Free chapter 路 Read without an account
Chapter 5
*NIDA SOJANA*馃懌
*1* 馃幘馃幘馃幘馃幘
written by
*Faty Afreen*
dedicate dis page to yuh maman shaheed (Ma sweet namesk)
page 馃幘 *05*
Kwankwasa gate tayi megadi ya bude mata...cikin sanda take tafiya gata da kaya a hannunta niqi2..
Hartakai qofar dakin mama ta bude tashiga ganin ba kowa ya palon yasata fadin Alhmdulh... kofar dakinsu ta nufa tana zuwa tafara kokarin bude qofar hankalinta a kwance ...kamar amafarki taji muryar mama...
"Daga inna kike amelia?"
cike da tsoro ta yarda ledar kayan jikinta na rawa...
"Nace daga inna kike?"
"Mama gifldansu jidda naje...nafadawa inna ta fadamiki bazandawoda wuri ba."
"toh meyasa bace komai ba ita innahr?"
"Innaga mantawa tayi mamakinsan halin tsufa"
"Wannan kayan kuma fa?"
hanjin cikinta sanda ya kada da wannan tmbyr da mama ta mata....kame kame ta somayi.can daraba ta fado mata
"kudin da da baba yake bani ne da wanda abba ya bani danaje gombe da wanda ya hydar ya bani kan ya tafi kd shine itama jiddah tanada kudi muka hada mukayi siyyay...
mama kam cewa tai bata yadda ba se sunje gurin innah...
ba yadda amelia ta iya sanda tabi mama sukaje gun innahcikin sa a suna isa ta idar da addu'o'inta...
"Takwara yaushe kika dawo?"
"Ynxu ndw ..inna shine dazu naceki fadawa mama zan dade a gidansu jiddah shine baki fada ba?"
Shuru inna tayitana fadawa tinaninyaushe sukai hk da amelia?a iya saninta amelia batashigo dakinta bama yau....
Amelia cikinta harya fara durar ruwa jin inna tayi shiru.....mama ta kalli inna tana fadin
"karya takeyi ko inna?"
"a'a dazu tafadamin toh ni na mance ma shap da zancan shiyasa"
Sosai Amelia taji dadin taimakon da inna ta mata...dan hk mama na fita ta fada kan inna tana fadin
"kaiii innata nagode wlhi" toh naji naji karki karya ni ynxu tashi ki fadamin inna kikaje?
"ba sekinji ba amna gobe zanbaki lbr"
Miqewa tayi ta fice batare da tajira taji me innah zata ce ba....
Dakin Antyumma tashiga tashiga ita kadai ta iske aciki....sundanyi hira bsta jimaba ta nufi dakin Momy can ta tadda dikka yaran gidan suna kallon film din *strange love* a tashar *joy prime* tsayawa tayi na yan mintina a bakin qofa can se cewa tayi
"Wyyoh Allah ya hydar ne kawai da anty fadeela basannan"
se lkcin suka lura da ita...daidai anfara tallah...
"gsky Amelia ynxu zaki damemu da surutu"
acewar ya safwa...
"eh wlhi ya safwan ta fita kawai tinda ba kallon take ba"
acewae ummi
feenah ce ta amsa ehwlhi....
Dariya tayi tace....ynxu ni kuke kora?
Momy ce ta fitoh daga dakitana fadin...."kubarta itama tayi kallon mana"
"Yauwa mumycta shiyasanake qara sanki".....
Zmatayi tafara cikasu da surutu har aka gama basu wani yi kallon kirki ba...
faruq kuwa kan agama barci ya daukesa
馃幘馃幘馃幘馃幘
Misalin karfe 9pm amelia tayi shirin kwanciya yau sunyi canje ita da deeja zata kwana adakin anty umma ittakuma deeja ta kwana ita da feena adakin mama....
Haka kuwa akayi tana gama shiryawa ta nufi dakin Anty umma...
Kallo ta somayi ita kadai a palo...wayarta ta soma ringing
*SOJANA*
Shine sunan da ya bayyana a screen din wayar...da sauri ta miqe ta kashe kauan kallon tayi daki da gudu..
"Hello my Amee"
yafada daga can....ita kumadariya tayi aranta tana fadin "har ynxu wannan ya kasa fadan sunanta dakyau se dai yace nata Amee." "ko dayake sunan ma yayi dadi...
Hira suka sha sosai....ya fadamata asalinsa dakuma cewar shi ba musulmi bane.....
Nanfa ta shiga fada masa wasu kalmomi sa hausa da zummar zata koya masa hausa yana fada tana masa dariya....yadda kasan sunyi shekara da haduwa hk suka zage sunata hira abinsu....
se wajanbiyu saura sukayi sallama ta kwanta cike da farinciki sa zummar washe gari zasu hadu
馃幘baby afreen