Free chapter · Read without an account
👑♥️THE PRINCESS OF DESIRE 👑♥️
by NasirBoss · 👑♥️ THE PRINCE OF DESIRE♥️👑By Maryam Sulaiman Miss Nasir ♥️✍️
THE PRINCE OF DESIRE👑♥️
😉THE SEXY GUY🫦
By Maryam sulaiman
miss Nasir ♥️ ✍️
[25/9/2026]
[6:21pm]
Bismillah Rahamanur Rahim
Book1
Page 5&6
Yumna tun dazu kike Abu Daya kizo ki tafi Sai Baban.ki ya dawo Yana tambaya kina ina ganin zuwa umma karma kizo wllh kika Bari nazo wajen nan Sai na lahira yafiki Jin dadi
Ai bata rufe Baki ba Sai gata tafito rike da hijab a hannu umma ban kudin yanzu maje na dawo kafin Abbey ya dawo karban kudin tai tana tafiya tana kukarin zura hijab, to wai bazaki tsaya kisa hijab din bane KO sekin fita waje kisa, dariya tayi tace haba umma zansa dai tafada a shagwabe 🤔 Baki umma ta sake tana kallon ta nikam zanga ranar zaki girma Yumna, Sai ranar da kika haifamin kani,
Kinci gidan Ku umma tafa tana Dan kwalen ta fita tayi tana dariya girgiza kai umma tayi tana ce mai cewa Allah dai ya shiryamin Kai taci gaba da aikin ta.
Yumna
Tunda ta karyo kwanar shagon Dan Bala mutanen dake bakin shagon suka zuba Mata na mujiya daure fuska tayi ganin Yadda duk suka zuba Mata idanu, Kai ga cikarka tazo wajen Dan Bala dalla Wace cika Wanda ke kwance idonsa rufe ya fada. Da sallama ta Shiga shagon tana gaisheshi tsohone Wanda zai Kai kimanin shekaru 57 a duniya tunda ya hanguta yake washe jajayen hakuran sa
Yumna Yumna Yumna! Yar Baba kinan ma kwana biyu bakya Zuwa ko kallon sa batai ba tace aban madara da sugar karban kudin yay Yana cewa to ke Yumna rowar muryar taki kemin nanma Kala batace ba ya miko Mata kayanta to kigaida min Baban naki wai akace shuru ma amsane. Ko kallo Bai isheta tai tafiyar ta Kai Dan kutumar ubanka katashi kaga kayan arziki, zanci dur... wayo Bura na nashiga uku wacece wannan din Kai dalla Dan Iska nutsu ba tar Iska bace ohhhh god! Yafada Yana Kara matse Buran Shi dake cikin wando tana Neman again.
Narantse ko yar gidan uban waye saina cita, hhhhhh suka kwashe da dariya to wllh Neman rasa rayuwar Ka kake saboda miyasa to wllh akan wannan yar ubanta zai iya kisa Amma bakan yar gidan waye bane, kaini wannan Bai shafeni ba kawai asan Yadda za ayi.
Masarauta
Mikewa yayi ya fara rage kayan jikinsa ya rage dagashi Sai boxer ya shige toilet wanka yayi da ruwa masu dumi ya fito daure da towel a kugunsa faffadan kirginsa se daukan idon yake ga Suma kwance so sexy...
Ga Suma kwancen so sexy…
Cikin nutsuwa ya fara shafa lotion dinsa na dove bayan ya Kammala ya ɗauki cum yabara climbing kwantaciyar Suma sa wacce take daukan ido saboda Yadda take
shan gyara shiryawa yayi cikin milk din shaddan wacce akama dinki na alfarma a jiki kuwa hadda tambarin gidan sarauta takalmin ya dauko Wanda aka hadashi da fatar damisa,
Perfume's dinsa ya Shiga yin barin su Kala Kala saboda yarima Rayyan da kamshi together ne.
Wayan sane ta dauki ruri hakan yasa ya ijiye turaren Yana daukan wayar ko magana Bai ba yayi rejected call din Yana mai fita daga bedroom din downstairs ya sauka se baza kamshin yake