Free chapter 路 Read without an account

Chapter 18

by Fatima Rufa'i Nasidi 路 AYSAM

(The feelings) Acikin clinic din doctor tagama duba hannun tashafa mata magani tana furta "zaki iya tafiya yanxun Allah yataqaita anwanke dawuri karki damu da maganin yana gama shiga zakidena jin zafin, Sorry kinji" smiling tai tana tina yajja sameer yayi reacting,hakan na nufin shima yadamu da ita kenan yanajin abinda takeji akansa shima, "what is this feelings? take tambayar kanta,meyasa bata tabajin hakan towards any of her friends ba saidai shi "why,? tinawa tai da abunda meemee tai dabadan itaba datini tana tareda shi don tatabbata zekawota clinic dakansa,taji ranta nabaci, shigowa sukai duka su ukun suna mata sannu takalli meemee Cikin daure fuska da gargadi take furta "Kifita hanya ta,nida sameer kina tinanin zeji dadi abinda kika masa daxunne nunafa damuwarsa yayi a kaina meemee ina tinanin ke zakifi kowa san adamu dani," Meemee cikin bacin rai take furta "Dimple you have to stop this foolishness tunkan yayi nisa kedin basa'ar S Fulani bace,ba level dinku dayaba,kiduba family name dinki da cewan ke upper class hot babe ce,mezakiyi dashi" tafada tana riqo mata hannunta nadama fizgewa tai tana furta "cewa namaki inasonsa,have you lost it meemee,he's just a friend kuma naga this is my life inada daman choosing friend din danakeso,ko kina tinanin all my life zancigaba da zama daku kadai baxanyi sabbin abokai ba,toh garama kisani we are matured now I'll find new friends kinaji kuma sameer is one of them,I don't care about the so called upper class,middle or lower if i like someone to be my friend koda wayeshi ba abinda yashafeki ciki," tace " yashafeni mana,dimple yashafeni" cikin daga murya sbd nidin qawarkice nadaukeki tamkar yajja nadauka twin dina meenah,amma nikika rufe ido kina farfadawa maganganu akan sameer ko,toh bara kiji saidai kizaba ko ni ko sameer waye xecigaba da zama friend dinki," Wani murmushin takaici da mamaki dimple tai tana fa din "karki sake kibari nafada abinda ke cikin bakina,domin kinsan dukkanmu bazata mana kyau ba semeye ne dan kinbarni I'll be alive bazan mutu ba kinajina meenah,da duk wani ma acikinku dayake tinanin zeringa min katsalandan arayuwa nidin I'm strong enough to live alone imma kuna tinanin I can't live without you guys ne you are mistaken, kuma yau yazama naqarshe dawata zata qara yiwa sameer kallon banxa balle magana mara dadi sbd indai kukai hakan you'll have to deal with me first," taja tsaki tana ficewa kamar xata tashi sama,dukkansu suman tsaye sukai duk da sunsan tana da tsiwa samsam basusanta da neman tashin hankali haka ba sosai qiyayyar sameer taqara qaimi cikin zuciyar meemee domin kuwa sanadinsa ne qawarsu dasuke qauna matuqa kefada musu baqaqen maganganu san ranta, Meemee zata bita dasauri meenah tatare ta tanafurta "kyaleta duk abinda zakice mata bazata ganeba yanxun tana yunqurin jefa kanta ahalaka batareda tasani ba let her be,immaba haka ba zata iya qoqarin ta gurin karesa,awannaan karan fight din qarqashin qasa xamuyi," Lilly ce takalli yan biyun tana furta "karku soma meemee,farincikin dimple yaxama priority dinmu mana nikuma inaganin rabata da sameer bashine option ba," hararar Lilly meenah tai tana furta "duk waye yajawo bake baceba,har kinada bakin sama mana kina yen yen yen" taja tsaki taja yar uwarta suka fice,kuka Lilly tafashe dashi tana furta " bakusan so bane,nini kadai nake fahimtar dimple kuma indai har tanason sameer nidin zan zame mata jagora don ganin tasameshi,kamar yajja tamun halarci naqin bawa Samar dama arayuwarta sbd tasan zazzafar qaunar danake yimasa,dimple zan tsaya abayanki koda hakan yana nufin xanyi betraying dan uwana Arsal."

Aqofar clinic din suka cikaro tasakar masa murmushi, shima murmushin yamayar mata yana furta " yahannun," tadanyi farrr da ido nawasa,sosai numfashinsa yadauke nadan lokacin sbd tasirin wannan farin datai masa he's speechless,saida tahada yatsunta biyu nahannun damar ta taimasa das,das dasauri yadawo hayyacinsa tace "SAM" tana langabar dakai,tadorada "yadena zafinma duka,kagama aikin,?gyada kai yayi yana furta "yah we are done for today sekuma gobe finals,are you ready?" girgiza kai tai tana furta "I'm not ready SAM" yace "why?" tace "physics" smiling yayi yana furta "so you're not done with Physics,wani topic ne yarage miki" fadamasa tai, yace "OK suje suyi launch insuka gama sesu wuce mosque suyi sallah in tanada time sushiga library yay tutoring nata", tai na am dashawaran sa domin ita kanta tasan zetemaka mata matuqa don yafita jaa a physics nesa bakusaba. Haka kuwa sukai bayan sun kammala komai suka wuce library,zama sukai kujerarsu na facing each other table din atsakiya textbooks din dasuke amfani dashi ne tsakiyan table din se notebook dinsu da scientific calculator, duk question din dabata ganeba yafara mata bayani ahankali cikeda nutsuwa da kamewa irintasa,shiru tai tana kallonsa tana sauraron me yake fada mata lokaci zuwa lokaci tana murmushi, ko using da cal din bayayi abinda tai noticing kenan cikin seconds yake lissafa kowane abu da kwakwalwarsa,ita jitai ma yafi teacher din nasu bin step mesauqi sosai take ganewa, dagowa yayi ganin kamar ba maida hankali takeba charaf idanuwanta akansa,smiling yayi yana turo Lip's dinsa gaba irin tadena kallonsa dinnan yana bata fuska,dariya tai both dimples dinta na lobawa, tace "you look so cute" yace " Aysh are you even listening to what I'm saying" gyada kai tayi tana furta "i'm listening Sir" tana sara masa,smiling yaqarayi yana qasa dakai yace "ni na isa,naxama Sir" tace "kafinan ma,Mr guru"

"gashinan" yafada yana turamata littafin "solve everything hear in 10minute now," tabe bakitai tana furta "Sam, this is so wicked of you,nibaxan iyaba" tafada tana langabar dakai Yace "zaki iya i trust you,give it a try mana pls" shima yakwaikwayi yajja tai,lumshe ido tai tabude tadau littafin tafara dubawa,kafeta yayi da ido yana daura kansa a table din cikin qanqanin lokaci barawom bacci yayi gaba dashi donshi mutum ne maiqaunar bacci nagaske,solving take tayi harta qarasa tadago tana furta " look SAM I'm....." kallonsa tatsaya yi idonsa rufe da alamar bacci yadauke shi smiling tai tabbas nutsuwarsa tananan ko cikin barcinsa kuma wannan nutsuwar tana daya daga cikin abinda ke matuqar burge ta gameda shi,gashinsa dakeda tsayi nagaske wanda yadade yana birgeta tana son ta taba gasheqin dayakeyi kamar namace yakwanta luf yasauka har qeyarsa wani yaxubo gaban fuskarsa,hannu takai tadan taba gashin laushinsa yasa tai saurin dauke hannunta tana riqewa da dayan kallon hannun nata tai ahankali tana mayarwa wannan karo sosai take shafa gashin nasa tana murmushi,charaf taji yariqe hannunta lokacin daxata dauke akaro nabiyu, yace " hey Aysh are you done with your work kike son kiyi disturbing sleep dina," zaro ido tai tana qara leqa fuskarsa idonsa rufe kamar dazu kenan ba bacci yayi ba tatambaya,kamar yasan tambayar dataima zuciyarta, Yace "nayi bacci amma kintaba hair dina kumani koyaya aka tabani ina barci xantashi" bude light blue eyes dinsa dasuka dan sauya kala yayi yana kallonta basarwa tai tana janye hannunta tatura masa notebook din tana furta "I'm done" dauka yayi yasoma dubawa yadago yana kallonta kafin yamaida kansa ga littafin, yace " roll it for your self good girl" rufe fuska tai datafin hannunta tana furta "SAM" yanayin yajja tai maganar yakwaikwaya yana furta "Aysh" jitai kamar tanitse agurin tsabar wani sanyi dataji yana dira a zuciyarta,Wani irin kallon kallo suke jifan juna dashi mai wiyar fassaruwa dakyar sameer yajanya nasa idon yana kallon agogon dake daure jikin tsintsiyar hannunsa is almost 4 xa'ayi kiran sallah yanxun yace " shall we" Miqewa sukai lokaci daya kasancewar shiba komai ahannunsa dagashi sai lapcourt dinsa yasa yace "kawo nariqe maki jakan," bamusu tamiqa masa tana smiling haka suka jero suka fito daga library din suna tafe kowa yayi shiru badon basuda abin cewa ba saidon yanayin la'asar din yamusu lokaci lokaci kowanne yana satar kallon dan uwansa batareda daya yasan daya nayiba a parking lot suka samu Miss Gabby already tafito da motor din dimple tayi warming nata, miqa mata jakar yayi yana furta " bye sai gobe in Allah yakaimu ko," gyada kai tai atake taji tsananin kewarsa dazatayi daga yau zuwa gobe don itakam kallon fuskarsa kadai yana sata nishadi da annashuwa, tace "OK bye SAM take care," har yawuce sai yadawo yarada mata dede kunnanta kamar wani zejishi ahankali yafurta "you too" yajja yaja yoooooooouuuuuu tooooooo din yasanya tsigar jikinta miqewa dasauri tafada mota tana maida numfashi kafin tasaki qayataccen murmushi mai sauti Miss gabby tajuyo tana tayata duk da batasan dalilin murmushin na aysha ba,har seda taga yabacewa idonta sannan tacewa Miss Gabby suwuce. Sameer nashiga dakinsu bayan yafito daga sallar la'asar dayaje yayi a mosque mamakine yakamashi lokacinda yaga samar zaune dirshan atsakiyar daki yaxuba tagumi,sallama yayi duk da sarai yaji samar din be answer ba yay gaba cikin halin ko inkula yatube uniform dinsa yanasakawa a basket din kayan wanki da pajamas dinsa najiyane kawai aciki shima yana saurine daxe fita dasafe be wankeba,wardrobe dinsa yabude yacira towel guda yawuce toilet har lokacin Samar cikanka bece masaba saida yafito cikin nutsuwa yasoma shafawa skin dinsa maya mayansa masu matsakaicin tsada domin shidaman ba'amasa miskilanci ba yayi ballentana ammasa,Samar ne dayagaji dan kansa cikin wata irin shaqaqqiyar murya mecike da zallar kishi yake furta "sameer,nafadamaka tun farko dimple belongs to me,ni Samar nini kadai nakeda right din kiranta girl dina because I love her,kuma kadade dasanin haka," jim yayi yanason yaji me Sameer din xece amma seyaga mansa yake shafawa kamar ma besan yanayi ba miqewa yayi yana furta "what was that ina maka magana ma kabama banza ajiyana ko,meye hadinka da dimple wacca tafara daga jiya xuwa yau amma dena ganinka kaida ita ako ina se manne dajuna first of all lab,then clinic se kuma cafeteria kunje kunyi launch kafin kowama yafito sannan mosque and library kunshafe hour aciki kuku biyu kacal taya kake tinanin mind ina ze yi resting in peace bayan duk wani motsi nata ana sanarmin," cikin mamaki sameer yadago yazuba masa idanuwansa masu ladabtar da koma waye yake kallonsu wani irin kwarjini gareshi in aka kalla cikin idanuwansa mai wiyar fassaruwa ahankali ya kawarda kansa domin Samar namasa ihu aka wanda xe iyasa kansa yayi ciwo, "kagama mr stalker,meye ya hanaka biyomu duk guraren dabmukaje din dan kaga memuke yi," straight abinda sameer yafada kenan batareda yayi wani boye boyeba,ya dorada " and dimple as far as I know itadin ba object bace da zakace she's yours,she's not even your girlfriend" yafada yana miqewa yaciro wata white long sleeve shirt da three quarter trousers mai fadi yana dorawa bisa gadonsa,Samar kallonsa yake cikeda takaici kafin yace "nasani she's not my girlfriend amma ina gargadar zuciyarka dakar ta fada gonata sameer,ayanxun kasan the most kindest part of me S Fulani karka bari na nuna maka other side dina," "guy calm down," abinda sameer yakatseshi dashi kenan, yadorada "just chill kaga yajja cheeks dinka yayi turning red kuwa tsabar anger,me and Aysh are nothing more than friends abinda zanfada maka kenan but bansaniba inhar kakasa iya jawo hankalinta xuwa gareka may be yajja kake tsoro you'll definitely lose her if not to me,to someone else" yafada yana balle botiran jikin rigarsa,wani qayataccen murmushi Samar yayi don daman shiyayi trusting sameer meenah ce kawai taxo takunna shi da maganganun banza kan sabuwar alaqar tasu da aysha,matsowa yayi daniyar neman shawarar yajja xeyi yafara jawo hankalin aysha ringing din wayar sameer yasashi tsayawa yana kallon screen din wayar mexe gani zazzaro ido yayi yana sakin qayataccen murmushi "mine馃槝 " shima sameer din murmushi yayi yadaga wayar yasaka a hands free yacigaba da shiryawa don xashi gun aiki ,daga daya bangaren yaji siririyar muryar mace tana furta "wai har yanxum baxaka dawo ba," cikin shagwaba wacca Samar bashi akewaba amma dafa'an yaxauna akan gadon sameer din yatasa wayar gaba yana murmushi, "toh kema baseda kika gama jamin aji kika zoba,you'll have to wait for two weeks more sannan," Sameer yabada answer "A'ah nidai wallahi banyarda ba,gidan badadi imbaka nan kuma baffa yace bazani rigar bubayero ba indai badaku duka ba," Yace "au waida kese kitafi kibarni hudallah," Tace "nidai sameer kadawo Imba haka ba naifishi nakoma inda nafito," yace "haba habibity ainasan kema kinyi missing dina baxa ki iya tafiya baki ganni ba," kamar tana gabansa jin yakirata da habibty yasa taqara lumshe ido kafin tace "toh I'll wait but don't make me wait for too long,I love you" "me too" yafada yana katse wayar aiwata super Samar yayi yadiro aqasa yana furta "wayyo love sameer daman cutata kakeyi kanada babe dinka gefe guda kana nunamin kaidin irin eh salihinnanne fa," dariya sameer yayi yana furta " babe who,wai hudallah,she's my sister," tsit Samar yayi kafin yace " sister kuma taya inace Moon ce kadai sister dinka,sister nakace zatake kasheka dawannan salon," dafashi sameer yayi yana furta "kamar yajja Moon taharamta gareni haka naharamtawa hudallah makaina munsaba irin haka mun shaqune kawai we are cousins da mahaifinta da ammina mamansu daya babansu daya kaji calm down I'm still single xan iya snatching girl dintaka akoda yaushe" yafada yana bude qofar dakin dariya yake boyewa don yasan yakunna Samar aiko dagudu yarakashi yana furta "aunama xama abin dariya ko sameer" seda yadena ganin sameer sannan yajuya yakoma yana jan numfashi. Dining table,yaya hauwa ce tadakko wraps din gurasan larabawan datai tana dorawa a plate din dimple tana furta "kici kiyi nak kinji nagaji da yawonnan dakike fingi fingi kamar iska tatashi dake bakya ganina dumurmur sekikaje kikwa kwaso jikin da baya godiyar Allah duk abinda xeci ba nunawa yakeba" tafada tana kallon doctor bintu wacca ke aika mata harara taqasan ido,dimple kuwa murmushi shine take tayi ganin yaya hauwa naneman sata kasa tashi tace "mamadams niko manakeesh din naci ya isa wraps din bewani dameniba nama yayi yawa aciki nikuma kinsan ba abincina baneba," popsy dake sauraron su yace " yaya hauwa ni inaganin kawai bama se Alh Ammar din yaxoba tunda dai abinnan nagidane nayi magana da muhsin" yafada yana kallon muhsin dake cin abincinsa anitse ya ajje spoon din yana jiran me popsy din xece,ya dorada "nanda kwana talatin masu xuwa tunda duka ansamu hutun qarshen shekara se ayi auren ko,niba wata bidi'a daga gurina daurin aurene kawai saidai inku mata koshi muhsin din" dasauri muhsin yace " popsy kayi daidai nima banason wannan shashancin," kudrat tai raurau da ido domin sunrigada sungama tsarawa daxu itada dimple yajja zasu kece raini suyi abinda sukeso abikin da kalar event's din dazasuyi har goma,yaya hauwa tace "toh shikenan Alh Inhakan kakeso" duk da itama bahaka taso daasotai auren autar nata yakasance anzubar da dala yajja yakamata tinda akwaisu doctor bintu kuwa data ji dadin wannan abun sosai take murmushi har farincikinta yakasa boyuwa dimple cup din chilled banana smoothie wanda yaxama qa'idar ta kome xataci seta doradashi tai murmushi tana kallon popsy tace "popsy kamar yajja kace ba bidi'a shiyasa nai suggesting event's goma kacal" muhassin wanda yakai spoon din pepper soup dinsa baki dasauri yakware yana ajje cokali,kaji sakarci irinna yarinyarnan wato events gomar shine kacal sannu suka masa popsy namasa fadan yakula fa dimple kuwa jin wajen yayi tsit yasa tadorada zamuyi biyar anan biyar akano domin qawayen ya kudrat duk sunacan kuma biyar mukeda buqatan ango yakasance agurin,popsy cikin farinciki yake furta "tam princess yajja kikace haka xa'ai meye dameye kuke buqata", tace "daxun munyi lissafi duka duka kudin bazasu wuce 35 million ba shima sbd Hall's dazamu kama akano harda souvenirs din da xa'a bama Jama'a koya kudrat" tafada tana kallonta gyada kai tai tana furta "eh uncle se kudin make up kinmanta dashi," dimple smiling tai tana furta "inasane wannan gudummawa nane nine zanbiya dakaina yaya muhsin xan cancadama amaryarka ado na abuga a magazines," tsaki muhsin yayi yana miqewa yace "ke kiringa cirenifa cikin shirmanki niba sa'anki bane,shiyasa hudallah tafiki hankali tako ina dake bakisan ciwan kanki ba kudi za'abaku har 35M kuje kuyi biki KO," wucewa xeyi popsy cikin kakkausar murya yake furta "dawo," yana qunquni haka yadawo yaxauna yakalleshi yana furta "dimple ke za'asama kudin ko ita kudrat din" Dimple batarai tai tana turo baki,qasa qasa take furta "ya kudrat za abawa" sekuma taji zuciya na ingizata toh itameye laifinta na xe tashi yayi comparing dinta da hudallah wato batanan dinma baza'abar hadata da itaba ko,kallon muhsin tai domin ba'amata takyale tace "wallahi kudin kwalliyar ma nafasa nabayar kaine xaka bayar tunda kace banada hankali,ainaga da bikin ya noora mijintane yabiya kudin kowa dakowama don haka kaixaka bamu kudin kwalliyar," xaro ido yayi yana mamakin yajja yarinyarnan ta rainashi daba'agaban popsy suke ba ba abinda ze hanashi mangareta, yace "aiko dabukuyi fentin fuskarba indai nixan biya," popsy dimple takalla tana furta "kaganshi ko," popsy yace "mamana banason rigima nawane kudin kwalliyar nahada namata transfer," kafada tamaqale itako yaya hauwa mamaki ne yakasheta ashedai har yau bata canxa zaniba dimple ke juya alhassan duk inda take so lallaima shiyasa takeso yarinyar taxama na atafin hannunta don taringa gasama uwarta aya abaki amma yarinyar baka gane gabanta balle bayanta yanxu xata maka abin kirki in the next moment tarikide takoma tantiriryar mara mutunci,muryar dimple tatsinkaya tana furta "nibaxanyi kwalliyarba indai har ba yaya muhsin ne yaturo da kudin ba," cikin sarewa Aj yakalli muhsin yana danmasa murmushi yace "yaaya katemaka katura mata kudin kwalliyarnan,sarai muhsin yagane murmushin nameye cewar zebiyashi intatafi" yace " toh popsy nawane" dasauri tace "5M" dagowa yayi tabasar tana daukar smoothie dinta tacigaba dasha alokaci daya sukaji alert itada kudrat,kudrat cikin farinciki take yiwa Alh godiya sbd 40M yatura yace "adada ai kwalliya," muhsin kuwa badadi baqari 5m yaturama dimple tadago tana masa gwalo batareda kowa ya ankareba kwafa yayi qasan ransa yana furta "zankamaki ne daga ke har kudrat din," bayan sungama cin abinci ababban sitting room suka zauna akafara fira,firar da dimple tadade bataiba arayuwarta da yan uwanta duk da bawata shaquwace atsakaninsu ba amma wannan qaunar tajini tana danne rashin jituwar dake tsakaninsu popsy ganin yau tasake dataga kudrat wucewa yayi dakin ummi yakwanta don kansa kemasa wani irin mugun ciwo dayakasa fahimta but ganin yar lelen nashi na farinciki yasaka ya danji dama dama, doctor bintu ce taturo qofar tana shigowa dakin babacci yakeba,taxauna gefensa tana furta "Alh Lafiya kuwa naga kabaro parlor kaiba aikiba kakwanta kawai" dagowa yayi ajingina da bayan gadon yana furta "bint kinga diyarmu kuwa" murmushi tai don tasan daman tatsuniyar gixo be wuce na qoqi, tace "naganta," Yace "she's so happy,she's smiling baki luraba tashaqu da kudrat ina ganin kawai itada muhsin bayan aure su zauna anan at least dimple will have someone to talk to bayan ni" yafada yana neman shawarar ta, Hannunsa takama tana furta " Alh kenan wato dimple itace rayuwarka in anaso aga kana murmushi a farantawa dimple,ni yanxun nagane meyene matsalar dimple" dasauri yadago yana furta menene tace "kanata dariya she's happy sbd kudrat ba saboda kudrat bane," dan firfito da idanuwansa yayi yana furta sbd waye?" tace " saboda hudallah bata gidannan yasaka ta farinciki,Aj bansan me hudallah tamata ba Aj ni uwace aduk sanda naga dimple nanu nama hudallah qiyayya zuciyata natafasa itadin marainiyace kasan kuma rigimar danai da qanwar mahaifinta kafin tayarda tabarmin hudallah ina tsoro kada abinda dimple kema hudallah yasanya hudallah tace xatabar gidannan na har abada," tafada tazubda kwalla rungumota yayi yana furta "shshshhhhhh kinji nothing of that sort ze faru ninadakko hudallah amatsayin diyata kuma dede narana daya bantaba mata kallon wacca batawa ba,bint inason diyarki hudallah kamar yajja nakeson,anwar,muhsin,muhassin and autocina,amma kekanki kinsan nace zanhada sonda nakema dimple dasu kinsan qarya namaki bint yarinyarmu kulawace rayuwarta bana nuna mata fifiko dan na cuzguna muku a ah sedan ita me rauni ce acikinmu kinsan dahaka kuma sonawa kikeso namaki bayani cewar yarmu ba kamar kowa takeba,itadai doctor bintu jinsa take amma tasan wannan yarinyar da batai kamanni da itaba tsab zata saka aje hospital abincika mata ko ammata canje bayan haihuwa,tasan yarinyar nada ciwo wanda tamayar makamin mallake mahaifinta yayi mata duk abinda takeso wainan ba'ason bacin ranta, toh wannan kenan. Don't forget to Comment Share Like & Vote. AYSAM Love,passion,betrayals,hatred,romance and power between two different worlds. It's fatoums passion

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.