Free chapter · Read without an account

Tears and Maternity Bags

by NorthernAngel · His Rose

Da mamaki Zara ke kallon Mommy da ta zame ta zauna dirshen a ƙasa kamar mai shirin yin hawan bori, her jaw practically dropping in utter disbelief at the dramatic reaction. Mommy dai sai zaro idanu take ta kasa cewa uffan. Zara ta juya da nufin ta shige bedroom ɗinta kenan ta ji Mommy ta saki wani ihu cikin tashin hankali. Juyowa Zara tayi tana kallon yanda ta daura hannu akai tana maganganu cikin yare, “Ewoo. Odi egwu! Nwoke a emebiwo ndụ nwa m… Ịhe ọjọọ emee!” Daga nan kuma  abunda take fadi sai zagin Zafar da Yemma. Ganin ta cire dan kwali tana kara ihun, completely throwing off her headscarf in a dramatic display of grief, yasa Zara bata fuska, rolling her eyes in absolute annoyance. Cikin gajiya da dramar tata tace, "Ah-ah, Mommy, what is all this one now? Please stand up, what is all this drama for?” Dakatawa mommy tayi tana kallon Zara, staring at her as if she had lost her mind. Cikin mamakin maganar tace, "Look at you telling me to stand up! Ada, ị nụkwara ihe ị na-ekwu? I should stand up and act normal when my pregnant daughter has just become a divorcee? Mba nu! Ada, so, I flew in this morning only for my pregnant daughter to become a divorcee, when I already left your sister who came from Canada also chasing for divorce papers! Ah, Adaaa! Agbata obi ga-achị m ọchị. Ndị ahụ na-achọ mgbe niile iji m mee ihe ọchị… The humiliation is just too much. You cannot dance heavily when your ground is slippery, Ada, yet you keep jumping into trouble. You children don’t know that a good name is better than silver and gold, that is why you are dragging ours in the mud. Ada I sat you down just three hours ago, but it’s like my words just entered one ear and came out the other. You threw all my advice into the dustbin the moment I left. Ada, look at you now. I hope you are happy now? Are you satisfied Adaobi Ezeeee?" Daga haka kuma ta fashe da wani kuka tana kiran “Chineke m!” Zara dake kallon mommy tuni idonta ya ciko da kwalla, tears welling up in her eyes despite her defensive stance. Turo baki tayi ta juya ta shige dakinta cikin kunkuni, "How is this my fault now? Did I beg him to divorce me?" Daga haka ta rufo kofar, slamming the door shut, ta nufi bathroom tana goge hawayenta. Bayan tayi alwala ta fito tayi sallar azahar da la'asar sannan data gama ta sauko kasa. Nan tarar da mommy tana tsaye, pacing back and forth, tana ta waya da daddy cikin tashin hankali da kunci kamar anyi mutuwa. Wani humming Zara tayi, a soft, dismissive hum, tana taɓe baki cike da takaicin yanda mommy keyi kamar Zafar ne autan maza. Kitchen ta nufa kai tsaye inda ta duba taga mommy tayi abunci mai rai da lafiya kuma ba iya bakinta ba da alama tana expecting su brother obi. Pounded cocoyam ne [Nni ede] da Oha soup da taji kifi da nama kala-kala, the rich, traditional aroma filling the entire kitchen. Tana cikin zuba abincin ne ma taji muryar mazan echoing from the living room. Bayan ta gama lodawa ta fito, carrying her plate and the bowl with a calm, unbothered demeanor, inda ta samu brother Obi sai lallashin mommy take dake neman sake wani kukan tana bayanin Zafar ya saki Zara. Karasowa tayi ta zauna tana gaida bother Obi dake binta da kallon ganin alamar ko a jikinta, he was searching her face for any sign of distress, but she remained completely stone-faced. Nan ta zauna kasa inda sam ya sauko yayi joining dinta suka fara cin abuncin tare, shoveling the food into their mouths in quiet solidarity. Haka mommy ta ringa yi da Zafar can kuma sai ta dawo kan Zara tana cewa laifinta ne, Obi ne daya gaji da nitar ta yayi mata magana, intervening with a heavy, exhausted sigh: "Mommy, leave the matter alone, please. This drama is not helping anyone. What is done is done. I really don't know what you people were thinking when you married her to a Northern man without looking at the bigger picture. Polygamy is standard for them, and Rose is simply too young, too emotional, and unexposed for all that pressure. I warned Daddy about the cultural differences, but he completely dismissed my concerns and told me straight up that she was perfectly ready for marriage. Well, look at where all that confidence has led us, look at the brilliant result we are dealing with now.” Ya karasa magana cikin fada, dan daman shi tun farko baiyi na’am da ayiwa Zara aure ba, danshi yasan wacece Zara sarai. Ajiyar zuciya ya sauke yana kokarin calming kansa dan in yace ransa bai baci ba yayi karya, kawai bai son nunawa agaban mommy ne karta ci gaba da koke koken nan. Magana yaci gaba da yi, calmly this time. “My advice right now is to stop making a big deal out of it. Let’s just forget all the chaos from today because replaying it will only cause more pain. The faster we move past this drama, sweep it under the rug, and treat it as nothing, the better it will be for her mental health. We can’t change the past mommy and we need to be strong for Rose. The most logical next step should be for her to prepare to join Dike in school immediately after she gives birth so she can start a fresh chapter." Daga haka ya kalli Zara, his gaze dropping onto her with intense curiosity, trying his best not to show pity dan karta karaya. Cikin nonchalant voice yace, "Rose, did he just say it, or did he put it on paper?" Zara dake cin abuncinta ta juyo ta dan kalle sa, pausing mid-bite as she looked up at him, tana cewa, "No, nothing is on paper yet. He just said it verbally. He just looked at me and said, 'Na sake ki, get out of my car.'" Wani zabura mommy tayi kamar tasan me Zaran tace tana kiran ‘Jesu’, instantly jumping up from her seat in absolute panic wanda hakan yasa kowa tsayawa yana kallonta. Haka ranar taci gaba da mita duk da brother Obi yace ama bar zancen kwata kwata suci gaba da rayuwar su kawai. Da yamma, tunda Daddy ya riga ya kira Mommy yace su shirya gurin karfe goma na dare zasu dawo gida kawai, dan baiga amfanin zaman su Lagos ba kuma shima baiga dalilin zuwansa ba tunda matsalar da zai shigo akanta ta riga ta kare—Zafar had already made his decision. Haka kuwa akayi. Da Mommy ta gayawa Zara cewa zasu tafi anjima, batace uffan ba, only giving a silent, indifferent shrug of her shoulders. Ta dauki key din motar Daddy ta fita itada Sam inda sukaje tayi shopping din high-quality maternity wears da zata ringa sawa. Ta sai pregnancy pillow sannan sauran essentials dinta na skincare da sauransu tayi order online so they could deliver them straight to Warri. Bayan sun gama shopping din, wurin karfe tara na dare suka koma cikin mota, the back seat literally piled high with her premium designer shopping bags. But before starting the engine, ta dauki wayarta ta kira Omar. Once he picked up, ta tambayesa yana ina, inda ya shaida mata yana asibitinsa amma yanzu zai wuce gida. She told him to wait for her, her voice firm and non-negotiable, sannan ta kashe wayar. Next, ta kira Mu'azzam wanda shikam yana gida. Zara ta sanar masa ya sameta a asibitin Omar zasuyi magana. Instantly, hankalinsa ya tashi, he asked her in a panicked voice, "Meya faru? Are you sick?" Cikin wata soft, calm voice, trying to soothe his rising anxiety, tace mai, "I'm completely fine, Yaya. I'm even driving right now, so just relax." Gyaɗa kai yayi, feeling a wave of relief wash over him. sai dai kuma yayi mamakin abun da ya fitar da ita daga gida cikin daren nan, puzzled by the sudden urgency of her request. Nan da nan ya zura jallabiyarsa yace wa Sanyi zai je ya dawo, daga haka ya fito ya shiga mota ya fice. Koda Zara ta isa hospital ɗin, Mu'azzam tuni ya isa saboda ya fita kusa da asibitin, ita kuma ga traffic ɗaya tsayar da ita. Gashi har lokacin tafiyarsu ya kusa, Mommy na ta kirata repeatedly to know her whereabouts. A cikin mota ta bar Sam, yayin da ita kuma ta fito inda kai tsaye ta wuce cikin elevator ta danna floor ɗin da office ɗin Omar yake ba tare da wani ya tsayar da ita ba. Tana isa ta fito tayi tafiya, nan ma ba wanda ya tsayar da ita cikin quiet floor ɗin, har ta isa bakin ƙofar, ta murɗa ta shiga ba tare da tayi knocking ba. A zaune ta gansu cikin makeken office ɗin, the spacious room softly lit, suna jiran ta. Da sauri ta shiga, tana isa inda Mu'azzam ke zaune ta rungume sa. Shi ma hugging ɗinta yayi, yana kissing ɗinta a fuska numerous times kafin ya sa hannun sa kan cikin ta yana cewa, "I hope my little bubble isn’t giving mommy any trouble." Ƴar dariya tayi bata ce komai ba, ta miƙe ta koma gurin Omar dake zaune kan hannun sofa ɗin da Mu'azzam yake. Hugging ɗinsa tayi tana sauke ajiyar zuciya, wanda suka ji kuma duk sun lura it's the second time da take saukewa tun shigowar ta nan ɗin, instantly picking up on her hidden exhaustion. Arm ɗinta Omar ya ɗan yi rubbing through her abaya, his touch gentle and comforting, kafin ya janyo ta ta dawo gaban sa yana kallon cikin ta with a warm gaze yace, "How is my favorite girl doing in there? I hope you aren't stressing our little bubble out with your endless tantrums." Turo baki Zara tayi tana kallon Mu'azzam cikin shagwaba. Cikin sauri ya sa hannu ya janyo ta, yana dawo da ita kusa da shi ya zaunar da ita, tucking her protectively under his arm, yana cewa, "Let's be real, bubble is the one stressing mommy out, right princess?" Gyaɗa kai tayi tana narkewa a jikin sa, leaning completely into his warmth. Kafin Omar yayi magana, Zara ta kalli wayar ta dake vibrating; ta ɗaga ganin Mommy ce. Shaida mata tayi su haɗu a airport kawai kuma tayi sauri, inda Zara ta amsa da tana hanya, daga haka ta kashe. Ɗagowa tayi ta kalli Mu'azzam da Omar dake exchanging baffled glances, their eyebrows furrowed in confusion. Gyaran murya tayi tana kallon su one by one, taking a deep, stabilizing breath, tace, "So... Zafar actually divorced me this afternoon. And I'm leaving for Warri tonight, strictly on Daddy's orders." Wani irin Chilling silence ne ya ratsa gurin, irin shurun na dake tafe da thick tension. Kallon ta kawai suke, their bodies locking up with tense and shock, completely paralyzed by her sudden revelation. Mu'azzam ne ya fara magana, "He divorced you and you didn't even think to tell us? Rose, muna zama guri ɗaya, we are right there in the same neighborhood with you, but you bypassed your own brothers and call your uncle first?" Cikin sauri Zara ta ɗaga hannu in surrender, defending herself. "I didn't call anyone! He was the one who drove me straight to Daddy’s gate and told me to get out and declared the divorce. Apparently, he had already reported me to Daddy because I insisted he must divorce that girl. That’s why Mommy flew in this morning. After she left my place, I went over to Nexus to talk things out with him. But he wouldn't even listen to me. Ya ja hannu na, threw me in the car, and drove straight to Daddy's house. When I asked him what we were doing there, he literally told me he didn't owe me an explanation about why I was at my father's house, and that I should just get out—ya sake ni." Ta ƙarasa maganar muryar ta na ɗan rawa, her bottom lip trembling slightly. Nan ma shiru ne ya biyo baya, kowa kansa na yi masa processing maganganun ta. Kusan five minutes wayar ta ta sake vibrating. checking the flashing screen ta kalle su tana cewa, "That's Sam. I have to go, guys." Omar ne yayi snapping out, ya gyada kai yana sauke ajiyar zuciya ya miƙe yana cewa,  "Well, Alhamdulillah for the blessings, and Alhamdulillah for the trials. God knows best, so we take it as a blessing in disguise. Either way, this is not the end of the world. Your health and your happiness come first to us always, so just focus on yourself and the baby. You have us behind you all the way, and we are going to make sure you get through this perfectly fine.” Ya karasa maganar yana isowa gabanta, gently cupping her face, yana kissing kanta. Muazzam ne ya gyada kai cikin yadda da abunda ya fada, ya mike tsaye yana Jan hannun Zara, itama mikewa tayi ya janyota jikinsa ya rungume briefly, holding her close to his chest, kafin yayi kissing din kanta yana cewa, "One week. Just give me one week, I'll wrap everything up and leave Lagos. Your childhood home is the perfect place for a fresh start, don’t you think? That way, you can take all the special love and memories Maamah gave you there, pass them down and remake them all over again with bubble. You'll do that, won't you?" da sauri ta dago tana kallon sa ta gyada kai tana washe baki, a genuine smile finally breaking through her tear-stained face, tace "And Zwar, right?" Ta juya tana kallon Omar wanda ya gyada mata kai yana cewa, "Of course with Zwar. Trust me, all of us are going to live under that same roof together." gyada kai tayi tana Jin wani kwanciyar hankali na mamayeta tun yanzu. Haka suka fito suna masha'ar su kamar babu abunda ya faru, suka sauko sai da suka kaita har mota inda sukace ta bari Sam yayi driving ita kuma ta huta. Daga haka suka mata sallama da adduar Allah ya tsare sannan Sam ya tada mota, pulling out of the clinic’s driveway, suka wuce zuwa airport. Su kuma Omar ya bar motarsa anan ya shiga ta Muazzam dan suna bukatar tattaunawa sosai, the atmosphere inside the car turning grim and serious the moment they shut the doors… Karfe Sha biyu na daren ranar su Zara suka sauka Warri ita da mommy inda koda suka shiga gida kowa ya kwanta, the mansion completely dark and still, sai daddy dake zaune yana jiran shigowar su, his stoic figure seated under the dim light of the living room…

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol