Free chapter 路 Read without an account

Page 33/34

by Ummu~Fadeela 路 MARYAMA

馃挮MARYAMA馃挮

EPISODE 33/34

         BY

UMMU FADEELA



茦an茩ame ta Jabeer ya yi jikinsa na rawa tamkar ana ka蓷a masa gangi a lokacin da ya samu nutsuwa, kafun a hankali ya fa蓷a gefenta jikinsa gaba 蓷aya yana saki kamar ana zare masa laka,a hankali ganinshi da jinshi ya fara 蓷aukewa kafun wani lokaci da bai iya tantancewa ba duhu ya mamaye ganinshi gaba 蓷aya idanunshi suka rufe kana numfashinshi ya 蓷auke cakkk ya tafi doguwar suma.....a nata 蓳angaren itama Maryama tuni ta sume tun ba'aje ko'ina ba dan Hamman nata bai zo mata da salon wasa ba,plus yadda abin ya zo mata a bazata hakan ya haddasa mata 蓷aukewar numfashi na wucin gadi...

(Wannan shi ake 茩ira haihuwar guzuma, 蓷a kwance uwa kwance,..ina jin dai ba iya Maryama zaku gasa ba team JAY harda oga kwata kwata馃檰).....

A hankali ya fara bu蓷e idanunshi da suka mashi nauyi matu茩a sakamakon iskar asubahi da ta fara busoshi .A kan ta ya sau茩e jajayen idanun nashi kana ya na sau茩e wasu irin tagwayen ajiyar zuciya a jejjere kamar wanda ya yi tseren doki,Duk da baya iya ganinta saboda duhun da ke a 蓷akin.Ta ke abubuwan da suka faru suka fara dawo masa cikin 茩wanyarsa dalla dallah tamkar a lokacin suke faruwa,hannunshi ya sa akan waist nata ya janyota zuwa jikinshi ya matse ta gam yana jin kuka na taho masa amma ya kasa yin kukan sai ajiyar zuciya kawai,...Har lokacin Maryama bata dawo hankalinta ba tana cikin suma.

Kamar wanda aka mintsina jabeer ya tashi tuna cewa tun wani ihu da tayi cikin dare bai 茩ara jin motsinta ba,lalu蓳en wayarshi ya fara jiki na rawa,da 茩yar ya tsinto ta a acan gefe ya kunna light ya dallare fuskar Maryama da shi, kwance take ba alamun numfashi tattare da ita,fuskarta ta kumbura ta yi jajur hakama idanunta sun haye suntum duk da a rufe suke,wanda hakan ke alamta irin kukan da ta sha,ga wasu busassun hawaye layi bibbiyu kwance saman fuskar.

Dam dam darandam...haka kirjin Jabeer ke bugawa tamkar ha蓷uwar 茩arfe da 茩arfe,a rikice ya fara girgizata da iya 茩arfinshi ya na ambaton sunanta, "Pretty! pretty!!Maryamaaa!!! wani irin wawan tsalle ya yi ya dira daga gadon,ya manta da rashin karfin da ke tattare dashi ganin ba alamar numfashi a tare da ita. A tamanin ya fita palo ya 蓷au ledar pure water guda 蓷aya da wani gudun ya koma 蓷akin yana tsinke bakin ledar da ha茩waranshi.Tamkar bakin pampo haka Jabeer ya hau bulbula mata ruwan saman fuskarta har zuwa kirjinta ba tare da ya damu da yadda ya ke ji茩a gadon ba...still ya yi a wajen zuciyar shi na bugawa da karfi karfi ganin ya juye mata ruwan amma bata farfa蓷o ba,karasa hawa saman gadon ya yi ya tallabi kanta ya 蓷aura bisa cinyarsa yana jijjigata da iya karfinsa...ba abin da ya ke fita a bakinshi sai 茩iran sunanta ba 茩a茩茩autawa, amma ko gezau, Maryama ba ta yi ba.Iya ru蓷ewa Jabeer ya ru蓷e idanunshi sun ka蓷a sunyi jajur da su...

Kamar daga sama yaji tana sau茩e wani irin ajiyar zuciyar da ya sashi kuma tallafo kanta ya matse a kirjinsa kamar mai tsoron kar a 茩wace masa ita ya ce, "Pretty pretty bu蓷e idanunki ki ganni, ni ne,hamma jay na ki ne,dan Allah ki bu蓷e idanunki ki ganni", ya fa蓷a yana 茩ara matse ta gam gam.
Sama-sama kamar a cikin iska Maryama ta ke jiyo muryar Jabeer,yayinda take ta kokawa da numfashinta wanda ya yi nisan zango.....Wani irin fizga ta yi da 茩arfi ta sa ki marayan kuka mai karya zuciyar mai sauraro.

"Alhamdulullah" Jabeer ya furta kana ya lumshe idanunsa yana shafa bayanta a hankali alamar rarrashi...duk yadda ta so ta zame kanta daga jikinsa kasawa ta yi dan ji take kamar an 蓷a蓷蓷aureta ne da igiya ga jikinta da ya 蓷au zafi zau tamkar wuta ko hannunta bata iya motsawa, a gefe 蓷aya kuma wani irin tsanar Jabeer ne da kuma tsoronshi suka ma ta dirar mikiya lokaci 蓷aya...

Ganin lokaci na tafiya ne ya sa Jabeer sassauta ri茩on da ya mata yana zame ta bisa gadon, 茩ara Maryama ta saki mai 茩arfin gaske sai dai bai fita da 茩arfin ba saboda dishewar da muryarta ya yi.

"Sorry Pretty, I don't mean to hurt you, sorry please, I don't really know what came over me."Ko kallon inda ya ke bata yi ba har ya gaji da sambatunshi ya fita cikin rashin sanin abun yi...zagaye tsakar gidan Jabeer ya fara tamkar soja yana tunanin mai ya kamata ya mata, a gefe 蓷aya kuma wani irin farin ciki ne fal ranshi, ji ya ke tamkar ya tsaga zuciyar shi ya jefata ciki kana ya 蓷inke cifff abinsa Duk yadda yake tsammanin abin, it beyond his expectation kamar yadda ta bashi wannan precious gift 蓷in da bazai ta蓳a mantawa dashi ba, dole shima ya samo something special da bazata manta dashi ba ya bata as pride gift.  


Murmushi mai kyau ya yi yana shafa kai ya ce, "... kitchen ya fa蓷a daga karshe jin zai rasa sallar asubahi, stove nasu ya kunna ya hawar da ruwan zafi,..babban flask ya janyo da nufin idan ruwan ya yi ya juye ciki, sai ya jishi cike da ruwa.

A bocket ya juye ruwan flask 蓷in ya surka ya shiga toilet na dashi bayan ya 蓷auko wani boxer da towel a 蓷akin...Bayan wani lokaci kadan ya fito sanye da wankakken gajeren wandonshi da towel rufe a kafa蓷unshi,ruwan da ya hawar sai za蓳al蓳ala yake hakan ya sa shi juyewa da dan sauri sauri,wani irin tsalle Jabeer ya yi yana yarda tukunyar gefe ha蓷i da fara yarfe hannu kamar 茩aramin yaro sakamakon ta蓳a shi da ruwan ya yi lokacin juyewa,yana cigaba da yarfe hannun ya kuma 蓷aga tukunyar ya cika da ruwa ya mayar bisa stove 蓷in,tamkar soja haka jabeer ke tsaye kan ruwan har shima ya tafasa ya juye cikin bocket 蓷in ya surka sannan ya mayar 蓷aki.

Lokacin da ya koma 蓷akin Maryama ta ci kuka har ta galabaita ga muryar dama ta dishe.

Ran茩wafowa ya yi kanta cikin sanyin murya ya ce, "Sweet wife!"

Wani irin bugawa kirjina ya yi jin muryarshi dab da kunnena,da gaske wani tsoron hamma Jay ne ya dirar min dare 蓷aya.

"Pretty ki tashi kiyi wanka na ha蓷a maki ruwa kar time na salla ya wuce,"pretty"ya 茩ara fa蓷a yana shafa kumburarriyar fuskata.

Ko motsi banyi ba, ba dan banji shiba sai dan yadda na ke jin ko ina na jikina a 蓷aure.Ganin ta na 蓳ata lokaci ya sa Jabeer ya sunkuce ta ita da bedsheet 蓷in kamar yar baby ya fara takawa zuwa waje.茩an茩ameshi gam Maryama ta yi tana fashewa da wani kukan dan yadda ta ke ji kamar zata mutu.

Bai tsaya ko ina ba dai ban蓷aki ya fara 茩o茩arin sau茩eta,sai dai a nan ake yinta,duk yadda Jabeer ya so ta tsaya da 茩afafunta abin ya faskara sai rawa da jikinta ke yi idanunta na tsiyayar da hawaye,.sosai yanayinta ya bashi tsoro dan haka cikin sanyin murya ya ce, "Pretty ina ke maki ciwo,?baki da lafiya ne?"tamkar zai yi kuka ya ke maganar.amma ko uffan maryama ta kasa fa蓷a ba don bata da abin fa蓷a ba sai dan yanayin da ta ke a ciki.

Saman 蓷an dakalin da aka yi musamman dan wanka ya ajiyeta yana yaye bedsheet 蓷in zaro ido Jabeer ya yi zuciyar shi na bugawa ganin bedsheet 蓷in ya yi kaca-kaca da jini kai kace kaza aka yanka. Na蓷e wa yayi da sauri gami da ajiyewa gefe ya fara mata wankan ganin da gaske bazata iya ba,...da ace ina da iko bazan barshi ya ta蓳a ni ba, amma inda nake ko yatsata na motsa ciwo ya ke min.

Ina ji ina gani hamma Jay ya wanke ni tas ya kuma 蓷aukata kamar baby ya maida ni 蓷aki ha蓷i da kwantar da ni saman kujera ya rufe ni da towel nashi. 蓷akin ya koma ya 蓷an goggoge saman gadon inda ya yi staining sannan ya canja bedsheet ya fitar min doguwar riga ya dawo palon, kimtsani ya yi ya kuma 蓷aukata again zuwa saman gadon ya kwantar da ni ha蓷i da lullu蓳a min wani lallausan duvet...kafun Jabeer ya gama hada hadan har gari ya fara haske,dan haka ya shimfida abin sallah kawai a gida ya zura jallabiya ya gabatar da sallah,sosai ya gabatar da addu'oin godiya ga Allah, sannan ya koma toilet ya ha蓷a ruwa ya wanke bessheet 蓷in da ya baci tas ya shanya saman igiyar dake tsakar gidan.

Da sauri sauri ya gama ya koma 蓷akin. Zuwa lokacin jikin Maryama ya gama 蓷umewa da zazza蓳i sai rawar sanyi ta ke yi ha茩waranta suna bugun juna, "Subhanallah, pretty!meke damunki? Pretty baki da lafiya ne? ko mu tafi asibiti? Gaba 蓷aya Jabeer ya rikice ya zama wani abin tausayi shima jikinsa ba 茩arfi mazantaka ya ke nunawa kawai amma shima da zai samu dama kwanciya zai yi.

Hannu ya sa saman wuyarta da sauri ya 蓷aga jin yadda ya yi wani zafi kamar wuta.shidai Jabeer kanshi ya 蓷aure ya rasa abin da ya kamata ya yi,gaba 蓷aya komai ya tsaya mashi,waya kamata ya tambaya, "Innarmu" zuciyar shi ta bashi amsa ba tare da tsayawa dogon nazari ba ya 蓷au wayarshi ya fara dialling layin Innarmu ringing biyu ta 蓷aga cikin sallama. Amsa sallamar ya yi yana fa蓷in, "Barka da asuba Innarmu, ya muka tashi?"

"Lafiya Alhmdllh" cewar innarmu.

"Jabeer, ya kuke? Lafiya dai ka 茩irani yanzun nan? ko dai akwai abin da kuke bukata ne Fati ta kawo muku..."

Inna ta 茩ara fa蓷a jin jabeer baice mata komai ba kuma ga katin shi yana tafiya,. A 蓳angarenshi kuma samun kansa ya yi yanzun da jin nauyin Innarmu abin da bai ta蓳a yi ba.

"Kana tare da ni kuwa jabeer? Ko dai baka jina ne?"

Shafa kai ya yi yana jin wani irin kunya na lullu蓳eshi amma baida mafitar da ya wuce sanar mata 蓷in gashi kuma ya kasa hakan.

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.