oh, I actually thought we were spending the night here.” Wata yar dariya Zafar ya yi; yau yana cikin tsananin farin ciki so he wasn't going to entertain Muazzam’s sarcasm. Beside, he knew he had wronged him, so he was ready to absorb whatever attitude Muazzam threw his way. Miƙewa Muazzam ya yi ya nufi ɗakin da aka ce masa Zara tana ciki. He entered without a knock, ya ganta kwance akan gado with her legs crossed, tana chatting a wayarta cikin kwanciyar hankali. Ta ji karar an buɗe kofa amma bata ɗago ba saboda ta dauka Sam ne, sai dai ƙamshin Baccarat Rouge 540 special edition daya ziyarci hancinta ya sanya ta ɗagowa da sauri. Tana ganin Muazzam, ta sauko daga kan gadon da sauri ta rungume sa tightly, tana tura kanta a kirjinsa. “I’m sorry, yaya,” ta faɗa a raunane, muryarta na rawa. Muazzam, who was trying to keep his cool despite the internal turmoil, simply said, “Get off me, Zara.” Amma maimakon ta saki, sai ma sake maƙe kafaɗa da ta yi tana sake shigewa jikinsa, tana kokarin masa kukan shagwaɓar da ta san tana karyar masa da zuciya. Muazzam ya sauke wata nauyayyar ajiyar zuciya, hannunsa daya ya kasa jurewa ya daura akan kanta. “Zara, you’ve disappointed me more than I can express,” ya fara magana cikin sanyi mai dauke da radadi. “If we make decisions without consulting you, you throw a fit. But you, Zara? For five solid years, you maintained this facade. You lived a double life right under my nose while Omar and I blindly defended your honor against every rumor. Salma tried to warn us, but we chose to believe your lies instead because we love you too much to doubt you.” Zara ta saki jikinsa tana kallon fuskarsa, idanunta sun cika da kwalla, nan da nan ta hau defending kanta. “Yaya, please don’t say that. Wallahi I haven't been with him for five years. We only started dating officially when I moved into the Manor. I was just waiting for him to tell you himself. How can you think—” “Don’t!” Muazzam cut her off with a sharp, authoritative voice that made her flinch. “Don’t even start with your manipulation, Zara. Were you really waiting for him to speak, or were you merely playing the role of a silent accomplice to a woman who openly despises you? Did you really think I’d find out this way? I know Zafar is my brother, Zara, but you and I came from the same womb. We share the same mother, yet you treated me like a complete stranger in your life. Bakya gani na da kima sam?” Cikin kuka, Zara ta sake rungume sa tana girgiza kai, tana jin dacin kalaman nasa. Muazzam ya sauke murya, ya dago fuskarta yana kallon cikin idonta yace “I’m not asking for your tears. I have forgiven you already because I can’t even stay mad at you. But I need the truth—was what Salma said about closed doors true?” Da sauri Zara ta girgiza kai, “Wallahi a’a yaya. Zafar has never crossed that line with me. Salima is just a lying bitch, kishi ne kawai yake damunta.” Muazzam ya jinjina kai cikin gamsuwa; he knew Zafar always keeps his street clean despite his flaws. He knew his brother wouldn't disrespect their family like that. Amma abinda yake damunsa yanzu shine yadda za’a kulla wannan auren alhalin Mahaifiyar Zafar ba ta son Zara, gashi from what he heard from Zara’s uncle yasan ta riga tayi nisa bazatji kira ba. Ya kalli Zara wacce har lokacin take manne da shi yace, “Ya zanyi dake Zara? You’ve made things so complicated” Zara bata fahimci inda maganar ta dosa ba domin bata san abinda aka tattauna a falo ba. A tunaninta Dad ya kira Zafar ne kawai ya masa masifa, and she felt a mix of relief and a little pity because she knew how intense Dad’s temper could be. Cikin shagwaɓa ta kara narkewa a jikinsa tana cewa “Just forgive me, please. I’ve decided I don’t even love him anymore. Wallahi my brothers are the only people I need in this world” Muazzam ya saki wani ɗan gajeren murmushi, ya san duk daɗin baki ne irin nata. “Uhm, sarkin daɗin baki. I’m sure by the day after tomorrow, your blood pressure will be hitting 200 because of him. Ae yanzu na gama gane komai, so stop the act” Dariya tayi, tana sake shigewa jikinsa cike da farin cikin ganin ya sauko.  Muazzam ya shafa kanta cikin kauna, “Anyway, you are spending the next two days here. I have an international business engagement the day after tomorrow, and Zafar will be departing in three days as well. I don’t want to leave you alone with Omar right now, especially with this news, because I’ll definitely have to brief him on everything. Kinsan dai Omar bashi da hakuri na, so stay here until things cool down” Jin sunan Omar ya sa Zara da sauri tace, “Okay, no problem. I’ll miss you, Yaya M.” “I’ll miss you too, Princess. Take care of yourself,” ya faɗa tare da kissing temple ɗinta. Daga nan ya juya ya fice, yayin da ita kuma ta zauna a ɗaki tana ajiyar zuciya, tanaso ta rakashi har waje amma bataso ta haɗu da Zafar yabata tausayi akan faɗan da yasha gurin daddy. The driving was silent, but it was the kind of silence that speaks volumes. Muazzam was focused on the road, maneuvering his sleek Ferrari F80 in Rosso Corsa, wadda kyanta da tsadar ta ke nuna matsayin wanda ke ciki. Zafar was in the passenger seat, leaning back with a look of pure satisfaction. He was staring out the window, quietly nodding his head to the lyrics of 50 Cent’s "Candy Shop" da ke tashi a cikin motar. You could literally feel the joy radiating from him; it’s not everyday zaka ga Zafar in this kind of mood—actually, it was a rare sight. Muazzam dai sai satan kallonsa yake yana mamaki, because he never expected to see Zafar this relaxed. Tsintar muryar Zafar kawai Muazzam ya yi yana cewa, “You know, Zara once told me that this car is so ugly, it looks like a spaceship that crashed into a radiator. Imagine the audacity.” Ya faɗa with a chuckle yana girgiza kansa, looking totally refreshed.
Wani mugun kallo Muazzam ya jifa masa kafin ya gyaɗa kai yace, “That’s very mature of you, Zafar. Kayimun laifi, instead of you to start apologizing as soon as we’re alone, but no, you’re here acting shameless kana mun zancen Zara” Yar dariya Zafar ya yi cikin nishaɗinsa yace, “I know you’re mad at me, so that’s why I’m giving you space sai ka huce. Then I’ll tender my formal apology.” Muazzam ya sake gyaɗa kai, ransa bai gama wankewa ba. “Duk ka gama rawan kanka, but I’m telling you now—I’m not giving you my sister until your mom approves her. Ba zan bari Zara ta shiga gidan da ba a son ta ba.” Wani ɗan dariya Zafar ya yi, looking incredibly smug yace, “Baban yarinya ya riga ya bani ita yanzu, so you’re coming a bit late with your conditions” “Allah ko?” Muazzam ya faɗa with a smirk. “Toh let me remind you, waye maɗaurin aurenta? It's not Dad, and you know it.” Zafar didn't even flinch. “Then I’ll go all the way to Nijar in kwaso duka cousins ɗin Maamah su tsaya mata. I’ll make it happen” Muazzam yace, “Good luck with that, nidai na gaya maka gaskiya.” Jin yadda Muazzam yake son ya kawo masa delay ya sa Zafar ya fara jin haushi. Ya gyara zama yace, “Wai kai ni ba yayanka bane? Where is the respect for your senior?” Dariya sosai ta bawa Muazzam amma ya danne. “Ehy, ni kuma yayan Zara ne ba. Besides duka-duka two weeks ne fa tsakaninmu, so stop acting like you’re way older than me” Cikin ɗaure fuska Zafar ya fara magana a bit too serious yace, “Koma one day ne, nine dai babba. So listen, yau after Fajr muna shigowa gida, you’re going to talk to Baffa about this. Kaji na gaya maka” Wannan karon dariya sai da ta kubcewa Muazzam. “Lallai ma! Sanda kuke abunku ku a boye baku gaya mana ba, sai yanzu da kuka gama kulla komai sannan za a saka ni a ciki? Salon ma Yemma tace nina nemar wa Zara aurenka? Hell no!” Cike da takaici Zafar ya katse shi yace, “Can you please just let me be happy for a second and drop Yemma’s issue aside? I just won the biggest battle of my life tonight” Muazzam ya sauke numfashi, kafin yace “Toh ai dole sai da yardar ta za a yi auren nan, you know her better than I do” Zafar yace, “Whatever, nidai muna dawowa daga Fajr anjima, just talk to Baffa” Firmly Muazzam yace, “Not gonna happen.” Full of threat Zafar ya kalli dan uwan nasa yace, “Fine. Zan gayawa Zara that you are standing between us and our happiness. Zan ce mata kai ne kake hana mu farin ciki” Cikin mamaki Muazzam ya kalle sa, “Can you hear yourself? You’re sounding exactly like her right now. Dramatic and manipulative.” Shrugging kawai Zafar ya yi bai ce komai ba, ya koma bin wakarsa. Shima Muazzam ya yi shuru, a lot of things going through his mind. The rest of the ride was silent har suka isa gida. Around 1:20 am suka iso gida. Ta back gate suka bi don su wuce direct garage. After Muazzam had parked the Ferrari, suka fito. Ba tare da ɓata lokaci ba, Zafar ya wuce upstairs yana whistling, fuskarsa cike da nishaɗi. Muazzam dai ya bi sa da kallo kawai, can ya yi ɗan murmushi yana girgiza kansa—he couldn't help but be happy for his brother despite everything. Zafar na shiga elevator, straight ƙasa ya sauka zuwa bedroom ɗin Ahmad. He entered without knocking, ya tarar da Ahmad a kwance yana kallon Netflix akan wata 85-inch Sony Bravia XR OLED TV dake manne a bango. Ahmad was wrapped in a Hermès Avalon throw blanket, ga sanyin AC yana ratsa ɗakin dake ƙamshin Oud Wood. Jin an buɗe ɗakin ya sa Ahmad ɗagowa, ya ga Zafar ne. He paused the movie, yana kallon Zafar da murmushin dake fuskarsa. Ahmad ya tashi zaune yana cewa, “What’s up? You look unusually excited.” Zafar ya zauna kan wata Italian leather sofa dake kusurwar ɗakin, yana wani smirking. “Zara’s uncle gave me her hand in marriage tonight,” ya faɗa, his voice full of pride. Ahmad ya ɗan zaro ido kafin ya kalli wayarsa ya duba lokaci. “Wait, when did this happen? “Tonight,” Zafar replied simply. Ahmad ya yi yar dariya yana girgiza kai. “No, what I mean to ask is—how did it even happen?” Zafar ya ɗaga kafaɗa (shrugging). “It’s a long story. Zara and I had a fallout, so she ran to him. I’m not exactly sure what she told him, but whatever it was, I owe her a thank you. She made everything so much easier for me. He asked about my intentions towards his daughter, and after I made them clear, he gave me his blessings.” Ahmad na murmushi yana kallon yayan nasa, ganin yadda farin ciki ya mamaye fuskarsa. “Wow, congratulations man. That’s huge. Amma yanzu, what are you going to do about Yemma?” Zafar ya sauke ajiyar zuciya, fuskarsa ta ɗan canza. “I’m trying to convince Muazzam to talk to Baffa first. I don’t want to be the one to break the news because once Yemma finds out, she’ll be furious with me. She’ll feel like I went behind her back to report her to Baffa. So, after Muazzam tells him and Baffa calls me, we’ll finalize everything without Yemma’s involvement, if possible. Once the Nikkah is done, Baffa can handle telling her himself.” Ahmad ya girgiza kai yana dariya. “This is crazy. Yemma and Hajiya Mama! The matriarchs in this estate are not going to like this at all. There’s going to be total chaos.” “I know,” Zafar said, a determined look in his eyes. “That’s why I plan to fly out of the country with my wife immediately after the wedding.” Ahmad ya gyaɗa kai cikin gamsuwa. “And how did Ya Muazzam react to all of this?” Zafar ya sake ajiyar zuciya yace “He’s hurt, and honestly, he has every right to be. But you know him—he’s cool. I knew my brothers wouldn't be the problem; I just didn’t want them to see that side of Yemma.” Ahmad ya gyaɗa kai. “True. So now, what’s the next move?” Zafar yace “Muazzam is leaving for Béjaia the day after tomorrow. I’ll be heading to the UK in three days. Once we’re back, we’ll get everything sorted inshaAllah.” “Allah ya kaimu. Rose must be very happy, I know,” Ahmad ya faɗa with a smile. Zafar ya yi chuckling. “I don’t even think she knows yet. And even if she did, she’s probably still mad at me. You know how her temper is. Anyway, I plan to take her on a date the day after tomorrow.” Ya kalli lokaci ya am ne already ya gyara, “I mean tomorrow. And it’s not because of the argument; I already had this planned.” Ahmad ya zaro ido yana kallonsa yace “Ha’an! So you can actually be romantic like this?” Zafar ya miƙe yana haɗe rai (the classic Zafar look) yace “No shit.” Daga haka ya fice daga ɗakin yabar Ahmad nata dariya... Kusan thirty minutes later, Muazzam na ɗakin Omar bayan ya gama ba sa labarin duk abubuwan da suka faru a daren nan. Omar was completely speechless; he never anticipated such a radical turn of events, shi yasa tun ɗazu yake juya pros and cons ɗin maganar a ransa, yana nazarin yadda lamarin zai kasance. Can ya nisa yace, “Well, look at the silver lining—at least she’ll be within our reach.” Muazzam ya jinjina kai yace, “Nima gaskiya that’s the only thing that gave me any peace of mind a duk maganar nan. Amma Omar... what about Yemma?” Nan da nan Omar ya haɗe rai, fuskarsa ta nuna tsantsar takaici. “Daman wannan matar, I’ve always sensed she had a toxic streak. She doesn’t even concern me though, because we’re all united in our stance for Rose. Gara ace tana cikin mu than for her to be somewhere where we can’t monitor her daily, Muazzam.” Muazzam ya gyaɗa kai yace, “Right! I know Baffa will be ecstatic to hear this, amma dole zai ji nauyin Abbah. Ba shi kaɗai ba, har nima I feel somewhat conflicted about the whole situation” Omar ya sake murtuke fuska yana danne-danne a wayarsa, Yace, “So, how are we addressing the Salma situation? Did you bring it up with Yaya Zafar?” Muazzam ya kalle shi with a bewildered look yace, “Ban gane ya za ayi ba, Doctor? What exactly are you implying?” Omar ya ƙi cewa komai, sai faman scrolling yake a wayarsa ransa har ya fara ɓaci. Muazzam ya yi wani ɗa chuckle kafin yace, “Don’t even go there. In fact, the most pragmatic solution shine ya haɗa su su biyu. I intend to personally advise him to do just that, for several compelling reasons. Na farko, at least he’ll be fulfilling a fraction of Yemma’s wishes. Na biyu kuma, out of respect for Abbah, we need to be diplomatic. This is for Baffa’s sake—ba zamu sa shi jin kunyar babban abokinsa ba. We have to be reasonable, Omar, kar muyi son zuciya.” Omar ya gyaɗa kai cikin rashin son maganar yace, “Yeah, for Baffa. Amma tell Ya Zafar he must be the one to approach Baffa personally—not you.” Muazzam ya miƙe tsaye yace, “I already told him that.” Daga haka ya nufi ƙofa yana cewa ƙanin nasa, “Let me get some rest.” Washe gari wajen 11:00 am, Zara ta tashi daga nauyayan baccin da ta yi a cikin pink princess bedroom ɗinta. The room was a masterclass in bespoke opulence—bangon ɗakin an lulluɓe shi da silk-panelled Chinoiserie wallpaper, ga kuma wani custom-made canopy bed wanda aka yi wa ado da blush velvet da Egyptian cotton sheets masu 1000-thread count, which she finds annoying now data girma. Directly bathroom ta wuce to freshen up, sannan ta fito tana bin empty room ɗin da kallo. Ba ta da ko kaya a gidan nan; sallar asuba ma da wani sabon zanin Mommy wanda ko sakawa ba a taɓa yi ba ta yafa ɗaya, ɗayan kuma ta ɗaura. Mommy ce da kanta ta kawo mata zanin around 6:00 am lokacin da ta tashe ta. Bedroom ɗin Mommy ta nufa, tana shiga ta nufi gaban grand dressing mirror ɗin dake ɗauke da hand-carved gold leaf frames. Ta ɗauki La Prairie Skin Caviar Luxe Body Cream ta shafa—wanda sanyin sa da ƙamshin sa ya nuna tsabar tsada. Followed by a generous spray of Guerlain Shalimar L'Essence on all the right places, making her smell divine. Daga nan ta fito ta nufi bedroom ɗin Sam. As she expected, the place was a complete mess. Ta ga trolley bag ɗinsa on the bed with clothes everywhere. Ta fara neman kaya har ta ɗauki a blood-red oversized Gucci sweater mai kauri da taushi, da kuma wani Prada Bermuda shorts that stopped right at the knee. Tana gamawa ta ajiye masa bathrobe ɗinsa akan gado sannan ta fito. Ta koma bedroom ɗinta ta ɗauki wayarta dake kan gado, ta cire ta daga DND. Checking her call logs, ta ga 2 missed calls daga Zafar—one at dawn, and another from 15 minutes ago. Ba ta bi ta kansa ba, ta hau kiran Muazzam to ask if Omar was still mad at her. Bayan sun gama waya ta sauka ƙasa ta tarar da Mommy, Brother Obi, Cindy, da Dike duk sun hallara a living room suna hira. Cindy na ganinta cike da fara’a tace, “Here comes my favourite girl!” Da sauri Zara ta ƙarasa tana hugging ɗin Cindy tana cewa, “My sister-in-lawww!” Bayan sun gaisa da Brother Obi, gurin ya ruɗe da surutu. Since she had already updated Cindy on the chaotic drama from yesterday a chat they began whispering in hushed tones. Dike dake bayansu yana turo kunne yana son jin abun da suke faɗa, hakan ya sa Zara yin shuru tana hararsa. Mommy ta fito daga kitchen da cup of milk tana cewa, “Ada, bịa were mmiri ara gị” (Ada, come and take your milk). Karasawa Zara ta yi ta karba tana ce mata, “Thank you, Mommy.” Sai ga Sam ya shigo, tun daga nesa yake narrowing his eyes at her upon seeing his clothes on her. Yana zuwa ya zauna kusa da ita yace, “It is either you go and fetch your own wardrobe or go shopping, but stop raiding my closet.” Rolling eyes ɗinta ta yi bata kula shi ba. Ya sake cewa, “You promised to take me out yesterday but you bailed on me and refused to pick my calls.” A hankali tace, “Sorry, I got so busy yesterday.” Smugly Sam yace, “Yes, you were busy tattooing your rival, right?” Nan da nan Zara ta ƙware she choked on her milk, and everyone rushed to her side, oblivious to the true reason behind her reaction. Mommy tace, “Sam, pat her back gently now.” Patting bayan nata ya hau yi yana murmushin mugunta. Tana gama tarin ta juyo tana masa wani kallo. Shima kallonta yake yace, “Ehen, I know you were lying yesterday, but that’s none of my concern. When are you taking me out and emptying your account on me?” Cike da ji da kai da takaicin sa, Zara tace “Firstly, none of my accounts will run empty regardless of what I spend on you. Secondly, what I do is none of your concern, so stop poking your nose into my business. And lastly, I’ll take you out after breakfast. Now get out of my space, mumu boy.” Sam yana dariyan jin daɗi ya miƙe. One of the maids ce ta shigo tana nufar Zara cike da ladabi, ta bata wani cream-colored, heavily textured box tied with a thick, midnight-blue velvet ribbon. Akwai wani gold-embossed seal na gidan Galado a jiki. Zara ta karbi box ɗin, its weight and texture indicating its high-end origins. Miƙewa tayi ta nufi sama. Tana shiga daki, ta fara buɗe box ɗin. Ciki cike yake da Pristine White Long-Stem Dutch Avalanche Roses—kuma kamshin su ya cika dakin. Tucked beneath them was a Vibrant blue Hermès Silk Scarf daga "Le Jardin de la Maharani" collection, reflecting exquisite craftsmanship. Sannan ta ga wata Valentino Garavani V-Logo Straw Hat—it was a sculptural piece of art, perfectly woven with the iconic gold hardware gleaming. Daga ƙarshe, ta ga wani card. The card was heavy, crane-lettra cotton paper with hand-painted gold edges. Anyi rubutu with a classic, sharp cursive handwriting:
I've realized the city is too loud for the conversation I want to have with you. Dress for a gentle breeze and salt in the air. I'll collect you at 04:00 PM.
Leave the heels behind; the deck prefers your natural grace.
— Zafar

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol