Free chapter · Read without an account

Chapter5

by Fatima Rufa'i Nasidi · AYSAM

(Business proposal) by Fatoums passion Tana kwance gefen samyrah kan hadadden baldachinno supreme bed dinta,tana shafa kan yarinyar ahankali taji saukar numfashin yarinyar alamar tayi bacci,rungumeta taqara yi ajikinta tana qarajin son diyartata naratsa jini da tsokarta batada kowa dakomai aduniya yanxun sai diyarta, tasan cewa duk duniya itama batada kamarta,haka xata mutu tabarta cikin wnn duniyar dababu komai sai wahala da tashin hankali, wanda tafuskanci sekana dashi xa'asoka, ajidakai, tashin motar Arsal ce tafarkar da ita daga dogon tinanin datatafi tanason tarayu, kodan sbd yarta amma tasan cewa dawiya hakan tafaru sbd lalurar dake jikinta wanda tasan baxata taba rabuwa da itaba qila sai ajali,sosai daci yatsaya amaqoshinta, tamiqe tafada toilet, alwala tadauro tana tayarda dasallah kusan kwana tai ibada tana rokon Allah mafita acikin lamarinta domin kuwa baxata iya barin yarinyarta gurin Arsal ba har abada,domin shidin wani irin bawdaddan mutum ne daba abinda yasani yadauka da mahimmanci sai kudi,shikadai yake ganewa,tasan cewa Arsal kudinta yake nema quru quru kmr yajja yafada mata adaren farko na aurensu, kuma tayi alqawari shida samun dukiyar da mahaifinta yasha wiyar tarawa har abada, sbd haka xata kwaci yancin kanta akan dukkan cin xarafin dayakemata dabaraxana indai tatabbatar sameer yagama ginuwa yatsaya da qafafunsa,sai kusan asuba barawon bacci yay awan gaba da ita. Dasafe data farka myrah bata dakin da alama takoma nata dakin, takalli agogo wato dake yau weekend ne shine ja'ira harta farka ko,tafada tana smiling miqewa tai taxame nighty din dake jikinta tafada wanka. Tana fitowa tashirya cikin tsadaddiyar zoot suit milk color wacca tamatuqar hawa da bronze skin dinta fuskarta tayi fiyau bako kwalli a idonta amma she look's so beautiful masha Allah,veil qarami tasamu wanda tadaureshi kmr dankwali tadaura dark sun Google's dinta a fuskarta yay hiding ramar data danyi . tanafitowa tawani ja mugun burki ganin myrah ce xaune kusada guy din wanda kesanye cikin normal kaftan filtex yard ne jikinshi faritas wanda yamatuqar dacewa da kyakkyawan hulan dake kanshi xanna bukar tsayawa tai kaman statue, tanason tatance wanene acikinsu MUHSIN ne ko MUHASSIN cikin dakiya taqarasa myrah dake xaune tana masa hira yana dariya takalla itama itan takalla tana furta "momma we have a visitor, finally someone is here to see us momma,ashe daman munada yan uwa yacemin shi uncle dina ne", kallonsa tai akaro nabiyu batantama yayantane muhsin yacanxa sosai,shima ita yake kallo cikin tsantsar qauna dakewarta dayay yamiqe xaiyi hugging dinta hannu tasa tana dakatar dashi, myrah tai qifi qifi tana kallonsu tanason taga meke cikin idon mahaifiyarta amma dark space din fuskarta bebata daman yin hakan,tace " momma his your brother right you guys are......" batasamu daman qarasa mgnr daxataiba dimple tace " myrah go inside" tace "momma are you okay," Cikin daga murya tace " myrah go inside now" simsim tashige dakinta tana qunquni,tana tabbatarwa myrah tashige ciki,taxare glass din fuskarta ahankali tana binsa dawani irin kallo wanda yakasa fassarawa tace "mekaxoyi," yace "dimple ykk" Tace "mekaxoyi" akaro nabiyu Yaqara cewa " dimple ykk" Cikin daga murya takefurta "I'm OK,I'm alright you can see har yanxun banmutuba," Yace " dimple pls meyasa baxaki yahaquri abinda yafaru yariga yafaru mubarshi a past baxaki dawo cikin yan uwankiba", Kallonsa take cikeda tsantsar mamakin da rashin ta ido irin na muhsin,sbd yaturo da business proposal yanaso yahadu da ita taqi saka hannu shine yabiyo tanan ya yaudareta da xumunci. Ahankali tace " xaka iya fita ta inda kashigo ko", Yace " dimple wato har yanxun taurin kai da baqin rannan naki nanan kobaxaki sauyaba,kinsan hukuncin meyanke xumunci kuwa koda popsy ........" Dakata tafurta cikin tsawa tana qoqarin boye hawayen da tun daxu suke san xubowa, tace "Karkai amfani da popsy matsayin excuse gaduk rashin hankalin dakake aikatawa, kaje kaqarar dakudinka a gambling shine kabiyo tanan ko toh kasani kobayan raina sisi banyarda kaci akudina ba," Dariyar takaici yay yana furta "dimple kenan daman haka nasan xaki dauka shiyasa tunfarko nacewa ummi baxanxo ba, tatakuramin kisani darajarta kikeci dahar xakina fadamin baqaqen maganganu dannaxo inda kike,ku mama idan kindawo kinki xakiyiwa don naga shegiyar yarki nada buqatar dangi duk dadai", jiri ne yasoma dibanta tai luuu xata fadi yatafi dasauri xeriqeta, kujera tadafa ta tureshi karyataba ta tace " karka qara shegantamin ya,itadin diyace kmr kowa kuma tanada uba,uba wanda zesota yaqaunace uba namutunci wanda baya shan giya baya caca,uba wanda yake dan dangi gaba dabaya,diyata ya'ce kmr kowa,karka sake cemata shegiya yaya muhsin" sunaa cikin haka sukaji sallamar Arsal yashigo,cikin farinciki yaqaraso yana furta "mazaaaaa" shima muhsin din dariya yay yana miqewa sukai side hug ana shaking hands Yace "haka xuwa ba notice Mr AJ" cewar Arsal yana kallon muhsin, "Yaxa'ai hjy tasa rigima saina bimata sahun yarinyarnan" Yace "wai dimple tananan klau kam kaganta " miqewa tai "baxeyiwu ba" tafurta aranta akwanakin dasuka ragemata bayan baqin cikin Arsal baxata xauna da muhsin yaqarasata ba fiiii tai ciki Arsal yakalli muhsin yana furta "meyasameta", Yace "yajja kaganta haka naganta har yanxunfa gaba takeyi dani akan dan gidan matsiyatancan," Tsaki Arsal yasaki yana furta, " lemme talk to her" Yabi bayanta a closet yasameta tana qoqarin bude akwatin data ciro cikin mamaki yakefurta "dimple have you lost it, what do you think you're doing" yana fixge jakar, Hawayene daya kebin daya afuskarta ahankali take furta "Baxan iyaba Arsal pls let me go, I'm feeling suffocated idan naga inashaqar iskar da muhsin keshaqa,I don't wanna see him plz let me go" tafada tana kifewa aqasan gurin tana kuka tsugunnowa yay yanajin dacin hawayen nata yariqo hannunta yanafurta "it's okay xetafi honey amma kafinnan kidena kuka kinga myrah xata iya qarajinki kmr jiya taxata nine naqara maki wani abu, pls kibar hawayennen kinji," "toh" tace tana "xare hannunta cikin nasa" shima yiyay kmr belura da abinda tai ba yamiqe yafice mintina kadan tajiyo tashin mota. batasan waye yafita cikinsu ba ahankali tashige toilet ,tagyara fuskarta,sosai take jin xuciyarta tanamata wani irin nauyi ahaka tadaddafa tafito bakowa a parlour hakan yanuna mata subiyu suka fice no wonder daman tasan dasanin Arsal sarai yashigo ita za'azo aiwa pretending ,ayaudara sunshata tawarke baxata qara yarda dasuba. dakin myrah tanufa tana xaune kan sofa tanata game acikin iPad dinta, tacemata "myrah let's go" kallonta tai cikin mamaki tana furta " momma har uncle din yatafi" wani irin daci taji jin abinda yar tata tace, wai uncle mutumin daba kulle kullen salwantar da ita wanda beba tuntana ciki ammatake ce mishi uncle tace " momma is he gone already," Tace " myrah banson dogon xance ko,we are going out xakirakani office daganan saimuje park ko and we'll spend lot of time together we'll go shopping and of cause I'm gonna buy you your favorite dish,kobakyaso", dasauri myrah tamiqe tana furta "inason momma the thought of it make me,just happy momma,let me change into my best moncler dress" shigewa closet tai tana furta "momma don't go anywhere I'll be right back" tace "ok baby don't take long" taxauna gefen gadonta wayar ta taciro takira chief maid tagidan tacemata "tafita da myrah awaje xasuyi dinner karsuyi girki dasu" tace "OK MA sai kundawo", katsewa tai lokacin data hango myrah tana tahowa cikin wata brown color moncler baby gown datai matuqar karban ta,takalminta white color sneakers da sukai wa yar qaramar kafarta kyau takalla Masha Allah tafada tana furta beautiful daughter na is a big girl now,irin wnn daukan wanka haka aikoni nasara miki,murmushi tai tana furta "toh badoleba nifa yar kice momma kuma aunt lilly sometimes call you queen bee,so I'm queen bee's copy" dariyatai tana kama hannunta tace " toh muje karnayi late ko dear" tace "OK mom". Suna isa office din tai parking gaban katafaran building din medauke da floors dari chif tamiqawa security makullin motar karba yay yanamata sannu dashigowa tashige abinta bayan ta amsa gaggaisheta ma'aikatan dasukai coming across suke, da murmushi take answering danma yau weekend ne company din becika ba kmr yajja akasaba amma dukda haka akwai departments na musamman dake aiki weekend,elevator suka shiga tadanna floor15 nanne xasuyi meeting ababban conference hall dinsu na building din,tana isa lokaci nacika Mrs junaid data rigata qarasowa tai saurin xuwa takarba hannun myrah da jakarta tana miqa mata card din file din daxasuyi amfani da, tana shiga duk suka miqe duk da rabin mutunen gurin sun girmeta tsoffine wasu ma sa'annin popsy dinta wasu sungirme masa ahankali tagaishesu cikin mutuntawa suma suka gaisheta tace "everyone can take his seat" nantake aka kashe wuta aka kunna projector bayani tafarai musu akan new business proposal dayaxo musu daga company din su muhsin tana nuna musu rashin amincewar ta qarara akan xancen sbd wasu share holder's nason yin bore akan sunaga xa'aci riba maitsoka in aka karbesu nandanan tanusasshe su,tana maitinatar dasu darajar company din tasauka da kaso hamsin sbd bashin dasuke yawan karba duk da company din yana da name,amma baxasu iya taking risk din xuba hannun jarinsuba dalili kuwa they can go bankrupt any time from now nandanan kowa yay na'am dashawarar ta atake anan tagabatar musu da business proposal sabuwa tana mai tallata musu turawa xuwa AYSAM UNIVERSE OF TECHNOLOGY,tasaka proposal din jikin majigin tana dada nuna musu cewa this company will give them high profit and name world wide,tambayoyi tabada dama suka fara mata tana amsawa awa daya cif suka kammala meeting din kuma kowa yagamsu da business proposal data gabatar don turawa AYSAM UOT tana sauri tafito tahau elevator tawuce office din secretery. tana xuwa taga Mrs junaid se dariya take myrah nabata labari take dariya,tace " Mrs junaid keda baby kunfara ko" dagudu myrah tataho tana furta "momma Mrs junaid is laughing at me sbd nacemata saqwaro nakeson ci ,shine tundaxu take dariya" tace "myrah meyene kuma saqwaro" tace *wnn abin dakike yi fari agida mana kaman tuwo anaci da miya" dariya itama tai tana furta myrah sarkin hausa sakwara ake cewa, tace "whatever nidai shinakeson ci,' tace "myrah rigima" tana kallon Mrs junaid tace "tunda Lilly taxo kusan wata takwas kenan tun last year tamana tsaraban doya mukayi shikenan tariqe wai tanaso dadi ina naga doya ni ayshatu a new York, dariya mayrah tafara yi tana furta momma wai ayshatu kikacefa", tace "toh myrah basunana kenan ba " Mrs junaid ce tamiqe tanafurta Ma ya meeting din tace "is great" tace " you mean xan iya sending file din xuwa AYSAM" tace" yah" cikin doki take furta "congrats MA inafatan musamu shiga acanma" tace ameen" tana furxar da iska mai dumi,amma ita tasani indai company AYSAM na sam ne ko kallon proposal dinta baxa'aiba balle ayi accepting. kucigaba dahaquri masu karatu a next chapter xamu waiwayi baya muji wanene wannan SAM,kuma meye alaqarsa dawannan baiwar Allah da diyarta xamuji labarin Aysha da sameer alokaci daya wanda natabbatar xe qayatar ya nishadantar sannan ya fadakar damasu karatu,don't forget to Comment Share Like & Vote. ***

***

AYSAM AYSAM Love,passion,hatred,betrayals,romance and power. By Fatoums passion

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.