Free chapter 路 Read without an account

Chapter 18

by Hafsat mustapha 路 HARAMTACCIYAR GADA

*HARAMTACCIYAR GADA.*


_*{Ha蓷uwar rayuka da 茩addara ta tattara wuri guda.*馃敟馃挃}_


*NA*


*HAFSAT MUSTAPHA ('Yar Mutan Naija).*


*SADAUKARWA GA UWAR茒AKI NA: HAJIYA ZAINAB AHMAD (Hajiya Mama). Amincin Allah da ni'imominsa su tabbata a gareki Uwata.*


*BOOK 1*

    

 *Page 18.*


Zafin daya ji a jikinsa yasa ya 蓷ago a razane yana kallonta ransa a 蓳ace yana fa蓷in "Wacece wannan? baki da hankali ne? So kike ki 茩ona ni ne?"


Ya mi茩e yana kakka蓳e jikinsa still yana ci gaba da banbami.


"Ji fa yadda kika 蓳ata min kaya! Wai daga wani 茩auye kika fito ne?"


Tabbas ta san cewa ta yi kuskure, sai dai zaginta da yake yi yasa ta ji ranta ya sosu. Shiru ta yi na 蓷an lokaci tana kallon yadda yake kakka蓳e kayansa.


Can ta sauke ajiyar zuciya ta ce cikin nutsuwa"Na san ban kyauta ba, kuma na amince cewa na yi kuskure. Amma bai kamata ka zage ni ba, tunda bada gangan na yi ba."


"To! Yanzu Ni ko Ke? wa zai ba da hakuri? Don na fahimci so kike Ni in bada hakuri."


Turo baki gaba tayi ta ce"Nayi laifi, kai kuma ka zageni, kowa zai bada hakuri."


So yake ya yi magana amma ya kasa saboda tsananin mamakinta. Ya kasa gane ko tana wasa ne da shi ko kuwa da gaske take.


Saffy ta sauke ajiyar zuciya, sannan ta ce,

"I'm very sorry, please."


Bayan ta bada hakuri ta du茩a ta dauki empty cup 蓷in da ke 茩asa ta ajiye saman tebir.


Ta 蓷ago tana kallonsa amma ita sam bata shaida shi ba tunda dim light ne.


Ganin bai ce komai ba yana 茩o茩arin kwashe wayarsa da power bank dake saman tebir domin barin wajen sai ta ce"Baka ce min nima in yi hakuri ba."


Ganin da gaske wucewar zai yi yasa taja tsaki ta ce" To wallahi na janye nawa ha茩urin haka kawai zaka nuna min girman kai."


Cike da mamakinta har bai san lokacin da dariyar dole ya su蓳uce masa ba.


Ya kunna fitilar wayarsa, ya haska fuskarta.


"Wait! Who's this girl? Kin fitineni! dole sai na bada hakuri? Ke kika zo inda nake zaune, kika zubar min da coffee, kike so kuma in ba da ha茩uri saboda na kira ki 'yar 茩auye."


Ya 蓷an karkatar da kansa sannan ya ci gaba"But it's normal a kira mutum da 蓷an kauye ai. Meyasa zagin zai miki zafi? To, yanzu ki biyani coffee 蓷ina da kika barar, ga shirt 蓷ina shi ma kin 蓳ata. Idan zaki iya fixing komai sai in bada hakuri."


"To ka zauna zansa a maka odan wani coffee 蓷in tunda shine damuwarka  Amma maganar rigarka, sai dai ka yi ha茩uri, domin ba ni da yadda zan mayar da ita yadda take."


"Okay, it's fine!"


Ya furta sannan ya koma ya zauna idanunsa a kanta.

Ko tsaya kiran waiter yazo tebir 蓷inta ba tayi ba ta nufi inda taga wani yake tsaye yana serving mutane, sai aka taki sa'a Chef Ali ne. Ta bada odan abin da takeso tare da masa nuni da tebir 蓷in da take sannan ta koma.


Bayan ta koma ta dube shi ranta a 蓳ace ta ce "Ka蓷an jira za akawo yanzu."


Sannan ta ja kujera ta zauna, wayarta ta jawo ta shiga latse-latse. Nazarin yanayinta Yallabai ya shiga yi, ba laifi ta 蓷an nisha蓷antar da shi.


A茩alla, ta yi nasarar rage masa wani kaso daga nauyin damuwar da yake 蓷auke da shi.


A gefe guda kuma, wani irin kishi ya fara azalzalar zuciyar Haj. Nafeesa.


"Samha kin gani? Kin gani ko? Kalli abin da ke faruwa a tebirin Daddynki."


Haj. Nafeesa ta furta zuciyarta na 茩una, 蓷an yatsar da take nuna tebirin da shi na bala'in rawa.


Samha ta bi inda take nunawa da kallo. Sai ta hangi Saffy tsaye a gaban teburin Yallabai suna magana.


Cikin zafin rai Haj. Nafeesa ta ce"Wa kike gani? Yarinyar data shigo a 茩arshe ce fa da nake ta cewa 'yar kauye? I told you mahaifinki amanata yake ci amma baki yadda ba, yanzu gashi kin gani dai da idonki."


Mi茩ewa tayi rike gam! da 茩aramin wu茩'a tam茩ar wani zai 茩wace mata. Idanunta kurr akansu tana kallon yadda suke ta蓷antawa, a zatonta wasan masoya suke.


"Ki zuba ido ki ga yadda zan koya mata darasi. Ba zan kashe ta ba, amma sai na bar mata wata alama da ba za ta ta蓳a mantawa da ita ba har 茩arshen rayuwarta. Zan zana mata bille a fuska, domin duk lokacin da ta kalli kanta a madubi, za ta tuna da daren da ta kusanci mijina!"


A firgice Samha ta dubeta ta ce"Mummy, don Allah ki saurare ni! Ki ajiye wannan wu茩ar ki dakata da abin da kike shirin yi. Bana so ki aikata wani abu da zai jawo hankalin jama'a da jami'an tsaro a kanmu , ko ya jawo mana matsala da Daddy. Har yanzu ba mu da wata hujja cewa wannan yarinyar budurwarsa ce balle mu kai mata hari. Me zai faru idan kika yi aika-aika daga baya kuma muka gano cewa ba ita ce wacce muke zargi ba? Don Allah Mummy, ki yi tunani kafin fushin nan ya sa ki aikata abin da zai sa ki yin nadama."


"Wallahi, Samha, ki kiyaye ni! kada ki sa na faffalla miki marin da zai sa ki manta da inda kike! Har yanzu kina neman hujja ne bayan kin ga yadda suke zaune suna ta蓷i na masoya? Me kuma kike jira ki gani kafin ki yarda cewa mahaifinki amanata yake ci da wannan yarinyar? Ko sai kin ga ya ri茩e hannunta a gaban jama'a sannan za ki fahimci abin da ke faruwa?"


Ta yi wannan furucin ne daidai lokacin da Chef Ali ya iso tebir 蓷insu 蓷auke da tray a hannunsa na abin da tayi oda ya dire gabanta. Coffee da fried rice tayi oda.


Chef Ali kamar zai yi magana amma sai ya fasa tunda ya san ba Jidda bace, ba mamaki Yallabai ya yi wata budurwa ne.


Ta dubeshi ta ce" Thanks, amma coffee 蓷in shi zaka ba." 


Ta nuna masa Yallabai da hannu.


"Ok." Ya furta sannan ya 蓷auki cup na coffee akan 茩aramin plate ya dire gabansa cike da mamakin ganin cewa kwastoma tasa a masa oda.


"Boss..."


Da sauri Yallabai yasa 蓷an yatsa a baki ya ce masa"Shhhhh...." Alama da yayi shiru kenan.


Yallabai baya so ne ta gane shi don ya fahimci sam bata gane cewa shi ne mai gidan abincin ba. kuma bai ga dalilin da zai sa ya bayyana mata ba.


"Ko dayake dare ne." Haka dai ya ayyana aransa


Saffy ta zaro Atm a cikin jaka ta mi茩a hannu za ta biya ku蓷in abin da ta yi oda. Sai Chef Ali ya murmusa ya ce"It's already settled. Ya biya komai."


Ta 蓷ago kai cikin mamaki ta ce"Muna nan tare da shi, yaushe ya biya? Ban ga ya biya ba fa!"


Ta kalli Yallabai , wanda ya yi mata wani irin kallo mai nuna cewa ta bar maganar kawai.


Cike da mamaki ta ce"Muna nan dakai yaushe ka biya?"  


Yallabai ya masa alama da hannu kan ya tafi kawai.


Barin Chef Ali wajen keda wuya sai ga Hajiya Nafeesa da Samha biye da ita a baya tana rokon tayi hakuri amma idanunta ya rufe, haka ma zuciya ya bushe.


"Mummy, don Allah ki yi ha茩uri. Ki tsaya mu fara magana da Daddy."


Haj. Nafeesa ba ta saurare ta ba saboda fushi ya riga ya gusar mata hankali, kishi kuma ya makantar mata da ido.


A wannan lokacin, Yallabai ya mi茩a hannu zai 蓷auki cup na coffee har yana ce ma Saffy "Thanks..."

sai ya ga an riga shi 蓷aukawa.


Saffy ba tayi aune ba domin kanta a du茩e ne tana duba instagram, kawai sai ji tayi SHAAA! An watso mata hot coffee a fuska.


Wani irin razana tayi ta mi茩e tsaye jikinta na mugun kakkarwa ga wani azababben zafin da take ji har kasa bu蓷e idanu tayi.


"Wayyo Allah!"


Ta fa蓷a cikin jin zafi, hannayenta na mugun rawa. Zafin ruwan ya mamaye fuskarta, da sauri ta cusa fuska cikin hijabinta, tana 茩o茩arin goge ruwan daya shiga idanunta.


Cikin 蓷aga murya ta ce "Ashe duk wannan dagewar da ka yi sai na biya maka coffee 蓷inka saboda kana son ka rama abin da na yi maka ne? Ni rigarka kawai na 蓳ata, amma ka rama har kan idanuna!"


Ta 茩ara 蓷aga muryarta, tana 茩o茩arin bu蓷e idanunta da ke 茩una kamar an zuba musu garwashi ta ce,

"Dama so kake ka makantar da ni? Saboda coffee 蓷inka zaka lalata min ido? Wayyo Allah! Jama'a, ku taimake ni! Idanuna suna min zafi, bana iya bu蓷e su!Don Allah, ku taimake ni!"


Magana take a ru蓷e tana kuka, ta cusa fuska cikin hijabi tana goge idanunta, burinta kawai ta samu ya bu蓷e sannan tasan kalar matakin 蓷aukawa don azatonta shine yayi wannan 蓷anyen aikin.


Sai ji ta yi ya ce cikin 蓷aga murya "Feey! Have you lost your mind? Kin san me kika aikata kuwa?!"


Hajiya Nafeesa ta wurga masa wani kallo mai 蓷auke da azababben kishin da ya rufe mata ido, sannan ta amsa cikin zafin rai.


"Ka dakata, Jalal! Zan dawo gare ka. Bari in gama da wannan 'yar 茩waltan da ka ce tana cin tayan mota. Sai nasa ta gane tayi kuskuren shiga hanyata!"


Kalaman Hajiya Nafeesa suka sa Saffy ta 蓷an ja da baya, zuciyarta na bugawa da 茩arfi. Yanzu ta fahimci cewa ta fa蓷a mummunar rikici ne da matar mutumin data zubarwa coffee.


Kuma ga dukkan alamu matar na tunanin 茩wace mata miji take son yi, shi ne take 茩o茩arin cutar da ita.


"Ke shegiya! Bu蓷e idanunki ki ga wacce ta aikata miki wannan 蓷anyen aikin! Ko har yanzu ba ki gane cewa ni ce na yi miki ba? Na gaya masa tun farko cewa duk macen da ta kuskura ta ra蓳e shi, sai na sa ta yi dana-sanin ranar da ta fara kusantar sa. Wallahi, Jalal nawa ne ni ka蓷ai! Babu wata mace da ta isa ta zo ta 茩wace min mijina ban canza mata halitta ba."


TATASS!


Sautin marin da Yallabai ya kwashe ta da shi ya kara蓷e wajen, har wasu daga cikin mutanen da suka taru suka yi shiru na 蓷an lokaci suna mamaki.


Cikin tsananin 蓳acin rai ya ce" Na da蓷e da sanin cewa ke mahaukaciya ce amma ban ta蓳a tunanin zaki iya aikata irin wannan 蓷anyen aikin ba. Ina sane da cewa kuna ta bibiyata keda 'yar ki amma na fuske domin so nake na ga iya gudun ruwanku. Wallahi kaiconki Nafeesa wallahi kin ji kunya! Kuma nima kinsa naji kunyar da ban ta蓳a jin irinsa ba yau. Abin takaicin ma wacce kike zargin ina nema ba ita bace nan."


Haj. Nafeesa da ta kumbura fam! Kamar zata fashe sabida tsananin kishi da bakin ciki ta ce" Wallahi karya kake Jalal, wannan yarinyar ko rantsuwa nayi bazan yi kaffara ba nemanta kake. She's the hidden husband snatcher, gashi tun ba'a kwana ba Allah ya bayyana min ita. Kana maganar kunya ai baka ji shi ko ba don ban yi komai ko ba, wannan somin tabi ne na muku daga kai har ita."


A fusace ta dubi Saffy ta ce" Don kutumar ubanki 蓷ago ki kalle ni. Ya ce min ke 'yar kwalta ce mai cin tayan mota ko? To, ina miki maraba domin kin shigo hannun mai gyara."


Ta ida magana gami da ture tebir ya fa蓷i 茩asa. Firgigit! Saffy Ta yi, dakyar take iya bu蓷e ido, tayi 茩arfin halin cewa" Wacece ke? Kuma waye kazamin mijin naki da kike zargin cewa ina bibiyarsa?"


Kafin ta gama tantance wacce ke tsaye gabanta, sai ji tayi kawai Haj. Nafeesa ta 蓷aga hannu ta yanketa a fuska.


"Innalillahi wa'inna ilaihi rajiun! Wayyyyooo Allah na! zata kashe niii! jama'a ku taimake ni."


Hankali tashe Yallabai yasa hannu yana kokarin 茩wace wu茩ar a hannunta. Nan suka shiga kokawa don taki sakin wukar.


"Nayi alkawarin zana mata bille a daren nan kuma alhamdulillah na cika alkawarina, Samha matso ki ga abin da nayi wa budurwan babanki, ni ka cikani wallahi sai na zana mata wani a 蓷ayan gefen fuskar muddin bata 蓳ace min daga gani ba."


Samha kuka take tana kururuwa da neman agajin mutane ganin iyayenta na neman tafka 蓷anyen aiki ga halin da Saffy ke ciki.


Kafin kace meye wannan tuni mutane sun musu caaa! Dakyar aka 茩waci Haj. Nafeesa a hannun Yallabai da wu茩ar hannunta. Sai a lokacin aka shaida cewa Executive chef Jalal ne tare da iyalinsa. 


"Nafeesa I will get you arrested! Ke ko? Wallahi yau sai kin shiga hannun jami'an tsaro domin wannan an attempted case murder ne. Kinji nace wallahi, wallahi zan tsaya ma yarinyar nan har sai an mata adalci."


Yana magana ne da zafi kuma a ru蓷e lokacin daya matsa don ganin halin da Saffy ke ciki wacce mutane suka kewaye suna 茩o茩arin taimaka mata. Jinin na fita a gefen fuskarta, sai ambaton sunan Allah kawai take tayi.


"Wayyo Allah!"


Sai tirrr da halin Haj. Nafeesa kowa ke tayi.


Yallabai Ya dur茩usa kusa da ita ya ce"Miss, ki yi ha茩uri. Za a kai ki asibiti yanzu. Kuma in sha Allahu na 蓷au al茩awarin tsaya miki har sai na tabbatar an miki adalcin daya kamata."


Haj. Nafeesa da Samha suka yi 茩o茩arin tserewa, Yallabai ya ba securities umarni.


"Ku tsare su duka. Har da direban da ya kawo su."


Sannan ya sanya kiran 'yan sanda domin wannan ba 茩aramin case bane. Mutane suka ci gaba da surutu, wasu suna 茩o茩arin 蓷aukar bidiyo, wasu kuma suna kiran agajin gaggawa.


"Justice for her!"


Wannan shi ne abin da wasu daga cikin mutanen ke maimaitawa, yayin da Saffy take fama da azaba.


Babu 蓳ata lokaci aka yi rushing 蓷in Saffy zuwa asibiti don tana matukar bukatar 蓷inki.


Yallabai ya nemi sirikinsa Haseeb a waya yake gaya masa abin da ya faru, a 茩arshe ya ce" Na sa a kawota nan asibitinku don Allah ka tsaya kan tsayin daka na ganin ta samu kulawar da ta dace domin abin har da idanu ya shafa."


Cike da tashin hankali Haseeb ya ce"In sha Allahu Daddy zan tabbatar an ba ta kulawar da ta dace. Zan sa ido a kanta da kaina, kuma zan sanar da kai duk halin da ake ciki."


Yallabai ya ce "Yawwa Nagode! Amma wallahi sai nasa matarka da mahaifiyarta sun yi dana-sanin abin da suka aikata."


Kit! Ya katse wayar yana fesar da zazzafar huci, shi kansa Haseeb sam labarin bai masa da蓷i ba, haka dai ya yi ta Allah wadai da halin sirikar tasa.


Haseeb bai 蓳ata lokaci ba, domin har yanzu yana bakin aiki. Nan take ya kira abokan aikinsa, ya sanar da su cewa akwai wata emergency patient da za a kawo asibiti, wadda take bu茩atar kulawa ta gaggawa. Sai suka fara shirya kayan aikin da za su bu茩ata, yayin da suke jiran isowar Saffy.


Sai da Yallabai ya tabbatar da Samha da mahaifiyarta har direban daya kawosu sun shiga hannun jami'an tsaro sannan hankalinsa ya kwanta.


Ana isa da Saffy asibitin, Dr. Haseeb da abokan aikinsa suka hanzarta fara aiki a kanta. Idanu shine abin da suka fara dubawa suka ga dai babu wata matsala sai dai 蓷inkin fuska.


Saffy ta sha wahala wajen 蓷inkin fuska, sai da aka rirriketa don ba 茩aramin fuzge-fuzge taso tayi ba. Ashe zuwanta Jay. Alkaleri's Kitchen a daren nan ba alheri bane, tsautsayi ne ya kirata. 茦addarar da ta so afkawa kan Jidda sai gashi ita ta kar蓳e shi a madadinta. 


Sai dai babban abin takaicin shi ne, Saffy ba ta san cewa mai gidan JAY.ALKALERI'S KITCHEN shi ne mijin Jidda ba saboda koda wasa bata ta蓳a gaya mata ba. Kodayake Mijin ma ai 蓳oye shi ake yi.


Chef Ali da wani ma'aikaci mai suna Chef Sam su ne aka 蓷ora wa alhakin raka Saffy zuwa asibiti da tabbatar da cewa an ba ta kulawar da ta dace. Suka biya ku蓷in hospital bills 蓷inta duka kuma duk wannan 茩o茩arin Yallabai ne.


Shi dai Yallabai kai tsaye station ya nufa domin tabbatar da cewa Haj. Nafeesa da 'yarta Samha sun fuskanci hukuncin da ya dace daidai da abin da suka aikata.


Shikenan fa yanzu da Jiddansa ne wannan tsautsayin ya afka mata. Ga ta 蓷auke da 茩aramin ciki wanda ya yi imani da Allah cewa muddin Haj. Nafeesa tasan cikinsa ne to babu tantama zata iya sa wu茩a ta farke cikinta.


Wannan tunanin ya 茩ara tayar masa da hankali, domin ya fahimci cewa abin da ya faru da Saffy ba 茩aramin garga蓷i ba ne kan irin ha蓷arin da Jidda da 蓷an cikinta za su iya fuskanta.


Runtse ido yayi yana jin ciwo a ransa tamkar da gaske abin ya faru ne a kan Jidda..


Driving yake zuwa polis station amma tunaninsa ya rabe ne gida biyu. Yana tunanin Jiddan da halin da take ciki tunda basa cikin good time da juna.


A 蓷aya bangaren kuma yana tunanin Saffy da tausaya mata na tsautsayin daya afka mata a sanadinsa. Ta kar蓳i hukuncin Jidda a wajen Haj. Nafeesa.


Zantuttukan da ta masa ne yayi ta fa蓷o masa a rai 蓷aya bayan 蓷aya.


_"Na san ban kyauta ba, kuma na amince cewa na yi kuskure. Amma bai kamata ka zage ni ba, tunda bada gangan na yi ba."_


_"Baka ce min nima in yi hakuri ba."_


  _"To wallahi na janye nawa hakurin haka kawai zaka nuna min girman kai."_


Dumi-dumi yaji a saman kumatunsa, da sauri yasa hannu ya ta蓳a sai kawai yaji hawaye ne. Bai yi mamaki ba don ya tabbata sassauci ne na irin ra蓷a蓷in daya ke ji a zuciyarsa.


 "Allah sarki baiwar Allah, Allah ya baki lafiya kuma Allah ya saka miki."


Har ya iso station 蓷in tunanin Saffy yaki barin zuciyarsa.


'Da me zai iya saka mata wanda zai faranta mata ya wanke girman laifin da matarsa ta aikata mata a dalilinsa?'


Har karin jini sai da aka yi ma Saffy abin gwanin ban tausayi. Lallai kuwa sai da Haj. Nafeesa ta cika alkawarin da ta 蓷auka don sai daya tabbata ta fitar mata da bille a gefen fuskarta ta hagu, abin wulakancin ma zanen da 蓷an girma, Sai 蓷inkin ya fito ra蓷au ya zauna kan fuskarta.


Chef Ali ya fita samo mata fruits a waje ya barta da Chef Sam. Bayan ya dawo lokacin ya tarar ta 蓷an samu natsuwarta.


Cike da tausayawa ya ce" Ga fruits ko zaki iya 蓷an tabawa?"


Ta dubi drip na jinin da aka mata kari ta fashe da kuka ta ce" Ni bazan iya shan komai ba, ku kira min yar'uwata tazo kar su kashe ni."


Chef Ali ya girgiza kai, kamar zai yi kuka saboda tsabar tausayinta ya ce"Dama so muke ki 蓷an sami natsuwa sannan ki fa蓷a mana wani naki da zamu kira."


"Ina wayata?"


Tayi tamabaya tana kallonsu.


Chef Sam da ke ri茩e da jakarta, ya bu蓷e ya ciro wayar yana "Gata a hannuna, wa za a kira?"


Kai tsaye ta ce,


"Yaya Jidda..."


Chef Ali ya tsareta da ido ya ce" Kina so a kirata cikin daren nan ne ko a bari gari ya waye?"


Ba tare da wani dogon tunani ba ta ce"A kirata kawai, wallahi tazo kafin in mutu." 


Sabon kuka ya sake kufce mata.


Dakyar ta iya fa蓷a musu pin na wayarta, kai tsaye ya nemo layin Jidda ya sanya kiranta, idanunsa a kan wall clock dake manne a 蓷akin. 


茦arfe goma saura mintina ashirin na dare.....

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol