Free chapter · Read without an account
Unbroken Amidst the Unrest
by NorthernAngel · His Rose
Zara ta juya ta kalli abincin. Ƙamshin ne ya fara sata tashin zuciya, the rich, spicy aroma becoming overwhelming, saboda kifin ne kawai ya burge ta a ciki. Ta miƙe ta nufi ƙofar fita cikin sauri da key ɗin mota a hannunta, her heart still racing from the earlier confrontation. Tana fita, ta fara sauka front steps ɗin tana kalle-kalle, idanunta na scanning ƙaton filin dogon hallway ɗin veranda with a desperate hope ko zata ga Zafar. Gurin yayi tsit, ba kowa, ba ƙarar komai sai the mesmerizing, rhythmic splashing na babban water fountain ɗin dake tsakar filin gidan. Inda tayi parking motar, ta ƙarasa ta yi unlocking ɗin motar with a sharp click tun kafin ta ƙarasa. Tana isa, ta nufi front passenger seat ta buɗe, the scent of the car’s premium leather grounding her. Ta duƙa ta ɗauki champagne bucket ɗinta, which was still perfectly chilled by the ice, ta rufe motar sannan ta koma ciki. Tana komawa, ta ajiye bucket ɗinnan a kan table sannan ta zauna a kujerarta, her body finally relaxing into the soft upholstery. Wani Intervalle Champagne Flute na Hermes dake kan table ɗin ta janyo, her movements careful saboda yanda table ɗin yake cike da glass utensils wanda suka gaji da haɗuwa. Ta buɗe cooler ɗinnan ta fito da La Cuvée Vintage ɗinta, ta zuba, deep gold liquid ɗin na sparkling cikin dim light ɗin dining area, bayan ta gama zubawa ta mayar. Daga haka ta janyo bowl ɗin da Baffa ya juye mata ƙaton fish pepper soup ɗin a ciki, ta fara ci. Sai dai duk loma ɗaya, sai ta kurɓi drink ɗinta mai sanyi—the cold, sharp, crisp bubbles acting as a soothing balm against the nausea—ba ƙaramin taimakawa sanyin keyi ba. Haka Zara ta ringa cin kifin nan a hankali, tana yi tana hutawa, da taji tashin zuciyar ya kwanta sai taci gaba da ci cikin nutsuwa, zafin soup ɗin da chill ɗin drink na finding perfect balance a cikinta, finally finding a moment of peace amidst the day’s turmoil… Baffa na fita, he headed straight zuwa wing ɗinsu Zafar. Tafiya yake a hankali da waya a kunnen sa, his stride measured and deliberate. Da mamaki masu wucewa da kuma securities ke kallon sa, saboda it was usually rare to see him unaccompanied; he was either with one of his sons or the men of the estate. Amma yau, kana ganin shi kasan ransa a ɓace yake, a rare sight that felt like an omen. Yana isa wing ɗinsu Zafar ya kashe wayar ya shige. Tun daga corridor ɗin da yake, ya fara jiyo muryar Yemma tana cewa, “Just because na kore ta, you walked out on me while I’m calling you? Wai kai mai mata! You’re walking away while I’m talking, Zafar? You think you’ve outgrown me? Toh let me tell you, even religiously, it doesn't work like that. Ko a addini Zafar, there is no room for that kind of pride. No matter your age or status, dole kaban girmana. But if you feel kafi ƙarfina just because of a woman, then fine—I’ll leave you with her. Let her be the source of all the ‘lada’ you were supposed to get from me. Let’s see if she can give it to you.” Baffa da ya ƙaraso, ya tsaya yana kallon su—a heavy silence descending upon the room. Ga Zafar zaune akan sofa, kansa a ƙasa, ga Yemma a tsaye a kansa sai zazzaga mai ruwan masifa take. Gyaran murya yayi wanda hakan yasa suka ɗago suka kalle shi. Yemma na ganin sa, tayi wani murmushi mai tafe da deep ‘hmm’ sound kafin ta kalli Zafar tana cewa, “Au, so you’re reporting me now? Kace mun ƙara ka kaini gurin ubanka! Ummm, you might as well just say it to my face, Zafar. Tell me straight that yanzu ban isa da kai ba. That is why you had to call your father to come and handle me. Ka kirashi ne ya zo ya dake ni ko ya sake ni? Oh nagane, ya sake ni ko? Kaga, that way zakayi rayuwar ka yanda kake so da inyamurar matar ka.” Daga haka ta juya tana kallon Baffa tace, “Yayane? why the delay? Did he give you the paper and pen? Ko zai ɗauko ne yanzu? Kaga, you don't need to threaten me anymore. You’ve done it twice already; na uku kamata yayi kawai ka aikata. Nigeria dai ina nan cikinta daram, because i didn't see any signboard written 'Galado' at the border when I entered this country. Gidan ma, innaga dama zanyi zaman yaya na and let’s see who will force me out.” Baffa ya yi wani murmushi—a smile that didn't reach his eyes—ya kalli Zafar yana cewa, “Taso muje.” Zafar, da kansa ke ƙasa har lokacin, ya miƙe. Kafin ya nufi ƙofa yana fita, Baffa ya ciro wayarsa daga aljihu ya ƙarasa inda Yemma take. Yana kallonta da fuskarsa a neutral, ya miƙa mata wayarsa yana cewa, “Gashi, Sultan na son magana da ke. Ki kira sa yanzu, ki aiko mun Noorhane ko Imaan idan kin gama, su kawo mun wayata.” Daga haka ya ajiye mata wayar kan sofa, ya juya ya fice daga wing ɗin yana rufe ƙofar da wani quiet, chilling finality… Baffa na fita, ya hango Zafar a zaune kan ɗaya daga cikin kujerun da ke foyer ɗin—his shoulders slumped with defeat and weight of the day. Gaba Baffa yayi yana ce masa, “Muje.” Miƙewa Zafar yayi ya bi bayan Baffa with a heavy, measured tread. Har suka isa wing ɗin Baffa, babu wanda yace uffan a cikin su. Shigar su ciki ke da wuya, suka ci karo da Mom ta bullo ta garden ta shigo anteroom ɗin. Ta ci ƙwalliya cikin wata haɗaɗɗiyar Kampala Bazin ɗinta; wuyanta da hannayenta sai kyalli suke da gold, catching the light as she moved with practiced elegance. Zafar ne ya gaishe ta, ta amsa with a curt nod. Daga haka suka shiga cikin living room ɗin gaba ɗayansu. Mom, da ke lura da yanayin su with a sharp, analytical gaze, ba ta ce komai ba, amma zuciyarta cike take da tambayoyi. Dining Baffa ya nufa yana cewa Zafar, “Let’s go.” Cike da gulma Mom ta bi bayansu tana cewa, “Toh nikam zan wuce can gidan biki, kasan yau ranar henna ne, yau aka fara—” Ba ta ƙarasa ba, tayi turus—frozen in her tracks—ganin Zara zaune kan dining tana cin abinci hankali kwance, ga mayafin abayarta ta ajiye shi a ɗayan chair ɗin. Baffa ya isa head of the table, ya janyo kujerar ya zauna ciki da jin daɗin ganin Zara ta ci kifin nan fiye da rabi—a small, satisfied smile touching his lips. Zafar ya zo kusa da ita ya yi kissing kanta with a tender, protective gesture, kafin ya ja seat ɗin kusa da ita yana zama. Ɗago Zara tayi ta kalli Mom, da ke kallon su ɗaya bayan ɗaya ta kame fuska into a mask of feigned indifference. A hankali Zara tace, “Ina wuni, Mom.” Cike da bariki, Mom ta washe baki a look that didn’t quite reach her observant, calculating eyes, tana cewa, “Ah ah, ashe amaryar na nan ma! Ae ni mamaki yasa na kasa magana, nan kika taho kika bar jama’a da biki.” Zara tayi ɗan murmushin yaƙe, tana rasa me za ta ce da ita. Mom ta sake cewa, her voice slightly pointed, “Kice in jira ki kenan sai mu wuce can tare.” Baffa, da ke zuba abincinsa with a steady, dismissive tone, yace, “Aa kiyi tafiyar ki, biki ga lunch muke ba.” Zara ta miƙe, smoothing down her abaya, tana cewa, “Ai na ma gama.” Cikin sauri Zafar ya riƙo hannunta with a firm, reassuring squeeze yana cewa, “Are you sure?” Zara ta ɗaga kai cikin fara’a tana cewa, “Yes, I’m full. Baffa na gode.” Baffa ya ɗago ya kalleta yana ɗan frowning, his brows knitting together in protective concern, yace, “Godiya kuma dan kin ci abinci a gidan ku, Zara? Are you a guest here? You don’t thank a father for feeding his own child. Kar in sake ji.” Da sauri Zara ta girgiza kai in gentle protest, da wani soft, sincere smile a fuskarta tace, “A’a Baffa, it’s not that. What I mean is, thank you for serving me yourself.” Baffa ya saki murmushi that lightened his stern features, yana gyaɗa kai, yace, “You are welcome, my dear. Don’t let any of this weigh on your heart, kinji? Just focus on yourself and don't let it bother you. Everything will be fine. Just be at peace in your husband’s house.” Zara ta gyaɗa kai kanta a ƙasa, humbled by his grace. Baffa, da ke kallonta with fatherly warmth in his eyes, ya sake cewa, “You may go now. Allah ya miki albarka, May He ease all your affairs. Just go and rest, kinji?” Daga haka Zara ta gyaɗa kai tana ɗaukar mayafinta ta ɗaura a kai. Ta kalli Zafar, da ke ta kallonta cike da so da tausayi, ta sakar mishi wani sweet, innocent smile tana cewa, “Obim, byee.” Daga haka ta juya, moving with a newfound lightness in her step. Miƙewa Zafar yayi cikin sauri, his eyes never leaving her, yana bin bayan ta. Kafin Mom, da ke kallon komai with veiled frustration and a tightening of her lips, ta saki murmushin yaƙe tana cewa, “Sai na dawo, Yallabai.” Baffa ya sakar mata murmushi yana cewa, “A dawo lafiya, Sumayya. Kin yi kyau fa sosai.” Yar dariya tayi mai sauti, wani hollow, practiced sound, ta juya ta fice daga parlour ɗin itama, block heels ɗinta na clicking sharply against the marble floor. Zafar na cimma Zara, ya kama hannunta with a firm, possessive grip suka ƙarasa fitowa daga wing ɗin Baffa. Suna gama sauka front steps ɗin, ya ja ta gefe yana yi mata runfa—his tall frame shielding her from the rest of the world. Mom, da ke saukowa daga steps ɗin, ya kalla; fuskar nan tata a murtuke as if she had just witnessed a tragedy. Zara ya kalla yana cewa, “Buɗewa Mom mota,” daga haka ya matsa, yayin da Zara tayi amfani da key ɗin hannunta ta yi unlocking motar with a sharp, mechanical click. Mom, da ta gama saukowa, ta kalle su cikin yaƙe that felt brittle and insincere tace, “Okay, waccan ce motar ki? Ae ban zata ma da mota kike ba har na kira driver nace ya same ni a nan.” Zara tayi murmushi tana cewa, “A’a kice ya tafi kawai, I’ll drive us there.” Mom ta gyaɗa kai, tana kallon yanda Zara ta manne a bango Zafar kuma yayi mata runfa da hannunsa a kan bangon with an intensity that left no doubt about his focus. Mom ta sake kallon motar cike da gulma ta sake cewa, “Ai ina yawan ganin motar nan a nan kwanakin nan, daman naki ne?” Zara ta ɗan kalli Zafar, her eyes wide with confusion, tana rasa me zata ce wa Mom da kuma dalilin tambayar. Zafar ne ya juyo ya kalli Mom yana cewa, “Nata ne Mom, amma ba shi bane kike gani kullum a nan, Muazzam nada irin shi exactly.” Cikin wata dariya da ba ta da ma’ana, Mom tace, “Oh, na gane, Allah sarki.” Daga haka ta nufi motar tana cewa, “Bari in shiga toh.” Tana gaba, Zara ta kalli Zafar cikin mamaki, her brows knitted together in genuine confusion, tace, “Why is she acting like this?” Zafar yayi shrugging yana matsowa dab da Zara, ya sake dafe bangon dake bayanta yana tusa kansa cikin wuyanta—a move that made her breath hitch. Ya shaƙi ƙamshinta deeply, yana sauke ajiyar zuciya that seemed to release a whole day's tension. Zara, da idonta ke kan Mom da ke zaune cikin motar tana kallonsu bayan ta sauke tinted glass ɗin motar, a hankali tace wa Zafar, “Obim, Mom is watching.” Ajiyar zuciya ya sake saukewa ba tare da ya ɗago ba, yace, “Kyaleta ta kalla mana. It’s her old eyes that will get tired, not ours. Let her see what a real marriage looks like.” Zara ta kyalkyale da dariya tana sake kallon Mom, her playful spirit resurfacing like a sudden ray of sun, ɗan zaro ido tayi tana cewa, “Chaiii, Obim... she’s literally eying us. Meye matsalarta ne? What exactly is wrong with her today?” Ta faɗa tana ɗan frowning, her forehead creasing with a look of disbelief, dan ba ta taɓa ganin this side of her ba. Zafar ya ɗago ya ɗan juya yana kallon motar, yayin da Mom ta yi saurin ɗauke kanta ganin sun kalle ta with a sharp, guilty jerk. Zafar ya juyo ya kalli Zara yana cewa, “Leave her, haka take. She has a major problem seeing anyone who isn't one of her kids getting close to her husband.” Zara ta ɗan gwalo ido kafin ta taɓe baki, ta maida kallonta kan Zafar tana sakar masa wani kyakkyawan murmushi that reached her eyes. Mayar mata yayi shima, kafin ya matso da lips ɗinsa kunnenta yace, “I want to eat you... rough and raw. I’ve missed it, and I’ve missed you even more.” Zara ta shagwabe fuska in mock protest, kafin kuma tafara bashi wani sultry look, tasa hannu tana zagaye wuyansa tace, “I’ve missed you even more... but don’t worry, jibi dai za’a kaini gida na. You’ll have me all to yourself then.” Ta ƙarasa maganar excitedly, her eyes dancing with anticipation. Zafar yayi murmushi ganin tana murna, yasa finger ɗinsa yana bin fuskarta da shi yace, “Allah ya kaimu.” Zara ta amsa da, “Amin,” kafin ta ɗan zaro ido in excitement tana cewa, “Oh, I forgot to tell you—Ya M is taking a second wife. Zai ƙara aureee!” Ta ƙarasa maganar tana squealing, harda ɗan tsallen murna, tana hugging ɗinsa da ƙarfi. Da wani irin mamaki Zafar ya ɗan zaro ido completely taken aback, his hands hovering mid-air, yana tunanin ba daidai ya ji ba. Zara ta sake shi; ganin reaction ɗinsa, ta zaro ido tace, “Ehy fa, yar Umma Deeza zai aura, in ka zo anjima zan nuna maka ita, she’s beauti— oh na manta, naga kayan da zaka sa gobe a gurin Anne, it’s all white, hadda rawani za’ayi ma, da sword ma! Wani dogon wuƙa Obim, ka boye wuƙar nan, kar ka mayar musu gaskiya, it might be useful to us wata ra—” Cikin katseta, Zafar yace, “No, No! Don't even start, ba abun da zamuyi da wuƙa Zara, so put that thought out of your head.” Zara ta turo baki tana kallon shi with mock annoyance, Zafar dai yayi murmushi yana girgiza kansa with playful expression. “What are we, princess? Warriors?” Shrugging tayi tana murmushi tace, “Who knows?” Daga haka tayi pecking lips ɗinsa lightly tana cewa, “I have to go, I’ll tell you all about it later.” Yana murmushi, ya janyo ta jikinsa yana kissing lips ɗinta shima, a lingering touch that left her dizzy, kafin ya sake ta. Ya ja hannunta ya kaita har bakin mota, ya buɗe mata ta shiga ta zauna, ya rufe with a gentle, protective click. Zara tayi igniting motar kafin ta kalli Mom da ta ɗauke kanta daga kallonsu, ta maida kallonta kan Zafar da ke tsaye gurin. Cikin sauri tace, “Byee Obim, love you!” Zafar ya gyaɗa kai, “Copy that. Zan zo anjima. Take care.” Daga haka Zara ta gyaɗa kai, her smile lingering like a soft glow, ta ja motar tana barin manor ɗin cike da kewar mijinta already…