Free chapter · Read without an account
15
*đ€ME ZAN YI DA ITA?*đ€
NAZEEFAH SABO NASHE
FREEđ
***
-14
Tun da ta ganshi a parlourn hakan yasa ta zama don taga ko zaici abincin,shi kuwa yana dinning a zaune ya hadâa tea ba tare da ya dubeta ba da alama sauri yake don haka da azama ya dâaga cup dâin tea dâin ya kurâba ya kuma budâe bowl dâin peppe soup dâin ta zuba a plate ya kai baki yana kurâba dadâin peppe soup dâin ya ratsa har kwanyarsa ya lumshe ido yana sake zuâka. Dariyar da shatu ta saka ce yasa shi saurin budâe idonsa sai kuma ya hadâe ransa yana dubanta tana ta sheâka dariya har da tuntsirawa,jikinsa ne ya bashi tabbas akwai dalilin dariyar tata don haka da sauri ya ture plate yaceâke zo nanâ tana âkunshe baki ta fara shirin guduwa âwallahi kika dâaga âkafa daga wajennan ko da one step ne zaki ga abinda zan miki zo nan nace.â Hantar cikinta ne ya dâuri ruwa har ta juya zata wuce ba tare da taje dâin ba taji ya damâketa ta baya gashinta yaja taji zafi sosai don haka ta runtse ido.âDon Allah ka sakar min gashi akwai zafi fa to wai mai ma nayi maka?â Tayi maganar cikin muryar shagwaba bai mata magana ba ya jata zuwa part dâinsu a parlour ya wurgata saman kujeraâgaya min uban me kike wa dariya ko na baki wahala nan dai ba mai cetonki balle kice wallahi idan baki gaya min ba ko school dâin da kike zumudâin zuwa ba inda zakiâJin yace ba zata school ba ne hankalinta ya tashi duk dâokinta da takeyi zai ruguza mata shiri ta fara rawar bakiâkada ki sake kiyi min âkarya ina da abinda zan saka a jikinki in gano gaskiya don fadâa min gaskiya kafin na gano da gaskiya.â Ya fadâa cikinâkara tsare gira. Hakan ne ya sake razana ta tayi saurin cewa âidan na gaya maka gaskiyar zaka barni in wuce school?â âFadâi ina jinkiâ ya fadâa yana tsareta da ido. Ajiyar zuciya ta saki sannan tace âDon Allah kayi haâkuri a cikin peppe soup ne na zuba yawu na a tea kuma na zuba maka ruwan hamma.....â da sauri taga yayi toilet yana kakarin amai hakan yasa ta suri school bag dâinta tayi waje a guje. Ya dadâe yana amai kamar ya amayar da kayan cikinsa âkarshe ya fito har wani jiri yake ji kamar ya kifa haka ya kwanta akan gado yana maida numfashi har ga Allah yarinyar nan ta cuceshi cuta bata wasa ji yake kamar ya fito da kayan cikinsa ya sauyasu haâkoransa kuwa da harshensa ya dirje su yafi sau nawa har radâadâi suke masa zazzafi mai zafi ya kamashi haka ya âkudunduna a gado duk da yana da important issue haka ya haâkura da fitar.
A school an karâbeta ko da suka gwadata suka ga gwara kawai su kaita primary five tunda tana da sharp brain idan yaso a gida a samar mata lesson teacher.
Da ta dawo kuwa samu tayi duk gidan suna part dâinsu Imran wai bashi da lafiya taâbe baki tayi ta samu abinci kawai ta fara ci ita ina ruwanta da ciwonsa mutum sai shegiyar tsaftar tsiya har da wani amai da ciwo. Taci ta âkoshi sannan tayi wanka ta zira da wando tana fitowa ta tarar da mommah ta shigo. Mommah ta budâe mata hannu tana welcoming dâinta tare da furtaâoyoyo autar mommah ya school dâinâ ta dâaga kai â
Ba laifi mommah amma fa sai an jawa âyan class dâin kunne bana son rashin kunya don naji suna ce min wai raâkumi a cikin âyan tsaki to yau dai nayi musu na baâkunta gobe kuwa wallahi na jaki zasu ciâ Mommah murmushi tayi ta dafa ta âbaâa fadâa a makaranta baby na kada ki kula kowa kin jiâyar albarka kiyi karatunki kawai ki koma gida shine abinda ya kaiki kinji?â Murmushi tayi ta dâaga kai shigowar nahna ce yasa mommah ta tuna ruwan tea zata dafawa Imran kuma ya roâketa don Allah da kansa zata kawo masa don yanzu tsoron taâba komai na gidan yake da zai iya ma da kansa zai shiga kitchen dâin ya dafa to jiri yake ji saboda tun safe ba abinda ya shiga cikinsa.Momma ta girgiza kai âkinga kuwa nahna shaf na manta abinda nazo yi bari in tashiâ Nahna tana dariya tace âya kuwa ce da kanki yakeso ki dafa masa kuma kina juyewa in kawo masa ni ban san me ya sameshi baâ mommah tace âmhmn rabu da Imran haka yake idan yana cuta sangarta ce dashi zan ga yarda matarsa zata yi da âkyanâkyaminsa wallahi abin yana damuna sai kace wani mai cutar tsafta.â Da kanta ta dafa tea dâin ta bawa Nahna ta kai masa.
Yana ganinta ya miâke zaune da kyar yana riâke kansa ya jingina da bangon gadon a hankali ya motsa bakinsa muryarsa ta fito âplease mommah ce ta dafa kuma kina tsaye a wajen? Ibilishiyar yarinyar nan kuma bata wajen ko?â Nahna ta girgiza kai tana dariya ta tabbatar masa mommah ce ta dafa da kanta. Ta zuba ta miâka masa yana sipping a hankali. Lokacin shaheeda ta murdâa âkofa ta shigo kallo dâaya tayiwa nahna ta dâauke kai hannunta dâauke da cooler ta nufi gefen gadon ta zauna cike da kwainane sai zabga âkamshi take ta zauna a gefensa tana jan yatsun âkafarsa âam sorry Habibi ya jikin?â Nahna ta kai idonta kan hannun sai kuma ta taâbe bakinta da sauri ta fice tana mamakin rashin kunya irinta âyan matan yanzu sam basa iya tsare mutuncin kansu shi yasa ko auren aka yi mazan basa ganin mutunci su.shaheeda ta sake kallonsa tana murmushi â Habibi in zuba maka abincin?â Da sauri ya girgiza kai, ta kuwa hadâe rai a hankali tace âkai habibi I cooked it with my own hand fa please kaci kaji?â Cikin muryar shagwaâba take gaya masa hakan ya sake narkar da zuciyarsa yana jifanta da wani kallo ya matsu ya matsu sosai ya auri shaheeda shi kadâai irin son ta da yake danâkare a zuciyarsa yana jiran lokacin da Zai amayar dashi.ta zuba a plate ta zauna tana bashi a hankali cikin sigar jan hankali.
Mommah ce ta tilasta shatu sai taje dubashi, ta miâke tana zunâbura baki a zuciyarta take tunanin ita mommah bata san itace silar ciwon bane ta tabbata yanzu idan taje sai ya huce haushin abinda tayi masa. Hafsa ce cikin fadâa tace âBa zaki tashi kije ba sai na âbata miki rai baki san dâan uwanki bane shi duk duniya baki da kamarsa fa shi da Ammar.â Miâkewa tayi ta fita niyyarta idan ta fita ta laâbe ta dawo tace taje, sai dai a rashin saâarta Nahna ta miâke tace âBari muje na san halinta yanzu ta âbuya tace taje.â Ta tura âkofar bed room dâin a hankali bayan ta shiga parlourn hakan yasa Nahna saurin juyawa ta koma. Ita kuwa shatu mummunan gamo tayi shaheeda ce a gefen Imran tana ta shafa masa fuska wai tausa take masa ta shige jikinsa sosai kamar me. Da sauri shatu ta runtse ido tayi saurin juyawa shi kuwa Imran motsin da yaji ne yasa shi saurin miâkewa sai yaga fitar shatu da sauri ya janye jikinsa yana wa shaheeda wani irin kallo âsau nawa zan gaya miki bana son irin wadâannan abubuwan bafa wayewa bace yanzu kinsa yarinya âkarama ta gammu a haku me kikeso tace mai kike so tayi zargi a zuciyarta?â Shaheeda marairaice masa fuska tayi âHaba habibi meye a cikin hakan kawai fa tausa ne amma tunda baka so insha Allah na daina Allah ya kaimu lokacin da zaka zama halal dâina in nuna maka pure love da ba surki amma waccen yarinyar mai take zuwa yi har bed room dâinka?â Runtse ido yayi yana tunanin lamarin yarinyar baya ko son ganin fuskarta tsoronta lamarinsa yake bashi don haka dole ya samarwa kansa lafiya ya fita sabgarta kafin tayi abinda zai kaishi lahira burinsa ma lokacin bikinsa yayi ya tattara ya bar gidan ba sai ta ganshi bama balle ta hukunta shi da âkazantarta.
A ranar Dahda ya dawo amarya aka shiga giringidâishin kama miji mommah dai ko gurinsa bata jeba balle taga abinda zai âbata mata rai, sai da ya gaji da kansa ya shiga part dâinta tana zaune da kwalliyarta ta tsadaddiyar atamfa ta kashe dâauri parlorn nan sai âkamshin turaren wuta yake yi. Murmushi ya sakar mata âuwargida ran gida barka da hutawa ni nazo gaisheki tunda baâa nemansaâ murmushin ta saki itama bayan ta gama saurararsa tace âhakan da kayi shine abinda ya kamata ka bi cikakkiyar sunnar manzon Allah ya hanya?â âAlhamdulillahâ ya furta yana sauke nauyayyiyar ajiyar zuciya ya tabbata da itace da girki da tuni ta kai masa ruwan wanka ta kuma taimaka masa da tausa da lafiyayyen girkinta tana zuba masa tana murmushi ba dole dijah ta sace zuciyarsa shi kadâai ya san wacece dijah ya kuma tabbatar ba zai samu kofa kwafinta bane balle wacce ta kaita. âNa biya wajen hajja wai me ya faru ne ta tabbatar min da aljannu a cikin gidannan wai ba zata sake zuwa baâ yana murmushi ya fadâa mommah ma dariyar tayi taceâBa mamaki da aljannun a dâakin da take sauka amma mu dai bamu taâba gani baâ âNi na sani na san rigimar hajja ce yanzu ba ma wannanba ta rigime min sai anyi bikin Imran nan da wata dâaya da Rabiâ mommah ta saki murmushi kafin tace âMasha Allah Allah ya nuna mana me yayi saura ai ya gama gininsa Allah yasa albarka yasa abokiyar arzikinsa ce yana dâakima ba lafiyaâ Dahda ya miâke âai naje na duba shi ina shigowa zainabu ta fadâa min Allah ya bashi lafiya yace min stress ne yayi masa yawa Imran ne akwai son kudâi baya son hutawaâ mommah tana dariya tace âkyan dâa ya gaji ubansaâ