Free chapter · Read without an account

European Jetsetters

by NorthernAngel · His Rose

Haka suka ci gaba da gudanar da rayuwarsu cikin tsantsar kwanciyar hankali da zafafan soyayya. Kwanansu hudu cur a wannan beach house ɗin na Zafar, sannan suka tattara suka ɗaga zuwa United Kingdom, inda suka sauka a London a tsakiyar dare, suka sauka a Claridge’s dake Mayfair. Washe gari, basu fita ba haka suka wuni ranar suna hutawa a private suit dinsu, enjoying afternoon tea da pastries. Sai yamma liss suka fita zuwa London Stadium. Karim ya riga ya tsara komai tun kafin su iso; ya yi musu booking ɗaya daga cikin Director’s Box suites dake da direct, unobstructed view na pitch ɗin along the midfield line. Suna isa, aka VIP-escorting ɗinsu straight to the lounge. An gudanar da match ɗin cike da intensity—daga high-pressing, tactical counter-attacks, har zuwa ball distribution na 'yan wasa. Sai wajen ƙarfe 9:00 pm aka hura final whistle. Sai a lokacin suka samu damar ganawa da Karim dake fitowa daga players' tunnel bayan ya kammala post-match recovery session ɗinsa da media duty. Karim ya ji daɗin ganinsu ba ƙadan ba, baima damu da basu zo mai da Mezyan din ba yace ba komai, he understands dan yasan daman ba lallai Noor ta yadda ba. Daga nan ya wuce dressing room inda suka kuma suka wuce mota suka jira shi ya gama freshing up sannan yazo suka wuce The Ritz London sukayi dinner, cikin hira mai cike da nishaɗi, musamman shi da Zara—kai kace su ne jini daya. Sai a lokacin Zafar yake sanin irin yawon zagaye Algeria da sukayi lokacin da ya barta a can. Bayan sun kammala dinner ɗin, Karim ya kaisu airport da kansa. Wajen ƙarfe sha biyu saura na dare, jet ɗinsu ya ɗaga straight zuwa Aberdeen, Scotland, inda sukayi kwana uku a can. On the first leg of the trip, Zafar was completely focused on his business affairs. Tunda suka iso da sassafe yake ficewa zuwa high-level corporate meetings ɗinsa. While Zara kam tana cikin gida, wani ultra-exclusive private estate da ya yi musu renting, inda take enjoying top-tier in-villa prenatal spa treatments. Wasu top therapists from The Marcliffe Spa Zafar ya sa aka yi mata booking tun kafin su shiga kasar, so gaba ɗaya private suite ɗinta ya koma kamar wani serene wellness sanctuary. Ba abin da ake gudanarwa sai customized, pregnancy-safe spa infusions, therapeutic massages, ga kuma nutrient-rich gourmet meals—series of fine dining tailored specifically to her pregnancy cravings, wanda nan ma a world-class private chef Zafar ya yi hiring exclusively for the trip. Sai on their final afternoon in Scotland, Zafar ya dawo gida da wuri a ranar. They took a private helicopter charter, soaring over Cairngorms National Park da kuma historic grounds of Balmoral Castle, taking in the sweeping views of the Scottish Highlands cikin wani absolute luxury da comfort. Daga nan ma cikin daren ranar suka ɗaga zuwa Paris, inda suka sauka a Hôtel Plaza Athénée dake Avenue Montaigne. A nan ne ma suka samu cikakkiyar damar spending uninterrupted quality time tare. Kwana biyu daga ciki, ba abin da sukayi sai gudanar da private-suite layette curating a Avenue Montaigne—from Dior, Chanel, to Louis Vuitton. Sai a lokacin ne ma suka fara ainihin shirin kayan babies ɗinsu saboda sun riga sun tabbatar da gender ɗin tun kwanakin baya. Ba abin da suka manta saboda suna tare da a professional baby concierge da sukayi hiring; ita ta zauna ta haɗa comprehensive list ɗin duk wani abu da za a buƙata tun kafin su ƙaraso. So a lokacin, kawai ana nuna musu gaba ɗaya abubuwan za’a yi saboda everything was going to be fully custom-made—su kuma nasu kawai approval ne akan kowane single detail. Bayan nan kuma, suka wuce Morreale Paris, inda Zara ta karɓi custom perfume ɗinta da ta yi booking tun six months back. Haka kuma, suka yi commission ɗin wani bespoke fragrance na babyn da yake tafe. Daman Zafar a shirye yaje, ya dauko medical records ɗinta, specifically her pediatric dermatological allergy profile, saboda shi ne abin da suke requiring to ensure the formulation is 100% safe and entirely free from any genetic allergens for the infant. On Zara’s birthday, Zafar ya tsara musu entirely different plan ne na musamman. Inda suka fita wajen Paris zuwa wani historic stone château dake Versailles. Qarfe sha biyun dare suka shiga gurin, and Zara was completely blown away ganin irin abubuwan da Zafar ya shirya mata. Tun daga yadda aka gudanar da gurin—duk da cewa lokacin summer ne, amma inside, the temperature was cranked down to a crisp winter chill. The wood-burning fireplaces were roaring in the cold outside the courtyard, Zafar went to extreme lengths—ya yi hiring an industrial ice company da suka zuba ainihin crushing real snow gaba ɗaya gurin, sannan aka haɗa da high-end special-effects snow machines dake fesa pristine white flakes a sama. Ba za ka taɓa cewa ba winter season ba ne. Yayi wannan duka ne saboda she once mentioned her structured wish na yin birthday a lokacin winter in a snow, sai dai kuma birthday ɗinta ba ya faɗawa a wannan kakar. But he decided to bend reality and make it happen anyway—in his words, "Whatever my princess wants is what she gets." Haka suka gudanar da birthday ɗinta in their own private winter wonderland, completely surrounded by pure romance and intimacy. A ɓangaren gifts kuwa, despite the extravagant setting, Zafar opted for deeply sentimental tokens. First was a vintage gold locket na musamman mai ɗauke da picture ɗin mahaifanta—a gesture that instantly made Zara deeply emotional. Gift ɗinsa na biyu kuma wata delicate diamond O-ring choker ce, inda a tsakiyar O-ring ɗin yake ɗauke da initials ɗinsa: "ZG" (Zafar Galado). Without a single second of hesitation, Zara ta yadda ya ɗaure mata collar ɗin a wuyanta, glowing with sheer happiness to be symbolically and publicly claimed by him. Sai kuma wani hadadden refined old english gold ring da shima ke ɗauke da initials ɗinsa, wanda ya saka mata a middle finger dinta gently yana cewa he just realized they never had a promise ring, so now the ball is in her court to design his own. Wannan su ne kaɗai gifts ɗin da ya ba ta. A ɓangaren refreshments kuwa, the spread was pure culinary art—filled with the world’s rarest chocolates, exotic artisanal fruits like Japanese Ruby Roman grapes and Yubari King melons that are exclusively harvested in specific regions, da kuma fine-dining desserts that required master pastry chefs to fly in specialized ingredients just to prepare them. Hatta cake ɗin ma, Zara ta rasa amfanin uban cakes ɗin da ya sa aka yi mata guda ashirin da hudu—representing her exact age—inda each individual cake bore a uniquely written short romantic note dedicated to her. Gaba ɗaya rayuwarta, ba a taɓa yi mata abin da ya burge ta tare da taɓa mata zuciya irin wannan ba. Sosai Obim ɗin nata ya gama tashin kanta da captivating tunaninta... Ranar kam mutanen Zara sun sha tsantsar gloating! Bata ma sanya story ɗin a private ba kamar yanda ta saba; public ta maida dukkan stories din socials ɗinta, sannan ta ringa ɗora kowane single detail—from the magical Versailles snow courtyard down to the fine-dining setup. Kafin ka ce me, tuni posts ɗinta suka fara yawo a ko'ina. Zafar kam bai bari fuskarta ta fito ba tunda yaga public story za ta yi—daman baya so. Abin da ya sa tun farko ba ya hanata ɗora hotunanta shi ne saboda ya san iyakacinta private story, wanda daga family sai close friends ke gani. And for the first time ever, Zafar ya ɗora hoton Zara a ainihin main feed ɗin socials ɗinsa—as an actual permanent post, ba wai irin quick reposting ɗin da ya yi a story dinsa kwanaki ba. Sai dai ko da wasa bai fito da fuskarta ba. Hotuna guda hudu ne kawai ya ɗora wand biyu daga ciki ne nata: ɗaya ta juya fuska tana kallon wani guri in a winter coat daya sa mata saboda sanyin gurin, she wasbcompletely distracted, don haka fuskarta ba ta fito ba sam. Sai kuma ɗaya wanda video ne da ta ɓoye fuskarta a ƙirjinsa, shikuma yana tsokanar ta akan inba blushing take ba ta dago, so shima sam ba fuskarta aciki. Sai kuma crisp shots na the twenty-four cakes—wanda girmansu yake arranged stage by stage, an jera su on a long table beautifully from the smallest to the absolute biggest centerpiece, which was the 24th cake itself. Sai kuma picture din jewelries dinta, the diamond O-ring choker da promise ring ɗin da ke ɗauke da initials ɗinsa a tare. Caption ɗinsa was simple, understated, yet extremely heavy: 
"24 with our biggest blessing. Ten toes down for you always, mama." 

And that was it. The internet literally erupted, and duk wanda ke da tantama kan matsayinta a rayuwarsa had to quietly sit down. Wannan karon Rahama da kanta ta ganar wa idonta on her own tana scrolling on IG, an explicit proof of how cherished Zara is, which shook her to her core. Haka ƙannen Zafar da entire Amadi family suka ringa resharing main post ɗin tare da caption ɗin; the whole circle was celebrating them. Hatta su Jiddah da ba su magana da ita, couldn't ignore the gesture and ended up sharing the birthday post. Washe garin ranar suka koma central Paris gurin 12 noon, inda sai a ranar ne ya fito da main phone ɗinta ya miƙa mata, saboda ya san definitely her brothers would want to call her directly—ba wai chat kawai ba. Ai kuwa tana turning on the phone, kiran Omar na entering straight! Ya sake yi mata wishing happy birthday for the second time, after calling her at midnight the previous day. Ba haka suka so ba shi da Mu’azzam, because this was the second year in a row da ba su yi spending birthday ɗinta tare da ita ba. But they had to accept it, someone else holds that primary priority in her life now. Bayan sun gama magana, ya mikawa Noor da Zwar wayan who showered her with sweet birthday wishes kafin suka sha hirarsu ita da Zwar har tayi switching to FaceTime. Bayan kusan hour daya suka gama wayar, tana kashewa kuma ta mike tayi sallah sannan da kanta ta kira Muazzam, and they ended up talking for a really long time alongside Amrah, catching up on everything. Sai can late evening sannan Zara ta samu kanta, inda ta fada wanka ta fito ta hau make up erin wanda ta dade batayi ba sannan bayan ta gama ta shirya cikin wata stunning maternity black gown. Sai gurin 8pm suka dinner date din da ya shirya musu. Washe gari kuma da yamma suka bar Paris suka wuce Italy, inda suka sauka a birnin Milan. Da sassafe ranar da suka wayi gari, Zafar ya koma Scotland saboda wani corporate meeting da yake dashi ranar da safen. Ko da Zara ta tashi daga barci har ya riga ya tafi. Tun daren jiya dama ya sanar da ita game da tafiyar, so ko kadan hakan bai dameta ba saboda tana da nata special plans ɗin. Bayan ta fito daga wanka, ta ci relaxed, warm breakfast a ɗaki, sannan ta shirya cikin wani breathable, ultra-chic maternity summer dress—a very light, effortless, yet modest outfit da yayi suiting both the warm Italian summer weather da kuma pregnancy bump ɗinta. Daya daga cikin da dalilin da yasa take jin dadi in sun fita waje kenan, ba wanda yasan su, Zafar baya takura mata da ga yanda zata yafa mayafi ko kuma ta fita ko karta fita… Gaba ɗaya ranar ta gudanar da ita ne wajen kewaye exclusive baby boutiques dake cikin historic Galleria Vittorio Emanuele II. A hankali take bin kowane boutique tana zaɓar bespoke infant pieces, high-end baby clothes, da kuma accessories masu matukar kyau da ma’ana. Wannan karon ita kadai ke abunta saboda ita tayi ra’ayin hakan, taga ya dace tayiwa unborn dinta kaya anan, so Zafar baima sani ba, da card dinta take komai. Sai can cikin dare Zafar ya dawo ranar. Driven by intense longing, nan kuma ya tashe ta daga barci suka raya daren saboda a tsananin buƙace ya dawo. Yanzu kam Zafar na jin wata tsantsar natsuwa da gamsuwa mara iyaka a zamantakewarsu ta aure, musamman yadda Zara take tsaya masa ba tare da nuna gajiya ko ƙorafi ba—ko da kuwa sau nawa zai nemeta a rana. Amma shima yana kokarin ganin yayi mata adalci yana sassauta mata saboda condition dinta. Mostly idan suka gudanar da first round, yakan tsaya a nan saboda kar ya matsanta mata, ko kuma idan kamar yasan sunyi two rounds dinnan da safe, to da yamma ko dare kawai suna oral ne dan yasan dole she’s sore danma yana kokarin slowing komai yanzu saboda widwife dinta tace banda rough sex duk da pregnancy din is perfectly fine amma harsh thrust can cause uncomfortable contractions. Toh a hakan ma ya kullum tashi take da wata irin nauyayan gajiya a jikinta, saboda babu ranar da basa sex. Gaba daya jarabarsa ta karu saboda wani masifar dadi data kara mai yanzu sai dai bai san its all because of the pregnancy ba. kawai dai yasan she’s more sensitive yanzu, ga wani irin heightened lubricatio wanda yake maida komai entirely warmer, tighter, da intensely addictive. Shiyasa gaba daya ya kasa ƙoshi da ita; her unique pregnancy taste was simply driving him insane. Washe gari kuwa, a private chauffeur ya zo ya ɗaukesu suka doshi ɓangaren arewacin ƙasar zuwa kyakyawan bakin teku na Lake Como. Kwanansu biyu a wajen ba abin da suke gudanarwa sai tsantsar hutu da shakatawa a saman wani classic wooden Riva boat cruise da aka customizer musu. Suna gliding a saman ruwan Lake Como a hankali, yayin da golden Italian sunset ke watsa warm glow dinsa a jikinsu while suke enjoying cold drinks da gourmet snacks, suna kallon suna kallon magnificent terraces, da kuma historic lakeside palaces da ke jera a bakin ruwan. While Zafar looked extremely bored and tired, daga gani baya enjoying yawon boat dinnan, Zara kam kallo daya zaka mata kasan she’s having her best time. Kwanansu uku a Italy suka wuce Netherlands, birnin Amsterdam. Two days kawai suka yi spending a can. They stayed at the iconic Conservatorium Hotel, spent time exploring high-end luxury boutiques along the PC Hooftstraat, and had a private, after-hours guided tour na Van Gogh Museum. Throughout the day, Zara ta ringa enjoying custom, nutrient-rich pregnancy mocktails from top mixologists—especially refreshing blends of fresh ginger, crushed mint, coconut water, da passion fruit juice, wanda ke soothing stomach sensitivity ɗinta and keeping her completely hydrated. Daga nan suka koma Scotland, inda Zafar ya yi wrapping up komai na aikinsa in three days—ɗaiɗai lokacin da cikin Zara ya shiga wata bakwai da kwana biyu. London suka wuce straight, inda ta haɗu da her private midwife a can. A lokacin ne duk wani zancen water birth ya rushe, saboda it was very obvious jininta na hawa yana sauka—a clear medical risk da ya sa sam ba zai yiwu ta yi water birth ba. But Zara was living in total denial. Sam ta ƙi yadda, sai brushing off zancen take yi tana cewa zai yiwu. Midwife ɗin ta yi ƙoƙarin fahimtar da ita cewa shi fa water birth ɗin ba wai zai ɗauke mata zafin naƙuda ba ne gaba ɗaya, kawai dai a form of pain relief ne da sassauci. Amma sam Zara ta ƙi yadda, saboda ita a ganinta ko yaya sassaucin yake tana buƙatarsa. A masifar tsorace take duk sanda ta tuno da maganar haihuwa, kuma ko me zai faru ba za ta yadda ba—a cikin ruwan ɗumi za ta yi naƙudar nan, no matter what. A daren ranar, private jet ɗinsu ya ɗaga zuwa Dubai, inda a nan ne Zara ta samu ta huta da kyau saboda satinsu biyu a can tana killace ba inda take ta hutawa abunta.  Har Mu’azzam sai da ya zo ya same su saboda aiki da ya kai shi shi ma. Tun a Dubai Zara ke fama da zazzabi kullum—yau lafiya, gobe ba lafiya—ashe ita laulayinta irin wanda sai ciki ya tsofa ne yake motsawa sosai. Sosai take cikin discomfort, ga severe lower back pain da ya addabe ta. Ranar da daddare a firgice suka wuce hospital saboda a tunaninsu active labor ne, amma ashe false alarm ne. Tun a Dubai Zara ke fama da zazzabi kullum—yau lafiya, gobe ba lafiya—ashe ita laulayinta irin wanda sai ciki ya tsofa ne yake motsawa sosai. Sosai take jikin discomfort, ga severe lower back pain da ya addabe ta. Ranar da daddare a firgice suka wuce hospital saboda a tunaninsu active labor ne, amma ashe false alarm ne. Tun satin farko Zafar ya sa Yemma ta turo masa Imaan over to Dubai saboda tsoron barin Zara ita ƙaɗai a gida. Gashi kuma yana rushes to complete his work su koma gida, saboda sosai take ɗaga masa hankali gata da rakin masifa. Abu kaɗan za ta fara masa drama tans cewa labor ne, shikenan mutuwa za ta yi! Ga mugun taurin kai; sai ta ga masifa take yadda a je asibiti. In ba su yi da gaske ba shi da Mu’azzam, kafewa take ta shiga bathtub ko jacuzzi tace ita a nan za ta haihu. Ba ƙaramin drama ake sha ba, kuma ba ƙaramin ɗaga wa Zafar hankali take yi ba—gaba ɗaya ya ƙasa maida hankali kan high-stakes work ɗin da ya kaishi. Da ƙyar ya ƙarasa komai, sannan suka tattara suka dawo gida gaba ɗaya harda Mu’azzam da Imaan…

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol