Free chapter 路 Read without an account

Chapter 54

by Fatima Rufa'i Nasidi 路 AYSAM

(Lilly's wedding) Wayar parlor ce take ringing myrah dake xaune tana kallon animation tamiqe tana qarasawa wurin wayar dauka tai tana fadin "hello! this is Mr Arsal Noon's mansion who's speaking? "Princess! cewar lilly dake daya bangaren, aibata qarasa tagane muryarta cikin ihu da murna take fadin "momma, Aunt lilly lilly lilly is calling momma aunt lilly lilly lilly is calling its aunt lilly lilly lilly," lilly dake dayan bangaren toshe kunnenta tai jin myrah na neman kashe mata dodon kunne fitowa aysha tai daga kitchen tana fadin "myrah would you stop shouting sekin gayama duka neighbourhood cewar your aunt lilly is calling" smiling tai tana fadin "aunt lilly how are you? how's your boyfriend? kinje xakixo this winter gashi har yawuce,bakixoba" Aysha ce takarbe wayar tana fadin "kinsan xakiyi fira da ita kika kirani kuma," lilly dariya take yi before tace "thank god you saved me from your detective daughter," smiling aysha tai tana fadin "ah bakune kuke cewa duk abinda tai daidai bane that serves you right," dariya lilly tai tana fadin "madam yaushe xakixo ne banfa ganeba harfa meemee taqaraso keda meenah akejira itama tace gobe xata qaraso" jim tai tana kallon myrah data kafeta da ido before tace "go to your room xanyi magana da aunt dinki" tace "but momma nima inason nai magana da ita I have alot to say," tace "myrah baxamu dadeba innagama xanfada miki," "toh" kawai tace tajuya tana qunquni tanufi dakin. aysha tace "she's gone we can talk now," " ya hana ko" Ta tambaya "of cause aikinsan baxe bari ba but that won't stop me,gobe xan bayar da kayana zainab tayo gaba dasu nida myrah xamu hawo early flight jibi tunda gobe xata gama exam's" tace "eh hakan yayi amman bakya ganin xexo yasani aasamu matsala" tace "karki damu inaxuwa niger I'm safe from him,he'll follow me for sure and that's my motive" tace "dimple is high time kifadawa sameer sacrifice din dakika masa you have to do it sbd kiwanke kanki a idonsa," tace "meye amfanin hakan lilly meye xe canxa cikin rayuwata idan yasani bayanma feeling guilty daxe fara yi baxanso nai intruding cikin peaceful life dinsaba myrah told me his dating someone, so finally yayi moving on bekamata na batamasa farinciki ba" taqarasa tana goge kwallar da take xuwan mata,tace "dimple you still love him,and you'll never stop loving him, meyasa kike axabtar dakanki haka?sameer need's to know everything," tace "kisani sameer give me something da kudi betaba baniba arayuwa sameer yabani,baxan taba mantawa dashiba idan nakalli myrah kullum inajin tsananin qaunarta tareda mahaifinta acikin jinina yana yawo, kodan ribar samun myrah danai alaqata da sameer baxan taba mancewa da itaba it means the world to me," tace "kinqara haduwa dashine tunbayan ranar nan" " lilly taya xan iya gaya miki yayanki yakulleni adaki hartsawan sati guda tayaya xanbudi baki ince miki yayanki raped me,lilly I can't " aqarasa fada cikin ranta,tayaya sameer xeyi contacting dina bacin ba waya ahannuna. "Babe" cewar lilly jin tayi shiru tace "yes inajinki" tace "when are you planning to tell myrah all this things," tace "lilly kina nufin nagaya mata Arsal is not her real father she's just adopted," tace "yah you have to kisanar da ita cewan itadin S fulani ce she is part of them jininsu ce," tace "I'm scared myrah will hate me for hiding the truth from her, nasan tanason sameer amma banajin xatai accepting changes din tafarar daya,yatace amma inajin tsoran confusing dinta duk wayonta shekarunta basukai ba," lilly tace "dimple you have to sbd idan harkika bari Arsal yay amfani dawannan damar yay brain washing yarki akanki, sorry to say baxaki taba karbar custody dinta daga hannunsa ba court tana duba maslahan yarone" tace "how lilly taya xanyi approaching dinta nace mata all this years qarya nake mata I've being deceiving her cewan her uncle sam is her real father i can't, it'll hurt her feelings," "Momma" taji tafurta daga baya tana binta dakallo, arude aysha tajuyo tana kallon yarinyar dake riqeda tab dinta, "sweetheart" tafada tana qoqarin qarasawa inda take, doka tab din tai daqasa tana girgixa kanta "stop! don't come near me" tajuya xuwa dakin dagudu binta aysha tai tasoma bubbaga qofar don tini takulle "sweetheart pls don't close the door I'm so sorry i hide the truth from you i didn't mean to,kibude i promise I'll explain everything pls baby pls," myrah dake daki wani irin tsalle tadaka finally her acting skills are great tunda har momman ta tayi falling for it, yanxun tagani a YouTube how to make someone spill out what his hiding from you tayi hakanne badan tasaurari me sukace awayaba sedon kawai momman tafada mata meke damunta this days she's not herself bude qofar tai tana dan qasa dakai aysha tsabar rudewa rungume ta tai tana fadin "I'm so sorry sweetheart nasan cewan I lied to you all this while ban boye miki don nacutar dakeba I was just protecting your father, but believe me inaqaunar ki keda babanki fiyeda yajja nakeson rayuwata and sameer love us too you are his child ban boyemiki hakan donna bata miki raiba myrah datai getting confuse dagowa tai tana kallonta cikeda mamaki," aysha tace "I know nasani Arsal betaba nuna miko soyayyar dakikai deserving ba but your dad will! for sure, Arsal betaba daukarki yaba sbd kedin bajininsa bace shiyasa you never get along , your biological father will, he loves you alot, you'll soon be living with your uncle sam you'll be able to call him daddy I hope you learn to accept that fact," bayatai tana kallon ayshan before tace "i don't understand momma what are you saying,? dad,uncle sam,you,and I, i don't get it, dad is your husband right tayaya uncle Sam xekasance babana are you acting too like me," aysha kallon yarinyar tai before tace " bakiji menake cewa awayaba nida aunt lilly? tace "what? no! how can i nida nake daki ina watching how to act, i just act in front of you to get your reaction," xamatai aqasa tanaji kmr takwada mata mari yanxun qaramar yarinya haka taimata wayo tafada mata abinda batai niyyaba lallai yaran xamanin nan. myrah hannunta takamo tana fadin "I'm sorry momma if your upset but what your saying doesn't make sense " tafada tana xama gefenta,tace myrah "it does make sense Baby lemme explain," "I'm listening" cewar myrah tace "kinsan anayin aure ana divorce ko," tace "yah like what happen to rassels parents" tace "exactly,at first I wasn't married to your dad arsal," tace "really momma did you have other children from another house?" tatambaya aysha tace "enough with does silly questions, I'm married to uncle Sam" cikin mamaki take fadin "what uncle Sam dina dai ? tace "yah, amma kuma kikace bakisan shiba at first," "myraaaaaaah" cewar aysha ganin baxata barta tafadi abinda takeso ba, shikenan nayi shiru go on, "we we're both kid's then teenagers, so we had you,i mean? i get pregnant and gave birth to you," miqewa tai tana kallon aysha before tace you mean nidin yar uncle Sam ce for real," "yes princess" tafada tana jinjina kai tace "momma whom live whom among you? why did you divorce? tace "myrah it's a long story we are just forced to do it duk abinda xefaru kisani we love you so much your father and I" tace "kina nufin daddy Arsal is just my step father," jinjina kai aysha taitace " no wonder I never like him that much kawaifa fadamiki ne banayi and uncle Sam meyasa betaba xuwa gurinaba se yanxun," tace *sbd wasu dalilai i can't tell you exactly kawaidai inason kisani ne myrah I'll explain things inkinyi wayo," tace "wayo wani iri I'm matured enough momma" smiling kawai tai tana fadin "get ready we are going to nigeria for Lilly's wedding" murna tafarayi tana fadin "finally I'll get a visit africa I'm so happy mom," tace "kuma it's a secret kada daddy yasani," tace "it's a secret kada step daddy yasani," tace "myrah don't go calling Arsal step daddy he'll hurt you" tace "why ai gaskiyane ko," tace "myrah karkisake kinuna kinsan wannan maganar abinda muka tattauna is our little mother and daughter secret so bameji ko" tace "bameji momma i promise" suna tafawa. Washegari da asussubah tamiqe tadibi iya kayan daxasu buqata cikin yankwanaki sauran sa siya acan tahada tabawa miss zainab da ticket dinta da komai tataho Nigeria. washegari da sassafe tashirya myrah cikin school uniform sukaima arsal sallama kan tatafi aiki itakuma tana school suka wuce airport anan tasauya mata kaya xuwa normal dress suka shiga jirgi,VIP ward sukasai ticket myrah sedadi takeji sukansu kujerun gurin are luxurious susu kadaine agurin tayi mamaki domin aqa ida mutum shidane a ward don ganin har lokacin tashin jirgin yakusa bawanda yashigo yasanya tai tinanin bawanda yay bucking. a last moment taga yashigo cikin mamaki take kallonsa sanye yake cikin expensive Stuart Huges Diamond Edition suit ash colour, ya aske wannan doguwar sumar gashin daya tara low haircut ne akansa qamshinsa yacika gurin da shigowarsa myrah miqewa tai dagudu tana shigewa jikinsa "uncle Sam" yace "hi baby" tace "I missed you i thought your not coming," aysha dake kallon ya da uban cikin mamaki takasa mgn yace "tayaya baxan bi sweetheart dina duk inda takeba," tace "ohhhh that's so touching,shiyasa nake sonka" yace "nima inasonki sosai baby," tace "where is your girlfriend isn't she coming with you," tana kallon qofar shigowa kallon aysha yay data dauke kai tanuna bama tasan mesuke ba yace "no she's not coming," tace "daman niban sonta fa she behaves like a bitch" yace "myrah stop it! banace babu kyau cewa ba ason mutum haka kawaiba what did I say," tace " never judge me book by it's cover," yace "good girl" tace " your phone" cirowa yay yamiqa mata, air hostess ce tashigo tai announcing su shirya kowa yakoma sit dinsa yasaka belt jirgi xetashi, myrah dagudu takoma kujerar da ke kusada sameer, suna facing aysha seda yadaura mata belt din sosai yakoma yadaura nasa tukunna, myrah takalli aysha tana fadin "momma you didn't even say hi to him," banxa taimata tacigaba kince babu kyau kuma babba yaxo yaga qarami qarami yaqi gaisheshi, uncle sam is elder than you so you have to respect him" cikin mamaki aysha take kallon yarinyar medan banxan surutu tace "baxan gaisheshi ba inna qifa mexakiyi ehmmm" turo bakitai tana fadin "mommaaaaaa" jirgine yafara qoqarin tashi aida sauri taqanqame hannuwan sameer tana fadin "uncle Sam hold me I'm scared" rirriqeta yay gam gam tarufe idanuwanta harseda jirgin yay landing asaman tsit kakeji agurin harseda tabude ido tana kallon aysha cire belt din tai tana dage ta radawa sameer "karka damu she's just jealous taga wai yanxun nafison ka akanta shine fa" suka sheqe da dariya itada shi,aysha magazine tadauka tafara duddubawa hankalinta nakansu myrah senuna masa abu awaya take yana dariya, ganin aysha nasatar kallonsu yasanya tace "momma kema xaki ganine look hotunan da uncle sam yake yimun ne idan yaje ganina during break a school," tace "what? you never told me," harshenta tadanne tana kallon sameer tace "sorry uncle Sam this mouth can't hold a secret" smiling yay kawai tace "kinga" taqarasa gefenta tana nuna mata hotunan dayake mata a school kala kala tanacin abinci, kayan ciyen dayake siya yakaimata, postures dai kala kala batasan sanda tatsinci kanta cikin yin murmushi ba tana mutuqar farinciki da farincikin yarta. chak tatsaya kan ticket dinsu dataga ni awayarsa ahankali tadago tana kallonsa tadaga tana fadin "wnn fa" dasauri myrah tai qoqarin kwace wayar taboye abayanta tana fadin "did you send it to him myrah? mekabiyo mu yi nigeria," qala bece mata ba myrah tace "he didn't ask for it, dakaina natura masa" tace " awace wayar tell me," tace "through your email a tab dina," girgixakai aysha tai tana fadin "you reserve this place don kaida yarka kuxo kudameni koh," earpiece yaxura yana fadin "suit yourself," Myrah tace "momma give me the phone pls I'm using it" cirowa tai tana qoqarin miqamata the jet is well mobilized akwai WiFi and cellular network acikinsa hakan yasa kira yashigo wayarsa takalli sunan dayake ciki da hoton dayake reflecting akai sugarplum, kasa jure kallon screen din tai tai saurin miqawa myrah wayar "someone is calling him" tai announcing myrah takalli hoton jiki ganin yalumshe ido yana sauraron kida wanda axahiri earpiece din kawai yasa amma babu abinda yakeji sarai yanajin duk abinda suke yi myrah Jan screen tai tana danna wayar a flight mode before tadago tana fadin "nayi maganinta ko," aysha kallonta tai kallon tuhuma kawai tadaga yatsa kan bakinta tana fadin " shshshshss" kada sameer din yaji yana jin duk abinda suke har silent gestures dasuke bawa junansu taqasa qasa yake kallonsu yaga yarinyar tadawo kusa dashi tacigaba da kallon hotunanta. Tsawan 11 hour's 2 minutes suka dauka cikin jirgin before flight dinsu yay landing abuja myrah datagaji da danne dannen wayar barci tasha abinta sameer ma haka aysha ce kawai idonta biyu through out the flight hakan yasanya tafisu gajiya sosai, sune suka fara fitowa straight suka samu taxi xuwa transcorp hilton bayan myrah tayi sallama da sameer tadau wayarsa tana miqa masa bata yay yana fadin "we'll be talking da ita ko baby before nakawo miki sabuwa taki," tace "really thank you uncle Sam" tana xira wayar cikin jakar goyonta suka wuce batareda aysha talurada hakan ba. Kasancewar qarfe sha biyun dare suka qaraso yasanya kawai tana xuwa reception taqarbj katin dakinta sbd already lilly booked the whole floor for her wedding guests kowa da sunansa da room number dinsa, dakin tawuce myrah agajiye take takalli aysha tana fadin "is damned hot here turn on the AC MOMMA" tace "princess welcome to your fatherland kina Nigeria in this hot weather kike tsammanin baxaki ji xafi ba" taqarasa tanai mata dariya "you most be joking," myrah tube kayanta tai tana fadin "I'll take a shower then, karma kice xakimun balle su aunt lilly suyimun dariya" tace "ok miss myrah I won't intrude your privacy kagafa manyan yanmata" dariya tai tana fadin "mommaaa stop teasing me" tashige bathroom, 3waya tadauka tai placing order din abinda xasuci cikin mintina kadan aka kawo by then tafito awankan seda tajira dimple tafito awanka sannan sukai having dinner dinsu ba ajimaba gaba dayansu sukai barcin gajiya musamman dimple dako rintsawa bata iya yiba adaxun. Washegari bayan ta idar da sallar asubah komawa barci tai se qarfe shabiyu ta farka bataga myrah adakin ba tasan baxe wuce lilly ce taxo tadauketa ba donta mata text sunsauka, kuma itama tana hotel din wanka tai tafito tana daukar wayarta miss call din ARSAL rututu da saqonninsa kobi takai bataiba tashirya cikin wata doguwar Moroccan abaya takarbeta sosai tai applying light makeup daya qara haskata tai kyau sosai tafito tana kiran layin lilly dauka tai tanajin tashin hayaniyar kida daga bangaren lilly tace " gurl ina kike where did you take my child" tace "muna pool side kixo mana" Kashe wayar tai tana qarasawa gurin pool din tunkan taqaraso suka hangota ranar qasar tamu tana dukan fuskar ta dukkansu matane da alama sunyi reserving gurin, they are wearing bikini's, with scarf's making it look like some picnic around the beach. myrah tagano sanye dawata yar vest da lilly tasiya mata se danqaramin bomb short tanata rawa cikin yanmatan, rungumeta squad din duka sukai,meenah harda kukan irin yajja tai kewar ta, dimple takalleta tana kallon matashin cikin daya soma tasawa ajikinta tasoma dariya, "what? tafada tana xaro mata ido tace "lallai african oriental trend meemee ashedai maganar ki gaskiyane this woman is pregnant again,ina kikakai twins" dariya suka soma mata ana tsokanar ta wai ita mayyar miji gashinan yasake mata ciki Yatafi yabarta dawahala, tace "eh dinnaji din aidai bashegu baneba ko da ubansu kuma yanasonsu ehen kema dakika baki samuba xarginki nake daga ke har arsal din sbd yana likita seya hana haihuwa,yata nakaisu gurin mommy" duf aysha tai tana kallon lilly wacca tai saurin fadin " eh din sunji din baxasu haihunba gaye suke kedai dakika ga xaki iya kiyitayi," dariya duk sukai dimple taja lilly gefe tana cemata " you should send myrah away from such parties she's just eight bedace taringa ganin such stuff's ba, jim lilly tai before tace "dimple is just for today let her enjoy pls" kinsan kuka xatai idannace baxata xonan ba," tace "amma it will affect her mental health shekarunta basukai ba" lilly toshe kunnuwanta tai tana fadin " lokacin damuka fara xuwa frat party we are just eleven so let the girl be cikin iyayenta take kuma aibata fitina," tace "ok since you insist amma ana gama dinner en yau xan san inda xankaita har agama bikinnan" tace "kikaita gurin ummi kawai she's back kinsan taje gombe tajima kwanaki," aysha tace "and so who care's" tafada tana qarasawa gefen ruwan gaba daya takasa sakewa dasu yajja tasaba saidai insunayi taita musu dariya sesuke la'akarida kodan yarta nagurin take jan girmanta haka basusan totally tacanxa daga dimple din dasuka saniba itadin takoma responsible woman mahaifiya. Suna gamawa spa suka wuce inda sukaje akaimusu wano rantsatsan gyaran jiki tunda kansu har farcensu ba abinda ba agyara ba jikin kowacce se tashin qamshi yakeyi, myrah ma harda ita akaje akaimata henna a beauty parlour se akafara mata kitso tuni tasa kuka wai ita xafi battaso bayajja suka iya haka suka warware gashin meemee taxauna tagyare matashi cikin wasu haddaddun duwatsun dake walwala akanta tafito tana musu murmushi tana iyayi. meemee ce taxo takarbi kayan myrah suka koma nata dakin tashirya yata tsaf cikin wani rantsatsan lace wanda aysha tadinka musu ita da ita namusamman don auren lilly en. Doguwar riga akaimata mekyau daidai tsayinta taji stone's tunda ga nesa ka hangota xaka gano kyallin dakakken suturar dake jikinta, tadora mata da dankwali taimata daurin turban tafito a irin balarabiyar princess dinnan, harta da dan qaramin takalminta da jakarta irin na aysha ne branch din gucci ne,kalar takalman kalar lace dinsu. Arsal ne yaqaraso transcorp adan gajiye yaqarasa reception yana tambayar Mr and Mrs Arsal fa, a ina suite dinsu yake dan jim matar tai before tace " ba ai reserving room dasu ba," kallon ta yay before yace "ba anan ake bikin AYSHA NOON ba" tace "eh nanne," "ok" kawai yace aranshi yana raya basuyi reserving under his name ba kenan lallai yarannan,yace "what about the executive are they taken to," girgixakai tai tana fadin "angonne kawai yay reserving daya" yace "reserve one for me" yana ajje katinsa kan counter din da ID dinsa seda tagama komai tamiqa masa katinsa tana murmushi "welcome to transcorp Hilton enjoy your stay here" karba yay yana nufar presidential suite din daya kama agajiye yaqarasa yashiga yay wanka yafito wayarsa yaciro yana qara danna number aysha shriyawa take anitse taji wayar na ringing miqewa tai kmr baxata dagaba sekuma tadaga ganin haqarta tacimma ruwa da number Nigeria yake kiranta,dagawa tai tana fadin "what? Cikin kwantar da murya yake fadin "honey yanxun abinda kikai kinmun adalci kenan i was like mad looking for you everyway in NYC," tace "oh really amma ainabar maka note cewan natafi a dining area" yace "kina tinanin xansamu nutsuwar xuwa dining area cin abinci babu family na se later on nai finding out," tace "good for you what now," yace "honey I'm here in hilton nasan kina ciki kixo mana pls let's talk in person" tace "inxo kaqara kulleni adaki kamar dabba mara galihu koh, toh wllh arsal kasani dadin bakinka yagama aiki akaina kaida ganina saidai later" Qatse wayar tai kawai . yakafe wayar da ido lallaima aysha is trying his patients shi xata kashema waya,su meemee ne suka kwankwasa qofar suka shigo cikeda farinciki me make up din datai musu nabiye abayanta meenah tace "kinganta nan bessy kigyaramun ita tsaf kmr sabuwar amarya batason aimata kwalliya ne tafison taita yawo fuska kmr duduwa" suka qarasa suna dariya dimple tace " meenah pls we are no longer kid's wnn abubuwan fa duk anwuce gurin" meemee tace "kijifa shiyasa auren mutum ma wanda yagirmema ma beyiba wllh yanxun lokacin datake auren sameer tanayin duk wadannan arsal yamaidake wata yar qauye aimace bata tsufa da kwalliya baki ganni ba dukda muni da ciki yasani haka nake gwangwaje mijina da kwalliya don kada yakalli nawaje kehaka kike barin Arsal din" murmushi tai me ciwo aranta tana fadin "Allah kada yabata ikon kwalliya daxata burge arsal har qarshen rayuwarta" amma afili setace shikenan let's try it then. Sunyi mamakin amincewar ta nanda nan me make up tasoma kasheta nawani irin nude make up me matuqar kyau. Lilly tare sukai gaba ita da mijinta xuwa the ballroom en hotel din nanne xa'ai taron make up din aysha da ba'afara dawuri ba shiya sanya su late sosai, meemee da meenah sukai gaba yarage daga ita seme make up da myrah datace ita tareda momma xata tafi, se santin kwalliyar take tunma kan agama, wayar da sameer yabata taciro tanata daukarta hoto without her knowledge, tanayi tana smiling. Atare suka jero hannunta cikin na myrah irin kyawun datai baxan iya lissafawa me karatuba, baxaka taba cewa itace ta haifi yarinyar gefenta ba sbd batada girman jiki she's stunning,bama xakace tataba aureba aduniya sajewa tai cikin yanmatan. The ballroom wasu students din imperial ne suke xagaye juna, Abbas ne yake fadin "Samar is it true naji qishin qishin ajaridar safiyar yau cewar me company din AYSAM is back and mutane na zargin sameer S fulani dubaga yar uwarshi ke managing company din," samar yace "i don't really know guy's his coming anyways xaku iya tambayarsa dakanku," noor yace "the guy is damned rich now I'm so happy for him," zahra dake gefe da glass din non alcoholic wine ahannunta murmishi tai tana fadin "this is a great news I'll be the first to announce this news to my boss" waya tadauka tana breaking news din sameer S fulani ne me companies din AYSAM dake toronto and ohio sannan his back in their country xasu iya samunsa a ballroom dake transcorp. Kashe wayar tai tana fadin "this call's for a promotion awurin aikina tnx sameer," Aqofar gurin sukaci karo dashi, wearing one of the most expensive yards na maxa data sani, sanye yake cikin kaftan harda agbada datai matuqar haskashi this is it, sameer yafito kmr wani ango tunbayan shekara takwas yaune karo nafarko data ganshi cikin shiga na hausawa wanda takasa dauke ido akai tundaga nesa myrah tahango shi tatafi dagudu tana fadin "I miss you unc......." xata qarasa yakalleta they have a mutual agreement awaya cewar da next time taganshi she'll address him as father. tace " sorry sorry it just sound awkward papa," kissing Cheek's din ta yay before yace " sweetheart kisake fada" tace "papa," kallon dimple yay dasauri yadauke kai yana karanto adduar kare kai daga sharrin shedan yana ambata axuciyarsa yaqi yadda su sake hada ido sbd wani fitinanan kyau datai, "Ina yini tafada tana yin gaba suka bita abaya ahankali take taka hallway din hakanne yasanya suka cimmata, yace "kingaisheni baki bari na answer ba kuma kika tafi haka ake gaisuwa agarinku," myrah dariya tai ganin taqi magana yasa tariqo wiyanta tana fadin "momma papa yace haka ake gaisuwa agarinku," dariya sameer yake dimple tace "myrah let me go karkiyi ruining make up dina" dedenan yan jarida suka samu kutsowar kai gurin tuni suka fara daukarsu ahoto tare, xahrace taqaraso gurin tana kallonsu sameer cikeda mamaki yake kallonsu, aysha tace "what the hell meye hakan kukeyi," myrah tace "momma are we some celebrity, papa look katsaya they are taking our pictures as a family," dan jarida dayane yake fadin "Mr sameer S fulani meyasa kai deciding boye identity dinka natsawan wannan lokacin, as the owner of one of the best technology sector's in the world," sameer is dump founded yarasa ma mexece gashi bexo da security ko daya ba don yana tinanin his safe here bawanda ma xeyi xargin shidin waye. Bayan mutane biyu aduniya iyayensa kenan moon da tara ne kadai sukasan shine owner din AYSAM wanene wanda yafitar da wannan sirrin nasa. dasauri aysha tafara kakkare fuskar ta,xatai gaba xahra tariqo hannunta tana fadin "Mrs sameer ina xakije? yan jaridar nanfa suka dawo kanta "is Miss AJ really married to you, why are you coming here together" fixge hannunta tai tana rada mata " kikarbo min yata yanxunnan" tai gaba kallonta tai before taje gun sameer tana fadin "kawota nakaita ciki" yarinyar kasancewar batasanta ba tamaqalqale sameer wanda yace "suyi excusing dinsa he's not ready to talk about that for now seda yamusu alqawarin press conference before yashige ciki tunkan su shigo har labari ya isa ciki abinda yafaru awaje yan makaranta da basusan aysha da sameer sunrabu ba tuni sukayo kansu suna sake congratulating dinsu. Abbas yace "sameer your so lucky kasamu duk abinda kakeso arayuwa nafarko kanada aysha ga kudi yanxun sannan ga kyakkyawan diya," what a blessing kallon kallo sukai shida aysha before tace "Abbas is just a miss understanding sameer and I" bata qarasaba meemee taqaraso tana janta xuwa gurin amarya da ango inda suka fara shirya ball dance. A TV din gurin reception ya hango headline din news din yanxun yanxun from TVC gabansa ne yay mugun faduwa ganin dimple da myrah ga Mr muhd agefe toh me hakan yake nufi,ba magana a tvn haka yasa beji me akecewa ba ganin lokaci na qure masa kawai yashige cikin qanqanin lokaci hotunan sameer suka xagaye duniya the young billionaire question din dake yawo shine is he still bachelor or married and that too to a married woman sbd sunsan mutum baxe auri maxa biyu lokaci gudaba. Arsal ne yaqaraso gurin yana tafe cikin qasaita yashigo already anfara balldance din kowa da partner dinsa, xahra taqarasa gurin sameer tana fadin " care for a dance" smiling yay yana fadin "i don't dance," murmushi tai tana fadin "kodai matarka kake tsoro kartai kamaka kana rawa da mace" girgixakai yay berufe baki ba yagano Arsal cikin dim light din gurin yaqarasa gurinsu lilly yay kissing forehead enta yana miqawa samar hannu suka gaisa they talk for a while before yaga yaqarasa gurin dimple hannunta yariqo abun yaymai daci xahra hira take amma hankalinsa gaba daya yana kansu, yalura da yajja take xamewa daga riqon da arsal yay mata, juyawa tai xata bar gurin yariqo waist dinta yana rungumeta tabaya da sauri sameer yajuya yana kwabar kansa da kishinta myrah kam tasamu abinyi gaban ango da amarya tatsaya se daukar hotonsu takeyi, MC ne yay announcing kowa yasamu guri yaxauna xa ai rewinding rayuwar. soyayyar amarya da ango takusan shekaru goma se ihu gurin yadauka, projector aka kunna farko hotunansu ne tunsuna elementary school, susu uku ita dashi da dimple suna yan yara dariya aka farayi hannunta cikin na arsal har lokacin take fadin " lilly look at your wide nose at that time" tace "kema kalleki 馃槀馃槀Kmr zombie," na middle school aka kunna lokacin su Samar ana jida gayu har xaxxago wando akeyi nanma aka ringa dariya da inda meenah ke xaginsa nanma dariya akai yanata kalla harseda akaxo high school, videos ne suka fara playing their first year as freshman da dinner dinsu lokacin da dimple ke daukar topper, sosai memories din kedawowa dakowa kmr fresh akayi yanxun. Myrah ma se dariya take video ne yashigo wanda aysha taiwa lilly batareda tasani ba tai saving a email dinta nanma bata saniba, "lilly meke damunki ne meyasa kike kuka kinrasa walwalarki," Bare baki tasake yi tana fadin "ciwan sone dimple,dimple idan samar yacigaba dacewa ke yakeso toh I'm ready to fight you for that, kibarmin shi pls" Samar yakalleta yana fadin "I still love dimple" yana dariya lilly hadiye wani daci dayaxo ranata tai tasan har abda samar baxe taba son dayaywa dimple ba duk da tasan bashida chance ko qaqa da ita haryau tana kishin dimple intatina da hakan,jin muryarsa tai yana dariya yace "ashedai babe andade anayina bansani ba," rufe fuska tai tana fadin "amma dai dimple kingama dani wllh," Samar yace "dimple aygara dakikaimata haka yanxun taga wai taxama yanmata shine take playing hard to get, bacin dacan itaketa sona nibanma sani ba," suka ringa dariya,sosai video's din sukai lightning up mood din gurin harseda video's din shekarar qarshe yasoma shigowa, Sameer ne yajuya bayansa suka fara masa video besani ba, "kinganshi nan cewar dimple Mr grumpy,Mr attitude why is he so handsome,should i go kiss him" lilly ce take fadin "dimple stop it karyajuyo yaga muna daukarsa, xejuyo xejuyo" se video din yakatse arsal dariya yaga anayi ana nuna direction din wani dake tsaye amma beganin fuskarsa dimple ganin hakan yasanya tasan more are coming dasauri tai qoqarin fixge hannun ta daga na arsal yaqi bata damar hakan, mee mee kwa tacigaba da playing video's dinsu hardana grand night indai yanaguri suna video littafi yakesawa yana rufe fuska, I love you babe, I love you too babe, Babyn sameer Babyn aysha I've missed you, I miss you more, tafada tana qara kissing dinsa, awwnnnn love kid's aysha sameer we still have one more class xaku xo mutafi ne ko xaku xauna soyayyan, juyowa sukai duka su biyun fuskar wanda yabayyana a video din yasanya arsal matse hannunta kamar xe balla,sosai yake kalla cikeda kaduwa, suko yanbiki se dariya ake sbd yawancin guest en yan imperial ne kuma duk wanda ke imperial alokacin yasan Kalar xaxxafar qaunar da akasha tsakanin ayshan da sameer, lilly ce tai saurin miqewa sanin arsal yana gurin taqarasa tana neman switch din kashewa wani yashigo "dear sameer kasan cewar mutum baya iya rayuwa batareda heartbeat dinsaba ko," yace "of cause babe" tana kan cinyarsa agidansune nan su lilly sunje, "you are my heartbeat I'll never be able to live without you" Arsal juyowa yay yana binta dawani mugun kallo yaxabura xefara masifa dasauri tarufe masa baki da tafin hannunta ahankali take fadin "Pls don't ruin Lilly's wedding let them be karkace komai anan" yace "Your such a hypocrite,with double face idan har kinason inbar wurinnan batareda kashe wancan yaronba follow me to the third executive presidential suites now you and myrah" tace "ok, I'll do as you say arsal"

sameer da tuni yabar hall din tun video farko yaqarasa pool side yana dukan bango "why?meyasa suke qara tina masa abunda yakasa goguwa daga kwakwalwarsa, Hawayene yaxo masa memories din nasake yawo cikin kwakwalwarsa yakasa analysing everything, how comes someone that can lose everything to be with you break your heart why did dimple do it? yadau lokaci a pool side din metsayi before yatattaro kwarin gwuiwar komawa ciki, bikin yana tafiya smoothly amma yanemi arsal da aysha sama ko qasa yarasa samyrah ma bata tare dasu lilly "what happened kardai abinda yafaru yaja musu matsala? Jim Yay yana kallonsu lilly sunata raye rayensu. lokacin da Samar yaturo masa katin bikin ta email betaba niyyar xuwa ba amma ganin xasu jene yasanya shima deciding yaxo nandin koxe samu answers din tambayoyinsa, gashi xuwan nanema yasaka shi cikin matsala soyayyarta nadawo masa sabuwa fil arai he has to go now tunkan shedan yatunxurashi kan matar aure. gurin lilly yaqarasa ya saka mata wata envelope ahannu before yace "i wish you a happy married life lilly tnx for inviting me I'll get going," tace "haba mana sameer yanxun akafara katsaya mana," wayarsace tafara ringing yace "excuse me" yadauko wayar ganin number myrah yasanya yadaga yana fadin "hello sweetheart," bata answer ba seji yay kamar ana kuka da ihu tadaya bangaren, "let me go Arsal your hurting me," "you deceived me honey,kinmaidani shasha wato saurayi kika kawo har cikin gidana koh, what a fool nayarda dake shiyasa bakya yarda koh ashe kekinacan wani nabaki pleasure din dakike buqata how dare you," tasssss yaji saukar mari, "let her go" yaji yar qaramar muryar myrah jikinsane yahau rawa lilly ganin sameer din naneman xubewa yasanya takarbe wayar tana karawa akunnenta jin abinda kewaka na yasanya dasauri tamiqe xuwa waje dagudun gaske ganin amarya nagudu yasanya akaxata ko wani abunne yafaru nan kowa yasoma tambaya lpy dasauri sameer yamiqe yana binta, kasa jiran elevator sukai ta tsugunna tana watsar da high hill's dinta tana binsa abaya suka hau benen, dakin dimple suka nufa, tasaka extra card tabude batanan bama alamar ansake shigo shi don data fita room service sunxo sungyara shi tass, reception suka koma,sameer yace "we need to know Arsals room now," matar dake gurin tace "I'm sorry it's confidential bama bada information akan baqinmu is prohibited" sameer yace "what you hell,someone's life is at stake now idan harwani abu yasamu aysha ba iya arsal ba I'll make sure se anyi ruining hotel dinnan gaba daya," matar tace "sir rule is rule we can't" lilly ce tai saurin shigewa gurin tana riqe hannayenta tace " sameer duba computer yau yaxo don haka record din benisa ba" ihu matar xatai meemee da samar dasuka biyosu suka toshe bakinta sameer cikin qanqanin lokaci yagane dakin Arsal, extra card suka dauka suna daddaure mata baki kartai alerting mutane, su elevator suka bi shikam da lilly bene suka hau baxasu iyajira ba, sunrigasu qarasawa qofar sound proof ce shiyasa duk ihun damutum xeyi bame jinsa. Bude qofar yay yagano Arsal yadaurata saman dining ga glasses din gurin dasuka farfashe, ya yayyaga kayan jikinta yana abinda yakeso da ita,abinda yafi dagawa lilly hankali myrah tagani aqasa bata numfashi aysha kam har kukannata da ihun sun dena,fita idonta jini yafara qoqarin rufeshi sakamakon bugata da bangon da yay, ahankali tadaga hannu tana fadin " sameer help me," besan lokacin da ya kamo wiyan rigar Arsal yana huci ba dukansa yafarayi tako ina, yafara fighting back amma xuciyar dake tattare da sameer awannan lokacin tabada gudummawa me qarfi gurin cinnasara akan arsal dagudu lilly taqarasa ganin su Samar sun iso tana hawaye take tattaba myrah sameer yakai Arsal qasa yana duka, "I'll kill you how dare you touch her, how dare you,waya baka damar yimata hakan aure haukane, kaiwana irin dabba ne, jaki kawai sena kasheka, sena maka illa kasan itadin wacece I'll protect her with all i have" Samar da Abbas ganin sameer xe aikata kisan kai yasanya dasauri sukaje daqarfi harda meemee suka janyeshi daga jikin Arsal hakan besa yafasa saka qafa yana tattake shiba, "I'll ruin you sena dau fansar abinda kaimusu ayau sena kasheka, dabba kawai" arsal ganindai anriqe sameer yasanya yamiqe dagudu yana kaiwa waje, sameer yaxabura xe bishi suka cukuikuyeshi, juyowa yay bemabi takan myrah ba yaciro babbar rigarsa yana sakawa aysha data kasa motsin arziqi, tallafota yay yana hawaye shima yarungumeta yanajin xuciyarsa natafasa idan har ba abarshi ya illata arsal ba toh baxe taba samun peace of mind ba, "I'm hear aysh don't be scared he won't come near you again I'll protect you,I'm so sorry for not arriving on time" "I'm sorry sameer pls forgive me" kalmar datake fitowa abakinta kenan, She's bleeding cewar meemee tana kallon qafarta dajini kexuba, Cancarakas yadauketa already meemee takira ambulance se asibiti. Vote Share Comment & Like. [08/09, 13:22] Makoda: AYSAM Its Fatoums Passion's Love,passion,betrayal,romance,hatred and power between two different world's.

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.