Baffa ya sauke ajiyar zuciya yana girgiza kai, his chest rising heavily with restrained anger, aje a dawo dai Aziza is behind this, wato auren data sashi yi shine tushen matsalar Zara da Zafar. Zafar din ya kalla cike da bacin ran daya kasa boyewa, yanzu akan wannan yar matsalan shine zai saki Zara? Ae shi ya dauka Zafar na da tunani da kara ashe baida shi. Calmly Baffa yace masa, "Who was the man that brought his daughter to your office?" Sighing Zafar yayi yana gyara zamansa, shifting slightly on the leather seat. Daman yasan wannan sai yafi catching attention din Baffa fiye da komai, itama Zaran shiyasa ta kawo zancen because she knew damn well it’s not about that. Kansa ya girgiza cikin kokarin danne bacin ransa, his jaw clenching firmly, yace, "Baffa, that's completely beside the point, she is flat-out lying. The bottom line is I never divorced her. I refuse to entertain her fake story because the simple truth is I didn't let her go. And according to Sharia, since she doesn't have a single witness and I am formally denying it, the law sides with my testimony over hers." Ya karasa maganar yana kallon Baffa sannan ya kalli Daddy yana fadin kalmar, "Islamically." Daddy dai bai kulasa ba ya kalli Baffa for confirmation. Baffa ya gyada masa kai, his facial expression cold and stern, yana cewa, "It's true! That might be correct legally, but you are not the one to lecture us on Islamic jurisprudence, Malam Zafar. We are fully aware of the rules, but that doesn't grant you the license to behave recklessly and then try to delete it with a simple denial. We will certainly not cast Zara's well-being aside just because you chose to reject her statement. The burden is entirely on you to fix things with your in-laws and find a way to appeal to your wife; if she agrees to return, fine. Furthermore, you completely dodged my query—who exactly came to your office with his daughter?" Caraf Zara tayi, her dark eyes wide as she sat up straight, "Alhaji Waziri, Baffa. He claimed to be your Executive Assistant, but you honestly should have seen how indecently his daughter was dressed. Apparently, he wanted Zafar to hand her a job position. I openly asked him why they skipped the normal application process and went straight to the CEO instead of HR, but he brushed it off by claiming Zafar is close to Zarina like a brother or something." Tunda Zara ta fara magana bakin Baffa yake a sake, his brow furrowing in utter shock as his hands rested frozen on his knees. Ko Juma'ar data wuce Alhaji Waziri yazo gida da shi akayi sallar Juma'a a masallacin estate amma bai gaya masa yaje Nexus da yarsa ba. Kuma yafi kowa sanin ka'idojin Nexus HQ, Baffa's deep glare hardening as the betrayal settled in. Su fa babu ruwansu da batun sani ko 'yan-uwantaka; strictly merit-based recruitment suke yi, inda kowane mai neman aiki dole ne ya bi ta hanyar HR portal ya kuma cika duk wani rigorous screening test da multi-stage interviews. Headquarters kuwa ta musamman ce—a ware ta ne kawai domin an ware ta ne kawai domin top-tier prestigious school’s graduates, individuals with double Master’s or Ph.Ds, global industry certification holders, domin suna bukatar elite engineers, top tech architects, certified real estate investment strategists, energy consultants, da mutanen da suke da proving track record na global industry expertise. Yarsa Zarina bama ta da wannan zurfin karatun ko gogewar a harkar energy, technology, ko real estate da zata samu aiki a cikin babban headquarter din sai dai sauran smaller subsidiary companies nasu, his head shaking slowly in silent disappointment. Yafi kowa sanin cewa bypassing HR to pitch directly to the CEO is a grave violation of corporate protocol, balle kuma irin shigar rashin mutunci da yarsa tayi wadda ta sabawa professional dress code na dinsu. Su basa daukar aiki dan sanayya ko back-door connections, ya kuma fi kowa sanin hakan. Zara dai data ga Baffa ya shiga shock nan taci gaba da shararo mai bayani akan abunda yafaru harda cewa Zarina taki yafa mayafi ta kuma ki gaisheta. Omar dai tuni yaso katseta, his brows knitting tightly in irritation, amma Baffa ya hana, yace yana so yaji komai. Har yanda sukayi da Zafar a mota ta fada da kuma kaita gida da yayi, sai dai abunda kowa baiyi tunani ba shine har zancen tashin da Muazzam yace zasuyi sai da ta fadawa Baffa wanda a nan ne Baffa ya shiga shock din gaske. Bayan ta gama nan Baffa ya hau fada yace meyasa ba'a je gurin Muazzam ba sai Zafar, saboda ya maida kansa mutumin banza, ko me? Haka dai Baffa yama kasa bari yaje gida anan gurin ya kira Alhaji Waziri ya gogesa tass, kuma yayi ne duk dan ran Zara ya mata sanyi dan ya lura abun ba karamin bata mata rai yayi ba. Bayan ya gama kuma ya hadasu su biyu ita da Zafar yayi musu fada akan rashin hakuri sannan kuma yace bazai ce ta koma ba saboda Zafar bai kyauta mata ba, ya rage nasa ya bata hakuri ya lallashe ta inta hakura toh. Sannan Baffa yace mata ta shirya ta dawo gidanta saboda nata ne, da sunanta ka gina kuma ta kwantar da hankalinta Zafar baya ma cikin estate din da matarsa ya kore su. Wani dadi ne ya lullube Zara jin Rahama bata estate din, a subtle spark returning to her dark eyes, kuma zata bincika taga ko tare take da Zafar indai tare suke bazata koma ba saiya saketa wallahi, in kuwa tana gidansu toh ya aika mata takardar ta su zauna lafiya. Shi dai Daddy sam ransa bai masa dadi da hukuncin Baffa ba amma saboda girman sa da yake gani ya kasa samun kansa da yi masa musu. Mommy kuwa tuni farin ciki ya lullubeta jin Zara zata koma gidanta, za kuma tayi kokari taga sun shirya da mijinta kafin ta koma din. Zafar dai yaji sanyi a ransa jin zata koma cikin estate din, his tense shoulders relaxing visibly. Shi daman tashin hankalinsa ace bata cikin gidansa, intana nan komai mai sauki ne. Shikam Baffa wayo ne yayi dan yasan in tana nan shiryawan zai zo da sauki. Zancen su Muazzam kuwa ba a nan zai musu wankin babban bargo ba sai sunje gida. Haka dai aka watse taron ranar ran kowa ba dadi, saima da suka koma gidan ranar Baffa yayi fadan da bai tabayi ba musamman su Muazzam, har zasu iya kulle kulle ba neman shawararsa ba komai. Sannan bayan ya gama da su ya dawo kan Zafar wanda ya ringa masa rantse rantse bai saketa ba kuma shi ba akan Alhaji Waziri ya kaita gida ba, ya kaita ne da niyyar ta kwana idan Daddy yazo akayi musu silhu sai su dawo gida. Shi dai Baffa yaki sauraransa yace masa ya fitar mai a gida, pointing sternly toward the door, iya tabbata ya lallashi Zara sun shirya…
Bayan tafiyar su Baffa, haka nan Daddy ya zaunar da Zara yayi mata fada sosai akan hakuri, his arms folded firmly over his chest as his expression remained grave. Saboda idan akwai abunda ya fahimta a zaman yau shine Zara tayi mai karya da yawa, kuma ba shi kadai ba har brothers dinta. Amma duk da haka ransa ya bace yake da kawota gida da Zafar yayi, kuma yasa a ransa in yazo basu hakurin kaman yanda babansa ya umarce sa yayi toh sai ya masa tastas kuma yayi masa warning akan inya sake maido Zara gida toh ya gama aurenta dan su ba'a haka. Bayan Daddy ya gama ya fice gidan, nan Mommy ta hau yiwa Zara nata fadan akan hana mijinta hakkinsa da take. Sannan bayan ta gama ta koma kan Vicky tana mata gorin Zara ta fita iya zaman aure da rike miji, saboda jibi yanda Zafar ya ringa zarniya duk ya rikice amma ita tunda tazo mijinta bai biyota ba. Haka dai ranar ta wuni tana koda Zara proudly tana cewa haka ake so, miji ya kasa zama in baka nan kuma wannan shine aure ba irin na Vicky ba. Ita dai Vicky bata tanka ta ba, rolling her eyes in quiet annoyance, data gaji ta fice daga gidan. Zara dai bayan tayi lunch ta koma daki cike da gajiya tayi sallar azahar, bayan ta idar kuma ta kwanta bacci...
Wurin karfe biyar saura na yamma ta farka, sakamakon wayarta dake ta vibrating, the device buzzing softly against the wooden nightstand. Lazily ta janyo wayar cikin mamaki dan tasan tasa wayar a DND. Private number ta gani wanda daga sama number din Zafar ya fito. Tsaki tayi sannan ta yi picking cikin muryar bacci tayi tambayar, "What is it?" Ajiyar zuciya taji ya sauke, the low raspy tone of his breath cutting through the speaker, cikin kwantar da murya yace, "Bacci kike yi?" Sarcastically Zara tace, "No, I'm actually running a marathon." Ajiyar zuciya ya sake saukewa, cikin lallashin ya fara magana, "Zara, please stop freezing me out, I am genuinely sorry. Breaking you was never the plan, it could never be the plan, ma princesse. I've told you over and over again that my entire future belongs to you alone. It is strictly you and me, Zara. There is no reason for you to care about Rahama's existence; zan sake ta, Zara, but I can't strike while my mother is actively hunting for a reason to ruin us. At least let her hit the one-year mark so the dust can settle. Why do you always lose sight of the fact that even when everything is stripped away, c'est toi et moi, uhm?” Zuwa lokacin baccin Zara tuni ya ware, tana kwancen dai ta turo baki tana sauraronsa, her chest rising and falling softly under the duvet. Zafar ya ci gaba da magana, "I am so incredibly sorry for my mistakes, let's just wipe the slate clean and lock the world out, please. I've told you, Princess, je t'aime trop pour te perdre.“ Lumshe ido Zara tayi, the thick dark lashes resting against her flushed cheeks, wasu hawaye masu zafi na zubowa daga idonta. Cikin rawar murya tace, "Yet you keep cheating on me." Cikin sauri yace, "I have completely cut off that lifestyle, I promise you na daina. Please, Zara, drop this anger and just come back home where you belong." Shiru tayi, shi kuma ganin ya fara shawo kanta yasa ya ci gaba da lallashinta yana mata alkawarin ko kallon gidan Rahamar bazai karayi ba. Ya kai kusan 30 minutes yana yi, koda ta kalli agogo taga an kusa kiran magrib gashi batayi Asr ba, yasa ta mikewa da sauri ta fara sauka kan gadon, her bare feet touching the cool marble floor, waya a kunnenta tana cewa, "I still need to catch the Asr prayer, I need to go." Da sauri ya tsayar da ita kafin ta kashe, "Hold on, don't hang up yet! Just tell me exactly when you're returning home." Rolling eyes dinta tayi tana turo baki, her fingers twisting the edge of her silk dress, "I'll give it some thought when I am ready." Wani dan short chuckle yayi, daman yasan za'a rina, bata hakura ba har yanzu. Cikin kwantar da murya yace, "Fair enough, but I really need a favor from you now." Bathroom ta bude ta shiga, ciki ciki tace, "Menene?" Ajiyar zuciya ya sauke, his voice dropping into a heavy, dramatic tone, yana cewa, "Kin san Baffa ya kore ni, and he didn't stop there—he confiscated every single asset I own, I literally mean everything. My corporate accounts are blocked, even my credit cards. I’m homeless Zara and I don't even have a single kobo on me right now, and he blocked my access from the entire Nexus headquarters too." Da mamaki Zara dake zaro ido, her gaze wide with shock in the mirror, "What on earth did you do? Me kayi?" Manipulatively Zafar yace, "It's because of the story you fed him about the divorce. He made it crystal clear before now that the moment he got confirmation, he would strip me of every single thing I possess." Cikin rashin yadda Zara tace, "Lies." With a serious voice Zafar yace, "Have I ever lied to you?" Shiru Zara tayi cikin tunani, leaning slightly against the porcelain sink, can tace, "No." Humming yayi yana cewa, "So why would I now?" Zara ta ajiye wayan kan sink bayan tasa loudspeaker, cikin tunani ta sake cewa, "I don't know... perhaps to get me to feel sorry for you? Or trying to guilt-trip me into coming back home." Scoffing Zafar yayi yana cewa, "Ai kin ce you’ll give it some thought, kuma da na yadda because I trust you with my heart. Yanzu dai, I need a financial favor, because I don't even have any accommodations sorted out for tonight." Zara na wanke hannu, the water splashing softly against her dress, tace, "I still don't trust a word coming out of your mouth. What happened to the mountain of cash you keep stashed inside that hidden vault in my closet? Go ahead and spend that instead." Zafar yace, "Toh ni da Baffa ya kora daga estate ɗin gaba ɗaya, Zara? He literally told the guards to shoot me on sight if they catch me anywhere near the property. Yanzu in aka harbe ni, ina zaki sa kanki?" Shiru Zara tayi tana zaro idanu, zuwa lokacin ta gama alwala, dan haka ta dauki wayarta ta fito daga bathroom tana cewa, "Shikenan. Just tell me what you want." Kai tsaye Zafar yace, "I just need some cash to get a room for the night and grab a bite. Hell, I can't even afford to put gas in my tank right now. This is the only ride Baffa left me with, and it’s running completely on fumes—the fuel light is already blinking. And Zara, I haven't swallowed a single thing since morning. And you know I am incapable of asking anyone else for favors. I can only turn to my own wife, koh?" Zara ta gyada kai tana cewa, "Okay… Just forward the bank details and I'll drop the money in right away." Cikin sauri yace, "Whose account am I even supposed to send you? Every single card under my name is completely locked down. I told you, I would literally rather starve than go begging people for favors. Don't play dumb with me, Zara." Da mamaki Zara tace, "Then what do you want me to do?" Cikin kwantar da murya Zafar yace, "Just jump on the next available flight down to Lagos, or find an alternative, but I need you to hand deliver your card to me. I need serious cash to survive this mess, Zara, you know exactly how the lifestyle is." Girgiza kai Zara tayi cikin tsantsar rashin yadda da shi, her brow knitting tight in frustration, "Nothing coming out of your mouth adds up right now, Zafar. Seriously, how are you going to sit there and claim you're down to zero cash? How on earth did Baffa manage to turn you a broke man in less than twenty-four hours?" Dafe kai yayi, his breath heavy over the phone, matsalar ta ke nan. Carefully yace, "He is the Galado, Zara. Alhaji Umar Galado wields exactly that kind of terrifying power. Baffa has the corporate capability to freeze anyone's bank account in less than five minutes flat. Cross-check with Daddy right now if you refuse to believe me." Shiru ta sake yin cikin rashin yadda dashi, toh shi Baffa yaushe ya zama shugaban EFCC da zai iya kulle account ɗin mutane da Zafar zaice anyone? Muryarsa ta sake ji yace, "Look, if you're going to turn me down, let's just drop it. It's cool. I was just under the impression that my own wife would be the automatic person to rescue me in a nightmare like thi—" Cikin katsesa Zara tace, "Toh na ce ka samu account ɗin wani, you refused, Zafar." Cikin muryar da ke nuna yayi fushi yace, "Forget it, Zara. Thank you!” Daga haka ya kashe wayarsa kafin tayi wata magana. Da mamaki tabi wayar da kallo, her thumb hovering aimlessly over the darkened screen. Shiru tayi cikin tunanin tayadda da shi ko karta yadda. Toh what if da gaske yake kuma ba inda zaije? Gashi yace baici abinci ba yau. Dan frowning tayi tana tunanin ai ba yanda zaiyi yayi karya haka. Nan da nan yanayinta ya sauya ta shiga damuwa, her heart aching slightly at the thought of him starving. Wayarta ta janyo ta hau dialing number din wani yaron Daddy dake cikin gidansu. Yana picking tace ya duba mata available flight to Lagos cikin darennan. Daga haka ta kashe wayarta ta hau sallah, her mind still spinning with concern as she stood on the mat. Bayan ta idar taga ya kira ta. Kiransa tayi inda cikin sa'a ya gaya mata akwai na 8pm. Sawa tayi ya sai mata ticket sannan ta kashe wayar ta tashi cikin sauri sauri ta fada wanka...