Free chapter · Read without an account

The Voices in the Dark

by NorthernAngel · His Rose

Bayan Zafar ya gama gamsar da Zara da kusan five minutes, yana kwance jikinta, feeling completely relaxed while hannunta na cikin gashin kansa. Ƙirjinta ya fara bi da kisses, slowly trails down, ya sa hannu kenan yana ƙoƙarin zare lingerie ɗin jikinta, he suddenly froze when ya ji a loud, aggressive knocking ya fara tashi da ƙarfi a ƙofar bedroom ɗinsu, shaking the heavy door. Zara ya kalla da sauri cikin mamaki, his heart racing, yace, “Didn’t you lock the door downstairs da kika shigo?” Zara ta ɗanyi frowning with a pout, tana cewa, “Na manta.” Knocking ɗin da aka sakeyi da ƙarfi, sounding more urgent, ya sa shi miƙewa da sauri out of bed. “Who could this be by this hour? Allah yasa dai lafiya.” Closet ɗinsa ya shiga nan da nan ya saka boxer, sannan yayi grabbing jallabiya to cover up. Fitowa yayi ya ga Zara still lying flat on her back, completely unbothered, tana danna wayarta kamar ba abunda ke faruwa. Ɗaure fuska yayi, yana kallon nonchalant attitude ɗinta,“Zara ki tashi mana kisa kaya.” Ɗan yatsine fuska tayi, annoyed by the interruption, kafin ta miƙe tana mitar, “Who is this by this time?” Shidai bai ce komai ba, gaba ɗaya tunani yake ‘Allah yasa dai lafiya’ Yana ganin ta shiga closet, Zafar ya nufi gado yana duba time on his phone, ya ga 1:33am. Mamaki ne ya ƙara kamasa, feeling a pinch of anxiety, kafin ya nufi ƙofar da aketa bugu nonstop, ya buɗe yana dan leƙawa. Cikin sauri ya fito ganin wacce ke tsaye in the hallway, gaban sa ne yayi wani erin faɗuwa instantly. Cikin sauri yace, “Yemma menene? Me ya faru?” Cikin hanzari Yemma ta sa hannu ta janyo shi forcefully daga bakin ƙofar, cikin zafin rai take komai, her chest heaving. Tana zuwa tsakiyar ɗakin ta sakesa ta kama collar jallabiyar sa tightly, pinning him with a cold glare. Cikin wata low dangerous voice ta fara magana, “How.dare.you?” Frowning yayi, his confusion growing, gaban sa na sake wani erin faɗuwa. Kafin yayi magana, Yemma ta sake magana wannan karon wata cikin tsawa da tayi echoing off a high walls ɗin, “I said amek i tzemreḍ? Who gave you the right ad iyi-tbehdleḍ like this? Do you actually think you can humiliate me? Have you grown so big tɣilleḍ tmeqqreḍ bezzaf fell-i to handle? Today, I will remind you d akken d nekk i k-id-yurewen, Zafar!” Sosai ya tsorata da ganin yanayin ta saboda yasan wace mahaifiyar sa, an elegant woman who rarely loses her temper. Kafin kaga ɓacin ranta haka yana da wuya, shine kuma abunda ya ɗaure masa kai completely. Cikin lallashi, lowering his voice, yace, “Yemma please, calm down, just—anwa cwal agi? What—“ Sake masa riga tayi ta tura sa baya, breaking his balance slightly, tana cewa, “How dare you tell me to calm down? Ni sa’ar ka ce? Yaushe na dawo sa’ar ka? Kana ma da hankali kuwa? Because at this point na gane you’re using your penis to think! It’s pathetic how a man of your status can let his lower half dictate his every move. You have completely lost your mind!” Matsowa tayi kusa dashi, cornering him, tana kallon sa da wata wutar bala’in da keci cikin idon ta. Shidai duk tunanin sa ya tafi kan ƙila Salma tace bai taba kwana da ita ba, playing the victim, shine Yemma ke wannan abun. Wuri ya nema zai zauna on the couch, but Yemma tasha gaban sa immediately, blocking him, tana cewa, “Wallahi, wallahi, yau sai dai ka saki yarinyar nan itama! Right this very minute! Har kai ka isa to cross the line with me? Have we really reached this stage? Har na haifi ɗan da zai ƙetare umarni na, ni Aziza? Ƙarya kake Zafar! Even your father wouldn't dare. Maza maza rubuta mata saki right now!” Ta ƙarasa maganar tana nuna Zara dake tsaye ta rakuɓe jikin ƙofar bedroom, watching the drama unfold. Tana sanye da farin hijab har ƙasa, hiding her lingerie, tana kallon su with wide, silent eyes. Zafar ya juya ya kalli Zara, feeling deeply embarrassed, kafin ya juyo ya kalli Yemma cike da gajiya. Yayi wani defeated sigh, running a hand over his face, kafin ya fara murza temple dinsa calmly yace, “Yemma na gaji, I’m tired! Haba, why are you degrading your own status like this because of Salma? Have you seen what you’ve become lately? You are losing your mind, akan Salma, Yemma.” Cikin katsesa, cutting him off sharply, Yemma ta daga masa hannu cikin zafin murya take cewa, “Oh, to hell with Salma! You know perfectly well what this is about, so do not play the fool with me, you ungrateful boy. This is about You And I. It is about me, your mother, giving an order, and you—the son I carried in my womb—daring to defy me! Shi ne kuma baka isa ba, Zafar. Ƙarya kake!” Kafin yayi magana, cutting the heavy silence, wayar ta tayi ringing loudly. Picking tayi tana huci yayin da take watsawa Zafar harara, her eyes shooting daggers. Ta fara magana cikin wayar, “Ina cikin gidan sa yan zu haka.” Shuru tayi, listening intently, kafin ta sake cewa with deep bitterness, “Kai ma kasan bazan iya bari sai da safe ba, nazo ne inji dalilin da zai wulaƙanta ni ya tozarta ni haka.” Zafar ya ɗago yana kallon ta da sauri, his gaze sharp. Zuwa lokacin ya fara tunanin this is something more serious than abun da yake tunani, a real crisis. Muryar Yemma yaji tana cewa, “Gashi,” yayin da tayi thrusting wayar toward him. Karba yayi yana kaiwa ears dan ya gane Baffane from the caller ID. Yana sawa a kunne yayi sallama respectfully. Sai dai muryar Baffa yaji a ɗaure, dead serious, yana cewa, “Ba Aziza wayar.. ni bance ta baka ba.” Ɗan jim Zafar yayi, taken aback, kafin ya saka wayar a speaker, letting the audio fill the room, yana cewa, “Gata.” Murya a haɗe, without any warmth, Baffa yace, “Aziza.” Yemma ta amsa da, “Na’am,” her voice instantly softening. Baffa yace, “Ku zo tare dashi yanzu, kuzo parlour na, everyone is here.” Yemma ta gyaɗa kai cikin sanyin jiki, her proud posture melting away, cikin rashin jin daɗin yanda yayiwa ɗan nasu magana tace, “Gamu nan.” Daga haka ta kashe wayar, the line going dead, ta ɗago tana kai kallon Zafar dake tsaye a  gurin kamar wani statue. Kafin tayi magana, yayi stepping closer, yana cewa, “Yemma please, meya faru?” Yemma ta dakata tana masa kallon tsab, tana analyzing fuskar sa, tayi shuru na tsawon lokacin, making the tension unbearable, har sai da Zafar ya sake magana cikin pure desperation, “Yemma please...” Yemma ta taɓe baki, tana jefa masa wani kallo dake cike da intense frustration da kuma disappointment. “Me ya faru kake tambaya? Baka hayyacinka ne when you sent that girl a text message din ka sake ta saki uku right in the middle of this night?” Kallon ta Zafar ya tsaya yi, bakin sa slightly agape, completely stunned into silence yayin da shock ɗin abunda ta faɗa yayi paralyzing ɗinsa. Itama kallon sa take keenly, analyzing his expression for any guilt.  Yayin da Zara ta fara takowa slowly into the middle of the parlour, her 5-inch Christian Louboutin heels clicking softly on the floor. Ta nufi sofa ta kwanta akai comfortably, crossing her legs, tana danna wayar ta hankali kwance as if the storm around her didn't exist. Cikin wata low dangerous voice, Yemma, whose eyes were still locked onto Zafar, ta ce, “Waye ya turawa Salma text, Zafar?” Zafar ya ji ransa ya yi masifar ɓaci, feeling deeply insulted by the implication. Ya kalli mahaifiyar tasa directly, his posture turning rigid. Cikin wata calm murya ya ce, “Yemma, in har Salma ce ta yi ƙaryar nan, then so be it. I have nothing to say to that ridiculous accusation.” Kan Yemma tuni ya ɗaure, a wave of disbelief washing over her face. Wani erin mamaki ne ya kamata, wondering how he could stay so unbothered. Ajiyar zuciya ta sauke, shoulders ɗinta na ɗan dropping cike da gajiya, tace, “She’s not lying! I saw the message...” Cike da gajiya, Zafar ya gyaɗa kai, completely done with the endless games. Yace, “Toh na ji. Is that why she had to disturb you at this ungodly hour of the night? Me yasa ba ta je ta tada Mamanta ba?” Yemma ta yi sighing cike da gajiya, rubbing her temples as the drama weighed down on her. Ta kalle sa tana cewa, “That's not the point, Zafar. Waye ya tura wa Salma text message ɗin saki?” Wayar sa da ciro daga aljihu, ya shiga messages inda ya shiga sunan Salma yaga text ɗinda ta tura masa wanda bai ma gani ba shine ƙarshe. Nunawa Yemma yayi yana girgiza kai, his expression turning cold. Yace mata, “Yemma, dan Allah ki rabu da mutanen nan. Ni dai ban sake ta ba, but if she insists on that narrative, then so be it.” Yemma ta sauke ajiyar zuciya, ta girgiza kai cikin complete disbelief ɗin stubbornness ɗin ɗan nata. “Zafar, ka ɗauki maganar nan wasa! Ince maka naga message ɗin a wayar Salma? Do you even know how angry your father is? Dole a cikin biyu ne ɗaya ya faru; either you've started doing drugs, or your wife is the one who wrote that message and sent it to Salma!” Cak Zara ta tsaya da abunda take yi, yatsunta na freezing akan phone screen ɗinta. Ta ɗago slowly, tana kallon bayan Yemma dake tsaye tana facing Zafar, her gaze sharp. Shi ma dai Zafar tsayawa ya yi, shifting his weight yayin da heavy gaze ɗinsa yayi landing entirely a kan Zara. Absolute nonchalance ɗinta, haɗe da yanda ta zunɓuro baki ta ɗaure fuska, yasa shi narrowing idanunsa suspiciously at her. “Zara.” Ɗagowa ta yi tana kallon sa, fuskarta a ɗaure, a rigid mask of indifference, refusing to show fear. Zafar dake kallonta da wani mamaki ya girgiza kai softly, processing her silent defiance, kafin ya kalli Yemma yana cewa, “Yemma, ki cewa Baffa zan zo, yanzu—“ Cikin katsesa da wani supreme authority, Yemma ta ce, “Move! You and the person behind that text—all of us are leaving this instant. You are going to face your father, sai ka yi musu bayanin kalar matar da ka kawo suka aura maka!” Miƙewa Zafar ya yi swiftly, yana gyara jallabiyar sa. Before moving, ya kalli inda Zara ke kwance har lokacin ba wani alamar damuwa tattare da ita, its like she wasn't even listening to them. Fuskar sa a tsananin ɗaure, he ordered, “Muje.” Ɗagowa ta yi tana mai wani kallo mai cike da pride and arrogance. Cikin shan ƙamshi, muryan ta cold and flat, ta ce, “Ni bacci nake ji.” Yemma ta yiwa Zafar wani kallo, tana girgiza kanta knowingly, wani 'I-told-you-so' expression a bayyane akan fuskarta. Zafar ya sake ɗaure fuska, frustration ɗin na pushing ɗinsa zuwa breaking point. Ya yayiwa Zara wata haraea yana faɗin, “Kinsan kina jin bacci kika yi wannan iskancin? Do you have any concept of what you just pulled off? The chaos you’ve just caused?” Zara ta miƙe zaune, tana haɗa ido da shi defiantly. Ta taɓe baki, completely dismissing his panic, cikin ko in kula tace, “Whatever, Zafar. It’s done. Let it go... don’t ruin my mood over someone so irrelevant.” Daga haka ta miƙe tsaye gracefully, ta juya musu baya tana heading zuwa hanyar bedroom. Suddenly, wata erin tsawa ya daka mata datayi echoing violently cikin parlourn! Tsawar was so loud and unexpected da har tayi shooking Zara to the core, wanda hakan yasa tayi losing balance ɗinta for a second. Heels ɗinta yayi slipping, amma sai ta yi saurin dafe bango to keep from falling, zuciyar ta na wani erin bugawa da ƙarfi. Ganin yando ta firgita, confidence ɗinta shattering nan da nan, yasa Zafar yayi taking deep breath sannan yayi softening muryarsa slightly, duk da it remained firm. Ya nuna mata the spot right in front of him, commanding, “Come here.” Ƙin motsawa ta yi, stubbornness ɗinta na kicking back in. Ta tsaya a gurin, anchoring herself against the wall, tana turo baki cikin wani childish, angry pout. Cikin wata low, no-nonsense voice, Yemma ta daka mata tsawa, her patience entirely gone. Ta ce, “Ba zaki zo ki wuce ba?” Jin double pressure ɗin, idanun Zara nan da nan suka ciko da hawaye. Ta fara tafiya a hankali, her proud posture slumping yayin da tazo ta wuce su zuwa hanyar fita. Suka rufa mata baya immediately, suna barin parlourn. Haka suka sauka ƙasa ta grand staircase ɗin gidan. Gaba ɗaya Yemma was completely unstoppable, Masifa kawai take zazzagawa cikin native Taqbaylit language ɗinta, tana nuna Zara da bata san me take faɗa ba. Shi dai Zafar bai ce uffan ba, keeping his jaws clenched, his face a dark cloud. Suna isa bakin babban ƙofa, Zara ta buɗe ƙofar ta fita into the chilly night air. Cikin hanzari Zafar ya yi gaba, large hand ɗinsa na riƙo wrist ɗinta cikin sauri, stopping her in her tracks. Ƙoƙarin kwacewa ta fara yi, tana twisting hannun nata dake cikin nasa, amma Zafar ya watsa mata wani kallo da instantly yasa ta freezing da behaving kanta. Yemma dai bata fasa maganganun da take ba cikin Taqbaylit, completely unfazed by their mini-struggle. Ta zo ta wuce su right inda suke tsaye bakin ƙofa. her heels clicking toward the waiting cars. Zafar ya bi ta da kallo, grip ɗinsa still firm and tight a hannun Zara, yana kallon tana tafiya. Yana ganin Yemma ta yi ɗan nisa da su, ya kalli Zara cikin sauri, yana squeezing kafaɗun ta briefly to make sure she understood the seriousness of the situation. Ya ce, “Go inside! Lock the door. Inna dawo zan kira ki, yeah?” Cikin sauri Zara ta gyaɗa kai, looking completely terrified of Yemma, tace, “But, Obim kawai kace ka sake ta kaji.” Wani frustrated sigh Zafar ya saki, running his fingers through his hair, yana cewa, “Zara, you don't grasp the severity of this, do you? Kina ji Yemma da ta zo what she said? If I divorce Salma, I must divorce you too! So please, mu bar maganar nan. You’ve already made this situation far more complicated for me. Zara, I have no idea what you’re so insecure about. Do you truly think Salma being in the picture poses any threat to you?” Shuru ta yi bata ce komai ba, staring blankly into space, sai ga hawaye ya fara sauka fuskarta silently. Sai kuma kwatsam, kamar an tsakure ta, ta zabura ita kaɗai as if a ghost just touched her. Cikin wani erin sauri ta kama wuyan jallabiyar sa, her fingers clawing frantically, tana zare ido cikin wani erin desperation. Cikin wani erin tashin hankali da muryar razana ta fara magana, trembling violently, tana kuka mai ɗaga hankali, “No, no, no! She has to go please. I just want her gone! You don't understand anything, Zafar—you have no idea what is happening to me! If you give her even a second of your time, you are leaving me behind in the dark! And those damn voices... oh God, they're crawling back, Zafar. They won't stop, they are screaming so loud right now, ni ba na so! I can't breathe, Zafar! They are scratching inside my head, you… you remember that day that I faint? I heard them, wollahi I heard them, and I’ve been hearing them since then. They are coming back to tear me apart! Just make them stop, please! If you leave her, they will stop. If you just send her away, the noise will go away, I swear it! Please, Zafar, make them stop... I just want you to myself! Dan Allah Zafar just—” Wani kalan tight, protective hug Zafar ya yi mata, pulling her impossibly close to his chest, amma kuma gaɓa ɗaya gangar jikinsa went rigid. Yana zaro ido bakinsa a sake in pure horror, completely paralyzed by her raw panic. Ya kasa yarda da abun da yake ji kuma yake gani, the reality chilling him to the bone. She looked completely consumed by a dark fear, and a sudden wave of suspicion crashed over him. ‘Innalillahi wa inna ilaihi raji’un’ kawai yake iya furtawa a cikin ransa. Zara da ke rungume a jikinsa wani erin gut-wrenching kuka take yi da yake amsawa gaba ɗaya compound ɗin ɓangaren sa. Wani erin ja idanun Zafar sukayi ne, yana jinsa very helpless.  Har lokacin idonsa a zare yake, ƙara ƙanƙameta yake a jikinsa tightly, yana rasa ma me zai ce. His mind raced with terrifying questions about what kind of hidden illness or secret ke damun Zara. Like, Voices fa? ko kuwa tambayar ta zai yi me yasa ta ɓoyewa kowa? Because he’s very sure babu wanda ya sani a cikin yan uwanta. Lumshe idon sa ya yi, kansa na wani erin sara masa dangerously. A hankali ya buɗe idonsa ya fara tafiya da ita a jikinsa, moving her weight smoothly. Cikin parlour suka shiga, ya juya yayi locking ƙofa duk tana jikinsa, shutting the madness outside. Bayan ya rufo ƙofar, ya nufi cushions ya zaunar da ita gently, sannan shi ma ya zauna close to her yana janyota jikinsa. Zara dai ta ɗan tsagaita kukan nata, but she was still gasping for air, tana sheshsheka sama sama. Wayar sa ya ciro daga aljihu, taking it off flight mode instantly. Baffa ya shiga kira with a tense posture. After a few rings, Baffa ya yi picking, but the line went completely quiet, wanda hakan ya sa Zafar yin sallama respectfully. Baffa ya amsa da dakakkiyar murya, sounding dead serious. Zafar ya sauke ajiyar zuciya, cike da damuwa ya fara magana, “Baffa, na ce dan Allah a yi haƙuri a maida meeting ɗinnan in the morning. Zara is sick here, so I can't leave her on her own.” Shuru Baffa ya yi baice komai ba, making the tension unbearable, wanda hakan ya sa Zafar sake shan jinin jikinsa, his anxiety spiking. Ya sake kwantar da murya, sounding desperate but firm, yana cewa, “Yemma will explain everything to you, Baffa. Ka yi haƙuri, it’s just Zara being young and impulsive. Salma texted me in the middle of the night, and she knew perfectly well that I was with Zara. That is exactly what made Zara lose her temper and send that message.” Shuru ya sake jin Baffa ya yi har kusan minti ɗaya, the heavy silence dragging, kafin ya tsinci muryar sa yana cewa, “Allah ya ba ta lafiya.” Zafar ya yi saurin amsawa da, “Amin.” Daga haka Baffa yayi disconnecting call ɗin. Zafar ya kalli Zara da ta yi lamo a jikin sa like a broken doll. Kissing kanta ya yi softly, cike da damuwar da yake ƙoƙarin dannewa, trying to be strong for her yayi wani weak smile, yana cewa, “Princess, in kawo miki coconut water ɗinki?” Ɗan ɗagowa ta yi ta kalle shi innocently with puffy eyes, ta gyaɗa masa kai. Ɗaga sa ta yi ya miƙe ya nufi kitchen dan kawo mata abu mai sanyi ta sha... 

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol