Free chapter 路 Read without an account
Page 28
by SaNaz deeyah 路 ...BASHI!
*...BASHI!*
_Wattpad@SaNaz_deeyah_
*K.W.A*
_Sadiya S. Adam馃尭鉁嶏笍_
*_Wannan shafin sadaukarwa ne ga mabiya wannan labarin._馃グ*
Page 28
__________馃枌锔廈ata sake magana ba har sai da Mommy ta 茩araso gurin. "Yaya kai ne ka koma haka?" Ta fa蓷a tana 茩are mashi kallo. "Muhasin" Mommy ta fa蓷a da raunanniyar murya tare da rungumeshi.
*Bayan wasu mintuna*
Fa'iza na zaune a gefen gadon, Mommy kuma na daga tsaye, an sakawa Muhasin drip har ma ya samu barci. Ajiyar zuciya ta sauje tare da fa蓷in "Fa'iza muje parlour" Kallon shi Fa'iza ta sake yi sannan ta juya ta mi茩e ta bi bayan Mommy. Suna zama a parlour Mommy ta kalleta ta ce "Fa'iza bana so ki fa蓷awa Muhasin komai game da Aziza, ko ya tambaya kice masa ta tafi Dubai saro kaya"
"Amma ko nan gaba ai zai sani Mommy"
"Eh na san zai sani, amma ba yanzu ba, a barshi ya 蓷an huta na kwana biyu tukun"
"To shikenan, ba matsala"
****** ****** ******
"Ban amince ki koma gidanta ba" Ya fa蓷a yana driving, ita kuma Janan tana bayan motar a zaune. 茒an 蓳ata rai tayi bata sake cewa komai ba.
"Wato har kin ji haushi dan nace karki koma gidan Aziza da zama"
"Ni ba haushi naji ba" Ta fa蓷a kanta yana kallon titi.
Ya 蓷an juya ya kalli Janan sannan ya ce "茦anwata kina jin rigimar yarinyar nan, taya zan bari taje inda na san za ayi min snatching"
"Ban ga laifinka ba Yaya Habib nima na fa蓷a mata ta茩i ji, matar da bata santa ba har tayi saurin yarda da ita har haka"
"Ki rabu da ita tayi fushinta ta gama amma ba zan yarda taje ba"
Ita dai Sadiya bata 茩ra magana ba har suka 茩arasa gidan su Habib, shi ya sauka ya bu蓷e gate, sannan ya dawo ya shigar da mota, sai daya koma rufe gate ita kuma ta fito, Janan ma ta fito.
"Nifa gabana fa蓷uwa yake"
"Ki nutsu babu abinda zai faru sai alkhairi"
"Amma amma me kike tunani da ta ce tana son ganina, ni wallahi tun jiyan nake tunani amma na kasa samun tsayayyar amsa"
Janan bata samu yin magana ba saboda ganin Habib 蓷in ya taho.
"Ku mu shiga ciki" Shi ya yi gaba su kuma suna biye dashi.
Tunda suka shiga Sadiya ke bin 蓷akin da kallo tamkar na amarya, ga dadda蓷an turaren wuta da 茩amshinsa ke tashi. 苼angare guda kuma fa蓷uwar gaba yana 茩ara yawaita a 茩irjinta. Ya shiga kiran Maman tashi amma a cikinsu babu wanda ya iya magana.
Tana fitowa Sadiya tayi 茩asa da sauri, ganin hakane ya saka Janan itama ta sauka 茩asan. Har sai da Mama ta zauna sannan suka gaisheta, Sadiya sam ta kasa kallok fuskarta, Janan ce ma take 蓷an satar
kallonta.
"Ku koma kan kujera ku zauna" Mama ta fa蓷a tana nuna masu kujerar da hannu.
A kunyace suka zauna, Sadiya ta fara wasa da ytsun hannunta.
"Wacece Sadiyar a cikinku" Ji tayi gabanta ya fa蓷i, Janan ta nunata tare da cewa "Gata nan"
"Kece matar auren kenan, amma ba kama"
"Mam..." "Rufa min baki Habib ko in sa蓳a maka, da kayi tunanin na kirata ne dan in ji da蓷i, to na kirata ne dan in mata garga蓷i" Sadiya ji tayi 茩walla ta zo mata, amma tayi 茩o茩arin hanata zubowa, Janan kanta ta kasa 茩wa茩w茩waran motsi bare shi Habib da ya fara dana sanin kawota gidan tun a yanzu.
"Dama a 茩auye aka san asirin, dan na fara tunanin sun asirce min kai" "Mama ni babu wanda ya yi min asiri, kawai ina sonta ne, kuma har cikin raina" "Habib ni zaka yiwa rashin kunya akan mace?" Shiru ya yi yana huci, ransa a matu茩ar 蓳ace yake. Ita kuma ta kalli Sadiya ta ce "To duba kiga abinda kika aikata, kin dai gani 蓷ana yana son guduna a kanki. Wai ma me kika masa? Ya baki 茩oda? Ya kula dake lokacin kina gurguwa sannan kuma a yanzu da yaji da aure a kanki ya kasa ha茩ura jira yake wancan ya dawo ya sakeki shi ya aura, wannan aikin hankaline? Kin bi kin juya kan 蓷ana ya susuce a kanki, wallahi ji nake na tsaneki sosai, ni ban ga abin so ake ba" Ta 蓷an yi shiru sai kuma ta cigaba da cewa "Akwai zaratan mata a family 蓷inmu wanda babu abinda zaki nuna masu amma ya dage sai ke. Dama cewa nayi a kiraki na ganki naga uwar mene a tattare dake da har ya so ki? Ashe dai babu komai, sai tsagwaron talauci da idanu kamar na mayu" Jin haka ne ya saka Sadiya 蓷ago manyan idanun nata wanda suka zama jajir ta kalli Mama. Sai kuma ta 蓷auke ido ta mi茩e. "Janan...mu..tafi" Ta furta muryarta a sar茩e. "Umma ta gaida Assha amma ki sani zamanki surukata abu ne da zai ba茩anta miki, kamar yadda ba zan ta蓳a 茩aunarki ba, saboda ba da son raina za a auro ki ba" Bata ce komai ba, ta fuzgi hannun Janan a fusace ta fita.
Da sauri ya tashi "Zauna, magana zan yi da kai" Mama ta dakatar dashi. "Mama kiyi ha茩uri nayi miki biyayya ne dan ban son ko na auri Sadiya ta rainaki, amma dole zan je na bata ha茩uri a bisa abinda ya faru" Da sauri ya fita, tana masa magana amma sam ya茩i saurara.
A 茩ofar gidan ya ci karo dasu. "Sadiya please dan Allah kiyi ha茩uri" Ya fa蓷a lokacin daya tare gabanta. Ta matu茩ar daurewa saboda bata yi hawaye ba amma dai idanunta cike suke, 茩iris ya rage su fito.
"Janan ki saka baki dan Allah, ku bari na fito da motar na mayar daku kamar yadda na 蓷auko ku"
"Wallahi ba zan shiga motarka ba" Sai lokacin hawaye suka samu damar zubo maka.
Cikin shashshe茩a ta kalleshi "Mahaifiyarka ce, bani da yadda na iya, amma....am...ba.....bazan..iya jurewa ba, mayya, mai asiri...." Ta girgiza kai "Ban ta蓳a kawowa kaina irin wannan jarabawar rayuwar ba, kawai ka tafi" Tana gama fa蓷a ta wuce, har zai bita Janan ta dakatar dashi. "Yaya Habib a yanzu Sady ba zata saurareka ba, kayi ha茩uri ka san idan mutum yana cikin fushi babu abinda ba zai fa蓷a ba, amma ka bari ta sauko na san zata sauko da wuri"
"Amma nina 蓷auko ku daga school ni ya kamata na mayar daku"
"Ka san ba zata shiga motarka ba, ka bari zan lalla蓳ata, ka koma kawai zamu hau Napep"
"Okay to bari na baku ku蓷i..." "No ka barshi, da ku蓷i a hannunmu" Tana gama fa蓷a ta wuce shi kuma ya kasa motsawa a gurin.
Kafin ma su kai bakin titi ta fara jin jiri yana 蓷ibarta. "Janan ji nake kamar zan fa蓷i" Janan ri茩eta tayi tare da fa蓷in "Ki daure mu samu napep" Suna tsayuwa kuwa wata mota tazo dai-dai inda suke ta tsaya. Mamallakin motar ya zage glass ya kallesu "Sannunku 'yan mata" "Yauwa" Janan ta furta a ta茩aice. "Idan ba damuwa kuzo muje na rage muku hanya" "A'a mungode" Janan ta fa蓷a a ta茩aice.
Ba yanda bai yi ba amma sam ta茩i yarda ta shiga motar, har sai da suka samu napep suka tara shi kuma yana biye dasu a baya har cikin makaranta, sai da suka sauka a hostel sannan ya tambayi wasu 'yammatan sunansu aka fa蓷a masa, ya nemi a bashi number aka kuma bashi ta Sadiya sannan ya juya.
******* *******
Tana kwance kan three seater da laptop akan cikinta tana kallo. Zama ya yi sannan ya kalleta "Yammata kallo ake" 茒agowa tayi ta kalleshi tayi murmushi sannan ta saka pause.
"Yaya ka fito" "Eh ya gidan, ina Mommy" "Mommy bata nan taje gidan Uncle Bala, ka san bikin Yaya Muhammad ake yi" "Bikin har yazo kenan" "Eh"
Shiru ne ya 蓷an biyo baya kafin ya ce "Yau sati na guda da dawowa amma Aziza batayi waya ba, to wai ya akai baku da number 蓷inta?" 茒an sosa kai Fa'iza tayi sannan ta fara kamo 茩arya "Am..da..dama..kasan ta kira..so..so bamu saving ba" Baki ya bu蓷e yana kallo Fa'iza yadda take kama magana da 茩yar haka ya tabbatar mata da 茩arya take.
"Ya naga kana min wani kallo?" Ta fa蓷a cikin mazewa.
"Fa'iza" "Na'am"
"Ina Aziza tsakanin ki da Allah"
Shiru tayi ta kuma 蓷an 蓳ata fuska.
"Karki 蓳oye min gaskiya, ni dama tunda na dawo jikina ya bani akwai matsala" "Babu komai" "苼oye min za kiyi"
Ajiyar zuciya ta sauke sannan ta kawar da kai. Tashi ya yi ya koma kujerar da take, yayi facing 蓷inta "Fa蓷a min gaskiya" "Mommy ta ce kar na fa蓷a" Ta furta tana sauke kai 茩asa.
"Ba zata san kin fa蓷a min ba"
"Ka tabbata?"
"Eh na tabbata"
Sai da ta 蓷an ji jim, sannan ta bashi labarin duk abubuwan da suka faru bayan tafiyarsa. Hankalinsa ya matu茩ar tashi dan kasa zama ya yi ya mi茩e tsaye. "Mommy ta ce bata son ka san komai a yanzu"
"To ina Aziza ta tafi?"
"Bani da masaniya Yaya, amma nayi niyyar hanata Mommy ta ce in barta"
"Wallahi har Abuja sai naje na ciwa Hafeez mutunci"
"Ya cuci Aziza ya lalata rayuwarta, ni babban tashin hankalina da har yanzu ban san inda take ba, babu ta yadda za ai mu sameta, amma jikina yana bani Aziza bata 茩asar nan, saboda abokan aikinta haka suka fa蓷a min"
"Ya Salam" Ya furta tare da kwantar da bayansa a jikin kujera, sai kuma ya 蓷ago "Kina nufin wannan 'yar aikin aka aura min?"
"茦warai da gaske, itama ashe bata sani ba, sai da ta fara soyayya da wani sannan ta sani lokacin har an saka rana sai Kawu Yakubu ya fa蓷a masu abinda ke faruwa shi ne suka zo nan ka saketa baka nan" Gabansa ya yi mummunan fa蓷uwa.
_Idan ka tabbatar kana da aure karka yarda ka saki matarka, ita zata zame maka garkuwa._ Tuno da furucin Zaliha ya saka shi 茩ara fa蓷in "To yanzu tana ina?"
"Gaya, an dai ce idan ka dawo zaka saketa sannan ta auri wancan 蓷in. Ita Mommy na kasa gane kanta Yaya, taya zata aura maka wannan kucakar yarinyar kuma gurguwa"
"Gurguwa ce?"
"Ba anan gidan ta samu wannan ciwon ba, Yaya wai baka tuna ta ba? Ita ce wadda muka taho da ita daga Gaya"
"Na manta" Ya furta a sanyaye. Jin horn ya saka Fa'iza saurin tashi, ta window ta le茩a taga shigowar motar Mommy dan haka ta kalleshi "Yaya Mommy ta dawo, kuma naga mood 蓷inka ya canza, kar ta gane na fa蓷a maka"
Mi茩ewa ya yi tare da fa蓷in "Zan shiga room 蓷ina" Kai kawai ta gya蓷a tana kallinshi.
Mommy ta茩i ta fa蓷a masa, haka yake kwana ya yini da tunani, ko fita ta hana shi bare ya samu yaje gurin Hafeez a Abuja, rabonshi da waje tun washe garin dawowarsa da suka kaishi aka masa gyaran kai da fuska. Ko shagu蓳e ya yi sai ta canza maganar, sam ya rasa yadda zai yi.
****** ****** ******
Kan katifar ta 茩arasa ta zauna tre da mi茩a mata waya "Waye?" Ta furta a sanyaye. "Habib ne" Janan ta fa蓷a tana 茩o茩arin manna mata wayar ta goce. "Ba zan 蓷aga ba" Shi ne abinda Habib yaji ta fa蓷a cikin fa蓷a.
"Janan ki fa蓷a mata ni mahaifin Habib nake son nayi magana da ita" 茒an zaro ido Janan tayi, a ranta ta ce ashe yana tare da Daddynsa "Sady ki kar蓳a Daddyn Habib ne ke son magana dake" Ta saka mata wayar a kunne.
"Sadiyar ce?" Taji muryar dattijon. "Eh ina wuni" Ta furta a sanyaye. "Lafiya lau ya kike ya karatun" "Alhamdulillahi" "Sadiya kiyi ha茩uri kan abinda ya faru, nayi magana da Habib akan zuwan naku, sam ban san ta ce kizo ba, ki sani ita ka蓷aice bata son auren saboda wani banzan 茩udiri nata, kuma hakan ba zai hana aurenku ba, zan 蓷auki mataki akai dan Allah kiyi ha茩uri kin kwantar da hankalinki" Bata ce komai ba, sai hannu da ta saka ta goge hawayen da yake neman zubo mata. "Kiyi ha茩uri dan Allah ki sanyaya ranki, ya ce min kin daina ko 蓷aga wayar tashi, to ayi masa afuwa, ita kuma zan zauna da ita zan mata fa蓷a akan abinda tayi"
"Babu komai Abba" Ta furta a sanyaye. "Allah ya muku albarka" "Amin ya rabbi"
Tana katsewa ta kalli Janan sannan ta ce "Ni a tsorace nake Janan"
"Sady kin 茩i fa蓷a min komai game da rayuwarki, wane aurene a kanki?" "Ina son zuwa Gaya gobe, Baffa ya ce yana nemana, idan na dawo zan nutsu in baki labarin komai, amma yanzu ban cikin nutsuwa Janan" "Shikenan Allah ya dawo dake lafiya"
"Amin"
Da yamma Habib yazo, ta fita ta sameshi a cikin wata dalleliyar Mercedes sabuwa fil. Ko da ta shiga motar ma 茩are mata kallo take yi "Wannan motar fa?"
"Jiya aka kawota" "Tayi kyau, kyautarta aka baka?"
"Me kika 蓷auki sana'ar wa茩a? Ba zata iya kawo min wannan ku蓷a蓷en ba?"
"A'a ni ban ce ba, kawai fa tambaya nayi"
"To motarki ce" "Mota ta?" Tayi tambayar tare da yin dariya "Baki yarda ba? Da gaske kena siyawa, dan har takardun motar ma da sunanki aka yi, kawai dai na san ba zata zo hannunki ba sai bayan biki, yanzu na kawo ne dan ki gani"
"Yayana" Ta fa蓷a da farin ciki tana zaro ido cike da mamaki.
"Na zama speechless wallahi, kai gaskiya na gode sosai"
"Babu godiya tsakaninmu. Gobe sai Gaya ko?"
"Ya akai ka sani?"
"Mun yi waya da Baffa ya ce jibi zamuje Kaduna, shi wannan Muhasin yake ko waye ya dawo"
Dafe 茩irji tayi, tana neman fita daga nutsuwarta, da 茩yar ta iya tattaro nutsuwarta "Dama shi ne kiran?" "Eh bai fa蓷a miki ba kenan?" "Eh kawai ya ce yana son ganina" Ta furta a sanyaye.
Kallon shi ta 茩ara yi "Bana son na rabu da kai Yayana, bana son abinda zai rabamu, shiyasa hankalina ya tashi da Mama tayi min wannan msganganu蓳, to gashi Abba ya kwantar min da hankali kuma wani matsalar na 茩ara kunno kai."
"Karki damu, shima ai bai san anyi auren ba kin ga kuwa dole zai sake ki" Kai kawai ta gya蓷a jikinta gaba 蓷aya a sanyaye, shi ne ya yi ta 茩o茩ari har ya kwantar mata da hankalinta.
Tana komawa hostel ta kira Aziza. "Sady ya kike" "Lafiya lau, ya Junior"
"Junior gashi yana ta rigima, ni kuma Sady bani da lafiya ina yawan jin jiri"
"Sannu Aunty Allah ya baki lafiya"
"Amin nagode, yaushe zaki shigo?"
"Dama kiranki nayi na sanar miki Muhasin ya dawo, jibi ma zamu je Kaduna, gobe nake son zuwa Gaya"
Aziza da rake zune sai da ta mi茩e, farin ciki sosai ta tsinci kanta a ciki. "Aikuwa insha Allah nima jibi zan je Kaduna" "Na san ai burinki kenan, shiyasa nace bari na fa蓷a miki"
"Nagode Sady"
*Bayan Kwana Biyu*
Tunda suka zauna kuma da yanayin tarbar da aka masu har tafi ta farko muni ya saka jikinta ya fara rawa, dama gata matsoraciya. Tun shigowarsu Kaduna take kiran Aziza ta ce tana hanya amma gashi har suna cikin gidan bata 茩araso ba.
Mommy na kujera ta 蓷ora 茩afa 蓷aya kan 蓷aya, Muhasin kuma da Fa'iza a zaune suke a kujera daya. Tunda ya kalli Sadiya sau 蓷aya ya kauda kai gefe. Shi kansa gabansa yana fa蓷uwa bare ita Sadiya da take jin kamar zai fa蓷o.
"Muhasin...!" Momny ta kira sunan nashi da kakkausr murya.
Kallonta ya yi, ya amsa a sanyaye. "Nayi maka aure a bisa rashin saninka, da kuma tunanin wannan aure zai kawo 茩arshen matsalarka, sai dai kuma sai wata matsalar daya kunna" Shiru ba wanda ya ce komai.
Umma ji take kamar ta sha茩o Mommy tayi ta suka, Habib kuma idonshi akan Muhasin, yayinda Baffa da Malam Yakubu ke kallon Mommy Sadiya kuwa kanta yana 茩asa.
"Gata nan, wai ta samu miji za tayi aure, shiyasa suke neman a sawwa茩e mata, ni da na san aure ba zai amfanar damu ba da ba zan ha蓷a ba, amma ba yadda muka iya, kayi ha茩uri a bisa karan tsaye da nayi maka. Gata nan dai ka sakar masu kayansu ko ma huta da zarya."
Shiru ya yi kamar ba dashi ake ba. Sai da ta 茩ara kallonshi ta ce "Magana nake maka Muhasin"
"Mommy am sorry to say ni bazan iya sakinta ba, zan zauna da ita. Dan haka zan gyara mata side 蓷in da zata zauna, kuma a ha蓷o mata lefe, idan sun bu茩ata ayi shagalin biki kamar yadda ake yiwa ko wace mace"
"Wallahi baka isa ba...!" Ta mi茩e a ki蓷ime hawaye tuni ya 蓳alle a idanunta.
Shigowar Aziza ya yi dai-dai da tsala kuka da 蓷anta ya yi, dan haka gaba 蓷aya suka mayarda kallonsu gareta, tuni Mommy ta mi茩e tsaye.