Free chapter · Read without an account
BACK TO SENDER
Tashi tayi ita da Fatima suka fita domin su shigo da Hajiya Jamila.Suna fitowa suka gano motar ta a parking Space. Ita ma ta hango su tun kafin su ƙaraso, don haka ta fito daga motar ta nufi inda suke.Bayan ta ƙaraso ne suka gaishe ta, sannan suka karɓi kayan da ke hannunta.Suna ƙarasawa cikin asibitin.
Shiga ɗakin da aka kwantar da Husna suka yi. Hajiya Jamila ce ta fara shiga, ta rungume Ummu suka gaisa cikin harshen Larabci.Sannan suka gaisa da Moma, wato mahaifiyar Fatima, domin akwai sanayya a tsakaninsu.
Hira suka fara. Ba abinda ke tashi a ɗakin sai Larabcin sakamakon kasancewar Hajiya Jamila ita shuwa Arab ce.Suna ta hira ta yaushe gamo.Itama Moma ta shiga cikin su ta saje cikin abinka da wayayyu.
Ganin sun yi zurfi a hirar ne yasa Atti da Fatima suka fita domin su ba su wuri.Atti ce ta kalli Fatima,“Bestie, zo mu je gida gaba ɗaya. Jiki na ba daɗi, ban yi wanka ba.”Fatima ta gyada kai ana cewa ,“Tohmm, bari in karɓo key wajen Moma.”Shiga ɗakin tayi da sallama ta karɓo key ɗin, suka tafi.Har ƙofar gida suka yi parking motar. Shiga cikin gidan suka yi.
Suna shiga Atti ta faɗa wanka, sai da ta ɗau wajen awa ɗaya kafin ta fito, kanta a jiƙe. Maroon dye ɗin da tayi a kanta duk ya firfita, saura kaɗan.Tarar da Fatima tayi ta baje akan katifar ta tana chatting. Zama tayi ta fara shafe-shafen mayukanta.
Bayan ta gama ne Fatima ta tubure sai ta mata dying ɗin gashin ta zuwa baƙi, dake ita Fatima gashin ta ba baƙi bane.Da ƙyar Fatima ta yarda, akan ta dawo daga baya tayi mata dying ɗin.Haka suka fito suka koma asibitin.
Suna komawa, Moma tace su tashi su tafi. Sallama suka yi suka nufi gida, bayan sun musu rakiya har compound ɗin asibitin.Komawa ciki suka yi bayan sun tafi, inda Hajiya Jamila ta fara yi wa Ummu maganar taron, inda tayi mata bayanin komai kuma ta taƙara kwantar mata da hankali har ta yarda.
Bayan anyi sallar Magrib, Hajiya Jamila ta tafi ita da Atti akan zata sauke ta gida. Ummu ta dage ita zata kwana da Husna.
_______________
Bayan kwana biyu, jikin Husna ya warware, har an sallame su daga asibiti sun dawo gida.Atti ce a gaban kurfot tana girki da sassafe. Bayan ta gama, ta ɗau tabarma ta shimfiɗa a tsakar gidan, tana ƙwalla wa Husna kira su fito su karya kar su makara.Fitowa suka yi, ba su saka kayan makarantar ba.
Atti ce ta fara faɗa akan mesa har yanzu ba su shirya ba. Shiru suka yi, suka zauna aka fara cin abincin. Nan da nan suka gama saboda gudun makara.Bayan sun gama, Atti ta shiga ɗaki ta ɗauko jakar aikinta ta fito. Tarar da su tayi again, ba su shirya ba.Faɗa ta rufe su da shi tana cewa,“Wallahi ba zan makara saboda ku ba.”
Ammar ne ya fara magana a hankali yana cewa,“Adda, mai makarantar ta ce kar mu ƙara zuwa in ba mu taho da school fees ba.”Shiru Atti tayi lokaci guda.Jikinta yayi sanyi, zuciyarta na karyewa.
Tunanin yadda za a yi ta fara, domin zancen biyan kuɗin ma bai taso ba saboda duk ƴan kudaɗen su ya qare wajen siyan maganin Husna a kwanakin nan. Gashi mai makarantar bata da mutunci ko misƙala zarratan.
Haka dai ta haƙura, ta yi musu sallama ta fita, ranta ba daɗi, da aniyar yau insha Allahu zata samo kuɗi, ko ba duka ba, gobe su koma.Titin su ta fito, inda ta tari napep ta nufi GRAND CREST. Inda aka saba ajiyeta, ya ajiyeta.
Shiga tayi ta nufi kitchen ɗin da suke aiki bayan ta canja kayan ta. Da sallama ta shiga, su ma suka amsa mata. Ƴan cikin su ne kawai, sai dai ba mutanen ranar ba ne, waɗancan na ƴan weekends ne.
Aiki ita ma ta fara gadan-gadan kamar kullum. Sallah da abinci ne kawai ke tsayar da su.Har lokacin tashinsu yayi, ƙarfe 5.Kowa shirin tafiya ya fara, ban da Atti wacce ta fita ta nufi office ɗin Mr. Samuel.
Ƙwanƙwasawa tayi, aka bata permission ta shiga. Gaishe shi tayi, ya amsa mata da murmushi a fuskarsa, yana bata gurin zama.Zama tayi tana cewa,
“Ehmm, dama sir, so na ke a bani extra work wanda ake yi na washing dishes.”Kallonta yayi yace,“Atti, baki gaji bane? Tun safe fa kuke a tsaye, kuma nasan yau kina da lectures, kin je school.”Girgiza kanta tayi tana cewa,“No sir, ban gaje ba.”
Kafeta da ido yayi yana cewa,“Atti, kina facing wani financial problem ne? Ki gaya min, I can help.”Dago kanta tayi, looking directly into his eyes with her shiny grey eyes.
Murmushi tayi mai ciwo tana cewa a zuciyarta, If she can't take care of a family of four, ta ina zata iya taking care of a whole nation?Dauke kansa Mr. Samuel yayi saboda ba zai iya jurar kallon wata wuta da take fita a idonta ba.
Numfashi mai zafi ya furzar, yace,“Okay then, bari in kira su Hanne su zo ku fara.”Saurin katse shi tayi tana cewa,“No sir, zan iya gaba ɗaya.”Zare ido yayi yace,“Atti, don't force it. Ki dinga bi a hankali fa.”Cewa tayi,“Sir, ba wata matsala. I can".Shrugging kafadarsa yayi yana cewa,“Okay, as you wish. In kin gama kin zo ki same ni, in biya ki".Tashi tayi tana mai godiya ta fita.
Kitchen ɗin ta kuma nufa. Part ɗin wanke dishes ta nufa.Wani irin uban tulun wanke-wanke a gurin, na fitar hayyaci, amma ita ba ta nuna ta damu ba.Ɗauko kayan wanke-wanke tayi ta fara dipping her soft and beautiful hands into the chemicals and soft water.Ta fara wanke-wanken.
Tun 5:00 ta fara, ba ita ta gama ba sai 7:30.Standing in the same place tana abu ɗaya. At that time, ba za ki taɓa karanta yanayinta ba. Duk da uban aikin da tayi, amma ba za ki taɓa gano gajiya tattare da ita ba.
Goge hannunta tayi tana fita daga gurin wanke-wanken.At that time, the kitchen was crowded da ƴan night shift. Gaisawa suka fara yi saboda a nan ma kowa ya santa.
Fita tayi ta nufi office ɗin Mr. Samuel.Knocking tayi, aka bata izinin shiga.Tarar da shi tayi yana kwance akan sofa yana bacci.Tashi yayi in full surprise yana cewa,“Atti, har yanzu dama baki tafi gida ba? Kinsan ƙarfe nawa kuwa?”.Sunkuyar da kanta tayi.Dama yasan ba zata yi magana ba.
Tashi yayi ya je ya ɗauko naira dubu goma ya bata yana cewa tayi maza ta tafi gida. Yasan Ammy ɗinta tana can ta damu.Karɓa tayi tana godiya ta fita.Gate ta nufa direct.
Gaban ta ne ya faɗi saboda ita bata lura dare yayi haka kwata-kwata ba.Dan a ƙaida ƙarfe 4:00 ya kamata ta tafi
Tafiya ta fara inda zata iya samu napep.Kuɗin jakar ta ta ciro ta na ƙirgawa.Tunaninta ne ya katse sakamakon ƙarasa wa babban titi.Canja mind ɗinta tayi ta fasa hawa napep because that ₦500 naira will help in more important ways.
Ta fiya ta fara a ƙafa ba tare da tunanin uban nisan inda ta nufa ba.After one hour, ta ƙaraso unguwar tasu.At that time, it was already 9:00 p.m., but the Adegunle streets were still lively saboda they don't care about night and day,it's all the same to them.
A wannan lokacin, ita kanta tasan daga kafarta kawai take saboda muguwar gajiyar da tayi.Haka ta lallaɓa ta ƙarasa gidan da ƙyar.
Knocking ɗin ƙaramar ƙofarsu tayi.Ammar ne ya buɗe mata dake shima yanzu ya shigo.Husna ce ta fito da gudu da tana kai yaya Ammar nifa nace zan buɗe mata.
Murmushi Atti tayi wanda ya ƙara fito da natural beauty ɗinta.Tana jin gaba ɗaya gajiyarta ta tafi.Ƙarasawa ciki sukayi.
Cikin ɗakin Ummu suka shiga tarar da Ummu su kayi zaune akan sallaya tana lazumi.Atti ba tayi mata magana ba saboda kar ta katseta. Ta nufi ɗakinta, ta cire kayan ta tana ɗaura zani.Her skin glowing and reflecting under the little light of the gloves.Ta nufi toilet ɗinta tayi wanka, ta saka kayan bacci ta fito.
Ummu ta tarar zaune da Husna tana koya mata homework.Dagowa Ummu tayi, cikin one glance ta gane tayi exhausting kanta da yawa.Atti kuwa sai avoiding eye contact take, kar ta gano ta, but it was too late. Aikinta gama ya riga ya yi.Da deep and worried voice, Ummu ta kira real sunanta "MALEEKA.”
Ummu rarely called her by her real name. Whenever she did, it meant she wasn't speaking to Atti; she was speaking to the daughter she was afraid of losing.Jikin Atti ne yayi sanyi tun da taji ta kira sunanta. Da haka tasan tayi laifi.Ƙwalla ce ta taru a idonta tana cewa,
“Ummu, please 🥺.”
Barin zancen Ummu tayi. Tana tashi ta je ta ɗauko salad ɗin data musu.Dama ita suke jira.Abinci suka ci.Kowa ya tashi ya tafi ya kwanta.Husna ta tafi ɗakin Ummu, inda suke kwana tare. Ammar ya tafi ɗakinsa, Atti ma ta nufi ɗakinta.Suna yi wa juna sai da safe, kowa ya tafi ya kwanta.
Da misalin ƙarfe 12:00, kowa ya kwanta, amma ba Atti ba.Tana zaune akan katifar ta, ta baje handouts da textbooks. Ga kuɗi a hannunta tana ƙirgawa.Kuɗin bankinta ta ɗauko, ya cika cif da kuɗin makarantar su Ammar.Burinta gobe su koma makaranta.
Ji tayi an buɗe ƙofar ɗakin an shigo, wanda ya sa ta ɗago.Ummu ce ta shigo sanye da kayan bacci a jikinta.Zama Ummu tayi kusa da Atti tana cewa,“Har yanzu baki bacci ba, Atti?”Murmushi tayi, Atti tana cewa,“Ummu, toh idan nayi bacci wa zai yi min karatun? Ko so kuke in kwaso kaya?”Ta faɗa, trying to change the heavy atmosphere of the room, but she failed.Ummu ce ta kalleta tace,“Atti, bana hana ki yin dare ba.”Shiru Atti tayi, lowering her gaze.Kallonta ta Ummu rake, trying to read her mood, tace,“Me kika tsaya yi da baki dawo da wuri ba?"
Atti ce ta fara magana with a heavy voice.“Ammy, we have a lot to go. Akwai kuɗin school fees ɗin su Ammar da Zahra, ga fees ɗina nima. Ga su Zahra zasuyi graduation na primary, shima ina son in biya mata. Ina ganin kamar ban dage bane. I need to work hard, Ummu.”With parental love, Ummu tayi hugging ɗinta tightly for a lot of minutes kafin su yi breaking hug ɗin.Riƙo hannunta tayi, sannan ta realize Atti na ƙoƙarin ɓoye wani abu.Kallon hannun tayi.Hawaye ne ya fara zubowa.Her hands were so cold. Duk sun farfashe, sun yi ja saboda zama da sukayi a cikin chemicals da yawa.Gaba ɗaya hannun ya kukkurje kamar wacce ƙaya ta ji mata ciwo.Kuka ne ya ci ƙarfin ta.Sai da tayi mai isarta. Atti sai haƙuri take bata kafin tayi shiru.
Ɗagowa tayi tana kallon cikin idon Atti.Wani abu ta gani a cikin idonta.Yarinyar da take shirin sadaukar da komai nata saboda su.Yarinyar da girma ya zo mata kafin shekaru.Yarinyar da take da buri, take da zuciya tsayayyiya, mai jarumta, juriya da ƙin nuna gazawa.
Ummu ce tayi breaking silence ɗin tana cewa,“Maleeka... hannuwanki sun girmi shekarunki.”Kin iya bakin ƙoƙarinki. You are doing more than enough, dear. Ki dinga sassautawa kanki. We need you, dear. Ki daina pushing kanki so hard. Everything will be okay. Allah yana tare da mu, kuma ba zai bari mu tagayyara ba, kinji?”Kwanciya Atti tayi akan cinyar Ummu tana shafa kanta har bacci ya ɗauke ta.Tofa mata addu'a tayi, ta tashi tayi tana kulle mata ɗakin.
Washe gari, haka suka gama shiryawa ga ba ɗaya dake Atti na da school yau, amma sai ta tsaya ta kai su Ammar, tayi settling ɗin kuɗin makarantar su.
________________
KANO STATE
GIDAN REDIYON MIKIYA
Wani uban ihu da tsalle KB ya daka.Saurin rufe bakinsa yayi gudun kar a ji shi, yana zazzare ido.Murza idonsa yayi don ya ƙara tabbatar da abin da ya gani.
Ƙara murza idonsa yayi yana buɗewa don ya tabbatar da abin da ya gani da gaske—shi aka turo wa miliyan talatin na wannan ɗan aikin da yayi.Rawa ya fara takawa yana cewa,“Ah, yau akwai chasu wallahi.”Haka ya fito daga lungu sai murmushi yake.
Office ɗin Manager ya nufa.Ƙwanƙwasawa yayi, aka bashi izinin ya shiga.Bashi izinin zama Manager Sadiq yayi.Zama yayi yana maida fuskarsa kalar tausayi, ya fara magana kamar haka,“Sir, ina cikin tashin hankali. Yanzu ake kira na ake cewa Hajiyar mu ciwonta ya tashi, yanzu suna can emergency, rai a hannu...”
Kasa ƙarasa wa yayi, sakamakon wani kukan munafurci ɗaya sarƙafe shi.Shi kuwa bawan Allah Manager, yana jin maganar rashin lafiya, hankalinsa ya tashi. Sai haƙuri yake bashi, da ƙyar ya haƙura yayi shiru.
Sannan Manager ya bashi hutu har Allah yasa mahaifiyar tasa ta samu lafiya, tunda yace shi kaɗai ne mai kula da ita.KB kuwa godiya ya fara yi wa Manager, har da share ƙwallar ƙarya kafin ya tashi ya fito.Manager na ta yi wa mahaifiyar tasa addu'ar samun lafiya.
KB na fitowa ya goge idonsa yana sakin wani ɗan smile.Murmushi ya fice, ko takan TJ bai bi ba.Motarsa Peugeot 406 ya shiga, ya bata huta ya fice a miliyan.Wayarsa ya ɗauka yana danna kiran DANJA.
Ringing wayar ta fara kafin a ɗaga da wata muryar ƴan shaye-shaye yana cewa,“Ah baba yane, ina kashige? Two days.”KB ne ya amsa da,“Wallahi kasan harkar tamu sai a slow. Yanzu kuna ina ne?”DANJA ne yace,“Muna Exclusive, yane. Zaka leƙo ne kaɗan ka sarara.”KB ne ya amsa da,“Eh, gani nan zuwa.”Yana ƙara wa motar gudu.Baka jin komai sai tashin kiɗa a motar da muryarsa ke bin waƙar kamar shi yayi.
Bai yi nisa ba, wata baƙar Jeep ta hau kan titin ta fara binsa a baya, ta yadda hankalinsa bazai kai ga kai ba.KB kuwa hanyar EXCLUSIVE CLUB ya ɗauka.Tun daga bakin gate kana jin ƙarar kiɗan dake tashi daga ciki.Shiga yayi yana parking, ya fito sai nishaɗi yake.VIP ya shiga.
Gurin ya haɗu iya haɗuwa. Gaba ɗaya hayakin shishar da ake sha ya cika gurin. Ga ƴan mata da samari sai turƙa rawa suke kamar ba gobe. Ga wasu nan duk sun bugu sun zube a gurin, wasu kuma sai lokacin suke chaji.
Gano su Danja yayi can wajen ƙarshen gurin suna ta ƙwalɓewa.Sai yanzu wannan motar dake binsa ta ƙaraso.Wata budurwa ce ta fito da wata fitted gown a jikinta, kanta ya ci uban gashin doki, ga wani uban glass da ya cinye rabin fuskarta.Tasha make-up sai baza ƙamshi take.Ba ƙarya, tayi kyau sosai da sosai.
Baka jin komai sai ƙarar chewing gum ɗin da take ci.Cikin VIP ta shiga sai shan ƙamshi take. Hills ɗinta na bada sauti mai jan hankali da aji da aji.Tana shiga, hankalin kowa ya koma kanta.
Wani empty table ta samu ta zauna ita kaɗai kafin waiter ɗin ya zo ya tambaye ta me za a kawo mata.
An kawo mata wani abin sha mai tsada tare da wasu abubuwan da ke cikin sachet da ice cubes.
Daga ta ɓangaren su KB kuwa tunda yaga ta shigo gurin wani abu ya ɗarsu a zuciyarsa.Ganin ya kasa haquri ne ya sa tashi daga gurin su yana buɗawa ya nufi inda take.zama yayi yana wani basarwa ya kira waiter ɗin yace yako masa Bill ɗinta kawowa yayi inda ya biya Bill ɗin Naira miliyan 1 da dubu dari shida 6 sai wani basarwa yake.Ita wa CHEECHEE gani haka yasa ta saki wani Murmushi nasu ƴan bariki kafin ta ɗago ta fara Magana ciki wata ƴar iskar murya tace ,"kayi tunani zanyi order abun da banda kuɗin biya ne". Murmushi KB yayi yana cewa"Girman ya fi qarfin ki biya Wannan ƴan canjin da kanki".Banza ta mai tana jawo kayan da aka ajje mata giyar ta ɗakko ta zuba a kofi ta buɗe sachet ɗin cocaine ta ɗini chokali guda ta zuba a ciki tana ɗiban ice cubes ɗin ta zuba a ciki.
Sakin baki KB yayi ganin booom ɗin da take haɗawa.Ɗauka tayi ta daddake lokaci guda.Zare ido KB yayi,ganin hakan yasa CHEECHEE ta ɗago jajayen idonta ta kalle shi tana cewa ko kaina qaramin kai gareka ba qanannun yara,cikin sauri da son birgewa yace haba dai ay mu manyan ku ne kiran waiter ɗin yayi ya kawo mai cocaine sachet biyu.Ɗaukan kofi yayi yana juye sachet biyu haɗa wa yake amma shikan sa tsoro yake ji.Zare ido CHEECHEE tayi tana wani Murmushi mugunta.Haɗawa yayi ya ɗaga cup ɗin kwankwaɗe.Ido sa firgita waje jijiyar kansa tayi ruɗuɗu ko minti goma beyi ba bacci ya ɗauke shi saurin tashi tayi kamar ba itace ta bugu yanzu ba .
Ɗaukar wayar sa da tayi transfer ɗin kuɗinsa tsaf cikin ƙanƙanin lokaci.kafin ta ɗebe komai dake aljihunsa da komai nashi da key ɗin motarsa ko wayar bata bar ma ba ta fice cikin sassarfa tana fita ta miqa wa wani key ɗin motar ta shiga tata ta fita a miliyan.
Wiper ta ɗauka a motar ta fara goge heavy makeup ɗin dake fuskar ta ta na cire glasses ɗin.Innalillahi ashe CHIOMA ce.Wayar ta ta ɗauka ta kira number Boss ɗagawa yayi yana cewa" yane CHEECHEE".Da wani killer smile a fuskar ta tace "Boss komai fa ya kammala anyi BACK TO SENDER har da riba"
_____________________
Abuja state
Masarautar TAAZEERA
Tun daga wajen masarautar zaka gane wani babban taro ake..............................end of chapter 7...... written by Muraimaa Naabba ✍️✍️.........
THE THRONE OF THORNS
Written by
Muraimaa Naabba ✍️✍️
CHAPTER SEVEN:BACK TO SENDER