Free chapter · Read without an account

Bestfriends❤️‍🔥

by NorthernAngel · His Rose

Song of the chapter: Kewa and Aljannata by Auta Warizi🥹❤️‍🔥


Karfe 9:40 na dare Zara ta sauka a Lagos. Lamidi ta kira a waya tun kafin taje airport, ta shaida masa in 9 tayi yaje airport ya daukota. Saboda bayan ta fito daga wanka ma, kiran duniya tayiwa Zafar baiyi picking ba, alamar yayi fushi. Yanzu haka suna cikin mota a zaune ita da Lamidi, bata san inda zata ganshi ba. Bayan ta kiransa bai daga ba, sai ta kira PA dinsa, wanda yace mata yana gidansa na Ikoyi. Mamaki abun ya bata, amma sai tayi tunanin Alkasim bai san meke faruwa ba shiyasa har yanzu yayi tunanin yana gidan. Message ta rubutawa Zafar din akan gata fa ta shigo, zata barwa Lamidi card din ya karba a gurinsa. Plan dinta shine taje gidan Brother Obi ta kwana, washegari ta koma Warri kafin ayi noticing bata nan, dan bata fito ba sai da tayiwa su Mommy sai da safe, tace musu bacci take ji. Ba kowa a gidan Brother Obi sai Susan, dan ita kadaice bata bisu Anambra ba saboda tana ta shirye-shiryen komawarta karatu for her Master's. Dialing number Susan din ta farayi taji ko tana gida, dan tasan yanzu haka ta fice yawonta da sauran friends dinsu. leaning kanta tayi tiredly against the cool leather seat, ta fara magana da Susan datayi picking. Kirane ya shigo wayar lamidi dake zaune a gaba. Dubawa yayi yaga Zafar ne ke kiransa. Fita yayi saboda karya hanata waya, closing the car door softly behind him, sannan yayi picking call din Zafar din cike da girmamawa. "Lamidi, you still got her with you?" Gyada kai Lamidi yayi yana cewa, "Yes, sir. She asked me to drive her to Lekki Phase 1, so that's where we're heading at the moment." Cikin sauri Zafar yayi magana, his tone turning sharp and authoritative, "No, hold on, don't take her anywhere. Share your live location with me immediately, I'm coming to get her." Ba tare da musu ba Lamidi ya amsa, sannan ya kashe wayar yayi masa sharing location. Sai dai kuma Zafar yayi wani tunani akan zata iya cewa bazata jira ba dole sai Lamidi ya kaita, knowing how sharp and headstrong she is. Cikin sauri ya sake kiran Lamidi, yace masa ya taho kawai, su hadu a Lekki-Ikoyi Link Bridge. Haka kuwa akayi. Koda ya koma mota, glancing back through the rearview mirror, ya tambayi Zaran ko suje, tace masa "Ehy," her tone completely unbothered. Daga nan ya dauki hanyar Lekki. Zafar dake ya fisu kusa da wurin ya rigasu isa, dan kusan 20 minutes yana jiransu kusa da bridge din, sitting restlessly in his car near the bridge entrance, his dark gaze scanning oncoming headlights. Can sai ga Lamidi ya iso inda Zafar yna angosa ya karasa dap da bridge din yayi parking. Idon Zara na kan wayarta, su ji kawai tayi Lamidi ya tsaya, nan take ya bude motar ya fito ba tare da yace mata komai ba. Yana fita kuma Zafar ya shigo, shi kuma Lamidi ya nufi inda motar Zafar take ya shiga yaja. Duk Zara na kallon komai, her eyes widening in quiet shock, bama ta samu damar magana ba. Zafar ya fara jan motar kai tsaye. Yana driving ya dan juyo ya kalli Zara dake backseat, glancing at her briefly, yana fadin, "Princess." Daga haka ya mika mata hannu, idonsa na kan titi, his hand remaining open in expectation, yana cewa, "Sorry, I was gonna reply to your message but my phone went dead, and I didn't have any charger on me. Aramun wayanki." Cikin hade rai Zara ke hararar bayan kansa, crossing her arms tightly, tace, "I thought you said your car was running on fumes." Gyada mata kai yayi, shrugging his shoulders slightly, "Yeah, anan na tsaya tun dazu so the car wouldn't completely die on me." Zara ta watsa mai wani kallo, her tone dripping with disbelief, tana cewa, "A gaban bridge din ko?!"  Humming kawai yayi bai bata amsa ba, ya sake mika mata hannu, waving his fingers impatient, yana cewa, "I said, aramun wayanki." Dungura mai wayar tayi a hannu tayi rolling eyes, clicking her tongue sharply, tace, "Wow, the broke-boy energy is really rubbing off on you already." Wata dariya ce ta kubcewa Zafar amma baice mata komai ba. Yana dariyan kawai ya kashe wayar tata gaba daya ya zirata cikin aljihunsa. Cikin mamaki Zara ta zaro ido, turning fully toward him in the seat, tana cewa, "Yo, what the fuck?!" Ba tare da ya juyo ya kalleta ba, keeping his steady gaze on the road, yace, "My bad, but we don't really need any distractions now, do we?" Zara na watsa mai wani kallo, pointing a sharp finger at the back of his head, "You better be taking me to Brother Obi's house, or else you're not getting your hands on my card. You can go rot in poverty... you broke ass!" Nan ma dariya ya sake fashewa dashi yana jin ransa na masa wani irin sanyi daya dade bai ji ba. shaking his head with a small smile, yace, "Damn! Kefa wasa wasa akwai gori. But joke's on you, I'd happily go broke and rot in any condition if it means being with you." Tabe baki tayi, tayi folding arms dinta tana kallon window, her voice dangerously low, tace, "Bani wayana..." Kai tsaye ya girgiza mata kai, his tone firm and final, "I'm sorry." Kallonsa ta tsaya yi da mamaki, ba abunda take tunani sai laifinta ne da tazo taimakonsa. Shi dai bai sake ce mata komai ba yana ta driving. Ganin hanyar gida yayi yasa Zara kwafa tana wani gyada kai, tana sawa a ranta suna zuwa zata shige gidan Muazzam. Sai dai basu karasa titin estate din ba, taga ya shiga wani street din daban. Tana ganin haka ta gane private jetty dinsu zasu, ai kuwa sai gashi after a few minutes sunyi pulling a gate din. Bayan sun shiga yayi parking, ya fito ya bude mata backseat, ba musu ta fito. Gaba tayi ta nufi hanyar ciki, yayin da shi kuma ya tsaya rufe motar. Cikin sauri ya bi bayanta inda ta shiga parlour'n, har ta nufi gurin sofa, taji muryarsa, "Not that way, princess. Come over here." Back door din glass pavilion din ya nuna mata, hanyar jetty, gesturing toward the quiet water outside, yana cewa, "We're heading to the beach house." Girgiza mai kai tayi, folding her arms tightly against her chest, tana cewa, "Nope, I'm not doing this. I'm catching a flight back to Warri tomorrow morning." Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya karaso inda take tsaye. Kai tsaye ya janyowa jikinsa ta gefe daya, ya tusa kansa cikin wuyanta ya sauke mata kisses, holding her close despite her resistance. Sai a lokacin ya karewa kayan jikinta kallo—ivory silk long-sleeve pajama set ne a jikinta, sai kuma maroon silk bonnet a kanta, kafarta ma maroon flip flops ne, a faint smile playing on his lips as he took in her effortless look. Yar dariya yayi cikin mamakin yanda ta shigo jirgi a haka. Kara kissing wuyanta yayi suna sauke ajiyar zuciya a tare, sannan yasa hannun sa cikin rigarta yana shafa cikinta. Cikin soflt gentle voice mai cike da lallashi ya fara magana, "Hey, come on, Zara, don't overthink this. I have no hidden motives here except wanting to be with my girls. I promise you, sex is completely off the table. Duk abunda ba kyaso baza'ayi ba. Kinji?" Ita dai Zara ta lafe a jikinsa tayi shuru tana sauraronsa. Ko ita kanta tayi missing dinsa har sex dinma, kawai dai taurin kai ne irin nata. Cike da yanga irin nata ta kallesa, raising a delicate eyebrow, "Is this one of those fancy yacht dates with the catered menus or am I going to be disappointed?" Gyada mata kai yayi da sauri, a confident smile breaking across his face, "You won't be disappointed. There are three gourmet entrees and a massive table of desserts waiting on board right now." Gyada kai tayi tana matsawa daga jikinsa, smoothing down the her silk top around her bump, "They better be, because I am way too hungry to deal with any disappointments tonight." Daga haka tayi gaba ta nufi hanyar fita zuwa jetty din, her slippers softly thudding against the sleek floor. Shima cikin sauri ya isa center table ya dauki bucket din roses din da ya sai mata, sannan ya bita, stepping into the cool night air, yana sake sauke wata sassanyar ajiyar zuciya... 














Sai wurin sha biyun dare suka isa private beach house din Zafar, the gentle sound of waves breaking in the quiet night background. Zara tuni tayi bacci a jikinsa bayan taci abinci ta koshi nak, her body completely relaxed against him. Da suka iso ya tadata, bayan ta mike, rubbing her eyes sleepily, shima ya mike suka sauko, daga nan kuma ya dagata cak har cikin gidan, carrying her heavy pregnant weight with ease. Straight master bedroom ya kaita ya kwantar da ita kan gado, tucking her in gently. Wanka yayi sannan ya dauro alwala ya fito yayi sallar isha. Bayan ya idar ya hau tada Zara itama tayi salla. Da kyar ya samu ta tashi ta shiga bathroom din tayi brush sannan ta dauro alwala ta fito tayi sallar isha, her eyes still half-closed from exhaustion. Bayan ta idar bacci ta koma nan ta kwanta a gurin, collapsing right back onto the plush mat. Zafar dinne ya dauketa ya maidata kan gado, sannan shima ya kwanta, wrapping his arm around her waist and pulling her flush against his chest a hankali saboda cikinta. Ranar dai Zafar baiyi wani baccin kirki ba. Ba kuma saboda damuwa bane, kawai peace din da ya kwana biyu baiji bane yake jinsa yanzu. Har bayaso ya runtsa because the peace is too peaceful, he doesn't even want to miss it even if it's for one second, gently resting his palm over her round belly. Bini-bini yayi kissing kanta da wani murmushi a fuskarsa, letting the sweet scent of her hair fill his senses with every quiet breath he took. Ji yake kamar ya dauketa suje inda ba kowa, far away from all the noise and drama, daga shi sai ita sai bubbles dinsu. Wani tunani ne yazo masa a rai, his pulse quickening slightly with anticipation, sai yaji bazai iya bari har safe ba ya tambayeta. Tada ta ya farayi, rubbing her cheeks gently. "Zara, Princess?" Ba tare da ta bude ido ba, mumbling against his chest, ta amsa cikin magagin bacci. “Uhm?” Brushing a soft strand of hair from her face yace, "Wake up for me real quick, princess. I have a quick question for you." A hankali ta bude ido tana shagwabe fuska, kamar zata fashe da kuka. Da sauri ya fara magana cikin lallashi, cupping her cheek tenderly, "Oh, don't cry, baby, I'm sorry. I know you're exhausted, but I just want to get your opinion on something." Turo baki tayi tana kallonsa da lumsassun manyan idanunta alamar tana sauraronsa. Softly yayi maya magana, leaning in close to whisper against her ear, "What are your thoughts on taking a break from everything and going on a vacation with me?" Ɗan zaro ido tayi in surprise, like, yaushe yake da lokacin vacation shi da honeymoon ma bai samu lokacin kaita ba? Ko dai da gaske Baffa har aikin nasa ya kwace? Ganin yanda take kallonsa yasa shi murmushi, still gently brushing a thumb across her cheek, ya fara mata bayani.  "Listen, I have a 10-day corporate trip to Aberdeen, and I want you to come along. Since Karim mentioned you promised to be in London to watch his play, we can head there first. Once that's out of the way, you can choose any two countries around the UK for us to tour, and we'll spend your birthday in your absolute favorite one. The catch is we have to stay within the UK region because I'll be commuting back and forth to Scotland for meetings." Gyada masa kai tayi, sai a lokacin ta sake tabbatarwa ƙarya yake wa Baffa, ba abunda ya kwace masa, he completely played her. Murmushi tayi tana gyada kai, cikin soft sleepy voice tace, "Sounds good... let me sleep on it and decide which places we should visit." Relief smile ya saki yana kissing kanta. Ɗan gyara kwanciyarta tayi tana sake shigewa jikinsa, pressing her bump against him, ta kai masa light kiss a baki. Ta ɗago tana kallonsa, hannu tasa tana shafa sajensa, cikin wata low soft voice tace, "I love you." Zafar da maganar ta sauko masa cikin kunne unexpected, lumshe ido yayi sannan ya sake buɗewa yana kallonta straight in the eye. Shima cikin low husky voice yace, "Thank you." Turo baki Zara tayi tana kallonsa, her bottom lip jutting out, cikin yar ƙaramar murya tace, "I just need to know the truth. Did you really cheat on me?" Cikin sauri Zafar ya fara girgiza kai yana ƙama hannunta cikin nasa, his expression instantly turning deadly serious, "I give you my word, no. I couldn't bring myself to do it. I just couldn't." Gyada kai Zara tayi da soft smile a fuskarta tace, "I trust you." Ajiyar zuciya ya sauke yayi kissing forehead ɗinta, resting his warm warm and heavy on her belly, yana cewa, "That means a lot to me. And I'm sorry I let you down." Gyada masa kai tayi zuwa lokacin murmushinta ya faɗaɗa, "Don't worry about it anymore. I've already let it go." Girgiza mata kai yayi, his eyes searching hers intently, yana cewa, "No, it goes way deeper than that. I need to apologize for the whole list of my failures. I'm sorry for the mess of marrying Salma, for failing to divorce her much sooner, and I am deeply sorry for agreeing to the marriage with Rahma, going through with it, and actually sleeping with her. I am sorry for every toxic thing I spat at you during our endless fights, for every single name I called you, and I am deeply ashamed for reporting our issues to the elders. It was such a childish, immature move on my part, I know it, and I honestly don't know what possessed me to do it, other than the fact that I was thinking with my baser instincts instead of my heart. Finally, I am so sorry for taking you back to your parents' house. I was just completely consumed by rage that day because you walked out of the house, Zara, and you know exactly how much I despise that, Zara. Na sha gaya miki, ba na son fita. What pushed me over the edge was how sloppily you had tied your abaya veil, with half of your hair completely showing. It killed me to think that every single person out there was staring at you, and just rehearsing that image in my head makes my blood boil right now, Zara. I took you home because I was scared of how far my anger would go, and your nagging was only fueling the fire. I truly believed a twenty-four-hour separation would give us space until Daddy arrived the next day to help us resolve the conflict so we could go back home. But the very second I started explaining the situation to Baffa, it hit me how badly I had messed up. We are supposed to be a team through thick and thin, always. I should have never brought a third party into our personal lives, and I am so sorry. InshaAllah, I will never repeat that error... please forgive me, babygirl?" Gyada kai tayi slowly tana sa hannunta cikin gashinsa, sannan ta sumbaci dogon hancinsa. Ta ɗago, looking right into his soft dark eyes, tana cewa, "Okay, you've apologized enough, I forgive you. Besides, I wasn't even paying attention during half of those fights anyway because you're my baby. My Obim. You literally wouldn't survive without me, so holding a grudge is honestly just a waste of my energy." Ta ƙarasa maganar tana kissing curls ɗinsa. Rungumeta yayi tsam a jikinsa yana tusa kanta a ƙirjinsa, his arms wrapping protectively around her and her bump, yace, "Tu es mon bonheur, tu le sais?" Gyada kai tayi kafin ta ɗago tana kallonsa, her eyes widening suddenly, tana fadin, "Wait a minute. What about Bubbles?" Murmushi ya saki, a soft chuckle rumbling in his chest, "Bubbles is the center of my universe, my absolute everything." Miƙewa Zara ta farayi daga jikinsa, dramatically gasp-resting one hand over her chest, tana zaro ido. Kafin tayi magana ya fashe da dariya, cikin sauri yace, "Let me rephrase that—the two of you are my absolute everything." Nan ma sake zaro ido tayi, raising an eyebrow at him, "What about Yemma?" Cikin dariya ya bata amsa, shaking his head with affection, "Obviously her too. I have nothing but love for all my queens. You guys are my whole world." Sake kwanciya tayi a jikinsa, snuggling back into his warmth, tana cewa, "Don't forget Noor and Imaan. Are they on your list too?" Gyada kai yayi yana shafa cikinta, his warm palm rubbing gently over it, softly yace, "Naturally, them too. I cherish all my girls, but at the end of the day, you will always be my number one and best girl. My best friend!" Lumshe ido tayi cikin muryar bacci, her cheek heavy against his chest, tace, "Aw, you're my best friend as well, and I love you more than life itself, Abokina." Rungumeta yayi, with a soft low voice shima yana cewa, "Forever and always, Aminiyata." Daga haka yayi kissing kanta, tightening his embrace gently as he felt the soft rise and fall of her belly, yana kuma jin a hankali breath ɗinta na zama heavy with each passing second, alamar bacci na sake ɗaukarta...

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol