Free chapter · Read without an account
The Abzin Ritual
by NorthernAngel · His Rose
Zafar na ficewa, Zara ta doka uban tsaki, kirjinta na heaving cikin wani lingering frustration. Ta juya tana faɗin, “Wanda ya fasa!” Daga haka ta koma ciki inda ta ci karo da Muazzam, ta kauce ta ba sa hanya da wani quick, fluid movement tana cewa, “Yaya ka sa a kawo min kaya na.” Muazzam ya gyaɗa kai, his calm demeanor acting as a direct contrast to her heat, yana cewa, “Zan je in ɗauko miki yanzu. Just go and have your breakfast now.” Ta gyaɗa kai ta shiga cikin parlour, zama ta yi ta ci abincin ta. Banana ɗin bread was a struggle; da ƙyar ta ci kaɗan, forcing each bite down, amma the ice tea kuma ta shanye shi tass, The cold liquid soothing her nausea. Bayan ta gama, ta nufi bathroom ta sake watsa ruwa ta fito, feeling slightly more refreshed and composed. A parlor ta ga kayan nata a cikin wani shopping bag. ɗauka ta yi ta buɗe with curious fingers, ta ga bubu ɗin sallarta ne a ciki da mayafi, sai hula wadda ba tata ba ce—but she recognized it instantly; tana gani ta gane ta Yusrah ce, dan ita ce mai sa irin waɗannan turban caps ɗin. Murmushi ta yi, a soft curve touching her lips, tana zama ta ji sallama. Zwar ne ya shigo ɗakin yana tafiyar nan tasa calmly, with that natural, confident poise that always made him seem older. Murmushin Zara ya faɗaɗa ganinsa; ta miƙe with renewed energy ta isa inda yake ta rungume shi sosai tana cewa, “Oh my God, I missed my favorite boy so much! Where have you been?” Zwar na murmushi ya ɗauki hannunta, kissing it gallantly ya ce, “Daddy M said I should bring your clothes to you, Aunt Zara.” Da mamaki Zara ta karɓi bag ɗin hannunsa, ta juya ta kalli kayan da ke kan sofa with a skeptical glance, sai ta kalli Zwar tana cewa, “Who brought this?” Kayan kan kujerar ya kalla ya yi shrugging his shoulders. “I’m not sure! Daddy M just said I should go to your room and find you something to wear. So I picked this dress—check if you like it.” Zara ta karɓi jakar tana zama, zuciyarta na raya mata Zafar ne ya kawo mata wannan bubu ɗin da ƙaton mayafi, har da aro turban cap ɗin Yusrah. Duk yana tsammanin za ta sa su a cikin wannan zafin da take ji! Wani tsaki ta doka in annoyance. Ta buɗe ƙaramar LV overnight bag ɗin da Zwar ya sa mata kaya ciki, sai ta ga wata white and yellow rayon printed maxi sundress, hannun rigar ɗin flutter sleeves ne da iyakarsa elbow dinta, kuma doguwa ce har ankle ɗinta. Dress ɗin is very breathable and lightweight, just like abinda ya kamata ta sa cikin zafin nan. Taɓe baki ta yi, her eyes flickering with a mix of amusement and irritation, tace, “Even Zwar has more sense than Zafar. Gaskiya, it’s embarrassing.” Zwar dake kallon TV ya juya yana ba ta wani pointed, disapproving look ya ce, “Aunt Zara.” Tana ɗagowa ta kalle sa, ya ce, “Not funny.” Dariya mai ƙarfi Zara ta fashe da ita heartily, her shoulders shaking with mirth, tana cewa, “I’m just stating a fact here, Zwar.” Girgiza kansa ya yi kamar wani babba, sannan ya miƙe with a steady posture yana cewa, “I have to go, it's already time for breakfast.” Zara ta gyaɗa kai tana cewa, “Do you know where I could find Lamidi?” Zwar ya gyaɗa kai, “I encountered him just now. When I stepped out, he was conversing with my detail.” Cikin jin daɗi Zara ta fara kwashe kayan ta, tana faɗin, “Okay, give me a moment to get dressed. Wait for me.” Miƙewa ta yi, sai kuma ta tsaya cak as a sudden thought struck her. Tunawa ta yi da aiken Lamidi da take son yi, ae ba ta da wayar transfer, sannan cards ɗinta na bayan wayar da Zafar ya tarwatsa, kuma yatafi da ita. She stood there, frozen in thought, trying to navigate the logistics of being phoneless. Ganin ta tsaya tunani, Zwar ya kalle ta yana cewa, “Aunt Zara?” Zara ta kalle shi tana frowning sadly, “Just go. I don’t have any cash or card on me, and I intended to send him to pick up a new phone for me.” Zwar ya yi shrugging with effortless nonchalance yana cewa, “In that case, call Uncle Zafar and tell him to transfer the funds to him directly.” Zara ta yi rolling eyes ɗinta with a playful huff tana cewa, “Come on, Zwar! The whole point of sending Lamidi is that I don't have a phone. So, how am I meant to call anyone?” Zwar ya ja hannun Kaftan ɗinshi sama with a slow, deliberate grace. Ya isa inda Zara take tsaye, ya miƙa mata hannunsa yana nuna mata Apple Watch SE (3rd Gen) ɗinsa ba tare da ya ce mata komai ba, his silence speaking volumes about his tech-savviness. Zara ta zaro ido as realization dawned on her. Wani farin ciki ya lulluɓe ta, a wave of relief washing over her saboda ɗan zaman da ta yi ba waya had been incredibly dull. Excitedly ta ce, “Oh my goodness, you’re an absolute life-saver, aren’t you?” Murmushi kawai ya yi yana folding arms ɗinsa, watching her reaction with an amused glint in his eyes. Zama ta yi kan sofa tana cewa, “What would I do without you, Zwar? Come, sit. Be a dear and get your dad on the line for me.” Zwar ya zo inda take ya zauna bayan ya ciro AirPod daga aljihunsa ya miƙa mata. Zara ta karɓa cikin farin ciki ta buɗe ta saka a kunnen ta, sannan shi ma Zwar ta sa masa ɗaya a kunne, sharing the connection. Daga haka Zwar ya hau dialing number ɗin Omar. After a few rings, Omar ya ɗaga yana cewa, “Hi, buddy. I only have a second—what’s up?” Zwar ya yi saurin kallon Zara with an expectant look, urging her to speak. Cikin sauri ta ce, “Yaya, it’s me, Zara ne.” Ɗan shiru ya yi for a second, the background noise of the hospital audible, kafin ya ce, “Rose? I’m between rounds right now—is everything okay?” Zara ta ɗan turo baki kamar zatayi kuka, “No, everything is far from okay. My phone shattered—it's totally dead. I need a replacement ASAP, and I don't have my cards on me.” Omar yayi wani sigh of relief, kafin yace, “Why the sudden rush for a store-bought phone? Is the world ending because your phone broke?” Zara ta ɗan zaro ido cikin mamakin sa tana cewa, “Haba Yaya! Do you expect me to wait for a commissioned piece before I can use a phone? Because I doubt mine can even be repaired.” Da sauri Zwar ya juya yana ba ta wani pointed look jin abinda ta ce, his expression full of pure disbelief. Ya ce mata, “A commissioned piece? Really? It’s factory-made, Aunt Zara, not handcrafted. Stop being so dramatic.” Dariyar Omar ce ta ratsa kunnen su, a genuine, hearty laugh that filled the line. Zara ta yi rolling eyes ɗinta tana cewa, “You don’t understand, Zwar. When I say commissioned, I’m talking about custom-specs. We certainly can’t call it ‘factory-made’ because—” Cikin katsa ta, Omar ya ce, “Enough with the bickering! Rose, I’m occupied. It’s actually time for theatre, so you’ll have to be patient. Ki bari in na fito, I’ll send someone to sort you out.” Zara ta yi saurin girgiza kai cike da shagwaɓa tace, “Yaya, please! I know you’re busy, I just need to go and get Lamidi’s account number, then sai ka sa masa. It won’t take a minute!” Cikin sauri Omar ya ce, “Ohhh, Lamidi? Lamidi ai na gida ne. Ya san protocol ɗin. So, here is what is going to happen: just tell him I’ve given him a one-tap authorization on the estate app. He can settle the bill himself. Now, I really must go.” Zara ta saki wani satisfied smile, her eyes lighting up, “Thank you, Yaya! Allah yasa ka shiga a sa’a, Allah ya ba patients lafiya. See you later!” Cikin sauri Zwar shi ma ya ce, “Sending you and the team my best wishes, Dad. May Allah guide your hands and grant your patients shifa. I’ll be praying for you.” Omar na murmushi ya amsa da, “Amin, amin! Thank you both. I’m heading in now, speak soon.” Daga haka ya kashe kiran dib. Zara dake wani satisfied murmushi ta kalli Zwar, “Now, let me get dressed so we can go and find Lamidi.” Daga haka ta miƙe with a brisk, determined step, ta ɗauki jakar kayan da ya kawo mata ta nufi ɗaki. Dress ɗin ta saka, sannan ta nufi gaban mirror tana kallon kanta, admiring how the fabric draped over her frame. Gashinta ta yi packing da kyau, sannan ta ɗauki hular Yusrah ta saka, adjusting the turban until it sat perfectly. Parlour ta fito ta ganshi inda ta bar sa, waiting patiently. Hannu ta miƙa masa tana cewa, “Let’s go.” Miƙewa ya yi ya kama hannun nata suka fito, their footsteps light against the floor. Gidan tsit kamar ba kowa ma, the silence almost heavy. Rufe pivot door ɗin ta yi suka nufi gate. Bayan sun fito daga gidan Muazzam, details ɗin Zwar dake zaune suka miƙe instantly suna rufa musu baya. Wannan shi ne karo na farko da Zara ta gansu suna binsa, abun ma sai ya ba ta dariya, amused by the mini-procession. Mamakin Yemma na ƙara kashe ta, wondering at the extent of the woman's protective reach. Manor ɗin suka isa, inda ba su sha wahalar ganin Lamidi ba. Suna tambayar wasu securities, ɗaya daga cikinsu ya kira musu shi a waya. Two minutes later, sai gashi ya ɓullo yana ɗan jogging towards them. Yana zuwa ya hau gaida Zara, ta amsa da fara’a, sannan ta hau ba sa saƙon da ta ke so. “Lamidi, check the estate app; Ya Omar has authorized the transaction. I’d like a new iPhone, and on your way back, please pick up some bole with plenty of fresh coconut water—at least ten bottles or more, please.” Lamidi ya gyaɗa kai cike da respect ya ce, “Okay, Madam. I’ll see to it immediately.” Zara ta gyaɗa kai ta nufi cikin manor ɗin tare da Zwar. Zwar ya kalli agogon sa, ganin motoci na ta zuwa ta driveway ɗin suna fita, ya ɗago yana kallon Zara. “I’m heading back to our wing now; I can see breakfast is over.” Zara ta ɗanyi frowning tana kallon sa tace, “But there’s still plenty of food waiting for you in the dining hall, though.” Zwar ya girgiza kai yana cewa, “I only go there to eat with everyone. You know, that’s the only place where Yemma, my mom, my dad, and I sit together. I love seeing us all together.” With that, Zara’s eyes immediately softened, a wave of affection hitting her. Ta ɗan janyo shi jikinta tana cewa, “Oh, baby... you’re far too precious for your own good.” Cikin basarwa Zwar ya yi shrugging her off, trying to maintain his cool. Ya kalle ta yana cewa, “Don’t do that.” Zara ta yi dariya cike da fahimtar sa. Zwar is only himself when he’s around Zara, letting his guard down, amma still, he’s always trying to show her shi big boy ne. Zara ta sake cewa, “So, how are you going to eat now? Should I accompany you to the dining hall so you can get what you want? Then I’ll walk you back to Yemma’s wing afterward.” Zwar ya girgiza kai yana kallon ta yace, “Yemma always takes care of my meals, don’t worry. She said she has something special for me this morning anyway.” Zara ta yi wani sassanyar murmushi, tana tunanin how Yemma is only good when it comes to her grandchildren. Gyaɗa kai ta yi tana cewa, “Fine, hun. Let me see you to the wing.” Zwar ya sauke ajiyar zuciya softly ya ce, “Where are you going now?” Zara tace, “To the house where Maamah’s family is staying. Do you want to come?” Zwar ya yi shiru yana kallon wani direction kafin kuma ya kalli Zara yana cewa, “I’d love to join you after I have my breakfast, but being there is awkward for me. Everyone speaks Hausa almost exclusively; I hear my mom and dad’s names being mentioned, but I have no idea what’s being said.” Shiru Zara ta yi tana kallon sa, a flash of protective instinct rising within her. Wani irin bacin rai na taso mata amma ta danne. Ta kalle sa trying to stay nonchalant tace, “Who exactly was mentioning your parents' names?” Zwar ya yi shrugging his shoulders with a look of pure indifference yana cewa, “Don’t know their names.” Zara ta sake cewa, “You know Anne and Aunty Hannah, right?” Zwar ya ba Zara wani bored, long-suffering look kafin ya ce, “What are you saying, Aunt Zara? Anne used to visit Béjaïa so often—we even visited her and Aunt Aichatou at their house with my mom. And we’re always on FaceTime with Hannah and Mamma, too.” Yayi maganar as if it were the most obvious thing in the world, kamar ma Zara tayi saɓo data bambaye shi ko ya sansu. Zara ta ɗan ɓoye shock ɗinta cikin ɗan murmushi, trying to maintain her composure despite the revelation. Ashe family ɗin Maamah sun san Zwar, ashe suna zumunci ma da su Anne. Aichatou ita ce ɗiyar Anne ta farko kuma a Algeria take aure, ashe dai Noor na zumunci da ita all this time Zara kadai ce bata san komai ba. Zara ta gyaɗa kai slowly, processing the information, tana cewa, “Then who exactly are the ones doing this? You know Umma Deeza?” Tana tambaya ne dan ta san ko close family ne; idan cikin waɗanda ta lissafa ne, toh definitely ba wani abu suke magana ba, kawai yana tsarguwa ne dan suna yaren da ba ya ji, his lack of Hausa making him feel like an outsider. Zwar ya yi rolling eyes ɗinsa dramatically yana cewa, “That woman who practically squeezes the air out of my lungs with those suffocating hugs the moment I walk in.” Dariya mai ƙarfi Zara ta fashe da ita, her laughter ringing out across the driveway. Ɗaga kan da za ta yi, sai ga Noor na nufo su with a bright, radiant smile on her face. Ta ƙaraso tana cewa, “You nearly gave Yemma a heart attack, Zwar! Where on earth have you been?” Kids Apple Watch ɗinsa ya nuna mata with a quick flick of his wrist, “Daddy M rang me; he’s the one who sent me to Aunt Zara.” Noor ta gyaɗa kai still smiling, her eyes warm, tace, “Okay, off you go to breakfast. Go and see the surprise Yemma has waiting for you.” Zwar ya yi murmushi, a rare, genuine expression of excitement. Kafin ya kalli Zara, ya ɗaga hannunta yana kissing it with his usual chivalry ya ce, “I’ll join you once I’ve finished my breakfast.” Zara dake washe baki with a wide, affectionate grin ta sunkuya tana kissing kansa tace, “Go! You are loved!” Gyaɗa mata kai ya yi, a small nod of acknowledgement, kafin ya sa hannunsa a aljihu ya juya, ya fara tafiyar nan tasa confidently towards Yemma's wing, looking every bit like the young heir he was. Bayan Zwar ya wuce, Noor ta kalli Zara tana murmushi tace, “Mai ciki.” Zara ta watsa mata wani bored look, her expression flat and unimpressed, tana ƙoƙarin juyawa ta bar gurin. Noor ta yi saurin riƙo hannunta with a firm grip, tana cewa, “Sannu. Word of your argument has already spread across the estate. Ya Muazzam bai da mata, truly. It was the main discussion in the dining hall; she informed everyone, and kishiyar ki was foolishly so happy. Lastly, Yaya has restricted entry for any guest under thirty today. It seems your friends won't be attending the event after all. You’ve really made things difficult for them. Well done.” Zara ta yi rolling eyes ɗinta with a dismissive huff, tana cewa, “Ina ruwanki? Ƙawaye na ne ko naki?” Noor dake dariya tauntingly tace, “Naki ne Hajiya Zara, amma ba ki da wayo. Kuma har yau ba ki san halin Ya Zafar ba, shi yasa kika raina shi. And lastly, da kike min rashin kunya, have you realized I’m the only one remotely close to the truth? I was standing right there when Ya Zafar gave the order kar a barki ki fita. Your friends aren't allowed in; in fact, anyone under thirty is barred today. You’re completely isolated today. So na san dole akwai abun da kika yi, ba iya abun da Surayya ta zo tana faɗa ba ne.” Noor ta matso kusa da Zara with a mischievous, taunting smile, cikin low voice tace, “So a little respect would go a long way right now, Mrs. Zafar Galado. Otherwise, I might just tell Ya Omar and Ya Muazzam what I suspect you’ve done. Whatever it was, it clearly involved your friends—shiyasa akayi banning dinsu. It must be something truly scandalous if you’re this afraid to tell Ya Muazzam the truth.” Nan da nan Zara ta haɗe rai, her features hardening with defensive fire. Ta watsa wa Noor wani kallo tana cewa, “Ke dai kin shiga uku! Toh ina ruwanki da rayuwata? Go ahead, tell them. Da ke da su ɗin, ina ruwanku da abun da na yiwa mijina? Just know that if you report me, Zafar ne zai yi maganinki for whatever Ya Omar does to me. And lastly, instead of poking your nose into my marital issues, why don’t you start planning how to marry my brother? Zwar just told me he only loves the dining hall because it’s the only place he sees his parents together. The boy is craving a perfect family—so maybe if you tell Ya Omar, he might finally calm down and settle with you. Ya fi miki shigar mun rayuwa!” Cak Noor ta ɗauke wuta jin abun da Zara tace Zwar ya faɗa mata. She froze, the words hitting her with the force of a physical blow. Tuni wani tausayin ɗanta ya lulluɓe ta, her taunting expression melting into raw vulnerability. Gyaɗa kai kawai ta yi ta juya with heavy, silent steps, ba tare da ta sake cewa Zara komai ba. Ita ma Zaran, tunda Zwar ya yi maganar, ranta yake ɓace da Omar. Ta rasa menene matsalar sa, the frustration simmering beneath her surface. Amma ta riga ta yi alkawari a ranta: yau za ta yi facing ɗinsa in ya dawo, no more avoiding the elephant in the room… Ko da Zara ta koma estate, ta tarar gabaɗaya yanayin ya sauya; ba abin da ake yi sai kaɗe-kaɗe da bushe-bushe na musamman vibrating through the air. Tuni Anne ta hau ta da faɗan ɓatan da ta yi, fuskarta a murtuke with genuine concern domin ana ta kiran wayar ta ba’a samu ba. Biki ranar tun da safe aka fara shi saboda al’adun Abzin kala-kala ne aka haɗe su a rana ɗaya don sauƙaƙa lamarin. Tuni aka sa ta wanka ta shirya cikin sauri, inda ko da ta fito, Lamidi ya riga ya kawo mata saƙon ta. Wayar ta ɗauka ta hau yin settings using the estate Wi-Fi, ta fara amfani da abarta cikin kwanciyar hankali, her fingers dancing over the new screen with relief. Allah ya taimake ta ma ba ta yi inviting ƙawayenta events ɗin nan ba, so baza su fuskanci wulaƙancin da Zafar yasa amusu ba. Haka aka wuni ana shagali, inda ƙarfe biyu na rana su Muazzam suka dawo daga aiki. Muazzam ne ya zo ya karɓi duka kayan da Zafar zai sa, suka tafi shiryasa, suka ɗauro shi a kan raƙumi—he looked every bit the reluctant desert prince. Duk yan estate din suna kallonsu ta either their windows or terrace har suka shiga gate ɗin gidan bikin.. After isowan ango, wani sabon babin shagali aka buɗe, mawaƙa da maƙada kala-kala na Tuareg aka gayyata daga can Niger; kai kana gani kasan ba bikin ƙananan mutane ba ne, it was a grand display of wealth and culture. Elwdjan aka fara, inda masu rawa da camels suka baje bajintar su with synchronized movements, bayan hakan kuma aka fara Henna rituals inda aka sa musu jan lalle na gargajiya sannan aka cire daga baya. Shi dai Zafar ya ga ta kansa, dan fuskarsa kamar zai yi kuka from the sheer intensity of the traditions, su Muazzam da cousins ɗinsu daga Niger da abokan Zafar dai sai dariya suke masa, teasing him relentlessly. With each al’ada da za’ayi, ana ƙara girman tent ɗin da ake kira Ehan wanda ake yi wa amarya; maimakon a ringa ƙarawa kullum, sai aka yi komai ranar tunda a ranar suka haɗe duka events ɗin. Abin da ya fi ba Zafar mamaki shi ne bull ɗin da aka yi slaughtering a daidai tent ɗin da Zara ke ciki—a symbolic sacrifice that left him speechless. Shi duk al’adun nan babu wanda aka yi masa bayani, duk da Anne tace Muazzam ya yi masa bayani amma ya ƙi, kawai ya faɗa masa zai kai Sa (bull) gurin bikin ne, which Zafar did, unaware he was the main spectacle. Bayan an gama ne aka kai shi tent ɗin Zara tare da friends ɗinsa, yayin da a waje kuma camel parade ake ta yi; gabaɗaya estate ɗin ya kaure da hayaniya da ƙide-ƙide, ba wanda ke fitowa saboda camels ɗin dake safa da marwa tun daga cikin gidan bikin da gate ke a wangale har zuwa duka titin estate ɗin. Ranar maƙiya sun kwashi baƙin ciki; Hajiya Mama da su Ummi sai complain suke yi wai an dame su, their faces twisted in annoyance. Ana kiran Magrib aka ɗaga, bayan sallah aka ci gaba, inda mawaƙa suka ringa wake-wake ana shan ruwan kuɗi as notes flew through the air. Ana kiran Isha kuma aka tashi gabaɗaya, daga nan aka fara shirin dinner. Babban baƙin cikin su Aunty shi ne a cikin hall ɗin estate ɗin aka yi abin, classy and exclusive. Ba wanda yaje sai Mom da yayan Hajiya Mama mata, sai Yusrah, Noor, da Imaan inda suka yi ankon su tare da yayan abokan Baffa. Sun sha kyau a cikin Kampala, sai kuma mata da yayan abokan Baffa as usual, kuma su aka bari matsayin dangin ango. A dinner ɗin kuma mawaƙa ne da suka yi suna tun daga na Niger har mawaƙan Hausa na Nigeria. Anan kam dole Zara da Zafar suka yi acknowledging juna saboda photoshoots ɗin da aka yi musu; in ka gansu kamar ba abin da ya faru, amma su da suka san juna sun san akwai thick tension a tsakanin su. Musamman Zafar; wayar da ya ji tana yi ta ƙi fita a ransa, wani zafi yake ji a zuciyarsa yana tunanin yadda Zara take son zubar masa da ciki. Ba ƙaramin cashewa aka yi a gurin dinner ɗin ba, inda daga baya around 10pm maza suka tafi suka bar mata. Raye-raye dai kam an yi sa; Zara tuni ta ware saboda of all her events, wannan ya fi mata daɗi. Duk inda ta waiwaya, masu kama da Maamah kawai take gani, giving her a sense of belonging she hadn't felt in a long time. Su Noor kuwa da Yusrah da Imaan, in ka gansu za ka zata dangin amarya ne, su ma sun sha rawa, har da Amrah ita ma sai da ta yi tata rawar. Zuwa lokacin duk dangin Maamah sun san da maganar neman auren ta da ake shirin yi jibi a Abuja; sosai suka yi na’am da hakan dan kowa ya san wacece Umma Deeza a gurin Maamah da kuma irin ƙaunar dake tsakanin su, shi yasa kowa sai jan sanyi yake yi mata, treating her like the next bride she is. Noor kuwa tuni suka dawo aminai da ita dake age mates ne. Ranar dai babu wanda zai ce ba ta yi masa daɗi ba sai ƴan baƙin cikin da suka kasa bacci. Musamman Salma, kwana ta yi tana kuka out of pure jealousy. Ita ma Surayya ta kwana tana kuka, sai dai ita akan maganganun da Muazzam ya gasa mata ne lokacin da ta kai kanta ɗakinsa da daddare. Shi kam Zafar lafiya lau ya yi baccinsa, bai ma lura da halin da Salma take ciki ba saboda hankalinsa a kwance yake tunda an gama biki—yanzu Zara za ta tare, she’ll be completely under his watch. Sai ƙarfe ɗayan dare suka tashi daga biki suka koma gida, exhaustion finally settling into their bones after a day of intense celebration. Washe gari kuma idan Allah ya kaimu, za su kai Zara gidan Ikenna Amadi. A can ne zai yi mata nasiha da sallama, offering those final words of wisdom before she fully embarks on this new journey. Daga nan kuma, without any more delays, sai su kaita ɗakin mijinta, officially sealing her fate within Zafar Galado’s walls…