Free chapter · Read without an account
The Price of a Lie
by NorthernAngel · His Rose
Zara na shiga cikin gida, ta wuce ƴan buki dake ta kaɗe-kaɗe da hayaniya, inda kai tsaye ta nufi bedroom ɗin da Aunty Hannah ke kwana. Ta shige bathroom, cikin sauri ta fara cire kayan jikinta. Jikinta ns trembling uncontrollably, a physical reaction to the turmoil within her. Ganinta na mata dishi-dishi, her vision blurring at the edges, amma ta ci gaba da cire kayan. Tana gamawa, miƙewa da za ta yi, wani jiri ya kwashe ta. The bathroom seemed to tilt and spin, ta fara tangal-tangal tana neman faɗuwa. Da kyar ta samu bango ta dafa, fingernails ɗinta na digging into the marble tiles ɗin bathroom ɗin for stability. A hakan ta ci gaba da tafiya tana dafa bango har ta isa inda walk-in shower ɗin yake. Shigewa ciki tayi, hannunta na rawa violently ta kunna shower ɗin kafin ta nemi guri ta zauna kan shower bench ɗin. Ruwan ya fara dukan ta, the cold spray cascading over her skin, babu abunda take sai sauke ajiyar zuciya. Har zuwa lokacin, hannunta bai bar rawa ba. Wani irin kuka ta fashe da shi, wani raw, jagged sob da yai echoing against the tiled walls, har tana shaqewa da ruwan. Kuka take ba ƙaƙƙautawa. As much as her heart craved to deny what she had sensed, she knew better. Turaren mace ta ji a jikinsa—turaren da yayi mata kama da wanda taji ranar da ta sameshi da Salma a office. Ita tasan tabbas it was the same perfume. Duk da tana cikin ruwan, bai hana amai taso mata ba. Da sauri ta nufi gurin toilet bowl ɗin ta fara kwara wani irin amai. Tun daga kan kunun tsamiyar da ta sha har zuwa fish peppersoup ɗin da ta ci, duk sai da ta amayar. Sosai ta jikata, inda bayan ta gama ta miƙe da kyar ta nufi gurin sink. Tas ta wanke bakinta da mouthwash sannan ta miƙe tsaye. Idonta na kan mudubi tana kallon kanta ciki; she wasn't wearing any makeup, amma kwalin idonta ya zube, smudging across her face. Sai yanzu take ganin duk ta rame. Wasu zafafan hawaye ne suka sake sauko mata tana kallon kanta ta mudubin. Taɓe baki tayi ta juya. Cikin walk-in shower ɗin ta nufa, tayi wankanta tsab, ta fito. Babu abunda ta shafa, ta saka sleepwear ɗinta kafin ta ɗaura after dress ɗin Aunty Hannah a kai. Ta ɗauki wayarta da key ɗin motar Zafar ta fito. Ko dankwali babu a kanta, haka ta ringa ratsa jama’ar biki; kamar ghost haka ta zama invisible a crowd ɗin. Back door ɗin parlour ta nufa ta zame ta fice. Tana zuwa parking space, ta buɗe motar Zafar da ta zo da ita, ta shiga. Horn tayi, aka buɗe gate, sannan ta ja motar ta fice daga gidan. Manor ɗin ta nufa kai tsaye. Ta shiga ta backgate, tayi parking motar a garage, ta kashe ta bar key ɗin a jiki. Sama ta nufa ta shiga elevator, inda kai tsaye ta sauka ƙasa. Tana fitowa ba kowa a parlour ɗin, yayi tsit, komai a kashe sai dim lights dake kunne. Wucewa tayi ta shiga corridor ɗin da bedroom ɗin Muazzam yake ta faɗa. Tana shiga, ta rufe ɗakin ta sa lock. Closet ɗinsa ta shiga, inda bata sha wahalar ganin abunda take nema ba; wani farin hijab ɗinta ne dake ɗakin ta ɗauka ta fito cikin ɗakin ta nufi inda dadduma take ta ɗauka. Sallar Magrib da Isha tayi. Bayan ta idar, ta cire hijab ɗin, ta cire after dress ɗin jikinta, ta cire pajamas ɗinta ta nufi bathroom. Ruwa ta watsa ta fito ɗaure da towel. Kanta ne ke wani irin sara mata, ga jiri dake damunta. Closet ɗin Ya M ta nufa inda tayi dube-dube, da kyar ta samu earmuffs ɗinta da ta taɓa bari a ɗakin. Fitowa tayi ta nufi gado. Tana hawa, ta kashe lights ɗin ɗakin, ta saka soundproof earmuffs ɗinta, tayi kwanciyarta tana taɓe baki with a weary, defeated look, cike da gajiya. Anan tayi bacci ranar, sinking into the soft linens saboda hutun da ita kanta tasan tana buƙata, kuma ba za ta same shi a gidan biki ba. Shiyasa tazo nan, seeking refuge in the quietude of the manor, tasan babu mai tunanin tana nan. A ɓangaren Zafar kuwa, koda ya koma gida, the weight of the evening settled heavily on his shoulders. Cike yake da tunani; ƙamshin turarensa ne Zara ba ta so, ko kuwa tayi perceiving scent ɗin Salma ne a jikinsa? Ko dai menene, he really hopes it’s not the latter. Zama yayi kan gadon yana dafe kansa, his fingers kneading his temples to soothe the throbbing headache. Tunani yake ya za ya ɓullowa Zara. A da ya yanke hukuncin ya ɓoye wa Zara sabuwar alaƙarsa da Salma, amma abun da tayi ɗazun ya sashi ya tsargu, and now he’s having a second thought about it. Shin ya za ya yi? Gurin Baffa zai ja ta su je? No! Shi dai baya so ta sani, he knows her and he knows how reckless she can be when pushed. Dole ya zama mai taka-tsantsan, especially yanzu da ba ita kaɗai bace. The realization of her pregnancy added a layer of complexity that made his chest tighten. Kawai dai he has to be extremely careful yanzu tunda Zara tana da zargi ba kaɗan ba. Ajiyar zuciya ya sauke, ya kwabe kayan jikinsa, ya zauna kan gadon yana janyo laptop ɗinsa ya hau duba emails. Tsawon one hour yana zaune, yaji an yi knocking ɗakin. Kafin ya amsa, aka buɗe. Salma ce ta shigo cikin wani red negligee mai masifar ɗaukar hankali—yar guntuwar riga sai robe ɗin wanda transparent ne. Fuskarta ɗauke da wani light make up, ga 12-inch hair ɗinta daya sauko kan kafaɗarta ya sha gyara yana sheƙi. She moved with a deliberate, slow-motion elegance zuwa coffee table ɗin ɗakin, tana ajiye tea tray ɗin hannunta kafin ta miƙe, her eyes locking onto his with an inviting intensity. “Yaya, a kawo coffee ɗin?” Sai alokacin ya sake ɗagowa yayi mata kallon tsab. Unlike karon farko da ta shigo da yayi saurin ɗauke kansa, yanzu he allowed his gaze to travel slowly over her, tun daga 32-inch boobs ɗinta har zuwa 28-inch waist ɗinta da 35-inch hips ɗinta. Kansa ya sunkuyar, letting out an unappreciative ‘hmm’ wanda shi kaɗai yaji abunsa, a sound that held more duty than desire. Salma ce ta sake cewa, “Yaya?” Sake ɗagowa yayi yana cewa, “No, I’m good. Zo ki kwanta.” Daga haka ya maida hankalinsa kan aikinsa, his posture stiff. Salma ta haura kan gadon, tazo inda yake zaune—his head resting on the head of the bed ya kuma miƙar da ƙafafunsa. Gab da shi ta matso, leaning in with a soft, inviting grace, tana ɗan kishingiɗa tana kallon cikin laptop ɗin nasa. Zafar ya janyo wayarsa yana kiran E.A ɗinsa. Wayar yan mintina sukayi kafin ya kashe. Rufe laptop ɗin yayi yana miƙewa ya nufi bathroom yayin da Salma ta kwanta tsakiyar gadon, stretching out with a satisfied, triumphant smile dake nuna tsantsar farin cikin da take ciki. Wanka Zafar yayi ya fito daga shi sai towel. Closet ɗinsa ya shige; yana zuwa ya janyo boxers ɗinsa ya saka. Normally a haka yake kwanciya amma in tana nan baya iyawa. Wani shorts ɗinsa ya ɗauko yana ƙoƙarin sawa, his movements quick and slightly agitated, yaji an rungume shi ta baya, warm hands ɗinta na sliding around his waist da wani sudden, possessive intimacy. Jikinsa immediately yayi tensing, muscles ɗinsa na locking up in a defensive reflex. Amma bayan dan lokaci, ya saki jikinsa in a slow, calculated relaxation yana sauke gajeren ajiyar zuciya, “What is it?” Salma, wadda ta lafe fuskarta a bayan sa, ta amsa cikin ƙaramar murya, her breath tickling his skin, “Nothing. I’m just happy you gave me another chance.” Zafar yayi humming kawai, a non-committal vibration in his throat, bai ce komai ba ya hau sa wandon sa. Bayan ya gama, ya kalleta yana cewa, “Let’s go.” Daga haka yayi gaba ya fito, ya nufi gadon ya kwanta inda itama ta kwanta tana shigewa jikinsa. Bai hanata ba, amma kuma ya kasa ɗaura hannunsa jikinta, his limbs feeling heavy and distant. Daga baya ta ɗaura kanta kan ƙirjinsa, duk bai ce mata komai ba, wayarsa kawai yake dannawa with rapid, agitated taps. Almost one hour suna haka har bacci ya ɗauke Salmar. Jin numfashin ta na sauka daidai steadily kan ƙirjinsa, yasa ya ɗagata a hankali, carefully shifting her weight ya janyo pillow wurin kanta sannan ya kwantar da ita. Bai yi wata-wata ba ya miƙe. Coffee table ɗin ya nufa, ya zuba coffee ɗin sannan ya dawo wurin gadon ya ɗauki wayarsa ya fice daga ɗakin. Parlour ya koma, ya samu guri ya zauna in the dim, gold-lit stillness of the room. Wayar Zara ya shiga dialing, amma wani mechanical, hollow tone of a switched-off phone ne ya foki kunnensa. Mamaki abun ya bashi; ya san normally a wannan lokacin ba ta yin bacci, sannan inma zatayi bacci a DND take sa waya ba dai ta kashe ba. Haka ya ta gwada number ɗinta, ko wanne failed attempt na tightening wani knot of anxiety in his stomach. Coffee ɗin ma da ya zuba, ko kusa bai sha ba; sai ya ajiye shi gefe. Shi kaɗai ya ringa doka tsaki, the frustration clawing at his patience, har bacci ya suri sa anan kan sofa. Sai wurin ƙarfe biyun dare ya farka. His eyes snapped open, nan da nan ya fara laliben wayarsa. Ya sake janyo ta yana kiran Zara, amma har lokacin wayarta a kashe. Ya saki wani sharp, guttural sound ɗin frustration, yayi kwafa cike da bacin rai, ya miƙe ya nufi ciki. Haka ya kwanta kan gadon kusa da Salma. Baccin da ya kasa komawa kenan; duk lokacin da ya yi tsaki sai ya yi kwafa yana gyaɗa kai shi kaɗai, ga ɗaya he’s consumed by a restlessness that made sleep impossible. Garin haka har ya ta da Salma. Cikin ɗan firgice ta buɗe idonta, “Yaya, menene? Are you okay?” Zafar ya ɗan juya ya kalleta with eyes shadowed by fatigue, kafin ya gyaɗa kai ciki-ciki yace, “Yeah, sorry, get back to sleep.” Gyaɗa kai tayi, still hazy with sleep, kafin ta matso cikinsa tana ɗaura kanta kan ƙirjinsa. Bai ce mata komai ba, bai kuma sake wani tsaki ko ƙwafa ba, amma ransa a ɓace yake da kashe wayar da Zara tayi. He lay there, staring at the ceiling, his heart hammering against his ribs in a silent protest, da kyar ya koma bacci, inda bai wani daɗe ba aka kira sallah… Ƙarfe bakwai na safe Zara ta farka daga baccin da ya sure ta a ƙasa bayan ta idar da sallar Asuba. She bolted upright, tana gasping, saboda wani irin zafi da take ji; gaba ɗaya ta jiƙe shataf da zufa. Da sauri ta cire hijab ɗin jikinta, ta miƙe, shaky on her feet. Fitowa tayi daga ɗakin ta nufi sama. Wani irin kukan yunwa cikinta ke yi—a gnawing, demanding ache—abinci kawai take buƙata a moment ɗin nan. Cikin sauri ta isa bedroom ɗinta, bathroom ta faɗa ta hau wanka tana duk wani bath skincare ɗinta, bayan ta gama tayi brushing teeth ɗinta ta fito, Ba abunda ta shafa a jiki saboda kar ta sake jin zafi, ta nufi closet ɗinta. Wani light pink wide-leg yoga pants ta ɗauka. Sannan ta nufi perfume showcase ɗinta, ta ɗauki Miss Dior Silky Body Mist ta fesa a jikinta, a soft, floral cloud enveloping her. Ta fita daga ɗakin gaba ɗaya da pants ɗin a hannu, ta nufi ɗakin Zafar kai tsaye. Tana shiga, ƙamshin sa ya daketa, wanda hakan ya tuna mata da unfamiliar scent ɗin da taji a jikinsa jiya—a sharp, unwelcome reminder. Humming kawai tayi tana wani murmushi that didn't reach her eyes, ta nufi closet ɗinsa. Wata Giorgio Armani white oversized t-shirt ta ɗauka. Ta saka wandon, sannan ta zura rigarsa, the fabric swallowing her large frame, rigar na ɗauke da scent ɗinsa that she both craved and despised tsakanin jiya zuwa yau. Daga haka ta fito ta koma ɗakinta. Tana zuwa, ta shiga closet inda ta ɗauki silk ribbon ta yi packing ɗin wet hair ɗinta. Ta ɗauko white Versace silk scarf ɗinta ta ɗaura a kanta. Lastly, ta saka wasu pink round-toe fluffy wedges. Gaban full-length mirror ta nufa tana kallon kanta. She looked a bit tired, yet radiant; fuskarta na glowing sosai. Slowly, ta ɗaga rigarta, ta sauke high-waist wandon ƙasan cikinta, tana kallon cikinta cike da tunanin wai yanzu tana da ɗa a ciki. With each passing day, the reality was setting in, saboda yau kwana biyu da suka wuce ya kamata ta ga period ɗinta; ta dai tabbata ciki gare ta. Wani murmushi ta saki, tana shafa cikin a hankali tana kallon kanta ta mirror ɗin. Ta ɗan jima a tsaye tana murmushi, amma kukan yunwar da cikinta yayi ya katse mata tunani. Ta saki rigar da sauri, tana barin high-waist pants ɗin ƙasan cikinta, mindful not to constrict her growing baby. Fitowa tayi daga ɗakin, ta sauko tana ficewa daga manor ɗin gaba ɗaya ta main gate, her eyes set on finding nourishment, her mind still swirling with the chaos of the night before. Tana fitowa daga manor ɗin, ta fara tafiya a nutse, tana danna wayarta. The cool morning air nipped at her skin, a gentle contrast to the fire burning in her mind. Ta wuce masallacin estate ɗin kenan, sai dai kamar wani abu ya tura ta, ta ɗago kanta tana ɗan zagaye estate ɗin da idonta dan lokacin yawanci masu karatu suke fitowa daga masallacin. Juyawar da zatayi ta hango Zafar daya fito daga masallaci ya tsallaka zai shiga gidan Salma. Bai ganta ba sam, Ita kuma Zara, cikin sauri ta tsallaka tana saka wayarta a kunne. Dake tana gaba da shi, as she crossed his path, idonsa ya sauka akanta. Wani irin haɗe rai yayi yana kallon tufafin jikinta, his eyes narrowing with sharp disapproval. Cikin sauri ya cimmata, ya ɗaga hannu yana ƙoƙarin taɓa ta. Sai dai yana zuwa kusa da ita abunda yaji yasa shi tsayawa cak, his entire posture freezing as if he’d been struck by lightning. "Yeah Anna, just let me know when you’re bringing the pills. I’m over being pregnant; I just want to feel like myself again. I can’t do this." Har tayi gaba yana processing abunda yaji tace, kafin kace me yanayin fuskarsa ya sauya, the warmth of his usual demeanor replaced by an icy, predatory stillness. wani irin bacin rai da bai taba ji akanta ba na ziyartar sa, a dark, chilling transformation that made his presence feel suffocating. Bayan ta yake bi da kallo a fili ya furta “is this girl normal?” Dawani erin sauri ya bita, unfamiliar rage washing over his features. daman ita Zara data lura ya daina biyota tayi slowing pace ɗinta. Ai kuwa kafin kace me ya cimma ta, sai ji tayi anfinciko ta da ƙarfi, her entire body jolting back as the force of his grip took her breath away. har sai da wayar dake kunnenta ta faɗi ƙasa, the sharp clatter echoing against the pavement like a gunshot in the quiet morning. Ɗan ihun razana ta saki har sai da layin ya amsa saboda da gaske ta tsorata, amma kuma cikin sauri tayi recovering composure ɗinta tana cewa, “Obimmm, you scared me!” Wani kallo ya watsa mata, his eyes cold, searching hers for a crack in her facade. “What were you telling your friend?” Zara ta kalle shi with confusion, trying to play dumb. “Nothing, we were just discussing about today’s eve—” bata karasa ba ya matse mata hannu, his fingers pressing into her skin with a bruising, possessive intensity, cikin wani erin bala’i dake cinsa yace, “Karya kike. And lie to me once more Zara, and I’ll show you a side of me you won't survive.” Wani tsoro ne yayi rippling through her, cold and sharp. Ta tsorata da yanayin sa ta kuma sha jinin jikinta, her heart hammering against her ribs like a trapped bird, cike da ƙarfin hali da kuma mamakin abunda yace mata, tana ƙoƙarin ɓoye razanar ta, tace "I won't survive... kuma? What is that supposed to mean? Are you—are you going to kill me or what?" Zafar dake mata wani kallon kamar bai taɓa saninta ba yace "Go ahead. Lie to me one more time and find out." Zuwa lokacin sosai Zara ta tsorata dan bai taba mata magana da yanayin nan ba, kamar ba Zafar ɗinta ba, as if he was a stranger wearing her husband’s face. Cike da ɗan shakku tace, “Me? Your wife! Is it me you’re talking to like this? Chai. Okay o! Lallai, so just because you’ve slept with—” cikin wata erin low, dangerous voice yace "Kina ƙarasawa sai na mare ki, Zara. It’s only because we are outside that I’m being patient. But you know what? Move. Let’s go inside." Daga haka ya matsa daga kusa da ita yana nuna mata hanyar manor, Zara da idonta ya fara cikowa da kwalla tace “So now you want to start abusing me, Zafar? Me haka? whatever you heard, I was joking... I wasn’t even—” cikin wata kakkasaur murya da saina layin ya amsa yace “Move!” Wanda hakan ne ya fara janyo hankalin wasu tsirarun securities dake gurin, Zara ta fashe da kuka a hankali tana kallon shi, searching his face for a flicker of the man she knew, but finding only a cold, unrecognizable stranger. Tafiya ta fara yi tana nufar hanyar manor sai dai ƙarar da taji yasata juyowa a tsorace, wayarta ce data faɗi Zafar ya ɗauka ya ƙara bugawa a ƙasa da ƙarfi kafin yasa ƙafa yana takawa da karfi, the screen shattering into a thousand pieces beneath his Tom Ford flip flops. Zara dai jikinta ya ɗau rawa dan yau taga bala’in da bata taba gani ba, as yana cikin taka wayarnan, in the distraction of his rage, ta sunkuya ƙasa da sauri tana cire wedges ɗinta, ta ɗaukesu a hannu. A hankali ta wuce ta bayan sa. Ɗagowa da zai yi ya ganta, his predator-like instinct kicking in, ya nufi inda take da wani irin zafin nama, amma kafin kace me, Zara ta faɗa gidan Muazzam da wani irin masifar gudu, ta datse gate ɗin tana locking—leaving Zafar standing on the outside, his face a mask of thwarted fury…