Free chapter 路 Read without an account

12

by Anisa Muhammad Yahaya 路 NUFIN ALLAH


馃挄 NUFIN ALLAH 馃挄 
By
Anisa Muhammad yahaya 


Page 1锔忊儯2锔忊儯

"Tunda ba zaki fito muyi hira ba anjima ko zuwa gobe zan turo dai azo gurin Abba a sa mana rana, dan nagaji da wasar buyan da muke, gwara ayi mu huta gaba 蓷aya kohh"
Shine abinda taga ya rubuta a sa茩on 

Suna shigowa suka tadda su batul na ta video game a parlourn ga shi sun kure wa茩a sai hayaniya kuma suke, jalila ce ta je ta kashe TVn tace

"Wato abinda kuke kenan idan Ammah bata gida kohh?"

"A'a Adda yau ne kawai Allah" cewar Khadijah tana ajje controllern hannun ta dan akwai ta da tsoro

"Batul me kuka dafa dan yunwa muke ji" fa蓷ar Anisa tana 蓷an shafa ciki dan ko breakfast basuyi ba saboda kawai suna son guduwa 

"Tabb Bama mu 蓷aura ba, yanzu muke shirin yi" 
Ido duk su biyun suka zaro jalila ta dubi clock din dake sa茩ale a bangon parlourn taga 3:21

"Gaskiya ne Amman tuna yaushe ne Ammah bata gidan nan" cewar Anisa

"Tun jiya taje katsina bikin yarinyar best friend 蓷inta gobe zata dawo"

"Ahhh seda ku, yanzu sai ku tashi ku shirya ku koma gidan Ammi dan mudai mun dawo yau, kuma ba a bar ta ita kadai ba" fadin jalila

"Yayyyyy daman muna ta jiran dawowar ku nafison in koma can daman mun kwana biyu ai ba muje ba" fadin Khadijah 

Sai batul tace"daman Ammah tace ta gaji damu wai ba abinda muka iya sai 蓳ata guri da karambani"

Sudai dariya sukayi ta mugunta kawai basuce komai ba, dan in sun je sun gani, sama suka nufa suka kai kayan su suna magana 茩asa 茩asa, anisa ce tace wa jalila 

"Pickles wallahi dan basu san me zasu tarar ba da bazasu ce zasu ba"
"Ke dai bari pixie ai in sun je sun gane wa idanun su, dan mudai ba komawa zamuyi ba sai ya tafi,in ba haka ba baza muyi shirin graduation din mu a nitse ba"

Motar Abba ne ya shigo gidan, yana fitowa yaga Ahmad tsaye ta gefen Flowers Yana danna waya.

Shi kuma ganin Abba yanufo inda yake dan ya gaida shi, daman ya fito ne, hango nabila a bakin stairs ta fara saukowa alamun dai taga message din shi.

"Abba ina wuni" 
"Lafiya klau baba, ya aikin naku, ka daina neman mu gaba 蓷aya kohh"

"A'a ba haka bane Abba, kwana biyu aikine ya蓷an mun yawa shiyasa" yana maganar yana susa 茩eya 

"Madallah to Allah taimaka ya yayi ru茩o da hannayen ku,ya cigaba da dafa muku gaba 蓷aya" yayi maganar yana 茩o茩arin fara tafiya tunda besan mesa yake a wajen ba

Yana shigowa yaga Umar shima zaune a parlourn ya蓷an saki murmushin yana fa蓷in
" Kaga manyar 茩asa"
Zamowa yayi daga kan kujerar yace 
"Abba ina wuni, an dawo lafiya?"
"Alhamdulillah babban yaya, ya hutun"
"Alhamdulillah Abba gashi nan muna ta shanshi"
''madallah''

Anty ce ta fito daga kitchen 蓷auke da tray nabila na biye da ita abaya, itama sannu da dawowa tamai ta ijje trayn hannun ta ta amshi bag din da ke hannu shi
Ita dai nabila zamewa tai tabi ta kofar kitchen tayi waje.

Bayan Abba ya hau sama ne Anty take tambayar ina Ahmad 
"Ya 蓷an fita yayi waya yanzu zai dawo"
"Okay to in zuba ma ko sai ya dawo 蓷in"

"A'a Ni ba zan iya jiran shi ba in yazo yaci nashi" yayi maganar yana 蓷an na蓷e hannun rigar sa 
Dan murmushi tayi ta janyo warmers din ta fara serving nashi 

"Ammm anty dan Allah kice da Abba kafin mu tafi in ya gama ya huta zan 蓷an mai magana"
Yayi maganar yana wani sunne kai

"Da alama dai munyi suruka kohh, wannan sussune kai dake ta yi yau dakai da 蓷ayan na rasa nameye kuke tayi, kamar wata ba茩uwar ku"
Shidai 蓷an dariyar mugunta yayi kawai aran shi, dan yasan Ahmad da nabila na son juna, Amman shi Kuma ya kasa tun karar baba da maganar azo a nema mai aurenta, ya wani fake da shi yake jira.

Tana fita ta hange shi gurin Flowers, sai data tabbatar ya ganta sai tayi hanyar garden, shima baya ya rufa mata 

" sweet nayi missing dinki dayawa fah, Amman ke se wahal da zuciyar bawan Allah kike yi ko"

Hannu ta 蓷an sa ta rufe fuska tace
"Ba haka bane yahh kawai kaga yanzu fa za'ayi grad din mu, atleast dai ko 20 in shiga dai tukuna"

"Kaiiii sweet so kike na mutu tukuna kafin ayi auren ko, maganan 1 to 2 years fa kike yi"

"Eh mana nayi yarinya dayawa yanzu"
Wani kallo ya mata sai ya 蓷an jinjina kai ya 蓷anyi kwafa 
Ita ko kauda kai gefe tayi tana murmushi 
Zai kara magana yaji wayar sa na 茩ara

Yana daga waya yace
"Malam lafiya, kake wani kira na, kati ne ya maka yawa halan"

"Ka fa蓷a ma nabila Anty na kiran ta, kaima kazo muci abinci in kaga dama"
Ya katse wayar shi

Dayake taji abinda ya Umar yace zaro ido tace
"Wai yah Umar yasan muna tare"
"Eh mana,ai yarako ni neman izini ne ma, dan nagaji da sai kin wani saci hanya idan nazo, shiyasa na daina zuwa tunda wani lokacin ma ba ganin ki nake ba"
Yayi maganar yana wani kwa蓳e mata fuska 

Ita kam kunya yabata shiyasa ta rufe fuska kawai tai ciki da sauri.

Abba ne yasa Anty ta kira mai yah Umar saboda ta sanar dashi abinda yace,
Zuwa yayi ya same shi a parlourn shi na sama, zauna wa yayi a 茩asa gefen 茩afafun sa

"Umar Antyn ku tace kana son magana dani,ko lapiya?"

"Daman fah, amm daman, akan wannan maganar da muka ta蓳ayi kwanaki ne shine nace bara in 茩ara tuna Maka"
Yayi maganar yana wani kara sunkuyar da kai

Dan murmushi yayi irin nasu na dattawa yace
"Umar ai nace kafara neman yardar ta tukuna, koda zuwa su gama secondary school ne , ko in ta fara zuwa jami'a, ko ba haka mukai ba"

"Eh Abba Amman ai...



______________________
By
Anisa Muhammad yahaya 馃尯

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.