Free chapter · Read without an account

KUSKURE 8

by Fatimaoumshaheed55 · KUSKURE

*KUSKURE* 


By maman shaheed 


shafi na takwas




Bayan su indo d su twins sun kamala komai suka jere akan dining, aka gyara 6chairs d'in Bayan angayama kowa y fito wajen break.

Momyn su Noor ce ta  fara bayana a tebirin cin abincin d sahibin ta ,sai su twins d su suhaima itako uwar sanabe d iko cewa tayi suyi gaba gatanan zuwa huzna ba .


Dadyn su Noor ne y fara d Addu'a yayi bissimallah y fara ci bayan yacema momyn su Noor t zuba Mai da bata yi niyar  zuba Mai kamar koda yaushe sai in tayi ra'ayi  , tunda Bata Saba ba .


Itako Indo Tana kitchen acan take cin nata , su twins suka Fara ci sunata Hira tsakanin su.

momyn su Noor d dadyn su Noor Suma nasu hirar sukeyi akan mgn bikin Yaya Ahmad.


Sunyi nisa d cin Abinci ,sanan huzna t fito Tana taku d'aya Bayan d'aya Tana wani girgiza (sunan wata wak'a wai girgiza Nan) haka t k'araso ta zauna nesa d SAFWAN Dan Bata space  akusa d shi .


Haka t gaishe su cikin kirsa d kisisina irin n gogagun 'yan duniya Tana wani Shan ƙamshi ba tare d tayi abin d ze ja magana ba. 

Fuska ad'an d'aure NAWAL ta amsa Mata ,shiko gogan ko ajikin shi b yabo b falasa ƴa Amsa Mata. 

Tunda t Fara break take kalon SAFWAN kalo na salo salo kuwa Mai tatare d ma'anoni , hakan n faruwane yayin d NAWAL tabada hankalin t g abinci take ci kawai bata bi takan kowa. 


Haka cin abincin nasu yayi yayi nisa ,inda NAWAL ta  gama koshi Amman burinta SAFWAN y tashi awajen Dan ta fara ZARGIN wani Abu tsakanin shi da huzna ta kasa samun nutsuwa har sai sun bar gidan,dan haka taƙi tashi. 

Hankalin t nakan huzna Dan t kamata so 2 Tana kalle Mata miji , tanaso t gano shin kallon nasa take yi ? Kuma d wacce manufa take kallon nasa, abin da tafi son ganowa kenan. 


 Safwan be bar wajen break d'in ba seda y cika tunbin sa d girkin Indo Mai dad'i ,sanan y Sha Hira d k'annen sa ,huzna na tsomo baki tanayi Tana Mai wani kalo Mai cike da fassara. 

Bayan y gama y tashi y koma room d'in sa dan Kamala Shirin sa n fita dg gidan Dan da beyi niyar zuwa office ba sbd Akwai Abin d zasuyi d Yaya Ahmad (ago ango) Amman kasancewar ankira shi anason ganin shi ,haka y ce bari yaje office d'in kafin y je wajen yaya Ahmad d'in,hakan Yama NAWAL daɗi matuƙa.




Suma su twins sun kamala ,sun koma palour sunata Hira masu latsa waya nayi , itama huzna chart d'in takeyi, gefe guda kuma idanun ta na mararin sake tozali da ya S ɗin ta. 


Ita ko mommy su Noor ,Tana tare d megidan ta ,Yana shiryawa , cike d nishad'i yau har Tana cewa kaza ze saka sai yafi kyau , still ta sake ware Mai kayan da ze saka da yamma (readers bafa haka takemai abaya ba fa duk wanan Dan za a shiga sha'anin biki ne da tseratar da shi daga mai farautar sa) da kuma Kar a Raina Mata miji Dan haka y fara samun kulawa t mussaman tun dg YAU. 


Da Taimakon ta ya gama Shirin sa tsaf ,ta gyara shi t feshe shi d turaruka masu dad'in ƙamshi ,har wani white powder ta shafa Mai a face d'in shi  ,yayi kyau dama Mai kyau dinne. 


Atare suka fito , hannun su rike d na juna ,shi kanshi yasan yau ankula dashi Ana tarairaiya shi yadda ransa yake so Har jin kanshi yake yana wani kumbura. 


Cikin takun cikakun masoya masu so d k'aunan junan Su, su ke taku har palour inda ze sada su d k'ofan fita compound d'in gdn .


Ba Wanda y fara sanin sun fito zuwa palour sai ,huzna da tuni sasanyan ƙamshi turaren SAFWAN y tsegunta Mata fitowar shi ba tare da ta mai kallon gaggawa ba. 

Bata Bari kamshin y gama tsegunta Mata shi d'inne ba ,Kawai daji bazata iya jure rashin ganin shi ba ko jan aji  t d'ago asukwane dan kallon sa , 2eyes sukayi d shi d NAWAL hannun su riƙe d na juna kamar za a kwace Mata shi .


Nan zuciyar huzna ta soyu d ganin hakan (kuji mun kamar mijin ta) Dan haka Mai d kalon ta tayi g wayar ta badan taso hakan ba sedan shine zefi Mata alokacin yadda zuciyar ta ta soyu. 


Suhaima CE ta fara mgn cikin ladabi "laa Yaya badai ka rigamu Shirin bikin ba?" 

Cikin kulawa d so irin na 'yan uwan taka yace , "ahaba Shirin biki ai sai Mata mu sadai mu shirya yadda  komai zai tafi daidai ,Amman biki ai na Mata ne" ya amsa mata d sakakiyar fuska. 


Asmy tasa dariya tace "hakane kuma fa Yaya SAFWAN" 

momy su Noor Itama Cewa tayi  "kaide fad'i gaskia wajen bikin zaka" Tana Mai wani kallo Mai cike da ma'anoni dan ta ƙular d huzna. 


Huzna ko ji tayi kamar t bar gurin , har sai d Yaya safwan d'in y gama mgn dasu twins sanan y kalli huzna yace "sister y ba magana ne ko muna fad'a ne?" Yana dariya Yana rike d hannun matar shi, Shima da biyu yayi hakan ganin tana shirin zuwa mai da wani salo da besan da shi ba. 


Cikin jin kunya d  tunanin Kar aharbo jirgin ta (na kishi ba) ta wayen ce tace "Kai ya s  faɗa kuma? Ni da kai? Ai ko a mafarki, wlh wani group ne suka d'auke min hankali na anan" kafin yayi mgana, tuni momyn su Noor ta karbe maganar d cewa 

"ba dole ba ," adaiyi hankali d shiga GROUPS na media Dan... "


Bata k'arasa ba shima ,ya shiga maganar Yana cewa" ƙwarai kuwa ku d'inga kiyayewa Dan Allah ! " u have to b a very very careful with that social media fa ,Akan groups ɗin nan naku ,  most especially ku Mata d baku da wuyan yadda d junan ku , kuna cewa wai sabo d amintaka ,rayuwa yanzu t zama Abin d ta zama sai Kuna kiyayewa , in kun kiyaye Allah zai taimakeku, Dan haka kusan inda zaku dinga shiga a wayoyin ku gaba d'ayan ku , Allah y kare Mana ku , suka amsa d "Ameen In sha yaya zamu kiyaye"  gaba d'ayan su Banda huzna da ake magana ma akanta. 


A mind d'in ta cewa take "wai me Yaya y d'aukeni yarinya ko me?" Ni bansan daidai ba kenan d har ze tsaya Yana min wani wa'azine ko fad'ane ohon Masa yazo Ni ze katsemin farin ciki daa nagan shi har na fara samun peace of  mind ,Amman yazo ze dis conecting farin ciki na kawai"


Dan fushi ma ko kalon sa Bata k'arayi ba har y musu sallama y bar palour tare d rakiyar momyn su Noor (yau de kamar gaske) dafa b a rakashi some times ma Tana rigashi barin gd yau Dai tana manne d shi. 


 Bayan wasu awani ,Indo t gama gyara ko Ina d komai na gdn tare d taimakon su twins har su suhaima Banda HUZNA D NAWAL (kodai ajin su daya ne arayuwa) oho bamu sani ba dai ,komai ya zama very neat and clean , Dan har sun Fara Shirin barin gdn wai zasu Fara biyawa t gdn Ammy su gaisa d jama'ar gdn kafin daga can su wuce wajen d za a gabatar d shagalin kamun bikin YA AHMAD D AMARTAY SA SUFAYYA.

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.