Free chapter 路 Read without an account

Nadama page 13

by Fatima Isah 路 NADAMAR DA NA YI

   NADAMAR DA NA YI馃檰馃徏

       

       

Fatima Isah

Edit....2026

Love story 2015馃グ

***

       

   

Bana gajiya da baku kyautar page 蓷in littafina saboda soyayyar da kuke nunawa wannan buk nawa.

Mrs Uncle Dee

    And

Mrs Lt Col Sani

Saboda son da kukewa Musaddik nake baku kyautar page.

  

                PAGE 13

                     ****

Wata irin runguma Faruok ya yi mata. Duk dauriyarka sai kaji wani iri, cikin murya kasa-kasa ya furta.

"Hubby na me kike dafa mana? kinji ko yanda girkinki ke kamshi tun daga 蓷aki nake jin wannan kamshin mai da蓷in shaka,gaskiya na yi sa'ar mata ta ko ina"

Kiss yakai bakinshi zai mata da sauri ta kauda kai taja tsaki ta ce.

"Please ya Faruok tun muna mu biyu ka sake ni bana so."

"What na sake ki,why? Bazan ta蓳a sakin abinda nake so ba dake zan rayu dake zan mutu danma kada na barki duniya wani namiji ya auran min mata."

Yana magana yana 茩ara narke mata a jiki, har wani dan rawa yake a jikinta yana lumshe ido.

Fatima gani tayi da gaske yake yasa ta fara 茩okarin amsar kanta da duk wani 茩arfi nata amma ina.

Murmushi ya yi ya wani juyo da ita gabanshi cikin wani irin salo mai wuyar fassarawa, ya ha蓷ata da kantar kitchen ya jayo Irish 蓷in dake kusa dasu ya saka a bakinshi ya nufi dashi wajan bakinta ta yi sauri ta kauda kanta gefe tana girgiza kai.

  "No, Yaya, please let me feed myself."

Ina ai 茩ara matseta ya yi da hannu 蓷aya, 蓷ayan kuma ya juyo da fuskarta ya bu蓷e mata baki da 茩arfi ya saka mata Irish 蓷in dake bakinshi cikin salo iri-iri.

Haka ya dinga yi yana 蓷aukowa ya saka a bakinshi kafin ya bata har saida yaga idanunwanta sunyi ja kafin ya 蓷auketa cak bai sauketa ko ina ba sai parlournsu kuka ta ci gaba da yi tana bashi hakuri, amma kamar tana 茩ara zugashi, wani irin salo ya dinga jifarta dashi mai shiga jikin mai karatu dan kuwa Fatima komi bataji.

Hannu tasa tana dukan 茩irjinshi duk dan ya sake ta amma ya kiya da alama ma da蓷in dukan nata ya ke ji knoking 蓷in da a ka yi ne ya dawo dashi daga duniyar daya lula ya fara 茩okarin dai-daita kansa saida ya tabbatar da ya nitsu kafin ya dauko wani remote ya danna a take 茩ofar ta bu蓷e amma hannunshi na rike dana Fatima dan yasan daya saketa guduwa zatayi.

Aunty Zee ce da Hafsat suka shigo sai wani dage hanci suke suna bin ko ina da kallo, Faruok na ganinsu ya 茩ara shiga jikin Fatima ya narke mata.

Da murmushi  Aunty Zee ta iso wajansu tana fa蓷in.

"Amarya da ango Amarya bakya laifi koda kin kashe 蓷an masu gida, kinga irin 茩yan da kikayi kuwa rana 蓷aya."

Ta wani juya ta 茩ara karewa gidan kallo Faruok duk yana kallonsu ya wani ha蓷e girar sama data 茩asa wani irin shu'umin murmushi Aunty Zee ta yi tazo dai-dai inda suke zaune ta dan wani dafa kan kujerar cikin wani irin salon iskanci ta ce.

"Wow Bros ka yi fa sa'ar gida, kai Faruok. This beautiful house looks like it's in London. I've only seen houses this beautiful in London. you're really lucky to have a Dad like him. Gaskiya kai fa dan gata ne."

"Yes, Aunty Zee this is a beautiful house. It's one of the most beautiful houses I've ever seen. Sai dai matar dake cikinshi ne dai kawai bata dace a gidan ba."

cewar Hafsat tana wani juya ido.

 

Murmushi takaici Faruok yayi ya wani yamutsa fuska kamar irin yaga kashi mai wari ya ce.

"Hmm are u sure gidan nan bai dace da matar da ake so ba? to Hafsat wace macece ta dace da gidan nan?"

Murya ta kashe tana wani rangwa蓷a hadi da cewa.

"Yaya Faruok kenan ai ko ba'a fa蓷a maka ba kasan mace mai class ya kamata a kawo gidan nan, someone like me."

Wata irin muguwar dariya Faruok ya 茩washe da ita harda tafa hannu kafin lokaci 蓷aya kuma ya ha蓷e fuska kamar bai ta蓳a dariya a duniya ba. Duk abin nan Fatima na takure waje guda dan ya hanata tashi kanta a 茩asa

Sai daya 茩ira sunanta kafin ya cigaba da magana cikin zafi rai.

"Hafsat. Ke yanzu dan Allah ko kunya bakiji ba? Ke in har ana maganar mace mai class har zaki iya saka baki har wani class ne dake, ai duk macen data nuna tana son namiji bashi ya nuna yana sonta ba to bata da wata sauran darajar sauran mata dan kuwa wallahi Hafsat Kulu mai aikin gidanku tafiki daraja a idona. Fatima kuma da kike fa蓷in bata dace da gidan nan ba kece kike ganin bata dace ba, hmm Fatima macece da ko wane irin namiji yake fatar tazama uwar ya'yansa amma Hafsat duk namijin da kikaga ya za蓳i ki to wallahi wawane baisan darajar kansa ba. I love Fatima zan iya yin komi saboda ita so dan haka be carefull in ba haka ba. I promise I will with you"

"No bros it's ok ba munzo bane dan wani magana munzo ne kawai taya ku murna kasan halin Hafsah so ka daina kulata."

Cewar aunty Zee ita ko Hafsat tunda ya fara magana take kallonsa sai kawai hawaye daya fara sauka a idonta na takaicin kalaman da yake fa蓷a mata masu zafi.

Juyawa yayi ya wani irin yiwa Aunty Zee dirty look da sauri ta 蓷auke kanta daga nashi cikin isa ta ce.

"Why did you look at me like that? Haba bros kasani fa ni yanzu komi ya wuce a wajena na yarda MATAR MUTUM kabarinsa so dan haka. Forget about everything that happened."

"That's so like you, Zee Kenan. I know you. Zee you can never change."

Yana magana ne yana wasa da hannun Fatima wani irin da蓷i yakeji irin yanda yake wasa da hannun nata dan har wani lumshe ido yake.

Aunty Zee zata sake magana Hafsat ta daga mata hannu cikin muryar kuka ta fara magana.

"Please ya isa Aunty dama akwai ranar da zaki taya makiyiyata murna bayan kinsan abinda nake so ta aura yanzu Aunty gabana kike fa蓷in haka?"

"No sis please listen to me, ya kamata ki sani shi aure nufin ubangiji ne dama can Allah ya rubuta Fatima matar Faruok ce dan haka kiyi hakuri Allah ya baki wani wanda yafish.."

"Ya isa dan Allah aunty kinci amanata nagode."

Tana rufe baki ta juya da gudu tana kuka aunty Zee sai kiranta take amma kota juyo.

Murmushi ta yi ta juya ta kalli Faruok da Fatima ta ce.

"Bro dan Allah kuyi hakuri da halin Hafsat kasan yanda so yake mutum zai iya yin komi akan abinda yake so ba kamar idan soyayyar farko ce."

Da sauri Fatima ta 蓷aga kai ta kalli Aunty Zee ido 蓷aya ta kashe mata.

A take Fatima taji wani irin zafi a zuciyarta na rabuwa da abin kaunarta, kafin ace me har hawayen da take 蓳oyiwa sun bayyana a fuskarta sun sauka kan hannun Faruok, cikin rawar jiki ya juya yana tambayarta, sai can ya tuna da maganar da Aunty Zee ta yi da sauri ya furta.

"Zee please ki fita bana son ganinku dan nasan ganinku ba alkhairi bane."

"Haba bros ya zakace hak.."

"Zee nace ki fita."

Yanda yayi maganar ne cikin tsawa ga yana yinshi ya sauya yasa aunty Zee tasha jinin jikita kafin ya dawo ta kan Fatima har tabar wajan da gudu ta nufi 蓷akinta mutuwar zaune ya yi ya tsaya yana kallon yanda take gudun duk wani sura ta jikinta juyawa take..

Kash mudaije zuwa

I love u fans

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.