Free chapter · Read without an account
THE PRINCESS OF DESIRE 👑♥️
by NasirBoss · 👑♥️ THE PRINCE OF DESIRE♥️👑By Maryam Sulaiman Miss Nasir ♥️✍️
THE PRINCE OF DESIRE 👑 ♥️
😏THE SEXY GUY🫦
By Maryam sulaiman
miss Nasir ♥️ ✍️
[26/9/2026]
[10:44am]
Bismillah Rahamanur Rahim
Book2
Page 11 & 12
Banason mutumci yafada Yana mikewa zaune daga kishingiden da yake Yana mai daura kafa Daya akan table,
Ana cikin haka wani fitinan kamshin ya gauraye parlourn…
Da sauri musaddiq ya dago idanuwan ya kallon kofar shigowa doguwar macece matashiyar budurwa wacce zatai sheku 25 Zuwa da 27 farace Tass Dan harwani ja take kyakyawa ce babu laifi Amma fa kiba Kam Masha Allah Dan Yadda kasan tsinke haka take Sai uban ruguza ruguzan nonuwa tamkar jarka.
ga shi ta sa matsatsiyar Riga wacce Tasha ado an caba ubam makeup ga gold hannu da wuya se sheki take
Ta Shi tsaye musaddiq yayi Yana washe Baki barka da fitowa gimbiyar Mata murmushin tayi tana mai faro da idanu,
Lfy klu alhamdulillah konzo lfy
Lfy klu ga wajen ki zauna Zama tayi a gen kusa da Yadda yarima Rayyan take zaune shikuma gugan ko kallon ta Bai ba Shi ga badaya ma turarenta hautsina mishi lissafi yake Sai tayar mishi da zuchiya yake
Cike iyayi tafara magana barka dai da Zuwa princess barka kawai yace Yana mai sake gyara Zama fuska nan kamar kunun gwabe, musaddiq ne yace to barina baku waje Ku tattauna,
Dago Lulu eyes dinsa yayi Yana watsa masa kallon banza,
Inazaka je? Ya tambaye shi Yana kafe shi da mayarattun idanuwan sa Qausar dake kallon sa jitayi gabada tafa shaukinsa ganin Yadda yake wani jujjuya idanunsu tamkar mace.
Magana musaddiq yamasa a kunne Kai dalla can Ka nutsu kasa ki jikin ka Naga alama yarinyar tafada da yawa tsaki yaja Yana watsa masa harara shikuma yafice Yana dariya,
Tana ganin fitar musaddiq ta matsa kusa dashi sosai my princess kana lfy lfy yace Yana kawar da Kai daga kallon ta domin Shi tsoro ma take bashi irin wannan Abu kamar aljana
Mai martaba yace min nashirya zanyi bako ashe babban bakone, nifa dama gaskiya prince nadade inajin sonka to damane kawai bansa muba ta bayyana wa Amma yanzu kaga ance.mahakurci mawa daci kaga ina Zamana rabona yazo yasameni har gida ta karashe zance tana Mai daura hannunta akan cinyarshi…
Keeeeee!!! Ya daka Mata wata gi gitacciyar tsawa wacce tasa hantarta cikin kadawa!
Are you mad? Are you aut of your sense?
Ni sa’an kine zaki daura min kazamin hannunki a jikina? Ya karashe da sigar tambaya gaba Daya Qausar ta fice a hayyacinta saboda ita ba a tana yimata tsawa like this ba.
Mikewa yayi Yana mai fita Rai a mugun bace fadawa n aganinshi suka Fara zuba mishi kirari Amma shikuwa ko kallo Basu isheshi ba ya wuce fadar mai martaba yanazuwa yasake gaidashi
Ranka shidade zamu wuce yafa Yana risinawa to yarima har kunfito kun gamane da Qausar din ehy kawaii yace Yana mikewa
To shikenan yarima Sai munyi magana da sarki Zarqan zakaji duk abinda muka yanke to kawai yace yafice daga fadar yanufi motocin su musaddiq dake waya a harabar masarautar ya hange Shi Yana nufar motocin su tamkar wani zaki.
Rejected call din yayi Yana mai nufar sa Yana isa fadawa sa suka Bude masa mota yashi ya zauna Sai huci yake tamkar kumurcin daji musaddiq na Zuwa shima yashiga Yana mai tambayar sa.
Kai lfy kuwa naganka kamar zaka tashi sama bar kun gamane naga Ka fito
Kala baice ba yace, please leave me🙏 ya karashe zancen da daga mai hannu alamar roko okay shikenan motacin sukabar masarauta gaba Daya
Gimbiya Qausar
Da gudu ta karasa bangaren mahaifiyar ta tana kuma tamkar wacce aka zare ma Rai
Subhanallah Qausar lfy kuwa miyasame ki Ku yarima ne babu lafiya tafada tana ruko hannunta ta zaunar da ita akan sofer, kee ki nutsu Kimin bayani ko naci ubanki banason iskan ci.
Mommy! Tafada da muryar kuka ke idan bazakimi bayani ba tashi kiban waje,
Mommy tsawa yayimin wllh nidai ba a taba cimun fuska like this time ba taka rashe tare da fashe wa da kuka.
Tsawa mommy tada tare da Dafe kirji ke yimin bayani dala dala mikaka masa
Wai kawai Danna Dora hannuna akan ciyarshi kinga matsala ta dake Kenna rashin lissafi ta yaya kina ganin kamilin mutum nutsatse zakice zaki wasa Iskanci ki da kika Saba wa wasu Maza to wllh idan yace ya fasa na rantse da Allah Zan manta ke ‘yar tace naci zarafin ki kinji nafada Miki kitashi kiban waje zanyi maganin Abun.
Mike wa tayi tana Shiga bedroom din ta ranta duk babu dadi da Abinda ya faru.
Kano
Ya'u ya rage saura Kwana Daya tafiyar su Yumna am bawa Abbey kudade masu tarin yawa kuma da sharadin Sai shekara shekara zata dinga zuwa gida.
Sosai umma take yiwa yar Tata siyya na kayan bukatuwa
Na haka tace Jin labari hadda Iftisal za a tafi yar gidan abokin baban ta taji dadin hakan ko ba komai zata rage kadaici
Saboda tana ganin Wanda tasamu
Kwance take tana tunani wanzan yanzu bata da aikin yi Sai Shi tunani ta daya bata San wacce rayuwa zata je tataras ba Amma addu'oi kullum shine Allah yasa mutanen kirkine ( kwanace a gidan sarautar zatasamu mutane kirki duk da ba a taru an zama Daya ba)
Su yarima Rayyan
Sosai motacin suke zuba uban gudu akan titi tunda suka Fara tafiya babu Wanda yace da kowa komai Shi musaddiq zuchiya shikuma Rayyan miskilanci
Basu suka isa masarauta ba sai kafe Tara na dare
Amma gidan kuwa hada hadar sa yake saboda yalwataccen haske Wanda ko allurar kace ta fadi zakagan ta a gajiye suka isa hakan yasa musaddiq yace su ijiye Shi a hanya zai karasa gida
Duk da cewa Bai ji dadin abinda yayi masaba Amma miskilanci ba bazai
Barshi ya bashi hakuri haka yatafi ranshi a bace da king din.
Shima baibi taken Fulani Rukayya da mai martaba ya wuce part din sa yayi wanka ya Rama sallolin da Ake binsa yabi lafiyar gado
Dare ya riga ya mamaye masarautar.
Fitilun da ke rataye a cikin dogayen hanyoyin gidan sarauta suna haskakawa a hankali, yayin da iska ke kadawa tana ɗauke da wani irin sanyi mai ban tsoro.
A can ƙarshen gidan sarautar, akwai wani tsohon ɓangare da ba kowa ne yake kusantar sa ba.
Kurkukun gidan sarauta.
An gina shi tun zamanin kakannin Sarki.
Kuma a cikin ɗaki mafi ƙasan ginin…
akwai mace guda.
Mace wadda aka kwashe shekaru ana ɓoye ta daga idon duniya.
Kwance take tana bacchi wahala a firgice ta Farka tana sushe sushe tana yi tana dariya hadi da kuka jikinta tamkar ba yar Adam ba wage wage can ta hango bakin kwanon da ake bata abinci da rarafe ta karasa bakin kofar tana daukan abinci Wanda ko yaro yaci ballale ne ya koshi ba😭
Amma haka ta kafa Kai tamkar kare takeci tana wani irin gurnani mai ban tausayi tana dagowa Kama Sai ta fashe da dariya cak dariya ta ta tsaya tafara daga hannu tana nuna bakin kofar da yatsa tana Jan da Baya…
to be counted...
miss Nasir ♥️ ✍️