Free chapter · Read without an account
The Unwritten Heir’s Law
by NorthernAngel · His Rose
Okay guys, brace yourselves because this is officially the record breaker—the longest chapter I’ve ever written! 🥂 It turns out when Zafar finally decides to speak, he has a lot to say. Get comfortable, because The Galado legacy is just beginning. ✨
Shuru ɗakin ya ɗauka ba abunda ke tashi sai numfashin sa dake tashi ahankali. Zara kuwa zuwa lokacin sautin kukan baya ma fita sai hawaye kawai, iya azaba yau taga azabar da bata taɓa gani ba. Kanta wani erin ciwo yake mata, her vision was so blurred from the relentless crying gani take kaman ɗakin juyawa yake mata. Gashi yanzun ma crushing ɗinta yake ya danneta da kyar take numfashi, his weight was completely pinning her down into the mattress. Har tsawon 5 minutes Zafar na kwance akanta, his heart hammering against her chest, kafin ya ɗan miƙe a hankali yayi pulling out slowly. But duk da haka saida Zara tayi wincing da karfi saboda azabar da taji—the friction was like a slow burn against her swollen skin. Sai alokacin ya dawo hayyacinsa properly; kallonta yayi da sauri cike da tausayin ta, seeing the shattered state he left her in, yana jin haushin kansa daya kasa cika alkwarin daya ɗauka nayin komai slowly. Miƙewa yayi yana janyo boxers ɗinsa yasaka kafin ya koma kan gadon, remote ɗin ac ya janyo yana ƙara sanyin ɗakin saboda wata erin zufa da yakeyi, his body still radiating the heat of the moment. Inda take kan gadon ya ƙarasa har lokacin zuciyar sa na bugawa da ƙarfi, yana hawa gadon ahankali ya janyota jikinsa nan ma sai da tayi wincing. She was so raw and sore that even the slightest touch felt like an electric shock. Bama tada ƙarfin resisting, hawaye kawai takeyi. Kanta ya daura saman kirjinsa yana rungumeta cike da wani erin sonta da tausayinta, ayau kam Zara ta gama mishi komai a duniyar nan! The rest of the work was now his to do for the rest of their lives. He was now her ultimate debtor, kuma yana fatan Allah ya basa ikon rama mata wannan halaccin da tayi masa. Baya tunanin akwai kyautar da Allah yayi masa sama da Zara a duniya, and deep down he knew that he did not deserve her. Zara is the total opposite of him, in fact she’s everything he’s not! She’s pure! so pure, so untainted, while he.. he felt like dirt in comparison to her light. Ayau tunanin yakeyi wanne aikin alkhairi ne yayi a rayuwarsa da Allah ya bashi Zara, amma ya rasa, ya kasa tunawa. He felt so undeserving of her light, ya rasa dalilin da yasa Allah ya haɗa rayuwar sa da tata, yasa musu son juna. So kawai ya barshi a wannan ne damar da Allah ya bashi da yayi aikin alkhairin akanta. He simply accepted it as a divine responsibility. After all, inka duba, marainiya ce, an orphan who lost her parents at a young age tunma bata gama jin dadin iyayen ba. She is a girl who is still silently mourning her mother and craving that maternal warmth, a girl who needs a motherly love, someone to hold her through the storms of life. So yagane Allah ya bashi dama ne dan ya zamar mata mijin marainiya, ya share mata hawaye, ya zama haske a rayuwar ta. Allah gave her to him so he could be her shield! Kuma ya shirya zama hakan. He wanted to be the anchor in her chaotic world, kuma wannan shine burinsa akanta tun ranar da mahaifiyarta ta rasu. Ranar da yaje dubata shida Baffa, tana kwance a gadon asibiti looking so small and fragile, like a broken doll that the world had been too rough with. Tun ranar yake da burin zama gatan ta, ya yaye mata duk wata damuwa ta duniya. He swore to be her sanctuary, wajen da zata samu nutsuwa ko duniya ta juya mata baya. Kallonta yakeyi yana jin wani irin nauyin amana a kansa, and he prayed to Allah ya basa ikon riƙe wannan amanar daya basa, to never be the reason for her tears ever again. Zara dake kwance akan ƙirjinsa har lokacin hawaye kawai take, tana sauraron yanda zuciyarsa ke bugawa da wani erin speed. His heart was thundering against his ribs, a violent rhythm wanda sai da abun ya ɗan bata tsoro. A hankali Zafar yasa hannu yana shafa gashin kanta that was so messy and damp from the sweat and tears, yana cikin tunani yana sauke mata kisses akanta akai-akai. Jin saukar hawayen ta a jikinsa yasa ya ɗan leƙa fuskarta yana kallonta, yana murmushi softly yace “Shhh, it’s okay, ya isa, I’m sorry.” Maƙe masa kafaɗa tayi lazily tana ɗan fito da sautin kukan ta da dashashshiyar murya, her voice was almost gone, just a faint, broken whisper. Fuskarta tayi jaa, idanunta sun kumbura bana wasa ba, she looked so delicate and completely spent. Kissing kanta yayi for the 100th time yana cewa “I said I’m sorry, nine ba?” Gyada mai kai tayi tana sake shagwaɓe fuska, the sheer vulnerability in her eyes making his heart ache. Zafar dake kallonta softly yace “Toh ya isa, I’m so sorry, I got carried away. Zafi ya ƙare daga yanzu insha Allah, I’m sorry, princess,” ya ƙarasa maganar yana kissing temple ɗinta, his lips lingering there for a second too long. Lumshe ido tayi tana sake narkewa jikinsa, a hankali yace mata “Let’s get you cleaned up, baby.” Lazily ta girgiza kai cike da shagwaɓa cikin raɗa tace “I want to sleep.” Cikin lallashi Zafar yace “A’a princess, in dai kika kwanta baki shiga ruwan zafi ba, you’ll be very sore and swollen tomorrow. You need to do a sitz bath, dole ki zauna a ruwan zafi so it can soothe the bruising.” Tana so tayi musu, ta saka masa kukan rigima but batada ƙarfin yin hakan. She was so physically spent, it was like she was going to pass out any minute. So batace komai ba har ya jinginar da ita jikin gadon ya miƙe. Bathroom ya nufa yana ce mata yana zuwa, to prep the bathtub. Bayan yan mintuna ya fito, the scent of expensive salts and steam following him out, ya ƙarasa inda take yanda ya barta. She looked so fragile and broken against the pillows, her body completely yielding to the pain. Kafin yasa hannuwansa a hankali ya ɗauke ta in a bridal style, handling her with such extreme care as if any sudden move would shatter her. Ya nufi bathroom da ita... Bathroom ɗin ya buɗe da kafaɗarsa tukunna ya shiga dasu ciki, his steady footsteps echoing on the marble floor as he walked past the vanity mirror. Saida yafara sauketa yace tayi tsarki wanda ta kasa saka hannu sai shine ya ɗan wanketa sama sama saboda kukan da tafara tana riƙe hannunsa wai zafi, daga haka ya sake ɗaukar ta ya nufi inda bathtub ɗin yake, right next to the massive glass window, inda aka riga aka cika shi da ruwan da ya saita temperature ɗin yanda ya kamata. The surface of the water was shimmering softly from the Epsom salt da ya zuba a ciki. Zara dake jikinsa ta ɗan juya ta kalli ruwan, and the sight of the steam rising alone made her heart race. Kallonsa tayi yana ƙoƙarin sata ciki, she immediately panicked, da muryarta dake dashashe take cewa “No! Wait..” Dakatawa yayi yana kallonta with a questioning look, weakly tace “I have to feel the temperature first.” Zafar, knowing how she can be so picky and dramatic even at her weakest, bai biye mata ba yaci gaba da ƙoƙarin sata. Tana ganin haka ta riƙe wuyansa tam, her slender fingers locking behind his neck tana cewa “Zafar nace a’a, I said nooo!” Dakatawa yayi yana sauke a nannauyar ajiyar zuciya before asking her, “Don’t you trust me?” Kamar zatayi kuka take kallonsa with those exhausted, tear-filled eyes tace “I do Nkem, I just want to feel the temperature, bana son mai zafi sosai.” Zafar ya girgiza kai yana cewa “Trust me, ba zafi sosai.” Daga haka ya fara rissinar da ita into the tub slowly. But the moment ta zauna, a gigice tayi wani irin zabura tana kwala ƙara, ta fashe da kuka saboda azabar da taji a ƙasanta. The Epsom salt immediately hit the raw, bruised skin, causing an intense, searing sting that felt like a thousand tiny needles poking her at once. “Ahhhn! Wayyo Allah, take me out please Zafar, it’s burning me!” Tuni ta fara ƙoƙarin tashi a gigice, but Zafar prevented her, ya danne ta cike da tausayi with a soothing voice yana cewa “Sorry, sorry, just calm down, you’ll feel better in no time.” Ina! Zara bata ma jinsa, she just squeezed her eyes shut tana kukan da baya ma fitowa sosai tsabar exhaustion. A hankali ya sake cewa “Breathe princess… Just breathe for me, I’ve got you. I’m right here.” Amma ina, she continued to sob against him for what felt like forever. Sai bayan kusan 3 minutes tukunna zafin ya fara tsagaita, as the magnesium finally started to numb the ache, a hankali ta fara relaxing cikin ruwan zafin. Tana ɗan cire hannun Zafar daga jikinta tana tana turo baki cikin fushi, looking at him with those tear-filled eyes while her lips were set in a defiant pout, as if to blame him for the torture she just endured. With amusement yake kallonta ganin tana harararsa, those lips ɗin da take turowa yayi kissing lightly. Tayi saurin kau da kai duk da ya riga ya yi kissing ɗin. Miƙewa yayi yana murmushi ya nufi recessed cabinet ɗin bathroom ɗin, ya buɗe ya ɗauko Miss Dior Rose Shower Oil wanda daman ya sa an cika bathroom ɗin da duk wani bath essentials da skincare da ya san tana amfani da su. Juyowa yayi ya dawo kusa da ita, ya sunkuya ya buɗe shower oil ɗin ya matsa a hannunsa, then he started rubbing his palms together har sai da ƙanshin fresh roses ya gauraye cikin steam ɗin bathroom ɗin. Har lokacin Zara ta kau da kai cike da rigima, bata kallonsa, wani kalan rigima ne yake cinta amma bata da energy ɗin yi masa, domin bayan gajiya ma, wani nannauyar bacci ne yake physically pulling her down. A hankali taji ɗuminsa hannunsa, his hands found her neck, ya fara shafa mata shower oil ɗin a soft, silk skin ɗinta mai kamar madara. Maimakon ita ta lumshe ido, shine yayi hakan because of the unreal smoothness ɗin fatarta da bai taɓa ji ba. His hands moved in slow, rhythmic circles, gently massaging the oil into her skin as it turned into a milky, soothing lather. Haka ya zagaye boobs ɗinta da hannuwansa biyu, gently cupping them, but the moment ya matse su kaɗan, Zara did a small flinching maneuver saboda zafi suke mata. A hankali ya furta “Sorry,” yana zagaya nipples ɗinta with his thumbs while looking at her face for any reaction. Banza ta masa, still avoiding his gaze; taƙi tayi relaxing yadda yake so. “Come on Zara, relax... I’m giving you a good treatment here,” ya faɗa muryarsa can ƙasa. Turo baki ta ƙarayi lazily tace, “Ni dai bacci nake ji.” Zafar bai tsaya ba, his hand traveled down to her navel, using his finger to trace the dip of her belly button, cleaning it with so much focus. Hannunsa ya sa ya janyo bath pillow ɗin dake manne a jikin tub ɗin, ya gyara mata shi saitin kanta yace, “Toh kiyi baccin. Lay down and enjoy the bath.” Haka kuwa akayi, Zara ta kwantar da kanta jikin pillow ɗin, tafara lumshe idanuwa tana sauke a nannauyar ajiyar zuciya. With an extra slow pace Zafar ya koma yi mata wankan, until he got to her thighs. A hankali ya saka hannunsa tsakanin cinyoyinta, but the moment ya fara taɓa wurin, ta sake zabura. “Relax, princess... I just want to wash there properly.” Gira ta haɗe tana ture hannunsa tace, “Ni dai ka bar shi, zafiii!” Sighing yayi cike da gajiya; he knew this was going to be a long night, maybe ma sai sun kai asuba, wacce ta riga ta kusa saboda ƙiris ya rage 3 AM tayi. A haka ya lallaba ta da ƙyar ta bari yayi mata tsarki da kyau, inda nan mata sake fasa kukan azaba. Bayan ya gama da wurin, ya fara wanke mata ƙafa yanayi yana massaging ƙafafun, kneading her muscles with so much care domin yasan za suyi mata tsami idan gari ya waye. Sai a lokacin ta samu ta saki jikinta sosai, her body finally surrendering to his touch. Haka yayita mata yana ɗan rubbing thighs ɗinta sannan ya sauka har gurin foot ɗinta. Ganin ruwan ya fara hucewa, ya ciro ta ya zaunar da ita a gefen tub ɗin, before prepping a fresh one. Ya buɗe vanity cabinet ɗin dake ƙarƙashin mirror ɗin inda duk wani first aid yake, ya ɗauko wannan Epsom salt ɗin ya zuba kaɗan, not as much as before. Yanayi yana satar kallon Zara, ganin idonta a lumshe yasa ya sauke ajiyar zuciya. Ya mayar da salt ɗin sannan ya dawo ya kada ruwan, ya miƙe ya nufeta ya ɗauketa cak, ya saka ta cikin ruwan nan. This time too, tana zama ta sake flinching tana sakin wata yar ƙara, though she knew the sting wasn't as bad as the first one. Zafar ya sake riƙeta da kyau, “Sorry, sorry... just relax. I promise it won’t sting like the first time.” In about two minutes yaga tayi relaxing alamar zafin ya dena. Daga haka ya fara ɗauraye ta tass. Nan ma ya sake wanke mata ƙasanta da ruwan zafin, and she cried again ga idanunta da suke a kumbure gwanin ban tausayi. She stayed there for a good 15 minutes acikin ruwan zafin, by then har ta fara bacci. Ya ciro ta, ya kaita karkashin walk-in shower ɗin, ya kunna mata ruwan a high pressure bayan ya saita temperature ɗin. He turned to her, his voice low, "Go ahead and take your Ghusl, I’ll be waiting." Daga haka ya fito ta glass shower door ɗin, ya nufi inda towels suke. Ya ɗauki babba da ƙarami ya saka a towel warmer, then he leaned against the counter, waiting for her ta gama wankan tsarkin. Cikin shower ɗin Zara ta shiga tana takawa da ƙyar, sai yanzu tayi tafiya da kanta, shima kuma bai fi taku biyu ba saboda dama a bakin ruwan ya ajiyeta. But duk da haka, kowane step guda sai da ta ji azaba, ji take kamar ƙafafunta ba a jikinta suke ba—they feel so numb and detached, kamar ba ita take controlling ɗinsu ba. Ta wanke bakinta sannan ta shaƙa ruwa a hanci, daga haka ta tsaya tsakiyar ruwan wanda nan take ya fara bin ko'ina na jikinta tun daga kanta. High-pressure stream da Zafar ya saita was so intense. A ɓangaren Zafar kuwa, yana ganin ta shiga shower ɗin ya fita ya koma bedroom. Yana zuwa ya nufi gadon ya fara tattara white sheets ɗin da duvet ɗin da suka hargitse. Right there, he found just some few drops of blood dai-dai inda komai ya faru. Abun ya ɗan ba sa mamaki saboda bai kula ba sam. Wani ƙayataccen murmushi ya subuce masa, because as much as it’s considered old-fashioned, seeing Zara’s virginity blood made him feel a different kind of masculine pride. Kansa wani girma ya ƙara, knowing that he, Zafar Galado, was the first man to ever kiss her, the first to touch her, and the first to possess her—and he was definitely planning on being the last. Zuciyarsa cike take da pure contentment, what more will he ask from God banda ya ba su righteous offspring? He felt like the luckiest man alive, though deep down ya san bai yi deserving duka waɗan nan ni’imomin ba. Tunda aka ɗaura auren yake mamaki like, how can a sinner like him have someone as pure as Zara as a wife? Shi da kullum rayuwarsa ke cikin jerin uncommitted sexual partners.. how did he get this perfect, untouched gift? Menene wai yayi a rayuwar sa da Allah yayi masa wannan kyautar? Shin miliyoyin marayun da yake ɗaukar nauyin rayuwar su ne? To amma ai ba shi kaɗai ba ne, shi da Muazzam ne sai kuma orphanage homes na iyayensu da suka gada. Mesa Muazzam bai samu irin Zara ba? Tunowa da matar Muazzam yayi yasa yayi saurin Istighfar, he is not a judgmental person, kawai dai yana gode wa Allah ne akan yadda Ya karrama shi. Ayau for the first time yaji kunyar Mahaliccinsa, idonsa har ya cika da ƙwalla yana maimaita Astaghfirullah a cikin zuciyarsa, feeling so humbled by His grace. Bedsheets ɗin daya kwashe ya fita da su zuwa laundry room da niyyar anjima zai wanke da kansa, he didn't want anyone else touching them. Yana dawowa ya ɗauki sabo a linen closet ya shimfiɗa, ya gyara gadon da sauri dan ya daina jin ƙarar shower ɗin. Ya nufi bathroom ɗin inda ya tarar da ita a tsaye bakin shower ɗin tana rawar sanyi, idanunta sun yi luf tana neman inda towel warmer yake. Ciro towels ɗin yayi da sauri ya ƙarasa gurin ta, the warmth of the towel immediately hit her skin. Ya ɗaura mata babbar sannan ya sa ƙaramin yana goge mata jiƙaƙƙen dogon gashinta with so much care. Bayan ya gama, he pulled her into his chest, showering her face with soft, frantic kisses kamar wanda ya rasa abun yi don daɗi. Zara ta buɗe baki tana kallonsa da mamaki, yo gani tayi yana ta murmushi yana kissing ɗinta kamar wani zautacce. Zafar kuwa ganin kallon "are you okay?" da take masa, yasa shi faɗaɗa murmushinsa, ya mata one last lingering kiss a lips yana cewa, “I’m proud of you, so proud baby... so proud!” Daga haka ya ɗauketa cak ya nufi vanity mirror, ya sauketa kan velvet vanity stool ɗin. Ya buɗe recessed cabinet ya ɗauko Miss Dior Fresh Rose Body Oil, yana nuna mata da alamar tambaya. Gyaɗa masa kai Zara dake kallonsa lazily tayi, she was so exhausted, kawai burinta ta ganta kan gado. Kérastase 8H Magic Night Serum ɗinda yayi picking ya tabbatar mata da cewa he’s definitely been snooping around her stuffs a can gida. At this point, ba zata yi mamaki ba idan yasan har inner-wear size ɗinta, because he seems to know her entire routine. “Body oil will also help you relax,” ya faɗa muryarsa can ƙasa, yana fara shafa mata man on her damp skin, yanzun ma sai da yasake massaging thighs ɗinta ahankali yana shafa mata oil ɗin. Abunda yake ƙara burgesa da Zara shine, she is not the shy type; she has this unshakeable confidence in her body. She’s perfect and she knows it, she doesn't hide a thing from him. Miƙewa yayi ya janyo Dyson hand dryer daga jikin holder ɗin, ya fara busar mata da kai bayan ya shafa mata Kérastase Hair Oil for heat protection kamar yadda ta buƙata. Yayi mata combing ɗin gashin a hankali, being extra careful because she mentioned her head was throbbing, bayan nan ya ɗauko electric scalp massage comb daga jikin holder ɗin shima ya zuba night serum ɗinta aciki yafara massaging ɗin kanta, wanda nan take ta fara jin stress na barin kanta harda snoozing tayi. Yana gamawa ya ɗauketa sai bedroom, ya kwantar da ita kan gadon sannan ya nufi walk-in closet. Ya dawo ya saka mata wata black Amiri oversized hoodie ɗinsa, which smelled exactly like him. Zai sa mata shorts ɗin tayi saurin ture hannunsa tana turo baki ta koma ta kwanta, clearly she wanted to sleep naked underneath. Bai ce komai ba yayi kissing goshinta yana cewa, “Now rest, I’ll go clean myself also.” Gyaɗa masa kai tayi tana lumshe idanuwa, the comfort of the bed finally taking over. Duvet ya janyo ya rufe ta tass, ya rage temperature ɗin AC to her preference, sannan ya fara tattare kayansu dake kan sofa. Ya hango lace panties ɗinta a ƙasa, ya ɗauka yayi inhaling the scent with a slow, dark smirk before heading into the bathroom to finally wash up. Bayan kusan 30 minutes, Zafar ya fito daga wanka. By then it was already 3:40 AM. Closet ya buɗe ya fito da Ibrahim Al-Qurashi gray jallabiyarsa—one of those expensive, high-quality pieces that sit perfectly on his frame. Bayan ya saka boxers ɗinsa, ya ɗauko turarensa na Shumukh, spraying just enough to leave that wealthy, woody scent in the air. Ya nufi inda suka yi sallah da Zara jiya, ya shimfiɗa prayer mat ɗin, ya hau sallah yana godiya ga Ubangijinsa. Har lokacin Fajr yayi, ya yi sallarsa a nan gida bai fita ba. Yana idarwa ya miƙe ya koma closet, ya cire jallabiyar ya ɗauki wata black muscle-fit T-shirt ya saka. Daga haka ya fito gaban gadon inda Zara take ta baccinta abunta. Kallonta ya tsaya yi for two good minutes, his eyes full of pure adoration and warmth. Bai tashe ta ba ya barta ta ɗan ƙara samun bacci, kuma bai taɓa ta ba dan ya san she’s a light sleeper, so he’s extra quiet. Wayarsa ya ɗauka akan bedside drawer ya fice daga ɗakin yana sauka downstairs. Kitchen ya nufa straight, yana zuwa ya nufi integrated coffee machine ɗin ya haɗa coffee. Ya zauna kan stool ɗin dake jikin kitchen island yana sha yayin da ya fara duba wayarsa. YouTube ya shiga, searching for the best way to make a catfish pepper soup. Bayan ya samu video ɗinda ya dace da ingredients ɗin da yake da su, ya nufi walk-in pantry da kuma cold room ɗin suite ɗin, ya fito da kifi, fresh vegetables, da kuma a generous amount of potatoes. Ya fara aiki with so much focus. Ba wai bai iya girki bane, kawai dai bai taɓa gwada pepper soup ba. So to be safe, ya ɗauki wayarsa ya kira Noor ya tambayeta proportion ɗin komai just to be sure. Noor bata wani tambaye sa ba, kawai tace su yi FaceTime. A haka suka yi ta waya tana directing ɗinsa har ya haɗa komai. Bayan girkin ya fara simmering, ya ɗauko pineapple, ice cubes, ginger, da coconut. He cracked the coconut carefully because he only needed the water. Noor na kallonsa tana masa dariya harya gama haɗa smoothie ɗin yasaka a build-in sub zero freezer dinda ke kitchen space ɗin. ya duba girkin ya rage gas ɗin sannan ya yi wa Noor sallama ya kashe wayar, ya nufi sama. A hankali ya buɗe ɗakin ya ƙarasa gurin gadon da take kwance, kneeling yayi daidai fuskarta yasa hannunsa yana gyara mata gashinta daya rufe mata fuska. Zafin da yaji ne a jikinta yasa shi frowning instantly. Softly ya fara rubbing cheeks ɗinta to wake her up, hakan yasa ta fara buɗe idonta a hankali. Ta sake rufewa da sauri tana wincing because her head felt so heavy. Softly Zafar yace, “Zara.” Sake buɗe idonta tayi, idanun sunyi ja kuma sun kumbura saboda kukan jiya da kuma bacci. Ta kallesa ta shagwaɓe fuska, looking like she was about to burst into tears again. Cikin lallashi Zafar yace, “You need to pray, princess. Look, it’s already morning.” Lokacin gurin 7:00 AM ne, the Dubai sun had already flooded the room with light. Ya fara ɗaga ta a hankali, in a soothing tone yace, “Let me help you up, yeah?” Bata ce masa komai ba har ya zaunar da ita. Ta fara ƙoƙarin miƙewa da kanta, he let her because he wanted to see if she was okay. The moment ta miƙe, her head throbbed, ta ɗan dafe kan for some seconds tana runtse ido. Tana ƙoƙarin yin taku ɗaya ta tsaya jin ƙafafunta sun riƙe, ga wani irin zafi da ya ratsa ta har cikin pelvic bone ɗinta. Da sauri ta koma ta zauna tana kallonsa da idanuwan ta cike da hawaye. Sighing yayi yana cewa, “Sorry,” cike da damuwa. A ransa har wani tsoro yaji, tunani yake ‘ko dai ya jimata ciwo ne?’ idan ba haka ba ai zata iya tafiya. Miƙewa yayi ya sake ɗaukarta cak ya nufi bathroom da ita. Ya tsaya tayi tsarki tayi alwala sannan ya fito da ita ya zaunar da ita kan sofa. Akwatinta ya buɗe ya ɗauko mata wani silk prayer bubu ɗinta da mayafinsa, sannan ya shimfiɗa mata prayer mat. A zaune tayi sallar domin ƙafafunta har lokacin they felt so numb and shaky, baza ta iya tsayuwar ba. Yana ganin ta tada sallah, ya fita cikin sauri ya koma kitchen ɗin, moving with so much energy dan yana son komai ya kasance a perfect temperature. Yana zuwa ya duba girkinsa, yaga kifin ya nuna sosai sannan potatoes ɗin sunyi laushi haka carrots ɗin, nan take ya kashe gas ɗin so they wouldn't overcook. Ba tare da ɓata lokaci ba, ya hau haɗa mata Garlic & Herb Butter Brioche Toast. Within just five minutes, brioche ɗin ya koma golden brown, ƙamshin butter da garlic ya gauraye ko'ina, filling the kitchen with a rich, savory aroma. Freezer ya buɗe ya ɗauko ɗaya daga cikin Pre-cut Fruits ɗin da akayi storing a parfait cups. Da sauri yake komai dan yasan ta kusa idarwa zuwa lokacin koma kila ta riga ta idar tana jiran sa. Wani crystal bowl ya ɗauko ya juya fruits ɗinnan, sannan ya sake buɗe freezer ɗin ya ɗauko Greek Yogurt—the thick, creamy type. Ya zuba yogurt ɗin a kan fruits ɗin. Ya nufi pantry shelf ya ɗauko Honey-Toasted Granola ya zazzaga a kai, sannan ya ɗauko Zante Currants a fridge shima yayi topping dashi. He knows exactly how his princess likes her fruits; baya tunanin akwai abunda Zara keyi ko akemata da bai sani ba. He notices everything about her—every little preference da kowane tiny habit nata yana lissafe dasu. Wani ƙaton marble serving tray ya ɗauko a cabinet, sannan ya shirya bowl da plate a kai. Kifin ya zuba mata a wani porcelain bowl, the spicy steam rising up yana bugun hancinsa. Ya ɗaura toast ɗin a plate gefe guda, making sure everything looked aesthetic and appetizing. Duk ya jera su a kan tray ɗin har da fruit ɗin, sai kuma ya ƙara buɗe freezer ya ɗauko Pineapple, Ginger & Coconut smoothie ɗinnan da yayi mata, checking to ensure it was still chilled to perfection yasan ta da son sanyi. Lastly, ya ɗauko gold-plated cutlery set na hermes—a soup spoon for the pepper soup da kuma dessert spoon for the fruit and yogurt bowl. Daga haka ya cire linen apron ɗinda ya ɗaura, ya ɗanyi rechecking komai briefly kafin ya ɗauki tray ɗin ya nufi upstairs, his heart feeling so full of love for his wife. Yana tafiya with a controlled, quiet intensity as he entered the bedroom. Ya ganta zaune akan dadduma ta ɗaura kanta akan gwiwarta tana kuka, her shoulders shaking with every sob, sai sheshsheka takeyi, filling the quiet room with her vulnerability. Da sauri ya ƙaraso gurin, ajiye abincin yayi kan center table ɗin dake ɗakin with firm, masculine movements—the sound of the tray hitting the marble echoing slightly. Ya ƙarasa gurinta cikin sauri, his heart skipping a beat. Worriedly ya zauna a ƙasa kusa da ita, his strong arms wrapping around her with a protective grip yana he ɗago kanta gently. He took his time, his olive dark eyes searching hers for any sign of distress, thumb ɗinsa na tracing wet trail of tears on her cheek. “What’s wrong? Menene?” Yayi mata whispering, muryarsa low and grounding. Shigewa tayi jikinsa cigaba da kukan, her skin feeling icy cold against his palms—jikinta yayi sanyi sosai, almost like she was freezing from the inside out. Zafar yayi tightening hold ɗinsa, pulling her closer har tana jin steady beat na zuciyarsa, letting his natural warmth seep into her. After a brief silence, ya ƙara tambayar ta in a steady, yet worried tone, “Zara, where does it hurt?” Kamar ko da yaushe, Zafar Galado baya buƙatar thousand words to show his concern, presence ɗinsa kawai was a statement. Zara taƙi magana, she just responded with a soft, spoiled whimper—wata irin shagwaɓa that only Zara could pull off. And right then, it clicked. Jiya she was too weak for her usual antics, so yau take ramako. He should have known; after all, this is his Zara.. Wata erin ajiyar zuciya ya sauke, his masculine instinct immediately reading her need for his undivided attention. Miƙewa yayi tukunna ya ɗagata itama yana ɗaukanta effortlessly, his raw strength making the move look so seamless despite her stature. Kan sofa ya zauna yana zaunar da ita kan cinyarsa, large frame ɗinsa na providing ultimate sanctuary while her weight felt perfect against him. Bai ce komai ba har lokacin, itama bata fasa kukanta ba sai sheshsheka take yi, digging her face into the crook of his neck, inhaling his scent. A hankali ya fara cire mayafin jikinta, moving with so much patience, fingers ɗinsa na grazing fatarta lightly. Sannan ya ɗan ɗagata yana cire mata rigar jikinta with so much care and composure. With that, ta koma completely bare a gabansa, a sight that made him take a sharp shaky breath, his pulse quickening while he maintained his steady gaze. Lura da yayi tana rawar sanyi yasa cikin sauri ya janyo black hoodie ɗinsa data cire ɗazu, sliding the thick fabric over her head until it swallowed her. hoodie ɗin barely reached her mid-thighs, making her look both cozy and fragile in his eyes. Yana saka mata ta shige jikinsa, still tana rawar sanyi. A hankali ya furta “Sorry,” muryarsa na echoing with a deep, silent warmth, yana kissing hancinta lightly. Table ɗin gabansu ya janyo kusa sosai, the metal legs scraping softly against the floor. Sannan ya ɗauki bowl ɗin pepper soup ɗin yana miƙa mata. Maƙe masa kafaɗa tayi tana shigar da kanta cikin wuyansa adorably, refusing to touch the bowl. Cikin lallashi Zafar yace, “Come on, hold it. I’ll be feeding you.” Kamar bata ji shi ba, sai kuma can ta ɗago ta karba tana ɗan tsagaita kukan ta tana turo baki. Kukan nata bawai na shagwaɓa kawai ne ba, ta rasa yanda zatayi ne; gaba ɗaya jikinta ciwo yake mata, irin alamar zazzaɓin sanyin nan da yake huda ƙashi. Ga kuma wani irin mahaukacin son mijinta dake huda duk wani ɓargo da gaɓa na jikinta, yana ratsa kowace jijiyar jikinta tana jin wani irin electric pull zuwa gare shi. She felt this desperate, soul-deep craving for his masculine presence, bata ƙaunar ya motsa ko nan da can. She just wants him cuddling her all the time, absorbing his warmth and his scent, being engulfed in his raw, protective energy because he was her only safe haven. Zafar ya ɗauki gold-plated Hermès spoon ya fara bata pepper soup ɗin full of caring, blowing on it gently before every bite to ensure it was the perfect temperature. Zara didn’t hold back; Even through the pain, her appetite was solid. she is just a natural foodie tun tana ƙarama. So dayawa Maamah kan ce daddynta ne ya buɗe mata ciki dasu amala da eba tun tana crawling. Tana cin pepper soup ɗin, da kanta tasa hannu ta ɗauki brioche toast ɗinta tana haɗawa dashi, the savory garlic and herb aroma filling the space. Har lokacin tana kan cinyar Zafar, tucked securely against his chest. Haka ta shanye duk pepper soup ɗinta ya zuba mata tass, toast ɗin kuma taci rabi. Fruit ɗinta ta ɗauka tana sha, Zafar ya miƙo mata smoothie ɗin ta girgiza kai tana yatsine fuska. Da kyar yasata tasha saboda ginger ɗin will help her system, duk da yasa mai yawa a pepper soup ɗin. Fruit ɗin shida ita suka sha tana bashi a baki kamar yanda suka saba, her spoon lingering against his lips with every bite. Bayan sun shanye tass, ya miƙe da ita sai bathroom inda tayi brushing teeth ɗinta finishing with a fragrant, minty mouthwash. Fitowa yayi da ita kan gado ya kwantar, her hair splayed against the silk pillowcase, sannan ya miƙe. Nan da nan ta bata rai amma bata bari ya ganta ba, kawai ta shige cikin duvet ɗin. Tattare kayan Zafar ya hau yi with efficient, masculine grace, sannan ya fesa Oud Royal by Armani/Privé air freshner. Ya buɗe kofar terrace ɗin don fresh air ya ratsa ɗakin ya kori ɗan karnin kifin da garlic, duk da floor to ceiling window ɗin a buɗe yake.. Bayan ya gama ya ɗauke tray ɗin ya fita dashi zuwa ƙasa. Yana zuwa ya ajiye kayan, ruwa ya ɗaura acikin Staub Cast Iron Kettle. Yana ɗan zafi yayi steeping 2 table spoon of Gyokuro Imperial leaves for 2 minutes, watching the water turn that distinct shade of green. Sannan da sauri ya ɗanyi heating Hokkaido Milk a kan stove until it was warm, not letting it reach a boil. Ya ɗauko Hermès Mosaique au 24 Gold Mug, ya juye Gyokuro tea ɗinnan aciki sannan yasa madarar akai, sai ya ɗauko Manuka Honey MGO 850+ ya zuba kaɗan aciki. In less than five minutes, ya haɗa Gyokuro milk tea. Daga haka ya nufi brushed gold kitchen island stool ɗin ya zauna, yana janyo ragowar toast ɗin Zara ya fara ci yana sipping tea ɗinsa quietly, enjoying the stillness of the house. Bayan ya gama, ya nufi sama. Yana shiga ɗakin yaga ta rufe kanta from head to toe, sai ya zata ta koma bacci. Daga haka ya faɗa bathroom yayi wanka. Bayan ya fito, boxers kawai yasa. He took his time applying his Creed Aventus body cream.. bayan ya gama gaba ɗaya, ya nufi terrace door ɗinda ya buɗe ya rufe yana sauke dark burgundy curtains ɗin, haka ma floor to ceiling window ɗin itama ya rufeta yana sauke labulen, nan da nan ɗakin yayi duhu, bakajin komai sai ɗan little faint sound ɗin aircon ɗin ɗakin wanda inma baka kwantar da hankali ba toh baza kaji sound ɗin bama.. gadon ya nufa ya hau yana sauke ajiyar zuciya, the mattress dipping under his weight. Yana ɗaga duvet ɗin ya fara janyota jikinsa, his warmth immediately radiating toward her. Ido suka haɗa, her eyes wide acikin duhun ɗakin. Ya ɗan zaro ido da mamakin ganin ba bacci takeyi ba. “I thought you were asleep,” ya faɗa a hankali, his voice dropping an octave yana kallon ta cike da so. Pouting tayi tana sake shigewa jikinsa, she practically melted into him tana ɗaura kanta kan ƙirjinsa. Hugging ɗinta yayi tightly, his large hands resting on her lower back, pulling her closer to his warmth, holding her as if she was the most precious thing in his world. Shuru ɗakin ya ɗauka, ba abunda kakeji sai faint hum ɗin AC da steady, rhythmic beat of his heart against her ear. Zara was just there, soaking in his Creed Aventus scent. A hankali ta fara magana with a low, drowsy voice tace, “I’ve come to a conclusion.” Kallon ta yayi, yana raising brows ɗinsa slightly in question. Zara ma ta ɗan ɗago tana kallonsa cikin duhun ɗakin, her chin resting on his chest. With a serious face tace, “I don’t like sex.” Zafar bai san lokacin da wani deep, vibrating chuckle ya suɓuce masa ba, the sound echoing deep in his chest. Zara ta ɗan jefesa sa da wani pointed look tana turo baki, offended by his amusement. Zafar yayi gyaran murya, suppressing his laughter as he looked into her eyes. “But it’s only your first time, princess. It’s too early to judge the experience based on just that.” Baki ta ɗan murguɗa nonchalantly tana cewa, “Still, I don’t think I’ll ever like it.” Zafar ya sake yin waccan yar dariyar da ita kaɗai ke iya gani erinta. Gashin kanta ya fara shafawa a hankali, his fingers lingering in the silky strands kafin yace, “Okay then, how about the foreplay? What's your verdict on that?” Wani rolling kumburarrun idanunta tayi cike da iyaye da salon bariki, looking completely sassy as she replied, “Oh, I looovee that. We’re doing that again as soon as I heal—and for a very long time.” Cikin tsananin mamaki Zafar ya zaro ido yana kallonta, he wasn't expecting that level of bluntness. Hannunsa yasa yana ɗan kama lips ɗinta ya ɗan mirɗe su gently, his touch firm yet playful. “Baki da kunya yarinyar nan, sam. You’re supposed to feel shy the moment I mentioned it, princess.” Shrugging Zara tayi with a sophisticated, nonchalant air tace, “Why would I feel shy? You’re my husband. We’re supposed to be open about our likes and dislikes in bed, aren't we?” Humming Zafar yayi da resonant, deep voice ɗinsa yana cewa, “Hmm, true! So you’re telling me that you actually like it when I go down on you?” Zara tayi wani fari da idanunta, a naughty spark dancing in them. “Yes, yes, I like it. And you’ll be doing exactly that everyday, the moment I heal.” Zafar yayi chuckling, yana kallonta with so much adoration yace, “Yes, your majesty! I have no problem with that at all. But what’s my win in this arrangement? Since you said you don't like the main act.” Zara tayi shuru tana kallonsa, tana shiga deep state of thought while playing with his chest hair, Kafin tace, “Just tell me what you like... perhaps I could go down on you too.” Ta ƙarasa maganar da wani irin low, seductive voice, batting her long lashes innocently, while giving him a look that could melt steel. Zafar, dake kallon every move ɗinta, took a sharp, jagged breath. He could swear he felt himself twitch instantly, his body reacting to her words. But immediately ya kawar da tunanin abunda ta faɗa ɗin for her own sake—yasan sarai she wasn't ready for his intensity yet. Gyaran murya yayi, yana ƙoƙarin regaining composure ɗinsa, yace, “I’d love that, but not as a replacement. Inside you is my favorite place to be, Zara.” Zara tayi pouty kawai tana kallonsa, tunanin ma kawai made her feel a bit apprehensive. Zafar ne cikin lallashi ya shafa fuskarta yana rubbing soft cheeks ɗinta, muryarsa incredibly soft yace, “Heyy, don’t worry. You won’t feel any pain next time. I’ll make sure of that, even if I have to get the best lubricants available.” Ɗan taɓe baki tayi, looking unconvinced. Ciki ciki tace, “Okay, if you say so. But you must go down on me first, and for as long as I want, before anything else happens.” Dariya ce ta kubce wa Zafar, he shook his head full of pure amusement at her boldness. “Yes, ma’am. Amma dai kinsan, once your body gets used to the sensation, I’ll start introducing toys into our sessions, right?” Gyaɗa kai Zara tayi slowly, though her eyes were filled with doubt. Ganin yanayin ta yasa yace, “Hey, I promise you’ll love every bit of it.” Daga haka yakai bakinsa kunnenta, yafara whispering wasu vivid, dirty details of what he planned to do to her. Da sauri ta rufe fuskarta a ƙirjinsa tana dariya, her face heating up instantly. Zafar, ganin he finally got her to blush, sai yafara teasing ɗinta. “Ahaa, got you! Is that my bold Rose blushing?” Har lokacin bata ɗago ba, she was giggling uncontrollably. Cikin tsananin shagwaɓa tace, “Stooop!” Dariya yayi shima, pulling her even closer, yana cigaba da whispering wayannan heavy, seductive words into her ear. Yana kuma gaya mata exactly how she made him feel yesterday, but ko da wasa bai gaya mata how he reached his peak immediately he felt himself inside her ba... well, that was a confession for another day.. Gyaran murya yayi, looking all serious of a sudden, fuskarta ya fara shafawa a hankali with his thumb tracing her jawline, yace “Hey.” Zara dake kallonsa ta danyi soft smile, kafin itama tace “Heyyy.” Zafar ya danyi shuru for some seconds yana nazari yana kallonta, his gaze intense and heavy, kafin ya fara magana. “Give me your left hand,” ya faɗa yana miƙa mata hannu, his palm open. Left hand ɗinta ta miƙa mai, ya karɓa yana ajiyawa kan jikinsa, the contrast of her skin against his making his heart race. Kafin yasa hannu ya cire zoben hannunsa, a heavy silver piece that felt ancient. Ya ɗauki hannun nata straight ya saka zoben a babban yatsanta, dan yasan dole yayi mata yawa. Ae kuwa, just like he thought, sai gashi yayi mata cib-cib a thumb finger ɗinta. Da mamaki Zara ke kallonsa tana kuma kallon zoben, because if she could remember right, wannan heirloom ɗinsu ne from his maternal side—the legendary Mokrani line. Zafar ya ɗago kanta gently, his fingers under her chin, yace “Look at me.” Yana kallon cikin idonta ya fara magana, his voice dropping into that classy, commanding tone. "I know you recognize this ring, but I bet you don’t understand the weight of what I’ve just done by giving it to you." Hannun nata ya koma kallo, yana shafa zoben a hanzali with a slow, deliberate touch. "This metal has touched the skin of Sultans for three hundred years. My grandfather, Mohand Tariq El Mokrani, passed his blood to my mother, and she passed his spirit to me. He wore this because he was the rightful heir to the Mokrani royalty—a king of a fortress that refused to fall. I am giving it to you because you have given me something far more rare than a kingdom." Ya ɗan matse hannunta, his grip firm and possessive. "You are the only woman in this world who belongs solely to me. No other man has seen what I’ve seen; no other hand has traced the skin I’m touching now. Your purity isn’t just a virtue—it’s my greatest victory. I am the first, and I will be the last. I have waited my entire life to be the only name written in your history." Ya miƙe zaune, the movement slow and powerful, yana sake kama hannunta yana kallonta. "You know, my blood doesn't just come with money; it comes with a law you aren't prepared for. This ring is your silent vow to that law. You aren't just a wife; you are the property of a fortress. And I am the only one with the key." Yana kallon cikin idonta, ya fara mata main bayanin with an unmistakable authority. "By giving you this ring, I have given you immense power, Zara. I am giving you a very powerful throne here because you have proven you are worth it. You won't realize the extent of it until you issue a command at the Galado Empire and see how they obey. You might not be wearing a Galado heirloom, but they all know what this silver represents, because whoever works for the Galados knows who we are and what power we hold in Bèjaïa. So by giving you this, I am making it clear: you are the first and principal daughter-in-law of the Galado. They will respect you as much as they respect Yemma, because you are like her now. So act accordingly." Yayi kissing hannunta yana ci gaba, "From this moment on, your words are law. No one will object to you, and you have full access to the Galado wealth—all of it. Duk inda zaki shiga ko abunda zakiyi in The Galado, no one will stand in your way." Zara da tunda ya fara magana take kallonsa harya gama, tama rasa me zatace. She had never been this speechless in her life, the gravity of his words sinking in. Zafar ya kalle ta, his voice sounding even more serious. "That is why I have established the rule of your seclusion within my walls. It is not a restriction; it is the law of your status. A woman of your rank is not meant to be seen by the common world. You are a treasure of the fortress, and a treasure is never left in the open. You are not to be seen outside, and you are not to associate with the masses. Only those of true importance—those I deem worthy—are permitted to see your face or hear your voice. Kamar dai Yemma, that is how she has lived her life within the manor ever since Baffa chose her. It was the same for Maamah when Muazzam’s father chose her. If you've noticed, even after Abbah passed away and Maamah married your father, she remained within the walls. She never left the sanctuary of your father’s home, did she?” Zara ta girgiza kai, everything suddenly making sense to her now. Maamah kullum tana gida kam, sai dai jama’a su sameta, bata fita ko ina. Ko biki, idan ba gidan Galado zasuje ba shine kawai Maamah ke zuwa, shima suna zuwa ta gaida Baffa zasu dan jima suna hira, sometimes da daddyn ta ake zuwa. Bata wuce thirty minutes zata tattaro su Muazzam su tafi dasu suyi spending weekend. She never lingered in the world outside. Sai dai tana yawan visiting gidan marayu da charity balls na different Islamic countries, shima duk bata wuce 15 minutes. Once her contribution was made, she vanished, da Zara take zuwa ko ina kuma.. sometimes, she would simply send an envoy instead of appearing herself. Zafar ganin ta tafi tunani yaci gaba da magana, providing the final piece of the puzzle. “It is because once a woman is chosen by the heir of this bloodline, she becomes a sacred secret. It is an unwritten law. While others are free, the chosen wife of the heir—the one he has marked as his soul—is a sanctified secret. You are the only one I have deemed worthy of this protection. My maternal blood gave you the title of a Queen, but the Galado legacy provides the walls to enforce it. By giving you this ring, I have placed you behind those walls, separate from the world and entirely mine. From this day forward, your world begins and ends within my gates." Zara tayi shuru tana kallon zoben, the weight of the silver on her thumb feeling heavier than any gold she had ever worn. Can ta ɗago taga kallonta yake with an intensity that could burn, her heart swelling with an emotion she couldn't name. One of her softest smiles ta sakar masa tana cewa, "Then let the world wonder about me. I don't need the eyes of the masses if I have the gaze of my King.” Wani kalan deep, satisfied murmushi Zafar ya saki, shiyasa take ƙara daraja a zuciyar sa kullum. She was ready to accept his world, to do anything for him without a shadow of a doubt. Jibi dai yanda tayi accepting komai easily, duk da yaune take sanin kaɗan daga cikin asalin weight ɗin sunan Galado Yaune take gani its different from what she has been seeing tunda tazo. Before today, she had only seen the manor through the eyes of a daughter, sheltered and unaware. da tana matsayin ʼya ne kawai, Shiyasa bata fahimce komai ba sai yanzu.. da tana ganin petty dramas da tijarar da kowa ke zubawa son ransa. Tun daga iyayen har yayan, Su Ummi, su Hasinah, Salma, musamman su Jiddah da sauran yayan Mom; bata san duk wannan acikin gida bane. When they are outside, its completely different; they behave like the real Galados, dolensu. So duk wani rashin kamun kansu acikin gida ya tsaya. The moment they stepped into the outside world, they were forced to become Real Galados—disciplined, untouchable, and elite. Da ace Zara ta zauna da Noor ne, zata fahimci asalin how a Galado daughter should behave, act and dress. Because Noor, ko acikin gida, she carries herself with the dignity of a Galado. That is one of the reasons take favorite ɗin Baffa and because she is the true reflection of Yemma’s blood. She is what a Sanctified Matriarch’s daughter is meant to be. Zafar na cikin wannan tunanin yaji ta kwanto jikinsa tana lafewa, seeking his protection. A hankali yasa hannunsa yana zagayeta, pulling her into his warmth. Kissing ɗin hair ɗinta yayi, inhaling the scent of her hair. Cike da alfahari yace, “I’m proud of you. Allah yayi miki albarka.” Lumshe ido tayi ahankali, feeling completely cherished, ta furta ‘ameen’ in a faint whisper. Daga haka ya kwanta yana janyota jikinsa deeply, until there was no space left between them. The heavy silence of the room, wrapped in the scent of Oud Royal, became their sanctuary. Within no time, baccin da basu samu jiya ba ya ɗaukesu—a deep, peaceful slumber that only comes when two souls finally find their home in each other…