Free chapter 路 Read without an account
Chapter 3
*HARIJAR YARINYA*馃
( Romance and sexy story)
馃敒
Writer 鉁嶏笍 bey Pinky darling Mrs Jay ce
***
_______________________________
***
PAGE 3&4
Gasa mata jiki ya yi sosai kana ya barta tayi wanka ta fito zaune tayi Sallah kana ya bata magani tasha ta kwanta shi kuwa bedroom 蓷insa ya koma kwnaciya ya yi bacci ya yi awon gaba da shi, Farida kuwa na zaune gaban Hajiya Falmata sai kuka take yi wai gashi anyi auren yaushe zata fara shirin shiga gidan Sajjad a matsayin Mata Hajiya Falmata tace "Farida wallahi idan kika matsa min saina 蓳ata miki rai wace irin mayya ce ke jiya ne akayi auren nan
banda hankali ne zan tashi yanzu in fita zuwa aikinki haifata kikayi ko me banda iskanci da rainin hankali ki rasa wanda kike so sai 蓷an ma茩iyiyata naji zan mallaka miki shi amma da shara蓷i kuma ba yanzu zan sanar dake ba sai anyi auren da zarar kika gujewa umurnina ranar zaki dawo gidan nan da takardar saki uku wallahi yadda bazaki koma gidansa ba."
Farida kuwa gani takeyi ko menene zata iya aikatawa matsawar zata mallake Sajjad a matsayin Miji saboda haka tace "na yarda Mommy wallahi zanyi koda kisan kaine matsawar zaki aura min shi." Dariyar Manya Falmata tayi kana tace "Shikenan jeki saina nemi ki." Farida ta koma bedroom 蓷inta zuciyarta fes, zata mallake abinda take muradi,
Bangaren Hajiya Ummei kuwa bayan ta sallame 拼an biki ta shirya zuwa Wamako saboda ganin Alhaji Direba ya 蓷auke ta suka dau hanya minti 30 ya kaisu cikin garin gidan Alhaji suka sauka Direba ya fito da kayan abincin da suka zo dasu aka shiga da su gida aka rabawa jama'a saura, suna tsakar gida suna hira saiga Salmah Allah ya jefo gidan tazo wurin Dijee 茩awarta har 茩asa ta dur茩usa ta gaida Alhaji Ali da Hajiya Ummei cikin ladabi saboda duk rashin jin Salmah Akwai tarbiya me kyau da girmama na gaba da ita,
Sai idan kai ka zubar da girmanka sosai ta burge Hajiya Ummei ita kuwa Salmah ciki ta shige Alhaji yace kesan ko yar gidan waye.?" Tace "A'a ." Yace "拼ar gidan Abubakar ce kuma yar 茩awar yarinta Amina ke manta da ita gashi saboda 茩auna ta sakawa yarta sunanki Ummu salma." Wani farin ciki ne ya kama Ummie tace "Wallahi ba mantawa nayi da ita ba Alhaji kasan duk zuwan da nike bana tarar dasu suna 茩asar Nijar shiyasa ai yanzu zanje mu gaisa an jima ba'a ha蓷u ba wai yaranta nawa ne.?"
Alhaji yace su biyu daga Muhammad sai ita Salmah tana ciki Abubakar ya rasu." Daram 茩irjin Ummie ya buga jin Mijin Aminiyarta ya rasu kai sun jima ba'a ga juna ba kiran Salma Alhaji ya yi ta fito yace "Sarkin Rigima kuje ki raka Mamanki gidanku." To kawai ta fa蓷a Hajiya Ummei ta saka mayafinta suka fita, tsawa tayi sukayi magana da direba suje yaga gidan da zata shiga ya wuce inda ta aikesa,
Salmah na gaba Hajiya Ummei na baya sai wasa take yi da karan dawa nan ai kuwa saiga Habu da sukayi fa蓷a gun dibar ruwa ya cafke Salmah yana fa蓷in"Ke wace na kama a nan yau zaki daku wallahi." Hajiya Ummie zatayi magana sai ganin Salma tayi ta kefar da Habu 茩asa ta haye ruwan cikinsa ta zabga mai naushi a fuska tace "Kai har ka isa ka tareni a hanya zaka dakeni to wallahi na wuce ka jiya baka daku ba kenan duk shegen da ya yi min iskanci Ubansa zanci wallahi." Tana fa蓷a tana dukansa
Da kyar Direban Hajiya Ummei ya rabasu don koshi sai da ya sha naushi, garin raba fa蓷a Habu kuwa da gudu ya bar wurin Hajiya Ummei kuwa tasha mamakin ganin yadda Salmah ta jibge garidi da sallama suka shiga gidan Inna kuwa jin Muryar 茦awarta kamar a mafarki yasa ta kasa amsawa sai da suka 茩arasa shigowa cikin gidan, kallon kallon suke yiwa juna kafin Ummie ta rungume Inna hadda kwallah tace "Ashe rai kanga rai Ummie ashe zan koma sakaki a idona."
Inna ta fa蓷a suna bajewa kan tabarma nan fa aka shiga hirar yaushe gamo nan Salmah ta fahimci ashe itace Inna ke bata labarin saboda ita aka saka mata Ummu salma lallai irin wannan 茦awance haka, abinci Salmah ta kawo mata dumbu sukayi yaji Zogale da man gyada ga yajin tafarnuwa tare suka ce Abincin Salmah tayi wanka ta shirya zuwa Islamiyya Hajiya Ummei tace "Takwara zo muyi magana." Ba musu tazo ta zauna gefenta tana sunkuyar da kai Hajiya Ummei tace
"kina zuwa inje dake Sokoto ki cigaba da karatu.?" Da sauri ta daga mata kai Inna tace "Kesan wace Salmah kuwa wallahi rigima zata ja miki ta safe daban ta yamma daban." Ummie tace "Ai bata da Abokin rigima a chan ba kowa daga Ni sai ita da masu aiki kega School zataje idan an samu tazo nan ki ganta Inna taji da蓷i sosai saboda tasan yanzu Salmah zata tsira daga sharrin Musa idan ya samu lafiya bazai 茩ara ganinta ba Muhammad ne ya shigo da Sallama Salmah ta watso da gudu ta rungume shi tana fa蓷in"Oyoyo 茒an Uwana."
dariya sukeyiwa juna yace "Me yasa baki fita makaranta ba.?" Tace"Sokoto zanje." Da mamaki yake kallon ta jin abinda take fa蓷i ganin bakuwa ya gaida Ummie nan Inna ta sanar da shi tafiya za'ayi da Salma Ummie tace zata koma gidan Alhaji tana jiran Salmah ta ha蓷a kayanta Direba ne ya dawo sai shigowa yakeyi da kayan abinci shinkafa buhu biyar taliya makaroni Indomi jalkar mai kayan magi buhun gawayi gudu shida da sauran kayan amfanin cikin gida dubu 蓷ari uku ta baiwa Inna tace taja jari ta fara sana'a Muhammad ya kaimata takardunsa na makaranta zatayiwa Sajjad magana a 蓷auke sa aiki,
Kuka Inna ta fashe da shi saboda farin ciki sai godiya takeyi Ummie tace batason godiya an zama 蓷aya Muhammad kuwa kamar ya taka rawa saboda farin ciki shekararsa biyu da kammala bautar 茩asa ba aikin yi sai yawon 茩asar Nijar yana kai kaya yana siyarwa da ribar yake yi musu bu茩atun cikin gida, Hajiya Ummei ta wuce bayan Muhammad ya kammala saka kayan 蓷aki suka saka Salmah a gaba suna yi mata fada da wa'azi ta kiyaye mutuncinta kana tace duk lokacin da ta fara al'ada karta yarda Namiji ya kusance inda take ko tayi wasa da shi ko fa蓷a kamar yadda ta saba idan ba haka ba ciki zatayi ai kuwa Salma ta tsorata tace ai ta dena gaba 蓷aya bazata 茩ara ba kana Inna tace ta zama me biyayya karta yarda ta 茩ulla ala茩a da duk wanda baya son Hajiya Ummie saboda sun 蓷an ta蓳a hira da Inna akan matsalar kishiyarta,
Kana ta ha蓷a kayanta tsaf a jaka Inna ta rufe gida suka nufi gidan Alhaji shima nasiha ya yiwa Salmah sosai kana suka fito dama ita kadai Ummie ke jira Har Dijee ta sanar dasu Rabi azo ayiwa Salmah ban kwana rungume Inna tayi da Yayanta ta fashe da kuka itama Inna sai share hawaye takeyi Muhammad ma karfin hali ne kawai yana mugun son 茩anwarsa shine ya yi magana yace "Kega Salmah idan baki zuwa aje dani a barki a nan." Da sauri ta saki Inna ta fa蓷a Mota tana dafa musu hannu Ummie ta kar蓳e number Muhammad saboda idan ya shigo gari ya kirata,
suna 蓷agawa juna hannu har motar su ta nisa Salmah sai kallon hanya takeyi cike da kewar Inna da Yayanta kusan magriba suka karasa gidan Salmah sai kallon gidan takeyi har suka shiga ciki Ummie ta nuna mata bedroom 蓷inta babu abinda babu a cikinsa kayan more rayuwa 蓷akin Sajjad ne ta maye gurbinsa sai 茩amshin turaren sa yake kamar yana ciki wanka tayi kana tayi sallah masu aiki suka kawo mata abinci,
Parlo ta dawo suka sha hira ita da Ummie kana ta koma bedroom 蓷inta ta kwanta saboda bacci take ji sai juye take kewar gida duk ta dameta
苼angaren Sajjad Ango gidansu Yusura aka kawo musu abinci safe da rana har na yamma 茩arfe tara na dare ya dawo gidan ya samu tayi wanka ta saka kayan bacci abinci sukaci kana yaje ya yi wanka don muguwar sha'awa ke damunsa 茩arfe tara ya bar parlon wanka ya yi kana ya saka kayan bacci ya fesa turare ya kwanta saiga Yusrah ta shigo sai baza 茩amshi takeyi ai kuwa ta 茩ara kunna mai wutar sha'awa gefensa ta kwanta tare da jan bargo ta rufe jikinta bacci take ji sosai ai kuwa bata jima da kwanciya ba ya yi awon gaba da ita,
Kamar a mafarki taji ana tsotsar mata nono ana wasa da 蓷ayan shiru tayi tana sauraron yadda yake shan abin kamar wani baby boy hadda su sauke ajiyar zuciya shi kuwa yadda ya fahimci ta falka wasan ya sauya salo don hot Romance yake mata me kashe zuciya da gangar jiki, Bata san lokacin da ta sakar mai jiki ba tana kwasar da蓷i bata dawo hayyacinta ba sai da taji yana neman shigarta
Writer bey Pinky darling Mrs Jay
More Comments more typing please share